BANBANCIN KABILA COMPLETE NOVEL

BANBANCIN KABILA COMPLETE NOVEL

Yau Saturday, dutyn rana gareshi, so by 8:am, ya je kitchen, domin ya taimaka ma umma da arranging din breakfast a kan dinning table.

Umma da Abba sunyi noticing din chanji game da shi, amma suka yi ignoring din sa, saboda daman bukatan su ya biya, ya bar soyayya da yar yarbawa.

Da suka gama arranging din komai, suka zauna, suka ci breakfast. Suna gama ci, Abba yace Abdallah ya kai plates kitchen ya dawo, suna da magana.
Abdallah najin haka, heart din sa ya fara beating da karfi. Allah yasa dai lafiya.

Da Abdallah ya gama clearing din dinning, ya koma ya zauna.
Sanda Abba yayi clearing din muryar sa, yace “nayi magana da Alhaji Madaki, kuma ya yarda, ba matsala. Kuma tunda gobe ranan hutun ka ne, kana iya zuwa gidan sa gobe dan ku gana da Safiya.” Abba ya fada.
“Kai MashaAlla, naji dadi sosai.” Umma ta fada.
“Banga use din zuwa na gidan ba, tunda ku iyayen kun riga kun gana, ku sa date kawai.” Abdallah ya fada.
“You are very stupid for saying that. Kuma in ka cika kai dana iska ne, kar ka je. Ku kuke sa mutum yake fade fade. Mtchww.” Abba ya ja tsaki ya bar wajan a fusace
“Kaga irin ta ko?
Duk dan daya ki bin umarnin iyayen sa, duk abun daya faru shi yaja ma kan sa.” Umma ta fada, itama ta tashi ta bar dinningn.

“Na shiga uku na, wani laifi na ma su Abba ne a rayuwar nan?
Ya ilahi, gani gare ka.
Kun ce in rabu da zuciya na, na rabu da ita, amma still kun ki bari na.
Bakomai, zan bi umarnin ku, saboda naga daidai a rayuwa na.” Abdallah ya fada da hawaye a idon sa.
Sai ya kara cewa “koya qalbi na take oho, Allah sarki qalbin Abdallah, I hope you will forgive and learn to move on, and lastly keep my heart save.” Abdallah ya fada da hawaye still a idon sa.

Daya share hawayen sa, shima ya tashi ya tafi dakin sa.
Daya shiga dakin sa, ya hau kan gado, ya kwanta, ya rufe kan sa da blanket.
Sai hawaye keta zuba a idanuwan sa shar shar kaman karamin yaro.
Haka ya ita kuka har yayi barci.

〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️

Su Farida basu bar wajan ba, sanda suka ga motan ya tashi.

Olamide bata isa Kano ba sai 3:30pm.
Daman Nafisa na riga ta isa, so duk sanda ta koma school, her habity is always there to welcome her.
Tana sallama, Nafisa ta fito da gudu tayj hugging din ta. Ita kuma Mide ta wani fashe da kuka.
“A’a habibty kar kiyi haka, bari mu kai kayan nan ciki tukun. Nida nayi zaton zaki yi hugging dina yanda muka saba.” Nafisa ta fada tana share mata hawaye.

Suka fara kwashe kayan Mide zuwa dakin su.
Da suka gama, Nafisa ta ce Mide ta zauna, ita kuma ta shiga ta kawo mata ruwa.

“Habibty ga ruwa ki sha.” Nafisa ta fada, sannan ta zauna kusa da Mide.

“Nagode habibty.” Olamide ta fada, sannan ta karbi ruwan ta sha.
Data gama sha, tace “habibty shikenan nida ifemi?
I miss his sweet voice wallahi.
I miss him saying qalbin Abdallah, I miss him saying yide’am.
I just miss everything about my love.
I miss Abdallah so much wallahi.
My Abdallah, my autan umma, my bloody.” Alokacin Olamide tana magana tana kuka.
Nafisa too felt soo emotional hearing all this.
Haka tayi hugging din Mide tana kuka itama.

“Habibty have lost the love of my life just because of a stupid reason. Nayi zaton mutani sunyi changing din view din su akan BANBANCIN KABILA ne, amma I was wrong.
Iyayen sa sun rabamu saboda wannan reason din?
Habibty ba Allah ya hallice mu duka ba?” Olamide ta tambayi Nafisa.
“Allah ya hallice mu duka.” Nafisa ta fada.
“Then meyasa aka rabani da shi saboda BANBANCI KABILA ?” Olamide ta kara tambayan ta.
“Saboda har yanzu Allah bai ganar da su bane”. Nafisa ta amsa.

Haka Mide ta ita tambayan Nafisa questions, kala kala, ita kuma Nafisa, tana ta bata answers din da zasu sa tayi calming.

Olamide ta sha kuka ba kadan ba, itama Nafisa ta taya ta.
“Habibty kukan nan ya isa, kar yasa kiyi ciwo fa?” Nafisa ta fada.
“I don’t care habibty, I miss ifemi.” Olamide ta fada tana kara sautin kukan ta.

Thanks for reading, I appreciate. For those who comment, you guys have my heart wallahi. I love you all, may Allah bless you all.

Comment
Like &
Share.

~Zeexee ce~ ????️????️????️

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32

Leave a Reply

Back to top button