BANBANCIN KABILA COMPLETE NOVEL

BANBANCIN KABILA COMPLETE NOVEL

Shi kuma Abdallah, daya isa bakin gate din gidan Adda Fadi, yayi horn, bata bude gate ba, sai ya fita, yayi knocking,  yaji muryan mijin ta, wai yana zuwa.

Daya bude mai karamin kofar suka gaisa, sannan Abdallah ya shigo, ya bude babban gate, ya shigo da motan shi, daya gyara parking, sai ya rufe gate, sannan suka kara gaisawa da kyau, kafun suka shiga ciki tare.
Da suka shiga, adda Fadi ta kawo masa juice, suka gaisa, yayi tambayan yara, suka fada mai suna gidan kakan su.

Sanda suka yi hira kadan, mijin ta, ya basu guri, ya koma daki, su kuma suka cigaba. Sanda suka kara taba hira, yace abu ya kawo ni fa fav, kuma the part am taking is very risky, but I have to do it, and it has gotten my heart now, your support is all I need, I hope zaki yi supporting dina.” Ya fada idon sa akan ta.
“I will In Sha Allah, say what’s on your mind, am all ears my lil bro”.

“`Thanks for reading and been patient with me. As usual, sharhin ku nake bukata.

Just a little reminder, dan Allah mu dage da ibada cikin wayan nan kwanaki goman, kar muyi devoting din precious time din mu akan social media, mu dage da ibada please, Allah (SWA) swore with this ten days, and good deeds are more precious during this days, it is said that charity in this ten days, are better than the last ten days of ramadan, so please let's not endeavour to miss the blessings of this days.

⬇️⬇️⬇️
قال الشيخ العلامة محمد صالح العثيمين رحمه الله: 

والعمل الصالح متنوع: قرآن، ذكر، تسبيح، تحميد، تكبير، أمر بالمعروف، نهي عن منكر، صلاة، صدقات، بر بالوالدين، صلة للأرحام، والأعمال الصالحة لا تحصى، إذا تصدقت بدرهم في هذه العشر وتصدقت بدرهم في عشر رمضان فأيهما أحب إلى الله ؟ الصدقــة في عشر ذي الحجة أحب إلى الله من الصدقة في عشر رمضان

[اللقاء الشهري (10/2)]

Shaykh, al-Allāmah, Muhammad Sālih al-‘Uthaymeen [may Allāh have mercy on him] said:

“Righteous actions are of various types: the recitation of the _Qur’ān_, _dhikr_ [the remembrance of Allāh], _tasbeeh_ [uttering Subhān Allāh]; _tahmeed_ [uttering Alhamdulillāh]. [ _tahleel_ [uttering Lā ilāha illAllāh]]; _takbeer_ [uttering Allāhu Akbar]. Enjoining the good and forbidding the evil; the prayer; spending in charity; being obedient/dutiful to one’s parents and upholding the ties of kinship, therefore righteous actions are immeasurable [in reward]. If you donated a _Dirham_ in charity during these [blessed] ten days [of _Dhul-Hijjāh_] and you donated a _Dirham_ in charity in the ten days of [the blessed month of] _Ramadān_, then which of them is more beloved to Allāh? 

Charity in the [blessed] ten days of _Dhul-Hijjah_ is more beloved to Allāh than charity in the ten days of [the blessed month of] _Ramadān_.”

Al-Liqā’a ash-Shahri, 2/10 | Volume 2, Page 10 | Shaykh Muhammad Sālih al-‘Uthaymeen [may Allāh have mercy on him]

Translation: Authentic Quotes

     COPIED????????


Comment
Like &
Share.




    ~Zeexee ce~ ????️????️????️
[8/30, 1:21 PM] Abokiyar Fight????????: ????????????????????????
             ????
 *BANBANCIN KABILA* 
      _(Short story)_ 
????????????????????????
             ????

*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*

*_????((Home of Expert and Talented writers,  da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*

    *T.W.A*

 *WRITTEN BY ZAYNAB* _(zeexee)_

MARUBUCIYAR

  *-RAYUWAR HUSNA* 

  *-MAHAKURCI MAWADACI (2020)*

Dedicating this page to all those silent and secret readers????????, I hope you guys will start commenting and stop doing labe.????????????????“`

2️⃣1️⃣&2️⃣2️⃣

“Hmm da mu ka je Kano, acikin kawayen amarya” sai ya sosa kai, yana kallon ta yana murmushi.
Tace “ka ci gaba, am listening”. Ita ma ta fada tana murmushi.
“Toh ki daina kallo na haka mana”. Ya fada yana kara kauda ido.
“Toh ya kake son in kalle ka, ni dai just tell me the good news please lil bro, basai munyi arguing ba”.
“Toh naji. Daman acikin kawayen amarya, kema dai kin san bazan yi zabin da ba zai amfane ni ba, kuma bazan zaba anyhow person ba. Nasan akwai dan banbanci tsakanin mu, amma buri na daya, shi ne kuyi accepting din ta.” Ya fada pleadingly.
“Toh ai baka fada mun ko ita din wacece ba, bale in san yanda zan yi reacting. Kuma I trust your choice, na san ba zaka yi zabin banza ba, and I promise to support you, just tell me”. Ita ma ta fada pleadingly.
“Okay, thanks for trusting me. Actually tana cikin manyan kawaye, kuma presently yanzu tana Gombe. Yarinya ce mai hankali wallahi, bata da wani abun da zaka tsana a jikin ta, although ran Friday nan na san ta, amma ta gama mamaye zuciya na. Ita ce ma tayi suggesting wai in fada a gida, duk abun da aka ce, sai mu sani in zamu ci gaba ne, ko kuma akasin haka. Amma wallahi I don’t wanna loose her to another man, saboda duk namijin da ya same ta a mata, ba karamin nasara yayi ba, wallahi she is whom every man dream of, she is the dream of every man to become his wife and a mother to his children, amma matsalan shi ne akwai BANBANCIN KABILA a tsakanin mu, kuma when I mean banbanci, I mean a very big one. Although girman arewa ne, kuma according to what she told me, bata ma san hanyar garin su ba, saboda ko iyayen su basu sani ba”. Sai yayi numfashi.
All this while, Adda fadi kallon sa take. Ita dai a rayuwar nan, bata taba gani ko ji kanin ta ya yabi wata ya mace ba, sai dai yayi shuru ko ana maganan mata, amma wai shi ne yau yake yaban wata haka, that means she most be soooo sweet, ya zama dole tayi supporting din shi. Amma wani banbanci ne haka a tsakanin su? Ta tambaye kan ta.
“Yana ji kayi shuru, wani banbanci ke tsakanin mu ne haka, ai su Abba sun ce zasu auran maka ko waye, indai ta zauna maka, kuma kana da assurance a kanta”.
“Ae indai assurance ne, ina dashi, yaran mu ne matsala, amma in ku family dina zaku yi supporting dina, toh bani da case”.
“In Sha Allahu zamu yi, ai you too have always supported us”. Adda Fadi ta fada.
“Toh nagode. Bayarbiya ce, amma tana da zubin fulani, inba ta fada maki bane, ba zaki taba sani ba”. Ya fada, expression din shi na nuna damuwa.
“Bayarbiya! Bayarbiya fa kace?” Ta fada tana zare manyan idanun ta.
“Ae, amma ai banga wani aibu aciki ba, wallahi tana da hankali. Kuma ai Allah ya halice mu, we are all one in the eyes of the creator. Wallahi you will love her, support din ki kawai nake bukata, in kika yarda, zan kawo maki ita har gida yau, saboda gobe da sassafe zasu koma kano. Kuma ma ba akano take ba, a Suleja take. Karatu ya kai ta Kano kuma acan Sulejan ma, sanannu ne”.
“Hmm naji, Allah ne ya halice mu duka, kuma ba wanyanda suka fi kusan ta dashi inba mumine ba, so am ready to accept am sister in law In Sha Allah. Amma kawu fa?
Kasan yanda mutumin nan yake, yanzu zai sa iyayen mu agaba”.
“Ki kyale ni dashi, shi din ba matsala bane, ai ya saba yi ana barin shi, this time around zanyi breaking din rules, kuma inyi maganin shi akan iyayen mu”. Ya fada yana murmushi.
“Toh mashaAllah, kana da hoton ta ingani”?
“Ae, I snapped her without her knowing”. Yana fadan haka, ya ciro wayar sa, ya shiga gallery, a camera, ya samo pics din, ya mika mata. Tana gani tace “wow mashaAllah, attention din ta ma was not on you, amma kalli yanda tayi kyau, gaskiya beauty ce. Kuma nima da baka ce mun bayarbiya bace, dana ce yar fullo ce. Gaskiya yarbawa ma nada kyawawa, kaman yanda ko wani yare ke da kyawawa, da kuma mashaAllah, kasan no one is ugly, everybody is beautiful in there own way, and beauty is in the eyes of the creator. I will like to meet her. Amma ba lokacin biki ne nan ba”? Ta tambaye shi.
“Ae, jiya ne ma, da aka gama daurin aure, me kika gani?”
“Naga bata yi heavy makeup bane, she looks simple but beautiful”. Adda Fadi ta fada tana shafa screen din wayar.
“Am telling you, she doesn’t like heavy makeup. Toh a bani waya na kar acinye mun wifey”. Ya fada yana kwace wayar sa.
“A’a spicy ne, ai nima sister in law di ta ce. Kuma ni bazan yi irin naka ba, inta zo, zamu dauki hoto tare”. Ta fada tana hura mai hanci.
“Oho dai, she is will be mine In Sha Allah”.

Suna cikin magana, Mijin Adda Fadila ya fito, lokacin sallah zai tafi masjid, sai suka tara hanya da Abdallah, yayi da Adda Fadi, bayan sallah, zai je ya dauko ta, ita kuma tace ya bari sai bayan Asr, alokacin yaran ta sun dawo, kuma ta girka mata abu, gashi yace ba ita kadai zata zo ba, yace mata toh, amma daga masjid, ba zai dawo ba, sai ya kawo Olamide.

A hanyan masjid, Abdallah ya fada ma mijin Adda Fadi komai, ya taya shi murna, bai ba nuna wani shock ba, da Abdallah ya ce mai bai nuna damuwa ba, da shi yace mai bayarbiya ce, sai yace mai, ai Allah ya halice mu duka, kuma daya halice mu, bai ce wannan yaren sun fi wannan yaren ba, ai yarbawan ma mutani ne, in saboda kawu Dajjo ne, kar yaji komai, dan duk abun da Allah yace “Be, it shall be.”
Abdallah ya ji dadin maganan sosai, sai godiya ya ke, har suka isa masjid.

Suna fita daga masjid, suka koma gida tare, Abdallah bai shiga ciki ba, ya bude gate, ya fita da moton sa, sukayi sallama, yace sai ya zo da yanma, shi kuma yace Allah ya kaimu, Amin ya amsa, ya ja motar sa, ya bar gidan.
Gida ya wuce direct, ya gaida Umma da Abba, sannan ya koma dakin sa, ya cire kayan daya sa, yasa jallabiya, ya hau kan gado, ya fara barci, da niyyan zai kira Olamide inya tashi, dan daman still a gaijiye yake.

〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️
Yanda Olamide tayi shuru data gama karanta msg, duka su Nabila ke noticing, sai Nabila ta taba ta, tace “Lafiya kuwa?
Daga karanta msg kuma sai ki kwanta kaman marasa lafiya, ko rasuwa akayi ne?”
“A’a ko daya, na gaji ne kawai, kin san stress.” Ta fada tana mika.
“Wani irin stress kenan daga karanta msg?” Nafisa ta tambaya.
“Normal stress mana, wallahi habibty, you can ask silly questions.”
“Bawani silly, gaskiya ta fada. Koma me ke damun ki, ki fada mana, we are all friends, ain’t we?” Nabila ta tambaya.
“We are. Am just scarred, what if addan sa tayi poising din shi akai na, what if ya daina sona idan tayi poising din zuciyar shi.” Ta fada, idon ta ya cika da ruwa.
Sai suka yi hugging din ta.
“I don’t think Abdallah will do that, he loves you more than you think, just be positive and stop been negative”. Nabila ta fada.
“Like she just said, stop been negative, and be positive, hope for the best”.
Sai suka sake ta. Ta daga kai ta kalle su, tace “what will I do without you guys, you guys have be come a part of me wallah, Allah ya bar mu tare. In Sha Allah I will think positive.
Suna Nana ko sai kallon ikon Allah suke.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32Next page

Leave a Reply

Back to top button