DAN HAKIN DAKA RAINA COMPLETE NOVEL

DAN HAKIN DAKA RAINA???? COMPLETE NOVEL

Am Ina saurine saboda akwae avunda xanyi ne acikin gidan

wani yatsina fuska tae???? sannan tace Allah koh

kace tagaya maka kenan
karka tsaya akan hanya koh

Murmushi yay yace tavvas vakiyi karyaba tahanani kuma ta isa tahananin ne

ko amsarta vaejiraba yay gaba abunsa

Wata kwafa tae sannan tacewa fauxiyya muje xaka shiga hannune wlh yaro

Fauxiya ce tace waekema Mamah maemakon ki wankesa da mari saeki wani kamani mu tafi

Amman inwasune datuni kin koya musu hankali

Mari kuma fauxiyya aa baxaki ganeba ai

Yanxu aka fara inna nuna masa halina tun yanxu aimatsala xa’a Samu

Kibarshi in ya shigo hannu sae mufara namu aikin dan wlh sae Rabi’atu tabar gidannan wlh baxan iya xama da kishiyaba ya sin????

Hakanefa wlh Mamah dakin burgeni kinga saenayi yadda nakeso agidannan

Bari kedae yar mamanta tafiya suka cigaba dayi

Alhaji mudan Kuwa lokacin daya koma gidan yatarar dasu hapsatu a runfarsu Rabi’atu tana koyawa hapsatu karatun Alkur’ani kamar yadda suka saba kullum

Murmushi yay shima yaxauna akusa dasu yafara binsu suka cigaba da karatun atare

Saeda suka gama suratul Ali’imran sannan sukae addu’a suka shafa

Tashi Ummerh tae tace tari in dauko maka abuncikako dan naga daxu bakaciba katafi masallaci

Toh yace kawae yana mikawa hapsatu Alkur’anin data bashi

Sallama akae suka amsa akusan tare
Ummerh ce ta waego da sauri dan tasan muryar mae sallamar bata da kirki

Itada da wasu matasa su uku
Shigowa sukae sae daya daga ciki yace nan ne gidan da ake…….

[04/02, 7:56 AM] Ummuh Fateemah????????????: ????✨????✨????✨
✨????DASHEN ????ALLAH????✨
WRITTER’S✍???? ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
????ALKALAMI ✍????YAFI TAKOBI????️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN???? DAKA RAENAH????????✨
5⃣&6⃣
Nan ne gidan da ake wankau eyyyye.. Tayayama xaka tambaya bayan angaya mana cewa gidanne aka kawomin wanki

Ummerh ce tajuyo tace lpy meya faru balaraba me aka miji ko wankinne bae futaba

Aa yagamun dankwali akae kuma wlh sae an biyani ko kuma in cure akudin wankin naki

Aa baxa’ai hakaba balaraba bari hapsatu taje takae miki gidan asave mae dinki sae adinke amman wlh nama agidannan aka yaga mikinba saedae ko masu daukar kayanne suka tsaya awani gurin

Mekike nufi Rabi kina nufin mune muka tsaya awani gurin muka yaga mata dan kwalinta ko yaya
Allah mun tuba kinga munyi kama da matsiyata ko wanda talauci yasa babanta guduwa yavar uwarta ta mutu da talauci eyeeee

Ummerh kasa cewa komae tae tace hapsatu tashi ki kar6i dankwalin kikae musu gidan asabe mae dinki ta dinke musu duba kasan tabarmar nan akwae ashirin kidauka kikae adinke

Toh Ummerh tashi tae tadauki kudin ta gyara xaman hijabin kanta sannan tace aunty kawo inkae miki dinking

Tsilla mata tae sannan tace kiyi maxa inva hakava wlh insa su sani sumuki dukan tsiya inkika dawo

Amsa tae ta tafi tanata sauri tana xuwa kuwa ta tarar da ita tana dinkin bata tae bayan sun gaesa tadinke mata ko kudin kin kar6a tae tace yawwa tsaya inbaki wannan kikaewa Ummerh ki kice wae inji baffah wata katuwar gana maxgo ce tamiko mata tayata tae suka daura akanta sannan ta tafi

Lokacin dataje gidan da mamaki Ummerh take kallon ta amman saeta tsaya tana kallon ikon Allah dakar tasauke gana maxgon ta mikawa balarava dan kwalinta

Yawwa fauxiyya nikam nawanema kudin wankin nata dari 800 da hamsin ungo mika musu dari takwas hamsin kuma ta 6ata mana lokacine da akae

Kar6a tae taje ta cillawa hapsatu ungo matsiyata kawae juyawa tae ta tafi suka rankaya itada sauran yan uwanta suka futa sunata masifa

Ummerh kam shiru tae takyalesu amman tae alkawarin baxata sake musu wanki ba saboda talauci ba hauka vane
Shiga tae tadaukowa Alhaji mudan abuncinsa taxo ta ajiye masa tamika masa cokali tace Alhaji kaci avuncinka
Baema jitava dan yatafi duniyar tunani sosae tayaya xae hada balarava itada su hapsatu acikin gidannan ai 6ata masa tarbiyar yarinya xasuyi

Magana Ummerh takarayi tace Alhaji Kaci abuncin ka mana nan ma shiru yay ta6asa Ummerh tae furgigit yafurgita yana fadin kakah hajjah gaskiya baxan iya auren balarava ba kidae nemamun wata kawae

Alhaji mekake fadane eyyee wace balaravar xaka aura kana nufin wannan balaravar xaka aura
wlh itace kakah hajjah tace in aura Allah yasani banasan wannan yarinyar kwata kwata babu tarbiya agidansu wlh vansan yadda xanyi da kakah hajjah itada yah hamisu su fahimceniba

Hakane kam amman Allah yakawo mana dauki Allah kuma yasa akwae alkhaeri alamarin auren nan
Amen abban hapsatu yafada Ummerh takara cewa kaci abuncin mana abban hapsatu kadaena tunanin nan dan kar yahaefar maka dawata matsalar Kaji Toh Ummerh hapsatu dauko kwanon yay yasaka cokalin yafara cin abuncin ahankali haka haryacinye abuncin kiran sallar magriba da akeyi ne yasashi tashi yasake alwala yace musu naje masallaci
Adawo lpy Alhaji Allah yakiyaye
Amen ya Allah yace sannan yasakae yafuta

suma sallar sukayi sannan suka xauna sunacin abuncin su bayan sun gama ne hapsatu take cewa Ummerh gasakonan inji baffah asave mae dinki ce tace in kawo miki sun hadu akasuwa dataje siyan kayan dinki
Hmm baffah bayagajiya amman vansan meyasa kwata kwata bayasan xuwa garin nan ba tunda yasa kafa yatafi yaki dawowa kukane ya kwacewa Ummerh kiyi hkr Ummerh komae xaexo karshe hapsatu tace
Hakane kam amman kullum avun girmama yake ko mutuwar ammie ma vaexo va
Ummerh dan Allah kibani lavarinki kinji dan Allah Ummerh
Hmm maxa dauko kayan mugani bagarar da xancen tae
Tashi hapsatu tae ta jawo jakar ta vudeta suka fara dudduba kayan atampopine da shaddoji da lace amman duk masu kyau da tsada da kuma mayuka da turaruka da kayan kwalliya Kala kala jakar data ganine yasata budewa taduba kudine da yawa xasukae dubu dari da takarda aciki budewa tae ta mikawa hapsatu tace karantamun hapsatu kar6a tae tabude takara futular kwansu tafara karantawa
ASSALAMU ALAEKUM
RABI’ATU Kiyi hkr da dukkan yadda kikaga rayuwa kinji koda yaushe burina inxo kodan naganki keda mahaefiyarki da yaranki amman abun yaci tura narasa yadda xanyi dan koda yaushe dana nufo hanyar cikin garin bichi saenaji kamar ana huramun wuta amman ki gayawa mahaefiyarki nasan ita mae fahimtace da hakuri kuma
Sae anjima Allah yay muku albarka gaba daya
Kuka kawae Ummerh takeyi danjin ko mutuwar ammie baffanta vae saniba kuma dajin dalilin daya hanasa xuwa

Hapsatu ce tace kiyi hkr Ummerh sannan ina kara rokonki daki gayamun suwaye ku kuma menene asalinku
Xan fada miki amman bayanxuba kivari nida kaena xan vaki lavari
Toh Ummerh Allah yasa hada kayan tae sannan ta kaesu dakin Ummerh tadawo sallar isha’i sukayi suna xaune kowa yaja gefe suna laximi
Abban tane yay sallama suka amsa shigowa yay yaxauna suka shafa addu’ar tare hapsatu ce tae musu saeda safe ta tafi daki
kayan da baffah yava asave mae dinki Ummerh tadauko tanuna masa yayi farin ciki sosae sannan tabasa kudin tace wannan kuma kaga sae ayi dukkan abunda yakamata ayi dasu ka kama jari kaema kakumayi hidimarka ta auren nan

Toh amman Rabi’atu tayaya xak…. Vatavarsa yakarasaba tace aa Alhaji mesaya kakemun hakane wae duk lokacin dana baka Abu saeka mayarmun kodae dama baka damu dani bane kuma baka daukeni kamar yadda nadaukekaba

A’a ba haka bane ki fahimceni mana Ummerh hapsatu kinsandae bani da kowa saeke kamata yay ki dauki kudinnan ki kama wata sana’ar dasu ba niba kayanma daya bada aisun isa nasan har yanxu ina ran baffah nah

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40Next page

Leave a Reply

Back to top button