DAN HAKIN DAKA RAINA COMPLETE NOVEL

DAN HAKIN DAKA RAINA???? COMPLETE NOVEL

Hhhhhhh da ana 6oyewa ahijab yau gashi avanxa mun samu hhhhh Hhhhhhh Hhhhhhh 
Dariya yakara kwashewa da ita yana tunkaro ta dakarfi 

 Daki tashiga tarufoshi dasauri tana saka sakata kayanta data hada ababbar jakar bakko ta tattara sannan takara dauko dayan ta tuttura kayanta sannan tadauko kudin data saida sah da shaniyar Nauphal tasuna ta xuba ajaka sannan ta dauki Nauphal tagoyashi daureshima tayi sanan tadauki jakun kunan ta hadasu aguri 

Hijab dinta tasaka sannan tadauki wata sanda tabude kofar dakin
Aikuwa tana budewa saega jaxuli yashigo da saurin tsiya
Wannna sandar tadauka ta rafka masa adae dae keyarsa kara yasa dan yadaku sosae
Rike keyar tasa yay yadauko wani karfe daya gani akusa dashi xae daketa
Aikam xabura tae tavar gurin tasa6i sandar nan takara narka masa abayansa Xubewa yay akasa yana kwala ihuu
Cikin hanxari ya yunkura xae tashi aikam takara kwala masa akafa fuwansa
Faduwa yay yagwaru da bango aikuwa jini ya yanke agoshinsa
Xamayay da6ar dafe da kansa dan yadaku sosae da sosae

Janyo shitae phalo tasa mukulli tarufe dakin
Kallonta yake bibbiyu yana kokarin tashi cikin hanxari  tadauki kayan ta data hada tadaura bakko daya akae daya kuma ahannu 

Ko silifas dinta bata tsaya daukaba taleko tsakar gida taga babu kowa sun ma kure volume din TV suna kallo suna shewa

Dansu atunaninsu duk ihun da hapsatu xatae babu mae junta saedae tayi tahakura
Dankar wani yaji asirinsu yatonu shiyasa suka saka kallo

 Ita kuwa Hapsatu tana ganin haka wata ajiyar xuciya tasauke sannan tafuto cikin sauri ta tunkari bakin kofar futa sauri take harda gudu dan tasamu tatsira tavar gidan nan kawae 

 Tana Futa waje babu kowa shiruuu sae wanda suka dawo daga kallon ball samari sae kuma masu Adae-daeta kawae dasuke dan kae da kawo
  Futowa tae duk Adae-daetar data tsare inyaganta ahaka saeyaki daukarta  haka taeta sauri harta fara barin cikin mutane wasa wasa hapsatu tayi tafiya mae yawan tsiya tafara shiga jejin cikin garin rano 
   Sauri take sosae tana tafiya bata duva inda tasaka kafarta 
 Jiyowa tae abayanta daga can nesa ana fadin nan naga tayi kuduba maxa dawata bakko akanta da goyo abayanta dakuma wata bakkon ahannunta 
Gaban tane ya yanke yafadi tana kwallah tana addu'ar Allah katae makamun ka kareni daga sharrin wadannan mugayen mutanen
 Tafiya take tafara shiga gonaki tana sauri sosae take sauri amman tarasa yadda xatae dan batasan ina take dosaba 
  Tafiyar kawae take dan duk inda tasamu jefa kafarta take kawae tana addu'ar Allah yakawo mata dauki


        Gudu suka farayi suna fadin murarravu inba hakaba xata gudu 
Tana jin haka itama takara sauri gudun take sosae 
Nauphal ne yace Ummerh kisaukeni nima sae inyi gudun kinji 
 Aa Nauphal kayi hakuri ka kwanta maxa kaji koh 
Kuma karka kara magana kanaji na Koh inva hakaba xasu kamamu su yanka mu 
Toh Ummerh nayi shiru

Yawwa yaron kirki

Sauri take sosae tana cikin tafiya kamar ance takalli gabanta taga wani ramine wawakeke aikuwa tayo baya dan bata lurava takusa fadawa ciki

Juyawa tae takowa dayan hannun nata tacigaba da tafita har ta tarar da wani ruwa da yake kusa da ramun la6ewa tae agurin dan anan ne xata tsira inba hakaba tana kara tafiya xasu ganta akan tudun dutsen 



Dasuri suka karaso gurin muryar Balaraba taji tana fadin ku nemota duk inda take nagaya muku dan baxata bar wannan kauyenva

Sosae suka shiga nemanta ko ina da ina suka hah haskawa suna dubata 
Amman shiru babu wanda yaganta wasune suka shiga cikin kogon suka fara dubata 
Wasu kuma sukae wajen ruwan suna dubawa amman shiru

Wanda yay gurin ruwane ya karasa gurin wani dan rami 
 Yana xuwa yahaska yaganta agurin tarike bakinta idonta yana xubar da kwallah sosae 
    Hada hannuwanta tae alamar roko tace dan Allah katae makamun karka fada musu ina nan kaji
 Katae maka min tana jujjuya kanta hawaye ????????  suna  xuba
Tausayi tabashi sosai dan yadda yaganta koh takalmi babu duk taji ciwo akafafunta sosae
  Kada kansa yay yajuya yafuto daga gurin yana fadin babah muwuce kawai dan babu kowa acikin gurin nan naduba ciki da waje
 Daya daga cikin sune yace mujuya kawae tunda batanan 

wani yace ina baridae mukara dubawa dan kasan dubawar dan gara badubawa vace
Haba babah ince maka basannan kace suna nan toh maxa jeka wlh ruwa yacinyeke
Haba akwae ruwa agurin ne
Aaaa???????????????????? kaji rainin hankali jeka gani mana
Aa muje kawae
Atoh muna nan ma wata kila ta yanka tawani gurin ma musata kawae kaji babah
Hakane dan gara musata maxa kar murasata

Balaraba ce tace yanxu karfe 2:00pm tun 1100pm muke neman ta
Toh bari in gaya muku indae kunasan kudinku to kutatbata kunyi Raping dinta kuduka Kunga takasa tashi sannan kubarta ni na wuce na

Karki damu xamucika aikinmu kuwa kodan maekon yarinyarma dole ne mudage mucika burin mu da kuma aikin ki ranki ya dade

Tafiya tae sukuma suka kara gaba suna neman ta gajiya sukae dan awani gurin ma an fara kiran assalatu sosae

Komawa gida sukae shikuma dan gara yaxame jikinsa yadawo gurin tarar wa yay tana ko karin futowa 
Har xata koma 

Yace mata ke dallah dan garane kawo kayan naki in rakaki kibar kauyen nan dan in ba hakaba wlh dasafe kara baxa wasu xatae akan sunemoki

Toh mika masa tae yadauki jakun kuna yacire takalmin shi 
Yace mata ungo saka maxa kitaho mutafi

Amsa tae tasaka sannan suka Futa atare yana nausar dajin tafiya sukae sosae sannan suka je bakin titi lokacin ma an fara sallar asuba 
 Wani mai napep ne yaxo wucewa yatsayar dashi yace masa tasha 
Ok kushigo 

Shiga sukae suka tafi
Basu dade ba suka isa tashar
Nawa abokina
Kawo dari kawae
Toh ngd sosae mika masa yay sannan yadauki kayanta yakaeta ciki yace yanxu kiyi sallah kafun afara Lodi nima bari inyi sallar
Toh
Ruwa yakawo mata sannan yajuya shima dan tayi alwalar
Saeda sukayi sallah sannan yadauki dubu biyar yabata yace mota tana fara Lodi kisamu kihau maxa kinjini koh
Dan nasan har tashar nan saetasa anxo anduba nasan halin Balaraba batun yau ba muke mata aiki
Amshi wannan wayar idan kun rasa gurin xama kisaeda ita kisama muku koda daki dayane agidan haya kinji koh

 Toh kavarshi akwae kudi agurina

Amshi da allah can maxa kuje can kutsaya keda Nauphal kafin afara doli
Toh ngd Allah yasaka da alkhairi Allah yasa kafi haka
Ameen ngd sosae
Juyawa yay yakama hanayar barin tashar
Taba dadeba aka saka mota nan aka fara loda kayanta sannan suka shiga ita da Nauphal xama tae tana dan dudduba kafarta da take mata xafi gani tae duk taji ciwo sosae akafar

 Sae wajen 6:00am Sannan motar tafiya KADUNA tacika suka kama hanya
Kudin mota akace musu tadauko xata bayar sae wani mutum akusa da ita yace aa bari in bayar 
Kallonsa tae taga bata san saba amman yabata kudin mota godeeyah tae masa 
Yace babu komae

Haka sukaeta tafiya vasu suka isaba sae wajen 10:30pm sannan
Suna sauka aka sakko mata kayanta dauka tae tayi shiru tana tunanin ina tace akaeta tunda ita batasan ko inaba
Bakin wata inuwa suka xauna tacewa nauphal tsaya anan in samo maka abunda xakaci kaji dan kirki
Toh Ummerh saekin dawo
Tafiya tae wajen wata mae koko da kosae ayar rumfarta tace abani koko da kosae
Toh na nawa
Kokon 50 kosan 100 fanken 50
Dari biyu tabata kar6a tae tafara daura mata kosan tae da panke sannan tadauki leda xata saka mata Kokon aciki
Hapsatu ce tace aa kixubamun aroba yanxu xamusha acan mukawo miki
Toh dan Allah inkunsha ki kawomin dan 6ata suke wlh
Toh in sha Allah amsa tae taje wajen Nauphal tashimfida xanin data goyo nauphal dashi sannan tace xauna yaraon kirki inkawo maka ruwa kawanke hannun ka
Toh Ummerh ai nayi alwala yanxu nayi sallah da wannan ruwan na butar can dana gani

Toh inga hannun naka mana

Nuna mata yay
Tae murmushi tace toh xauna kasha kaji

Xama yay yace Ummerh musha tare kinji Ummerh ta
Toh saka hannu tae tafara cin kosan tana shan Kokon

Koda suka gama tashi tae takae mata robar

Har wajen 12pm lokacin ma babah mai kosae tagama wanke wanke takeyi dakanta
Hapsatu ce taje tace mata dan Allah koxan iya yimiki wanke wanke
Aaa aaa barshi kawae
Kawo intayaki toh
Mika mata tae tacigaba da wankewa ita kuma tana saka sauran kayan acikin shagonta
Haka har suka gama
Hapsatu ce tace mata dan Allah babah ina xan samu gidan haya Koda daki dayane da bandaki

Aaaa kajimu da tsiya wani irin gida keda baku da  matsugunni kika kamo hanyar xuwa KADUNAH IYEEEE ???? ???? ???? 
  A'a dolece tasani xuwa babah

Toh muje gidana daganan sae afara nema muki……..
????????????????????????????????????

   *DASHEN????ALLAH* 

WRITING ASSOCIATION

*
DAN HAKIN ???? DAKA RAINAH????* ????

               Nah

????Ummuh fateemah????

???? page
Page 2⃣9⃣&3⃣0⃣

Wata katuwar motace tadaki wannan nafef din nasu ta cillasu can cikin dajin daga gefen wata bishiya
Ko minti uku basuyi dafadawa gurin ba bala da baba mai kosai suka fara yunkurin futowa aikuwa kafun sukarasa futowa nafef din yakama da wuta gaba daya saici yake
Ihu suke suna neman tai mako Amman babu kowa agurin koh alamar motsin mutane babu bare susaka ran ceto…….

Wata motar hayace tazo wucewa hapsatu tasa hannu tana tsaydata Amman ko sauraran su basuyi ba suka wuce abunsu

Komawa sukayi bakin Titin suna jiran ko xasuga wata tazo wucewa
Suna zaune sukaga wuta ta kama bawwww
Dasauri takama hannun yaran tace kutashi mutafi wuta
Dahanzarinsu suke tafiya gashi duk sun gaji sosai gurin data saba kwanan anan taje ta kwanta ita da yaran
Basu dadeba bacci yadaukesu suduka dan amugun gajiye suke

Basu suka farkaba sai da gari yawaye Nauphal ne yafara tashi yaga ummerh sa akwance tana bacci
Murza idonsa yayi yace ummerh nah kece ummerh
Jin ana shafa mata fuska yasata bude ido cikin Sauri tana mikewa tsaye
Ganin Nauphal ne yasata murza nata idon itama dan ganin shine ko kuwa gizau yake mata

Shidinne dai wata muguwar runguma takai masa tana kan kame shi gam ajikinta kamar za'a kwace mata shi
Kuka suka saka atare dan sun rasa mezasuyi idan ba kukanba
*FAHAT* dayake bacci kukansune yata sheshi yazauna yana kallon ikon Allah dan shi dai yakasa gane musu
Duk da yafi Nauphal girma dan zaikai shekara 15 Nauphal kuma yanzu yake 13 banbancin kadanne

Shima hapsatu kamosa tayi tarungumesu gaba daya tanaci gaba da kukan sosai saida sukayi mai isarsu sannan sukayi shiru

Cewa tai kujirani anan inje in samo mana ruwan alwala kunji
Toh ummerh 

Tafiya tai tasamo musu ruwan alwala dayake babu nisa da jama’a fiyo wata tasiyo musu Leda daya sannan tadawo alwala sukayi sannan sukai sallah tanajin kunyar yin sallah gari yayi haske amman yanzu babu yadda ta iya haka tayi tanata istigfari

Ce musu tayi mukoma can dinnan ko kuma muzauna anan dan niyanzu tsoron mutane nake

Cewa sukai A'a muzauna anan kafun musamu gurin zama
Toh bari inje in siyo mana abunda zamuci

Tafiya tai cikin garin tana duddubawa har taga inda ake shinkafa da miya ta tsaya ta siya musu ta dari biyar sannan ta siya ruwan shayi dauri uku da bread sannan tadawo
Zama sukayi sukaci suka koshi sannan tace muje gidan wanka muyi ko
Kunga mafi kyau shiga cikin mutane neman inda zamu zauna

Aikuwa haka akayi gidan wanka sukaje sukayi wankansu tadauko kayan *Nauphal* tabawa *FAHAT* yasaka itama tasaka wasu kayan suka daure wanda suka cire aleda suka saka abakkonsu

Shago taje ta siya musu takalma da man shafawa sannan suka shafa
Shiga suka farayi cikin garin suna dan zazzaga garin KADUNA kozasuga inda yayi musu sukama haya

Wani mutum suka gani yatsufama sosai suka gaidashi sannan sukace masa dan Allah suna tambayar shin ina xasu samu gidan haya agarin nan koda mai daki dayane da ban daki
Babah sa’idu yakallesu yace ‘yata inake ina iya kama haya
Tace Babah zan iya insha Allah
Yace to shikenan ni dillaline ina bada hayar gida amman muje kiga wanda suke ahannuna kozasuyi miki saiki za6i daya daga ciki

Toh *Baba* muje tafiya sukayi mai dan nisa kadan sannan suka shiga cikin gari sosai unguwace ta jama'a 
Nan yafara nuna mata gidajen kowanne da mutane acikin sa sannan kuma yakaita wasu Gidajen 
Sukuma daya mutum dayane aciki dayan kuma mutum biyune aciki amman matsalar duk vandaki dayane dasu

yace toh acikinsu wanne ne yayi miki
Toh baba duk sunyi amman matsalar ta bandakice wlh Baba daso make dasan samune ko zamu samu mai ban daki daban
Ey Yar nan zaku samu amman da tsadafa sosai dan duk wadannan gidajen dana nuna miki dukkansu dubu 10 ake biya duk shekara
Amman mai ban daki daban da phalo da daki biyu da kicin shikuma dubu 20-30 ne duk shekara
Yakike gani shidin zankaiki ko kuwa
Toh baba muje in gani
Nafarkon da sukaje d’aki biyu, ban d’aki, kicin, babu phalo kuma part biyune kowa da nasa shine dubu ashirin #20
Shikuma dayan d’aki biyu, phalo, ban d’aki, kicin sai dan karamin tsakar gida shikuma part 4 aciki shine me dubu 30# kuma akwai mutane aciki guri dayane ba’akama ba inda ya nuna mata

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40Next page

Leave a Reply

Back to top button