BANBANCIN KABILA COMPLETE NOVEL

BANBANCIN KABILA COMPLETE NOVEL

Yana jin knocking din ta, ya ki tashi, sanda yaji abun yaki karewa, ya tashi, ya bude kofar.
Yana budewa, ta finciko shi, ta ja shi har parlor inda Abba yake zaune yana fushi.
“Ka tsuguna ka ba mahaifin ka hakuri yanzun nan.” Umma ta fada.
Sai ya tsuguna a gaban Abba, ya bashi hakuri.
“Wallahi! Kaji nace wallahi, inka sa wasa, next week Friday zaa daura auren ka da Safiya. Mahaifin ta bayi da matsala, yanzu zamuyi komai, inje in fada ma Baffan mu, sharp sharp zaayi komai.” Abba ya fada.
“Dan Allah Abba kayi hakuri.” Abdallah ya fada.
“You better be careful with me. Ka shiga hankalin ka ka bari mu yi abun nan yanda nake so. Kuma ban yafe ba in na kara ji kayi magannan yarinyar nan. Kuma inma ka kara magana da ita, it should be that you will be telling her ku rabu.” Abba ya fada, ya tashi ya bar wajan.
“Kaga irin ta ko?” Umma ta tambaye sa.
“Aya umma ba laifi na bane, amma hukuncin daku ka yanke mun bai yi ba ne, na rasa inda zan sa kai na.” Ya fada da hawaye a idon.
“Mtchwww umma ta ja tsaki ta bar wajan.

〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️

Olamide na idarwa, tayi adu’a, tana ta rokon Allah yasa ba dai karya yake mata ba. Tana gamawa, ta ninke sallaya, ta dau wayar ta, ta kira Nafisa, ta zaiyana mata komai.

“Toh tunda yace maki it’s been hard on them, you should believe that. Truly this is new to them, baa taba hakan ba a family din su. Just pray for the best, and believe him.” Nafisa ta fada.
“Toh naji Fisa, but am scared. Ni fa mahaifiya ta bata dau time ba, ta ce toh, then why is it hard for them?
Ai muma yarbawa muna da kishin yaren mu, muma bamu cika auren wanda ba yaran mu ba. Amma mummy ta yarda. Bakomai dai, let’s hope for the best kawai.” Olamide ta fada.

Thanks for reading. Kuyi hakuri kun ji ni shuru, waya ta ta fada a ruwa shi yasa.

Comment
Like &
Share.

~Zeexee ce~ ????️????️????️
[8/30, 1:21 PM] Abokiyar Fight????????: ????????????????????????
????
BANBANCIN KABILA
(Short story)
????????????????????????
????

TAMBARI WRITER’S ASSOCIATION

????(( Home of Expert and Telented writers, da tambarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al’umah))

*T.W.A*

WRITTEN BY ZAYNAB (zeexee)

MARUBUCIYAR

-RAYUWAR HUSNA

  • MAHAKURCI MAWADACI (2020)

4️⃣3️⃣&4️⃣5️⃣

Bismillah

*BAYAN SATI BIYU* 

 A ranan Mide ta tashi bata wani jin dadi, ji take kaman an mata rasuwa.  Tunda ta tashi, tayi sallah, ta gaida mummy, ta koma dakin su, ta fara jin wani iri, kwata kwata ba abun dake mata dadi.

Within this two week, ita da Abdallah suna soyayyan su, amma ba kaman da ba, basu wani dadewa suna waya, gashi ta riga ta fada a tarkon son sa. Kullum in suka yi waya, in ta ga bada tone din daya saba mata magana yake ba, in tayi kokarin fada mai, sai yaji haushi, ya ce she is not appreciative, he is trying everything possible just to love her, even though soyayyan su is a forbidden one for now.
Wani sain, in suka gama waya, sai tayi hawaye, saboda ba Abdallahn data sani ne wannan ba. Unkown to her that he was breaking his parents rules just to be with her.

Tana cikin tunani, wayar ta ya fara ringing. Ta dauki wayar akan bedside drawer, ta duba mai kiran ta, taga sunan Abdallah. Tana ganin sunan, taji rate din da heart din ta is beating, was too fast. Sanda ta saki wani irin numfashi, sannan tayi bismillah, kafun ta daga still heart din ta na bugawa 3³. Taji dadi ma Farida bata cikin dakin, tana caan dakin mummy.
“Assalamu alaikum!” Olamide ta fada.
“Waalikumus salaam. Kin tashi lafiya?” Abdallah ya tambaye ta.
“Lafiya kalau. Kai fa?” Itama ta tambaya.
“Not too good. Anyways that’s not why I called, ina da maganan da nake son muyi, kuma ina son ni da ke muyi accepting din haka as qadr din mu.” Abdallah ya fada.
“Ban gane muyi accepting din shi as qadr mu ba.” Olamide ta fada confusedly.
Sai wani idea ya shigo mata, ta kara cewa “na gane yanzu. Wato iyayen ka basu yarda ba ko?” Ta fada wasu zafafan hawaye na fita a idon ta.
Sanda yayi wani irin numfashi, kafun yace “bazan maki karya ba, iyaye na basu yarda ba, amma ina son ki san ina so….” Olamide bata bari ya gama magana ba, ta kashe kiran.
“Inalillahi wa’ina ilahil rajiun! Ya zan yi da kai na, ya zan yi da zuciya na?” Haka ta ita tambayan kan ta questions kala kala tana kuka.

〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️

Tun ran da Abba ya ma Abdallah Allah ya isa, Abdallah ya rasa yanda zaiyi. Ya fada ma yayyin sa, suma suka ce ba wani mafita, ya fada ma Mide kawai. Shi kuma ya kasa fada mata kai tsaye, shi yasa within those two weeks, yake ta mata abubuwan da zai dinga bata mata rai, maybe soyayyan sa zai ragu a zuciyar ta, amma yaga ina, abun sai karuwa yake. Shi yasa yau din nan ya yanke decision zai fada mata.
Kafun ya kira ta ma, sanda ya ita practicing din words din sa. Ya san in ya fada mata, zata shiga wani irin hali kuma ba ita kadai ba, ko shi zai shiga wani irin hali. Bale ma shi ya riga ya shiga tun da dadewa, maneji kawai yake.

Daya kira ta, suka dan gaisa, kafun ya fada mata reason har ta fada. Nan yaji wani irin zafi a zuciyar sa. Yama kasa fada mata abubuwan daya so ya fada, saboda ga bisa duka alamu, kuka ma take.
Gashi he wanted to tell her words that will make her calm, but she cut the call.

What sort of life is this, me yasa ba wanda yake son yayi supporting din shi ne, instead kowannan su na kara mai zafin da yake ji a zuciyar sa.

Ya kira Olamide ya fi sau goma, amma ta ki dagawa. Tana gani bawai bata ganin ba.

〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️

Olamide nata kuka, ta rasa wa zata fada ma damuwan ta.
Sanda ya bari ta gama son shi, sanda ya bari ta gama planning din yanda future din su will be, shi ne yanzu ya ce su hakura da juna, ai ya cuce ta.
Kuka take na fitan hankali.

Ana cikin haka, wayar ta ya fara ringing. Tana dubawa taga Abdallah ne, sai tayi tsaki.
Ya kira ta sau goma, amma taki dagawa. Daya ishe ta da kira, ta kashe wayar ta.

Baa fi 5mins ba, sai ga Farida ta shigo.
“Aunty gashi yaya Abdallah yana son yin magana da ke. Farida ta fada.
Ki ce mai bana son inyi magana da shi. Olamide ta fada kan ta a kasa, saboda bata son Farida ta ga hawayen ta.
“Yaya tace bazata yi magana da kai ba.” Farida ta fada.
“Kin san me?” Abdallah ya tambayi Farida.
“A’a.” Farida ta amsa.
“Ki sa wayar a speaker, ki sa kusa da ita, sai ki fita please.” Abdallah ya fada.
“Okay toh.” Farida ta amsa, sai ta sa wayar a speaker, sannan ta sa a kan bedside drawer, ta fita.

“Na san kina jina. I want you to know that is was never my choice, kuma Allah na da reason din sa daya sa hakan ya faru da mu. Let’s take this as qadr din mu.
You are my first love, and you will always be the only woman I will love with all my heart for the rest of my life.
Although zaa hada ni da wata, koman son da zan mata, bazai taba kaiwa wanda nake maki ba.
I may be with another woman, but my heart belongs to you Abdallah’s qalbi, kece zuciya ta, kuma zuciya daya muke dashi, and my heart belongs to you Mide, you are my heart.” Abdallah ya fada a lokacin shima ya fara hawaye.
Alokacin kuma Olamide tana kuka sosai, sai taji kaman ranan mahaifin ta ya rasu.

Cikin kuka ta ce “bazan so ace ka saba ma iyayen ka ba saboda ni, sam sam bazan so hakan ba. Ka bi umarnin iyayen ka, kuma In Sha Allah zaka ga dai dai. I pray this will be the best for me and you. I also love you, and my heart belongs to you too. Goodbye ifemi, have a great life ahead.” Olamide ta fada tana kuka mai cin rai.
“I love you too yide’am, I love you soooo very much qalbin Abdallah. If there was another word that is more than love, then I have that for you qalbin Abdallah. Please take care of my heart for me, ko bamu zama daya anan ba, I pray Allah makes us one in jannah. I love you soooo much yide’am, I love you soooo much qalbin Abdallah. Goodbye.” Abdallah ya fada yana kuka itama tana kuka, sai Mide ta kashe wayar.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32Next page

Leave a Reply

Back to top button