DAN HAKIN DAKA RAINA COMPLETE NOVEL

DAN HAKIN DAKA RAINA???? COMPLETE NOVEL

Tashi Muje mukaita chemist
Ummerh sallar fa
Maza kayi mutafi
Toh
‘Daki yashiga yayai sallah
Itakam in banda raki babu abunda takeyi, Hapsatu sai faman bata ha’kuri take, tana lallashinta

Lokacin daya idar da sallah yafuto

Harta fara bacci ma akan kujerar tsakar gidan

Kallonta yay yaga fuskar ta tayi masa kyau sosai kamar ba itaba

Hapsatu ce tace kad'auketa mutafi katsaya kana 'kare mana kallo


  'Dan sosa 'keya yay yace Ummerh zata iya takawa fa 
Nace kad'auketa nace in bazakai ba yayanku sai yazo yad'auketa

Saka hannunsa yay yad'auketa, aikam tanajin and'auketa tafarka, 

Wayyo Ummerh zai yaddani kitai makeni

 Yi hkr 'yar Ummerh chemist zamuje, kisauke masa duk wani Nauyinki Kira ma kafun yayanku yazo yarama miki 

Toh Ummerh na
Dadi taji za’a rama mata kuma zata sauke nauyinta ahannunsa yaji hannun yasage

  Itako Hapsatu tasan inba haka tai mata ba baza'aje chemist d'innan lpy ba




    Haka suka tafi anafef tanata raki har sukaje 

Shikansa doctor d’in yasha mamaki dan babu wani ciwo agurin kawaidai tad’anji zafin takatan dayay ne wanke gurin yay aka mata d’an ‘karamun dressing awajen

Yabata fen relive da panadol suka taho

Koda aka gama ‘kememe ta’ki takawa tace akwai zafi
Haka ya’kara d’aukarta yana turo baki suka tafi gida

Lokacin dasuka isa har masu sayar da abuncin sun dawo awajen Fahat suka bada kud’in suka kama wanke kwanukan da kulolin dasuka dawo dasu

Da Sallama suka shiga akan kujera ya ajiyeta ahankali dan yaga tayi bacci ma

Fahat ne ya kallesa yace lpy ko bata da lpy ne

Umm kawai yace yashige d'akin dan baijin dai² tunda yad'auketa yanayin jikinsa yasauya gaba d'ayan sa jinsa yake ba normal ba

Koda ta farka, Hapsatu ce ta lalla6ata tai wanka taci abunci da magani ta sannan takwanta

  WASHE GARI

TUN Sassafe tagama komai dan sunada text assignment d’insau dayay fahat yabasu suka tafi makaranta

Nauphal kuwa yana kwance kawai yakasa sukuni sam
Har suka dawo yana kwance sallah ce kad’ay ke tadashi

Tambayar Ummerh meyake damunsa tace itama bata saniba taje ta tambayeshi yana d’aki

Shiga d’akin tai da Sallamarta abakinsa, da’kar ya Amsa tace yeah menene yake damun ka babu komai yace mata

‘Dan janye blanket d’in tai suna had’a ido yace mata tashi kije kisaka hijab kidawo

Toh bro kagayamun menene
Kijedai kisaka kidawo nace yana kauda kansa

Tashi tai tana turo baki taje tasaka hijab d’in tadawo
Bro nadawo
Ummm
Sa momun kanwa ki ji’ka mun ki kawo karki bari kowa yagani

Toh
Futa tai ta ji’ka ta 6oye takawo masa

Da’kar yatshi yazauna juyawa yay yana kallon can gefen ya Amsa yasha kad’an²

Saida yagama sannan yace mata kikaimun ruwan sanyi bathroom ???? zanyi wanka

   Zaro sexy eyes ???? d'inta tai tace ruwan sanyi tana dafe ''kirji

Umm
Mezakai da ruwan sanyi bayan yau ana lapta sanyin kamar amutu

Nidai kikaimun ko
Turo baki tai tace salan kai mura nidai a’a zan d’an saka maka na d’umi

A'a kikaimun nasanyin daban na d'umin daban idan naje zanyi mix xing da kaina

Toh bari inje yanzu naji dudummm amman da kace ruwan sanyi

Had’a masa tai tadawo, har lokacin yana kallon bango kamar yadda tabarshi

Bro nakai ruwan fa
Ok yayi bari inje

 Futa tai shikuma yacire kayansa yasaka jallabiyar sa fara yafuto bathroom ???? yanufa direct yaje yakwarawa kansa ruwan sanyin sannan yayi wanka yafuto

Yaji dama² sosai yashirya cikin ‘kananan kaya ba’kin wando da light blue d’in T-shirt yasaka wata tasanyi mai hula ya zuge rabun zip d’in sannan yadawo yazauna akusa da Hapsatu datake gyaran cabbage ya Amsa yatayata

Kallonsa tai tace abuncifa
Ummerh zanci
Tashi azubo maka, mekake so
Akawomun chips ???? and egg ???? sai ruwan ???? tea kawai

Babu wannan saidai bari in d'aura maka

No ummerh barshi kawai akawomun snack and drink sai inci

A'a bari in d'aura maka

Nusaiba ce tafuto tace Ummerh ina sweet d’in nan
Suna kan mirror amman fa karki sha banasan anashan za’ki dayawa kinji ko

Toh Ummerh kad’an zansha
Tashi Hapsatu tai tad’auko abubuwan dazata had’a masa tafara aikinsu

Nusaiba ce tafuto tana shan sweet ???? d'in ta hankali kwance

 Gashi Doguwar riga ce ajikinta kuma duk rabin breast din ta awaje suke gashi rigar tafutar da shipe's d'in jikinta gaba d'aya

‘D’auke kansa yay yace kije kisaka hijab, kidaina yawo ahaka

Turo baki tai tace agida nakefa ni babu inda zani sainai ta yawo da hijab saikace wata matar mlm

Kije kisaka nace kosaina taso ne tukunna

Toh naji ha’aaaa
Tashi tai tanata turo baki taje tasaka hijab d’in tadawo

Wajen Hapsatu ta nufa tanata gunguni, ummerh ta inasanki, amman banasan wani agidan nan in banda takura babu abunda ya iya arayuwarsa

Ummerh kawo in tayaki aikin kinji gwara inyi zamana akusa dake da in zauna akusa da wannan kwarkwasan yayta cizo na

Shidai baice mata ‘kala ba
Amsar aikin tai tayi komai kamar yadda Hapsatu tace sanda ta gama sannan tazuzzuba ta kawo ta ajiyewa Ummerh tace Ummer nagama bari in gyara wajen

Yawwa sannu ‘yar kirki
Tafiya tai tana murmushi anyabeta
Mi’ka masa Hapsatu tai dan har lokacin yana zaune idansa yanakan wayar sa yanata faman daddan nawa

 Saida tagama sannan tadawo taga yanacin abuncin

Kallon ummerh ta tai tace Ummerh ya’kwace miki abuncin
Murmushi tai tace ai nasane dama saboda baijin dad’i d’azu baiyi break fast ba

Ohhhhoooo dama nasani na zabga masa salt aciki sai inga ta tsiya


Murgud'a masa baki tai tace acici kawai

zama tai tana dudduba littattafan ta tana gyara wasu abubuwan tana ‘kara fahimtar wasu kuma


…………… Awajen su Mm Balaraba kuwa sosai suke shirin biki sunata safgoginsu hankali kwance inda suka saka akyiwa Fauziyya gyaran jiki akasha lalle akasha kitson ‘kari tayi kyau sosai

Amman “yan biyunta futunannune dansun ”ke’keshe idansu tsula tsiya kawai sukeyi

Yau tun safe Mm Balaraba taketa masifa sunyi mata fitsari akan gado tad’auki hannu zata Mari d’aya kenan taga kunama ahannun iho take tana kunama amman babu wanda yagani sai cizonta take tun tana iya ihun harta kasa

Tagala baita sosai kukan ma baya futa kuma ankasa ganin komai 


Sukuwa fucewarsu sukai kowa bai kawo komai ba adangane dasu aka kaita asibiti amman sukace wannan gidan mahaukata yakamaceta dansu basuga komai ba

Aka dawo da ita gida mlm aka kira daga makarantar allo yazo yayi mata karatu yashafa mata rubutu sannan tad’an nutsu kad’an tadawo hayyacinta

Kallonsu tai tace ina ‘yan biyu akace suna waje suna wasa tace akirawo matasu sucire mata wannan kuna mar

Kiransu akai amman ‘kememe suka ‘ki zuwa da’kar Anas da lallami yataso su gaba suka taho

Nanma da’kar suka ha’kura suka cire mata aikam hannun yakumbura yay suntum

tashi tai niyar yi tafuta aikam sai....................✍????✍????✍????✍????✍???? 

Keep waiting my fan’s????????????????????

Hallmarth ce ????????????
[04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah????????????: ????????????????????????????????????
????????????????????????????????
DASHEN ALLAH
WRITING ASSOCIATION

‘DAN HAKIN????DAKA RAINA????????
Story and written by

*SADIYA •A• UMAR*

{UMMUH FATEEMAH}

????—

 7⃣1⃣&7⃣2⃣

………….Aikam ‘kafa ta’ki takuwa kwata² Abu kamar wasa fa ‘kafa ta’ki d’aukar Mm Balaraba idan ta tashi saita fad’i inata tashi saita fad’i

Daka ‘karshe sai tai maka mata akai aka kaita d’aki

Shiryawa sukai aka kaita asibiti suna gwadata akace tasamu matsalar shanyewar 6arin jiki gaba d'ayan

Sosai hankalin ta yatshi tafara kuka, ta suma
Bata far fad’oba sai bayan sallar Isha’i sannan, nanma ta’kara kamuwa da wani ciwon hawan jini

Haka tai ta jinya a Asibiti  Anas ne kad'ay yake kula da ita
 Cewa akai ad'aga bikin sai tasamu lpy saboda jikin nata tsamari yake 'karawa 

Itakam Fauziyya tai tsalle ta dire tace baza'a d'aga mata bikiba

Ayishi kawai babu yadda Alhaji ya iya haka aka fara biki

Aikam Anas yadawo gida da safe zai d’auki kayan Mm Balaraba yaga anata biki ko kulasu baiba yad’auki abunda zai dauka yatafi abunsa

Haka akai ta biki har ranar d’aurin aure tazo dayake d’aurin aure 11:00pm aiki aketayi anata futa da kayan aikin abuncin d’aurin aure

Lokacin da aka kammala 10:39pm sannan aka gama
  "Yan d'aurin aure kowa ya hallara adangin s................... 

…………. Agidan su Hapsatu kuwa kullum cikin fad’a su Nusaiba da Nauphal suke babu ranar banza wataran ma banza yake mata baya kulata amman saita toneshi

 Yau takama ranar Friday sunada faty'n dazasuyi

Dan haka tun da suka dawo makaranta tafara shiri dama tagayawa Hapsatu zasu faty da ba’kin lallentama tadawo ahannunta yayi kyau sosai kuwa kaliss ce tai mata itama tai mata sannan suka dawo

Goge kayanta tafarayi saigashi nan yashigo
Ko kallonta baiba yawuce d’aki
Itama murgud’a masa baki tai tana hararar sa

Jitai ana tallar kwakwar manja

Aikam dasauri tashiga d’aki tad’auki kud’i ta tafi siya
Shikuma lokacin yafuto daga d’aki yaga tanata sauri kamar zata tashi sama

Keeee ina zaki
Ko kallonsa bataiba bare yasaran zata amsa masa ta futa

Kallon gurin datake gugar yay yaga tabar ayon d’in yayi zafi kuma akan kayan

Dasauri yaje yad'auke mata Allah yatai maka bai kama ba
 Zama yay yagoge mata rigar da siket d'in sannan yamaidasu d'aki har lokacin bata dawoba

Mamaki yake yanzu dabai gani bafa da shikenan wannan kayan saidai wasu

Rigarsa yad'auko yagoge wadda zashi masallaci da ita

Saida yagama sannan yakwashe kayan yamayar dasu d'aki

Le’kawa yay waje ga mamakin sa sai yaganta da leda ahannunta ga kuma wani mai mota yatareta tana tsaye
Magana yake mata itama tana mayar masa da fara’arta

Wani malolon ba'kin ciki yaji yatokare masa awuya auni inace ina goge miki kaya ke kuma kina nan kina zance da wani ko

Takawa yay dasauri yaje gurin, konsallama babu yakalleta yace mata zoki wuce gida

 Kallonsa tai saitayi kamar bataji mai yace ba

Ba magana nake miki ba zoki wuce gida nace ko ranki ya6aci

Kai kuma mlm karka 'kara zuwa nan danba yanzu za'ai mata aureba inna sake ganinka a'kofar gidan nan wlh duk abunda nai maka kaika jiyo
 KO kunyama bakaji ba da 'yar cikinka zakai zance

Itakam dariya tasaka jin yana fad’an hakan
Kallonta yay yace kin mai dani mahaukaci ko

Inna 'Kara so nan wlh saina targad'aki 

Takowa yafarayi, aikam da sauri tacukyikuye daddy tana fad’in daddy kai masa magana wlh mugune wannan mutumun sam baya barina in huta

Kullum dakalar masifar dazai zomin da ita ko makaranta ko tsakar gida saida hijabi ko a d’aki sai mutum yasaka hijab

 Jin takirasa da daddy ne yasaka Nauphal dakatawa yace daddy kuma

Murgud’a masa baki tai tana hararar sa daga bayan daddy’n
Tace eyyy daddy nane ba saurayi naba
Shi sai lokacin ma yaga kamarsu
‘Dan sosa ‘keya yayi yace d………………… ✍????✍????✍????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40Next page

Leave a Reply

Back to top button