DAN HAKIN DAKA RAINA COMPLETE NOVEL

DAN HAKIN DAKA RAINA???? COMPLETE NOVEL

Haka rayuwa taci gaba da tafiya, inda malamun su Nauphal yacanja masa guri yakai sa ss3 akan yadda yaga Yanada ‘kwazo sosai

Itakam Nusaiba asace take turawa asiyo mata abunci Agidan su Nauphal
Akwan atashi babu wahala yanzu Nauphal yazana jara bawar sa inda result dinsa yay kyau sosai
Gashi kuma Fahat yashiga aji na biyu a mkrntrs
Komai yana tafiya dai-dai
Inda Nauphal yasamu gurbin karatun sa na Likita amakarantar zariya, sosai yake kewar “dan uwansa da Ummerh bada himma yay sosai dan ganin ya cimma daci akan abunda yazo nema
Suna waya shidasu kusan kullum babu fashi, sosai Hapsatu ta dage wajen ganin tayiwa yaranta addu’ar Allah yakare mata su ya tsare mata su daga dukkan Sharri

Yau tun wuri suka kammala komai dan babu mkrnt kuma akwai wani taro da za’ai na gwamnoni, kuma ambada hutun 7week’s
Nauphal yadawo gida shima sunyi kayan siyarwa sosai suma
Futowa yay danya bud’e shagon yayan sa, yana budewa yashiga yafara tartare shi yana sharewa
Sallama akai da tattausar murya mai d’aukar hankalin mai sauraro
Juyowa yay anutse dan ganin mai mgn wata kyakykyawar yarinya yagani wadda bazata wuce shekara 15 ba amman komai nata nagirma yabayyana kallonta yake, tanata mgn amman baisan tanayiba
Saida ‘kawarta ta ta6ashi sannan yace ammmmmm mezan baku, sweet ibon guda 10 sai kabamu chocolate guda 10 biskut guda 10, ok, zubo musu komai yay yamika musu, kud’in ta mika masa tana had’e rai amsa yay shima ya had’e nasa ran dan bayasan raini sam
Basu canji yay yajuya abunsa duk da yanasan ‘kara kallon ta koda sau d’aya ne amman yaga kamar tanasan kawo masa raini ne
Tafiya sukai suna hira, kalis ce tace Nusy kinfayi kasuwa, kasuwar me ban gane ba, wannan kyakykyawan guy din ya ‘kyasafa, ‘kyasa me wlh Allah yakiyaye ni inso wannan yaron, yaro kuma, ey mana wlh naraina sa sosai ma kuwa bakiganshiba d’an ‘karami dashi dukafa bai wuce 19-20 ba
Aaaa kinganki waike ko wanne irin saurayi saikin raina sa, ey haryau banga dai-dai ni ba wlh
Ok yayi nikam yamun sosai zance masa ina sansa, ta6 wlh wannan zubar da ajin badani ba yasin da bazan ‘kara kulakiba, meyasa , sbd ma kar ayi kwatance dani ace ni’kawar nice, hhhh dariya kalis tasaka suka tari d’an sahu suka tafi
Shikam Nauphal kasa nutsuwa yay yana ta kallon su harsuka hau d’an sahu suka tafi sannan yad’auke lulu eyes d’in sa daga kansu
Zama yay yayi shiru yana nazari, Fahat ne yazo bakin gurin yabe my man, man, man har sau uku amman baisan anayi ba, ta6ashi yay yace ummmm yadai ko wata ta sacemun ruhin d’an kaninane
Murmushi yay yace haba Allah yakiyaye kawaidai ina tunanin yadda zanji inna kammala degree dina ne shine yasa nake tunani
Bude masa ‘kofar yay yashigo yace brother wai menene gift d’in dazaka ban idan na gama
Ummmmm hmm ummm zan maka aur……………

Hallmarth ce ????????????
????????????????????????????????????
????????????????????????????????
DASHEN ALLAH
WRITING ASSOCIATION

‘DAN HAKIN????DAKA RAINA????????
Story and written by

*SADIYA •A• UMAR*

{UMMUH FATEEMAH}

????—4⃣7⃣&4⃣8⃣

…………… Aure kuma yayah????????
Yesss????????????yakaji abun zai bada citta koh, nidai ban girmaba wlh
Hhhhh???? saika girma tukunna, toh idan kagirman nayi maka auren
Haka sukaita hirarsu, amman Nauphal yakasa man tawa da kyakykyawar fuskarta sam da murmushinta

  Hapsatu ce tale'ko tana kiran Nauphal dan ya'karasa sauran aikin zata futa ta amso sa'ko

Shiga gidan yay ita kuma ta futo suna mata adawo lpy, tunda tashiga d’an sahu gabanta yake fad’uwa amman takasa gane dalilin hakan ko kad’an, addu’a dai take dazarar taji hakan

Wani gurin majalisa ta isa inda baban bintu yake 'karasawa tai suka gaisa yabata takaddun taduba sosai sannan tami'ka masa jakar hannunta ya amsa tafiya sukai ita kuma takoma gida

Ahanyarta ta tafiyane tahango wasu manyan motoci nagani na fad’a masu shegen kyau

 Kallonsu take gabanta yana tsananta fad'uwa kamar daga sama tajiyo muryarsa wanda bazata ta6a mantawa da itaba, yana fad'in arage glass d'in bayasan iya iskan AC kad'ay

Waigowa tai tagansa yana murmushi duk da girma yabayyana sosai atare dashi amman hakan bazai hana ta gane saba

Kwala masa kira tafarayi BAFFA…… BAFFAAA…… BAFFFAA…….
Kallon mai nafef d’in tayi tace dan Allah kabi bayan wad’an nan motoci

Naaaaameeeee hjy kina da hankali ma kuwa, ai wad’an nan security d’in nasa kashemu zasuyi wlh

Kinsan wanene ma kuwa
Nidai kabisu dan Allah

Ai wlh saidai kisauka dan bazan saida rayuwata ba
Wad’an nan security masu yawan tsiya ai in muka bisu ko gawarmu kare ma bazai shin shina taba bare kuma mutum

  To wai waye shiii

Auke baki sani bama kikesan in bishi
Gaskiya kina ruwa kusa da kada????????????

To wannan duk cikar Nigeria da batsewarta babu mai kud’in sa ko kad’an
Kuka hapsatu tasaka
Yace kinga kiyi hkr nan garin da’anga kina kuka za’a kamani, ace sato ki nai
Wai waye ma naki tukunna
Shiru tai masa batace komai ba har suka isa inda zata sauka, kud’in sa tabiya sannan ta koma gida

Duk jikinta babu ‘kwari tana zuwa ta tarar da Nauphal yana duba wasu littattafan sa sallama tai tashige d’aki tacigaba da kukan ta

Nauphal hankalinsane yatashi, yabi bayanta yana kiran sunan ta
Ummerh….. Ummerh……. Ummerh… Lpy meya fatu, keda wa, waya ta6aki

Fahat ne yashigo dan shima yana mata magana dan yaga idanta yayi ja, amman yaga bata kulaba tayi Gida kawai, shine yarufe shagon yabi bayanta

Haka suka rufar mata da tambaya amman taki basu amsa suma kukan suka saka mata sannan tayi shiru tafara lallashinsu tana basu hkr

Nauphal ne yace ummerh waito me aka mikine, Nauphal baka sanshiba BAFFANA NAGANI
ummerh baffan ki kuma waye, kakana Wanda yahaifi ummerh taaa
Ummerh a ina kika gansa

Basu labari tai tsap sunji haushin dabasu bita ba dasai sungansa

Fahat ne yayi ta lallami, yacewa hapsatu Ummerh kinsan ana babban taro, kibari zamu ‘kara ganinsa tunda sai anyi kwana uku ana taron

Da’kar yashawo kanta sannan ta tashi aka cigaba da safga
Wasa² har an kammala taro har tsawon kwana 3 amman Hapsatu bata ‘kara ganin saba
Haka taha’kura ta fawwalawa Allah komai tana cigaba da addu’a Allah yabayyana mata shi
Tanasan taje tayiwa Abbansu magana akan tarihinta amman tanajin tsoro sosai, dan karya yi mata korar kare

Sosai suka samu ribar dabasu ta6a samu ba tunda suke arayuwarsu dan sunyi ciniki kamar ba gobe

Yaune yakama Nauphal zai kammala hutunsa sosai yakejin ba’kin cikin rabuwa da family’n d’insa Da kuma kewarsu tun kafin yatafi gasoyayyar Nusy datadamesa amman hakadai yake daurewa sbd bayasan raini sam atsarin rayuwarsa

Haka yashirya suka kaisa har tasha yahau mota yatafi, dannewa kawai yake amman saida yay kukan zuci

Haka suka koma suma suna ta kewarsa, Fahat ma makaranta yatafi abunsa, dan Hapsatu hostel takama masa sbd karatun taga in ana mkrt yafi, agida yana shan wahala ga makaranta ga aikin dayake tayata, gakuma zaman shago, dan haka kawai saita kama masa hostel yana kwana acan sbd ta sau 'ka'ka masa

  Sai gidan yarage daga  Hapsatu Sai masu tayata aiki, da kuma Bintu datake zaman shagon


Ribar dasuka tara, ta'kara had'awa taje wajen baban Bintu ya'kara mata hanya tasiya wani filin, kuma duk kansu d'aya akusa da juna amman manyane sosai tasiya 


Yau da wani irin sanyi aka tashi wanda, da'kar Hapsatu takeyin aiki, tana kammalawa, tafara gyaran gida, buga 'kofa tafarajin anayi, kamar kartaje sai kuma taje

Wani tsoho tagani yanata karkarwar sanyi, da’kara yake iya bud’e idan sama, atsorace tagansa tace da’karfi babaaaaaa malammmmm idiiiii luuuu………………….. ✍????✍????✍????✍????✍????✍????✍????✍????

Keep waiting my fan’s????????????????????
Hallmarth ce????????????

[04/02, 7:59 AM] Ummuh Fateemah????????????: ????????????????????????????????????
????????????????????????????????
DASHEN ALLAH
WRITING ASSOCIATION

‘DAN HAKIN????DAKA RAINA????????
Story and written by

*SADIYA •A• UMAR*

{UMMUH FATEEMAH}

????—4⃣9⃣&5⃣0⃣

………………luuuu tai tafad’i ‘kasa wad’anda suke tayata aiki ne sukayo kanta dan suma suna gaf dashigowa

Rabi'atu...... Rabi'atu...... Tashi karki mutu kinji tashi dan Allah,kuka yasaka yana jijjigata

Dasauri suka taimaka mata sukai suka shiga da ita gida, ruwa suka yayyafa mata sannan tadawo hayyacinta

Ganinsatai akusa da ita tace Babaaaaaa malammmmm idiiiii kaine dagaske bagizauba

Nine mana rabi’atu kidaina kuka karki ‘kara shiga wani halin kinji
Toh baba, saida tad’an huta sannan ta tashi tayi masa masauki ad’akin zaune tunda akwai katifa da ledar tsakar d’aki aciki, ban d’akin tsakar gida kuma akusa da d’akin yake

 Sawa tai aka kai masa ruwan Wanka da kayan Nauphal da man shafawa

Aikam wankan yashiga yayi sannan yashirya saigashi yayi kyau abunsa
Abunci ta ajiye masa mai rai da lpy sannan takoma bakin aikin ta

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40Next page

Leave a Reply

Back to top button