DAN HAKIN DAKA RAINA COMPLETE NOVEL

DAN HAKIN DAKA RAINA???? COMPLETE NOVEL

Haka rayuwa taci gaba mai tsafta da kwanciyar hankali

Yau tun safe suke shiri dan agidan Baffa zasu wuni
Sai wajen 11:00pm sannan suka fuffuto aka kama hanyar zuwa gidan baffa

 Basu dad'e ba suka isa

Lokacin kuwa kowa ya hallara ababban phalon gidan da matansu da mazansu da “ya”yansu da jikokinsu duk sun hallara anata murna

Nan masu aiki suka cika gaban su dakayan ciye ² anaci anata hirar raki

Sai bayan sallar Isha'i sannan suka tafi gida 

 Amman duk yaran su acan suka barsu sukuma sukayo gida


  Suna zuwa gida Nauphal ko Sallama Bai musuba yayi part d'insu da motarsa

Koda yay parking d'aukata yay suka shiga Cikin gidan 

Tare sukai wanka suka shirya
Phalo suka zauna suna hira
Kallonta yay yace my sweet baby
Ummm tace batare data kallesaba

Yau fa yaronki wlh yunwa yakeji
Yitai kamar batajiba
Janyo ta yay jikinsa yace magana nake fa
Dear Allah nagaji nidai
Wlh yau da safe banyiba da ranama haka dan haka Allah sai anbiyani nidai
Waito ni abunci ce
Aaaaa sosai ma kuwa
Dan Allah kayi hkr sai gobe
A’a nidai wlh yanzu nakeso
Toh
‘D’aukar ta yay calak sukai d’akinsa
Kallonsa tai tahad’e rai
Baby na wai bazaki saki ran ba
Murgud’a masa baki tai tace eyy d’in

Allah ko
Nidai Allah aban
Duka takawo masa tace ga inji ko
Kinsa irin na ran nan zan miki
Runtse idan ta tai dan tasan mai zaice mata
A’a menene narufe ido
Hakafa kikace baby na akwai dad’iiiii karka daina
Toshe kunnenta tai
Hannun ta yacire yace to bazan dainaba yau saikin ‘koshi

Juyata tadawo 'kasansa yafara aika mata da sa'konni masu wuyar fassarawa 


          ALHAMDULILLAH 

ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH

YAU 4-2-2022 ALLAH NAGODE MAKA DAKA BANI DAMAR KAMMALA WANNAN LITTAFIN NA ‘DAN HAKIN????DAKA RAINA????????

DUK WANDA NA 6ATAWA RAI INA NEMAN AFWARSA
LITTAFIN NAN NAKUDI NE KARKI KARANTA BAKI BIYABA SIS

  NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFI GA 'KANNENA

HJY HAUWA
HJY RABI’ATU
DA “YAN BIYU NA AUNTY HASSANA DA AUNTY USAINA

ALLAH YA'KARA MUKU LPY DA KWANCIYAR HANKALI

INA MIKO GAISUWATA AGAREKU MASOYANA
ALLAH YABARMU TARE ALLAH YA’KARA MANA ‘KAUNAR JUNAN MU

BAZAN MANTA DAKEBA MY BLOOODY NA {ZAHRA BAWALE} ALLAH YABARMU TARE ALLAH YABAR ‘KAUNA DA DANKON SOYAYYA

HJY NAUGHTY NA [UMMUH ANAM] NAGAISHEKI 'KAWASS ALLAH YABAR MU TARE

JINJINA AGAREKI GWARZUWATA KUMA JARUMATA WADDA BATA GAJIYA DAYI MUN COMMENT {HAUWA-UMMUH SULTHANAH}

INA GAIDA KU
MY LOVELY SISTER SA’ADAT
MY MOM AUNTY AYSHA KT
AUTY SUFY
AUNTY KHADY
MY PRINCESS
MY KING
MY LOVE BRO
MY AUNTY
UMMUH ARABEEY
UMMUH AHAMAD
UMMUH KHAIRAT
UMMUH IRFAN
UMMUH FATEEMAH
UMMUH TEEMAH
UMMUH KALISS
MOM FU’AT
MOM DAWUD
MOM NUSAIBA
MOM MUFEEDAH
MOM NAWWAR
MOM NAWWARA
MOM ASAD
MOM SULTHAN
MOM SUHAIL

WAYYO KUNA DAYAWA SUNAN KU ZAI IYA CIKA LITTAFI GUDA
ALLAH YABARMU TARE ALLAH YA’KARA DAN ‘KON ‘KAUNA
DA DUK WANDA BASUJI SUNAN SUBA KUSANI KUNA RAINA

KARKU MANTA AKWAI SABON LITYAFINA MAI TAKEN SUNA

SANADIN SARAUTAH????

NAIRA ‘DARI 300 NE KACHAL
DAN BIYAN KUD’INKU
0110015052
SADIYA ABDULLAHI UMAR
ECOBANK
SHAIDAR BIYA KITURA TA NAN
08032762588
WANDA SUKE TURA KATI KUMA SUTURA TANAN
07066991793
SHAIDAR BIYA TANAN 08032762588

LITTAFIN ZAI FARA ZUWA MUKU RANAR 3-3-2022
LOVE AND ROMANTIC STORY
KARKU BARI ABAKU LABARI
INA NAN INA JIRANKU

YAU BABU KEEP WAITING MY FAN’S ????????????
Hallmarth ce ????????????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40

Leave a Reply

Back to top button