DAN HAKIN DAKA RAINA COMPLETE NOVEL

DAN HAKIN DAKA RAINA???? COMPLETE NOVEL

????????????????????????????????????
DASHEN???? ALLAH
WRITING✍???? ASSOCIATIO
????????????????????????????????????

DAN HAKIN???? DAKARAENAH????????✨

         ????NAH????

????UMMUH FATEEMAH????

Page 2⃣3⃣&2⃣4⃣

Ruwan dataji anjuye mata shiyadawo da ita daga dogon tunanin datakeyi amugun furgice tadago dan ganin waye yajuye mata wannan ruwan
Waxata gani kakah hajjah ce take huci kamar wadda akaewa wani mugun Abuh

Cikin kar karwa take fadin kak….ka….kaaakaaaa…… Haj….. Jah sannu daxuwa
Bansan kin shigoba wlh

Wani kallo ????????ta watsa mata tace au Allah baki saniba ko????????????
Botikin ta kwada mata akae tace yanxufa ko yanxun ma baki saniba nace waya miki ciki kifadamun ko kuma yanxu in sa6a miki kamanni kinajina ko

Wlh kak….
Wlh me nixaki yaudara kamar yadda kika yaudari baban ki toni baki shanyeniba salon kixubar mana da mutuncin family dama tunda aka auro mae farar kafa uwarki ai dole kiyi gadon bakin hali da bariki “ya”yan Allah bani kawae wanda ganin ku babu alkhairi acikin sa wannan wanan inagadae baku darabon arxiki aduniya baku da rabon farin jini ganta lallu kawae

Haka kakah hajjah taeta xagin hapsatu da kwala mata boket akae tana gaya mata maganganu masu xafi

Sallamar Balaraba ce tasa kakah hajjah waegawa tana fadin ashe bakwanan ma
Eyy wlh mundanje suna ne wlh
Auhoo nima yanxu nashigo nake tambayar wannan gantalallar ina tae ciki dan Alhaji hamisu Yagaya mun jiya wlh raena ya6aci

Hmm bari kawae kakah hajjah ai wannan yarinyar taxubar mana da mutunci da kimar gidanmu

Amman meye xaki damu ai bafarin shiga bace wannan shine cikinta na nawa muna rufa mata asiti muna xubarwa yanxun ma gani nae kawae gwara baban ta yasani dan baxan iyaba wlh sbd nagaji da rufa mata asiri gwara Alhaji yasan da hakan

Inna lillahi wa inna ilaehi raji’un kice wannan bana farko bane toh Allah ya kyauta yashirya kuma
Toh yanxu shawara tarage gareki karki yadda ki bari tarinka hada inuwa da fauxiyya koda kuwa gaesuwane dan ma dae nasan ki da tarbiyya sosae dakuma dagewa wajen vawa yaranki tarbiyya
Hmm nagode da shaedar kwarae kakah hajjah mushiga mana kici abunci tunda an gama tun daxu
Aa varshi kawae gida xan wuce ga dare yayi sosae kuma naci abunci awajen matar hamisu ma wlh

Toh shikenan gawannan turaren, fauxiyya dauko min kwalba in xubawa kakah hajjah turaren wuta tadansa adakunanta taji kanshi

Kawo mata kwalbar tae da ledar taxuba mata sannan tasa aledar tabata
Toh Allah yasaka da alkhairi kedae kam yar arxiki ce wlh
Toh in yadawo kigaedamun shi kyace masa naxo
Uhunn in sha Allah xaeji kakah hajjah agaeda gida
Toh sae anjima har makin motar ta suka rakata ta tafi suka dawo

 Itako hapsatu tunda taga sun fara magana takoma taci gaba da aikinta gaciwon kae yana damunta sosae da kuma xaxxa6in dayaci karfin jikinta amman haka take daurewa harta gama aikinta sannan tayi wanka shima Nauphal wankan tamasa ta shiryasa abunci sukaci sannan tasha maganin data siyo a chemist kana suka kwanta

Vaccine yadauketa cikin vaccin takejin kukan Nauphal yana tashi vude idonta tae wanda suka cika da vacci da ciwo tadan shafa gefenta amman saetaga wayam bayanan tashi tae dasauri tace Nauphal kana ina kendir din dakin tadauka tana haska dakin koxata ganshi kukan daya kara yankawane yasata gane baya dakin yana waje dasaurin tafuta daga dakin tana leke leken ina yake
Can wajen dakin su Balaraba tajiyo kukansa dasauri tar gurin tana kwankwasawa tace dan Allah kubude meyake faruwa ne Nauphal

Kuka yake sosae yana Ummerh…. Ummerh….. Ummerh….. Ummerhhhhh Ummerh tah cixo cixoooo mana Ummerh ta wutane sawa Ummerh naaaa wutane sawa

Hankalin hapsatu inyayi duba yatashi kuka take sosae tana musu magiya akan dan Allah subude amman sunki budewa gashi saekiran wuta yake tama rasa yadda xatae

Dukan kofar take da iya karfi ta tana kwan kwasa wa amman shiru dagewa tae tasa duka karfintadashi aki kofar da karfi amman Ina kofar ko gexau batae ba
Sulalewa tae kasa tasaki kuka mae ban tausayi da ratsa xuciyar mae sauraronta tace kutae makamun bani da kowa sae Allah sae shi kurifamun asiri dan Allah ko ma menene kuyimun amman ku kyalemun kanina vaesan komae ba shekarar sa biyu gaba daya kutae maka mun

Naupal taji ya yanka wani mugun ihu yana cewa UUUUmmmmmerhhhhhh naaaaaaa saekuma taji dup bae kara kukan ba

Tashitae da sauri ta dauko turmi tasa abakin window dakin takama tahau sannan tadira dae dae lokacin kuma suma sun bude dakin sun jefosa waje komawa tae dasauri tafuta ta window again sannan tadauki nauphal wanda babu alamar numfashi atare dashi

Daki tae dasauri tacire masa riga tadauko ruwan randa ta kwara masa amman shiru kara xuba masa tae nan ma shiru dauko shi tae tafuta daga cikin dakin hijab ne kawae ajikinta ko takalmi bata dauka ba tae bakin kofa tana budewa tae waje sauri take kamar xata tashi sama, dan tamanta daciwon dayake dakinta ma sam, kawae ta kaninta takeyi

Har taje bakin titi bataga kowaba babu masu mashina ko adae dae ta tafiya taci gaba dayi kawae dan tama rasa yadda xatae da rayuwarta itakam
Babu yadda ta iya haka ta taka da kafa har asibiti tana takuka tarasa yadda xatae koda tashiga Allah yatae maketa tasaba dawasu likitocin sbd kwanciyar datae na kwana uku a asibitin

Allah yarufa mata asiri tana xuwa suka amsheshi akae emergency dashi suka fara dubashi dakar aka samu numfashinsa yadawo saeda suka saka masa oxygen aka fara dudduba shi hannunsa sukaga duk an xubawa ruwan kendir ajiki gaba da bayansa sannan kuma wani gurin duk ya kone sosae da sosae ga kuma kukan dayasha har yasike kan kare masa sukae sannan aka fara basa taemakon gaggawa dan yakone sosae ahannun sa

Hapsatu kuwa tayi kuka yafi sau akirga dan gani take kamar xamanta agidan nan yakare saboda baxata iya cigaba da xama ba anan cutar mata da kani dama ita kaday ce da abun dasauki amman har kaninta

Bayan kamar wajen 1h 30m wata likita ce tafuto dauke da wasu kayan aiki ahannunta tace mata kece me karamun yaron nan tace ey

Ok kije wancan office din doctor yana nemanki
Ok ngd
Tashi tae taje da sallama ta shiga dakin sannan tagaeda likitan amsawa yay sannan yace mata HAVE A SIT MADAM

OK SIR

xama tae yafara tambayar ta ya akae yaron nan yakone kuma da alama kamar narka masa aka rinkayi ahannun sa sannan yayi kuka dayawa wanda hakan yasa dabaki kawosa asibiti da wuriba tabbas daxae iya haduwa da ciwon xuciya dan kukan yayi yawa sosae

Sannan raxanar dayay tayi yawa dan takusa ta6a masa kwakwalwa dan haka daga yau akiyaye inba hakaba abun xae iya ta6ashi matukar yakara raxana

Sannan abu nagaba inasan kifadamun yaya akae wadannan abubuwan dana lissafa suka sameshi dan in baki fadamun Gaskiya ba toh tabbas xansa yan sanda yanxu sukamaki daganan akaeki kotu dan baxan iya kyalekiba kichi banxa akan yaro karami

Wasu hawayene masu dumi suka xubo mata takalli doctor ganin yahade rae babu alamar wasa akan fuslarsa cikin in ina…. Tace wlh ban saniba doctor

Baki da hankali ne ni kike raenawa wayau kina nufun bakisan komae ba waya yadauka dasauri yana latsawa

Hello hello ka…….
Dan Allah katsaya xan gaya maka gaskiya

Shiru tae dan tunani take yanxu yaya xatayi tafada masa ko kuma tae shiru
Ita tsoronta karta gaya masa yace xaeje yakama mamah balaraba kuma nan ma wani tashin hankali ne xae afku
Sannan yanxu shima idan taki gaya masa wani tashin hankali ne
Yanxu yaxanyi Allah ka kawon mafuta

Mafuta dayace kigayamun kawae inba hakaba xandauki mataki dakaena yanxu kinga idan mukaje can kyayiwa yan sanda magana

 Aa aa aa dan Allah karkayi haka wlh xan gaya maka komae 

Amman dan Allah ina neman alfarmarka akan dan Allah inna gaya maka nima kamun alkawari guda daya
Wani alkawari ne
Dan Allah tana hada hannayenta ga hawaye suna xuba a idonta wanda yadade da canja kala xuwa jahhh tace inna gaya maka inasan karka dauki matakin komae akae
Saboda meyasa xakice haka
Rashin daukar kowani mataki akam abunda xan gaya maka to shine rufun asirina sbd daukar matakinka dae dae yake da rushewar rayuwata data kanina
Kaninki kuma
Ey kaninane
Au dama baki da aure
Ey banida shi
Toh inajinki fadamun

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40Next page

Leave a Reply

Back to top button