DAN HAKIN DAKA RAINA COMPLETE NOVEL

DAN HAKIN DAKA RAINA???? COMPLETE NOVEL

Hapsatu daga dawo tsakar gida tun daxu jitae xuciyarta tana bugawa sosae da sosae kuma lokacin nauphal yayi bacci dan taji yanata ajiyar xuciyah abayanta shiga dakin tae taga abban ta yana kuka

Tace Abb..... ah..  Abb..... ah cikin hada kalmomin sulalewa tae taxauna akasa kuka tasaki mae ta6a xuciyar mae sauraronta 

Dakar abbah ya lallashi hapsatu dan tadade tana kuka sosae ba’a dauki lokaciba gaba ki daya garin rano lungu da sakonsa kowa yaji mutuwar Ummerh Vayan sallar la’asar aka shirya Ummerh anyi mata dukkan abunda yakamata ai mata aka futa da gawarta daga cikin gidan dan ayi mata sallah daganan kuma akaeta gidanta nagaskiya Ummerh tasamu mutane sosae dan har mamaki ake irin yadda tae jama’a haka

Hapsatu tashiga tashin hankali sosae lokacin dataga an dauki gawar Ummerh xuwa waje Kuka sosae hapsatu take tana fadin Ummerh karki tafi kibarmu Ummerh yaya xanyi da nauphal Ummerh baxamu iya rayuwa babu keba Ummerh kece farin cikin mu Ummerh kinsan bani da kowa saeke Ummerh vansan kowaba saeke ban saba da kowa ba saeke Ummerh kitae maka kidawo dan Allah Ummerh karkiyi mana haka Ummerh ina xamu in kika tafi Ummerh tayaya xan fara rayuwa babu ke Ummerh kuka sosae hapsatu take gaba daya tama rasa nutsuwar ta tama rasa ta ina xata fara

Dakar makota suka rinka bawa hapsatu hkr sukace tayi mata addu’a ita tadace da Ummerh ba kuka ba

Amman kowa yana tausaya mata sosae naganin halin datake ciki ga kuma karamin yaro

Koda masu kae Ummerh suka dawo haka akaeta xuwa yiwa hapsatu gaesuwa tana amsawa wani kuma saedae taeta kuka idan yamata gaesuwar

Haka akaeta shige dafuce acikin gidan har bayan magriba sannan mutane suka dan sarara nauphal ma bawan Allah kamar yasan me ake ciki baeyi rigima ba sosae yadaeyi lamo ajikin yar uwarsa yanata ware kyawawan idanuwansa

Duk wannan abun da akeyi Balaraba da fauxiyya basa gidan nan har bayan sallar isha’i kowa yafara watsewa amman basu dawoba

Wanka hapsatu taewa nauphal sannan tashiryashi yayi fess addu’oi tae masa sosae sannan tadauki wata yar wayar Ummerh keypad cema tecno tasaka suratul bakara saeta kwantar dashi ahankali
Itama wankan tashiga tayi tana futowa tashirya tayi addu’a sannan tadauki alkur’ani tafara karantawa cikin muryarta mae sanyi

Koda abban hapsatu yadawo haka yatarar da hapsatu ita kadae adaki tana karatun alkur’ani tana kwallah ga nauphal nan akan cinyarta yana bacci sallama yay yashiga yaxauna akusa da ita kadan

Tana kae aya tace Abba kadawo yace ey hapsatu ykk keda kanin naki?
Lpy qlu Abba
mekukaci yanxu?
Abba yasha madara
Nikuma naci shinkafar da aka kawo sadaka gashi can ma na aje maka sauran
Toh hapsatu kisamu ki kwanta bari in je nima in kwanta su Balaraba kam sun dawo?
A’a Abba
Toh shikenan maxa kisamu ki kwanta ki kulle dakin ta ciki kinji
Toh Abba saeda safe
Allah yakaemu futa yay adakin shima yatafi yakwanta

Sae wajen karfe 12:36pm sannan yaji alamar saka key akofa an bude gidan Tashiyay yafuto tsakar gida shigowa sukae fauxiyya tana daddafe cikin ta tana yarfa hannu Balaraba tarikota tana fadin sannu fauxiyya Allah xae kawo saki kinji tunda dae munje asibitin aida saukima kinasha maganiki insha Allah Dasafe baxaki tashi da wannan jaravavven ciwon cikinba

Abban hapsatu tsayawa yay yana kallonsu yayi gyaran murya ko gexau dayake makiraine

Yace daga ina kuma tun daxu bakwa gidan nan ina kukaje?
Wani mugun kallo???????? Balaraba ta watsa wa Abba tace bangane daga inava Alhaji bakaga ahalin da muka shigo gidan bane babu sannu babu komae sae masifa daga shigowarmu aikin banxa kawae nibanasan halin dabbanci wlh mutssssseeee taja wani dogon tsaki tae daki ita da fauxiyya

Aaa toh toh ???????????? yihakuri ranki yadade ai ban gani vane kinsan sha’ani nad……….

????????????????????????????
[04/02, 7:56 AM] Ummuh Fateemah????????????: ????✨????✨????✨
✨????DASHEN ????ALLAH????✨
WRITTER’S✍???? ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
????ALKALAMI ✍????YAFI TAKOBI????️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN???? DAKA RAENAH????????✨

Page 1⃣7⃣&1⃣8⃣

Bayan su yabi har dakin yana fadin sannu fauxiyya yajikin naki?
Dasauki
Allah yakara sauki sannu kinji
Am ranki yadade yanxu yakike ganin xa’ayi ne
Ban gane xa’ayiba kae baka da tunanine nace?
Aa ina nufin kunci wani abun ma kuwa? ko asa mo muku namlalace
gurin dan ladi kuci tunda inada yoghurt mae sanyi saeku hada kafun safe
Toh samo mana amman fa mae xafi indae vaxafi karma kasiyo dan baci xanyiba
Toh in sha Allah xa’asamu mae xafin dan yanxuma nasan akwae mutane agurin dan har kusan 3 suke kaewa agurin
Kaga karka dameni da shegen xance katafi kasamo kawae

Toh toh bari inje juyawa yay yafuta acikin sanyin jiki dan yakasa gane komae tunda suka hada ido da Balaraba yaji wani abu yadaki kansa sai yakasa gane komae

Yana futa suka kwashe da dariya fauxiyya tace mamah yakika wannan acting din shiyasa nace kisa kwallin nakan tsauni dan yace asiri baxae cishiba amman indae xakina mu’amala da wannan kwallin toh xaki samu kansa
Kinga paln dina yayi
Kedae bari dafarko nafara tsaron kar inje maganin bayayi da wuri amman sae naga yayi aiki nan danan kae Allah yakarawa nakan tsauni tsawon rae muyita sheke ayar mu

Duk wannan xancen da suke akan kunnen hapsatu dan tafuto yin fitsari tunda suka shigo ta tashi daga baccin taji duk yadda sukae da abbanta dakar taje tae fitsarin takoma daki tana tunanin ina xata samu mafuta dan tasan dae yanxu komae na rayuwarta itada abbanta da nauphal xae lalace wasu hawayene masu xafi suke xubo mata dakar ta lallashi kanta ta tashi nafulfuli takamayi har wajen 2:00pm sannan tayi addu’a ta kwanta abunta

Koda gari yawaye haka akaci gaba dan tun 6:30am Balaraba ke dukan kofar hapsatu dakar ta iya vude idonta sannan ta tashi tace waye

Aaaaaaaa???????????? uwar kice nace uwar kice kobajiki banexaki vude kofar ne ko sae nasa an 6allata yaxu

Kara sowa tae tabude kofar ahankali tun kudo kofar balaraba tae tace maxa futo ki cika mana ko ina da ruwa maxa xokije kijawo futo maxa

Cikin sanyin murya hapsatu tace akwae almajirin dayake jawowa aunty in sha Allah gari nadan kara haske xaexo ya jawo ruwan

Sallamar Alhaji taji sae kam tasa kuka dasauri Abba yakaraso yace lpy balaraba incedae bawani abunne yafaruba

Bagashinan ba kanaji daga nace hapsatu in akwae ruwa adaki ku sammun xanyi alwala dani tsoron jan ruwa nake arijiya kawae sae hapsatu takama xagina ta uwa ta ubah wae ita baewar uba nace daxata jawo ruwa sannan takama bani inyi alwala dashi
Nace hapsatu xaki samu fa
Shine tace wai inni nake rabawa in hanata mana
Haka taeta cimun mutunci tana fadamun magana kamar wata sa’arta kuka sosae Balaraba takara saki

Abba ne yakaraso yawankawa hapsatu mari yace damake baki da hankali jaka ce ina miki kallon mumina ashe shedaniyace
Toh bari kiji daga yau kexakina janyo ruwa kina cika ko ina acikin gidan nan almajirin ma in yaxo ace karya kara dawowa

Toh Abba duk yadda kece haka xa’ai dan kaeryne mai bada umarni akan komae kuma farin cikinka shine namu

Gafara kiban wuri mae dadin bakin vanxa kawae wuce kiyi aikin da’akasakaki maxa

Tashi hapsatu tae jiki babu kwari sam wae wannan abban tane ko kuwa canja matashi akae gugar ruwan tadauko tafara dibar ruwan haka saeda tacika ko ina na gidan sannan ta ibi nawanka ta shiga tayi

Har lokacin Nauphal bacci yakeyi abunsa hada masa ruwan wanka tae sannan ta lalla6a tadaukesa tafara cire masa kaya tae masa wanka tas sannan tashiryashi madarar sa tabasa yasha sannan tagoyashi

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40Next page

Leave a Reply

Back to top button