DAN HAKIN DAKA RAINA COMPLETE NOVEL

DAN HAKIN DAKA RAINA???? COMPLETE NOVEL

Murmushi tai irin na manya tace toshi Nauphal d’in dan tunkan yakoma makaranta natura baban bintu da abokin sa sunje sunga waliyyan ki

Sunkai kud'in nagani inaso dana saka rana yana dawowa duk zan muku aure in huta 


Aureeeeeeee kuma Ummerh nibanasan rabuwa dake wlh

  Hmmm ???? ko yayi kyau to

Shima baisan dazancen bikin ba saiya dawo sannan yaji dan nagaji da wannan munafurcin naku dagake har shi

 Gwara in aurar daku in huta kawai

Dariya takeyi sosai
Yawwa karki gaya masa dan yakusa dawowa ma
Ummerh yafi shekara biyufa
Ummm nima nakirasa
Sai yacemun so you ake yakar6i result d’insa saiya taho gaba d’aya
Ok Allah yadawo dashi lpy ameen
Fahat ne yace Ummerh zuwa yaushene zai dawo
Toh nidai bai gayamun ba yacemun dai in bari zaikira in zai dawo

To Allah yadawo dashi lpy

Yawwa zonan
Zuwa yay yazauna
Kallonsa tai tace batun had’a lefen ku yaza’ai dan nidai bansan wadda zata had’a muku lefen kuba

Ok Ummerh akwai wata matar abokina tana had’a lefe sosai zanyi mata magana sai naji nawa za’a kashe

Ok shikenan, inkayi mata maganar kagayamun kaji
Toh in sha Allah Ummerh

Haka sukaita hirarsu suna dariya wani ta tsokane su wani kuma su tsokane ta

 Wayar Nusaiba ce tayi ringing ???? tana dubawa taga daddy nah

Dauka tai damurna tana daddy na ina wuni yagida ya aiki

Lpy qlu mamana ykk
Muna lpy qlu dad
Aunty’n ki ta haihu yau sati 4 kenan
Dan Allah dad amman baka gayamunba har akai suna
Ai lokacin naga kina exam ???? ne shiyasa
Daddy to zanzo da yamma nida Ummerh ta

Allah yakawoku lpy amman muna gudana na bello road ????
Toh daddy

Kashe wayar tai tanata murna tayi ‘kanne
Da yamma suka shirya itada Hapsatu da kayan barka akwati biyu da kayan amfanin baby masu yawa suka hau nafef suka tafi

Abakin 'kofar get d'in aka saukesu suka sakko kayan su sannan suka fara shiga dasu har yaran 'kofar gidan suka tayasu shiga da wasu
Da sallama abakinsu suka shiga  phalon gidan suka tunkara aka shiga da kayan sannan suka shiga


    Dawowa tai danta sallami nai nafef saboda yace babu chanji saita 'karasa gefen gidan inda taga mai kayan miya yana zubawa 

Sallama tai ya amsa bata d'auki murya ba tace dan Allah baba kanada chanjin dubu d'aya

Eyyy akwai ‘yar nan
Waigowa yay suka had’a ido
Hannun tane yafara karkarwa tace dad…….da………dad…….dy mekake anan wajen

Daddy yanaganka anan wajen

Muryarta tana rawa Kukane ya’kwace mata
Sallamar mutace yayi saiya dawo shagon yarufe sannan yace mata muje ciki

Mai nafef ne yace keeee baiwar Allah kud’in nawafa
Daddy ne ya’karasa gurin yace nawane
‘Dari biyar da hamsin
Bashi yay sannan suka tafi cikin gidan kuka take sosai, atsakar gida suka samu Hapsatu ita da amaryar daddy suna hira akan tabarma

Zaunar da ita yay 

Amaryar sace tace lpy naga “yar tawa tana kuka daddy mekai mata

Babu komai danta ganni ina saida kayan miyane
Hapsatu ce tace kayan miya kuma
Ey Hapsatu
Nusaiba ce tace daddy ina mom
Tana cikin phalon baki gantaba
Eyy
Toh taso muje
Shiga sukai
Yanuna mata ita azaune duk ta ‘kone taji ciwuka wasu sun warke wasu basu warkeba
Mom……. Mm. Mm.. M…… Ooooommmmmomm.. Luuuuuu tai baya tafad’i asume

Kanta sukayo gaba d’aya tadad’e kafun tafar fad’o daga doguwar suman datai

 Kuka tasaka sosai tana tambayar daddy 
Daddy meya faru dakune daddy kagayamun 

Daddy na menene yafaru daku

Daurewa yay yabata hkr saida tai shiru sannan yafara bata labarin komai tasha kuka sosai
Dan ko Hapsatu itama saida tai kuka sosai

Daddy to ina aikin naka 

Aiki dole tasa nabarsa saboda sunce basasan wanda basu da kud’i

Shine nakama sayar da kayan miya
Kuka ta’kara fashewa dashi sosai da’kar suka lalla6ata tayi shiru

 Kayan barka suka ajiye musu 

Mom ko takasa magana saidai kuka kawai dan bata manta abubuwan dataiwa Hapsatu
Hkr taita basu da neman yafiyarsu sukace mata babu komai
Saida bayan sallar isha’i sannan suka tafi gida

Koda suka koma Hapsatu tunani take tayaya zata tai maka musu
Gashi yace gidan dasuke ciki ma yasiyar dashi gashi kuma bashi da inda zai zauna sun basu notice wata biyu

  Hakadai taita tunanin yadda zatai masa
  Tunanin datai kawai amaida bikin su Fahat wata d'aya idan sunyi aure sutare asabon gidan su wannan gidan kuma tabarwa baban Nusaiba shi 

Gurin baba mlm taje tagaya masa komai daya faru shima yatausaya musu sannan tagaya masa mom d’in Nusaiba tace ya yafe mata

Yace babu komai shikam bai ‘kullaceta ba dama

 Nan tagaya masa abunda zatai danta tai maka masa

Yace hakan datai ta kyauta sosai

Da wannan zancen suka rabu
Sosai Hapsatu take kai wasu dad d’in Nusaiba tai makon kayan abunci da magun guna da kud’i kuma

Sunajin dadi sosai, wataran yayta kuka ma inya tuna rayuwar da

Fahat ne yasamu Hapsatu yake ce mata sunyi magana da matar yatura mata kud’in gaba d’aya sannan kuma tace nan da 1week kaya zasu kammala

Ok
Hjy Nasmatu mai gyaran jiki ta garin kebbe Hapsatu ta kira tafara gyarawa Nusaiba da Bintu jiki sosai sukeyin kyau
Ango kam shiru bai dawo ba
6angaren abubuwan da amare suke bu’kata kuwa duk Hapsatu tasiya musu komai babu abunda zasu bu’kata batai musus ba

Sallama akai abakin 'kofa

Wanda yaja hankalinsu gaba d’aya suna juyawa da mamaki suke kallon…………… ✍????✍????✍????

Keep waiting my fan’s????????

Hallmarth ce ????????????
[04/02, 8:03 AM] Ummuh Fateemah????????????: ????✨????✨????✨
✨????DASHEN ????ALLAH????✨
WRITTER’S✍???? ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
????ALKALAMI ✍????YAFI TAKOBI????️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN???? DAKA RAENAH????????✨

          ????NAH????

SADIYA ABDULLAHI UMAR
????UMMUH FATEEMAH????

????—

9⃣1⃣&9⃣2⃣

…………Suna kallon sa Nauphal ne yayi wani mul-mul dashi yayi fari ya’kara kyau sosai

Ya’kara zama cikakken namiji sosai inka gansa saikai mamaki dan wani irin kyau ya’karayi sosai

    Sallama yay yashiga gidan gurin Ummerh sa yay dasauri yana rungume ta oyoyo Ummerh ta
 Oyoyo my son 

Sannu da zuwa
Amman zuwa babu notice my son
Ummerh na banasan d’aura miki wahala ne
Ummerh ai badan nasan gidan nan ba bazan gane saba san wannan ‘kara bud’asa da akai yasha mugun gyara kamar bashi ba
Murmushi tai taja masa gyemun sa tace lalle d’an Ummerh ya girma naga alama

Kunya yaji yasunkuyar da kansa ‘kasa yana shafa gyemun sa

   Fahat ne yafuto daga d'aki dasauri kallon juna sukai suka rungume junan su kuka Fahat kuka yasaka yace I Miss you my bro

Me tooo wlh dear
Kadawo lpy
Lpy qlu
Naje suka hanani shiga inganka
Basa bari wlh dear
Toka daina kukan mana

Shiru yay
Ummerh suce tace Allah yashirya ka wlh Fahat kagirma amman bakasan kagirmaba indai kaga Nauphal sai kayi kuka

 Allah yakyauta wlh

Murmushi yay yana cewa Ummerh Allah jinake kamar rayuwatace batanan idan yatafi makaranta

Allah yakyauta yanzu kuma rayuwar taka tadawo ko
Dariya sukai atare suka shiga d’aki
Kayansa ya ajiye masa sannan yadawo gurin sa
Kallonsa yay yace wai ina takene
Batanan Ummerh ta aiketa
Ok nazata ai tana nan amman bata mun ko sannu da zuwaba
Dukan sa yay yace sannun mijinta batazoba zata d’auki pornishment ko

  Wlh dear inajin baby'n nan tawa sosai Allah 
Ohhh niii dan Ummerh ta rashin ta ido zakamun
Allah dear wannan dawowar bazan 6oyewa Ummerh ba cewa zanyi gaskiya atafi neman auren nan gaskiya
 Allah kabalaga ko

Kai dear bahaka bane ba kawai dai inasan tane akusa dani wlh

Yayi kyau wlh zaka sani
Yanzu to in akace kafuto yazakai
Wlh babu komai dan nasan inada dahir
Daaaahir kuma a ina kaida ko aiki baka fara ba

Eyyy mana 

To waye dahiir d’in naka
Hmm kaida Ummerh mana
Nida ummerh

Yessss kuzakumun aure
Dan wlh auren gata zakumun

Lalle indai zamu maka auren gata to saidai a aura maka ‘yar gidan Mm Balaraba

  Eyyyyyyyyy yeeeeeeeeee???? ????

Ta666 ????????wlh saidai in mutu bani da aure

Dariya yasaka yace to kaga kuwa mubaza mu aura maka wadda kake soba kuma mu maka komai ba ai dad’in zai maka yawa

Wlh ku zakumun auren nan kuma babu fashi

Dariya yayi yace albishirinka
Goro
Kai nama fasa
Dan Allah katai makamun kaji

An’ki d’in in abun yazo kaji
Dan Allah dear kasan dai bama haka dakai ko
To rufe idan ka rufewa yay
Yabud’e akwatinsa yad’auko invitation d’in d’aurin auren su yasaka masa ahannunsa sannan yace bude idan ka to
Bud’ewa yay
Yace masa karanta

Kallon katin yay yafara karan tawa ai yana gamawa yayi wani ihuuuu yarungume sa yana wayyooo Allah na I love you so much my d’an uwana inasanka sosai wlh

 Wayyo Allah na jinake kamar ina d'aukeka wlh

Dariya Fahat yayi yace Allah yakyauta
Sakar ni kaji
Inada abunyi ni wlh

Kwanciya yay akan bed yana nazarin yadda zaiyi komai

Yanzu badan Allah yarufa mana asiriba anraba wannan part d’in namu danasu Ummerh datana jinka zakaita wannan ihunnnn

 Hmmm rufamun asiri in ummerh taji wannan ihun nawa ai kunya ta isheni wlh zan iya kallon idanta kuwa


 Dariya sukai suka tafa

Bari inyi wanka kafun tadawo
Ok
Tashi yay yashiga wanka saida yafuto sannan yayi shirin sa cikin ‘kananan kaya sunyi masa kyau sosai

 Gyara gashin kansa yay yafesa turare kota ina

Fahat ne yakallesa yace wai wannan wankan har ina zaka
Zuwa zanyi in yi zaman jiranta a tsakar gida, dan wlh acan ma zamuci abuncin
Tashi Fahat yay yana danne dariyarsa yace muje nizan futama da kayan abuncin

Futa yay dasu suka zauna akan lallausar shimfid'ar da Hapsatu tai awajen wata bishiya datasa aka dasa mata ita

Zama sukai shidai fahat danne dariyar sa yakeyi dan yasan ko zai kwana anan bazaiga Nusaiba ba

Haka suka faracin abuncin har suka kammala sai ware ido yake ko zai ganta amman shiru
 Kallon Fahat yay yace wai ina aka aiketane

Dariyar sace ta kwace masa yace hhhhh wayyo cikina
Menene wai
Hmm gimtsewa yay yace basanan fa yau kwanan su 19 kenan saura kwana 4 sudawo
Ina sukaje wai
Ohooooo ni nasani
Ita dawa kuma
Itada Teemerh
Wace kuma teemah
Kai bakasantaba
Toh matar dazan aura
Ok kace Bintu
Bintu dake nan wlh yanzu sunan ta teemerh
Hmm niba wannan ba
Akwai waya ahannunsu
Ey amman Ummerh ta amshe su jiya dannakira ta jiya da safe take cewa Ummerh zata amshe wayarsu
Nace a ina suke tace itama bata saniba wlh
Toha tashin hankali, gaskiya kaje gurin Ummerh kace mata yabamu address d’in gidan muje
Aaaa A a’a wlh babu ruwana kaje dai amman nikam wlh badaniba wannan rashin kunyar

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40Next page

Leave a Reply

Back to top button