DAN HAKIN DAKA RAINA COMPLETE NOVEL

DAN HAKIN DAKA RAINA???? COMPLETE NOVEL

Haka dai rayuwa tayi musu zafi sosai suka shiga ‘kunci
Tsawon shekara 2 kenan harda wata 3 amman komai dai sai addu’a

Inda Ibrahim yagama ginawa baban sa gidan sa suka koma yana zuwa gidan su suyita hira abunsu

Dayamma suna zaune aphalo suna hira shida doctor faruq Kallonsa yay yace waikai yaushe zakai aure 

Kaidai za’a tambaya
Ta6 wlh haryau banga wadda tamun b
Toh nima dai haka

Dan har yanzu mutum d’aya nakeso
Wacece wannan mai sa’ar
Hapsatu ce wlh
Hmmm murmushi yay yace tofa yanzu ina zamu samo maka ita
To idan tayi aure kuma fa
Wani dummm yaji kamar andakesa da rodiii
Yace pleaseeeeeee man kadaina wannan maganar in sha Allah batai aureba nine mijinta

Hmm kana tuzurun dakai

Kaidaine tuzuru
Dariya suka saka tare

Haka rayuwa taci gaba inda Ibrahim yake tai makawa Anas yabud’e masa shago babba danya tallafawa mahaifiyar sa

Sbd yadda yakula da Hapsatu da Nauphal lokacin da suke bu’katar tai mako

Alhaji ne yake cewa Ibrahim gaskiya yakamata mushirya mutafi neman su baba Ibrahim 

Hakane amman ta ina zamu fara saidai mufara saka cigiyarsu tako ina acikin fad’in Nigeria ???????? sannan da hotunan su
Mukuma dage da addu’a da tai makon malamai suma sutai maka mana da addu’a da tai mako

Hakane kam ka kawo shawara mai kyau, gobe mushirya muje dan baza hotunan su agidan TV da kuma yaaa yaaataaa cigiyarsu acikin gidan radio
Hakane dad Allah yakaimu
WASHE GARI
kamar yadda sukai ‘kuduri haka akai kuwa dan tun 11:00am suka shirya suka tafi gidan TV……………..


 ............... Hannunsa yakai yacire mata mayafin yace masha Allah matata kinyi kyau amman kuma kinata kuka saikin 6ata mun kwalliyar tawa 

  kauda kanta tai taci gaba da kukan nata

Matsowa yay kusa da ita yajanyota tafad’o kansa
Wata nannauyar ajiyar zuciya yasauke yace teemeeh tahh kidaina kukan mana duk kin 6atamun kwalliyata
Shiru tai jin yadda yay maganar kamar wani yaro

Kitashi kiyi alwala muyi sallah kinji mugodewa Allah daya nuna mana wannan ranar

Tashi tai tashiga bathroom ???? tayi wanka da alwala tasaka kayan da Hjy Nasmatu tabata tad'aura babban hijab sannan tafuto dan doguwar  rigace iya karta ta cinya

Kallonta yay yayi murmushi dan ‘kamshi kawai takeyi ba kad’an ba

Sallah yajasu sukai sannan yayi musu addu’a yakama kanta yay mata addu’a
Sannan yayi mata tambayoyi sosai akan addininmu kuma ta amsa
Yasha mamaki sosai dan baiyi tunanin hakaba

 Ledar daya shigo da ita ya d'auko sukaci kazar da madara wanda da'kar taci ma sannan yace mata taje ta kwanta yana zuwa

Tafiya tai ta kwanta ta ma’kale acan tayi lamooo gwanin tausayi
Shikuwa saida yakwashe komai yarage kayan jikinsa sannan yashiga wanka yayi yada’auro alwala shafe jikinsa yay da tura ruka sannan yakulle ko ina yakashe haske yadawo d’akin tarar wa yay hartayi bacci ma kashe light ???? d’in yay sannan yakunna ‘karamun haske dai² na bacci sannan yahauro kan gadon

Janyota yay jikin sa yacire mata hijab d’in tabbas dayaga Surar ta saida yafurgice dan masha Allah Bintu ba mummuna bace tanada kyaun ta da² misali

 Hannunsa yakai yafara laluben nashanunta 

Bud’e idan ta tai tana shirin tashi maida ita yay yajanyo musu blanket yarufesu har kansu
”ko’karin kwacewa tafarayi yahanata
Ahankali yarad’a mata Teemah na kiyi hkr mana sweet fa zan baki
Shiru tai dan yafara sauya mata tunani da salonsa mai wuyar fassarawa

Addu'ar saduwa da iyali naji yana karan towa yana neman hanyarsa
Kuka tafara sosai tana ro'konsa amman ina baiji bare gani tunda yasamu yashiga duniyar ni'imarta 

Suma tai tunda taji wannan mugun zafin yaziyar ceta har kwakwalwarta
Shikuwa inbanda surutai babu abunda yakeyi

Janyo musu ‘kofarsu nai nayi 6angaren yaron Nusaiba danjin yadda zata kaya

Kiiiiiiiii kitttttt
Narufe musu saida safe

……… Awajen Alhaji Nauphal kuwa ana tafiya yashiga d’akin bata kan bed
Jiyo ‘karar ruwa yay a bathroom ???? da alama wanka takeyi
Matsowa yay bakin ‘kofar yace my sweet baby inkin gama kiyi alwala kinji

Ko amsashi bataiba taci gaba da wankan ta saidai gabanta dayake tafad'uwa sosai

 Shima komawa yay d'akin sa yayi wankan yabi jikinsa da tura ruka masu kanshi sannan yasaka milk d'in kayan bacci masu sul6i yagyara gashin kansa 

Tura rukansa yafesa masu 'kanshi sosai da dad'i sannan yad'auko plate ???? da cups ya ajiye akusa da ledar daya shigo da ita

Sallaya yashimfid'a sannan yazauna agefen gadon sa yad'auki wayarsa danya kirata 

…… Itakam saida ta kammala wankan ta tsaf da tura rukanta na wanka masu ‘kanshi sannan tayi alwala da brush ta futo

Zama tai tabi dukkan lungu da sa’kon jikinta da turare da mayuka masu sanyin ‘kanshi
Ledar da Hjy Nasmatu tabata tad’auko kayan baccin tad’auko tana waresu taga wani d’an mitsitsin wando wanda ko bom² d’inta ta tabbata bazai rufe ba

Sai rigarsa iyakarta cibiya
Zama tai tayi shiru tace nabani da wannan kayan tayaya zansakasu ni “yannan

  Wayarta taji tafara ringing ???? gabanta taji ya yanke yafad'i dataga mai kiran 

‘Daukar wayar tai hannunta yanata rawa da’kar tadanna answer karawa tai akunnen ta tace hello

 Murmushi yay mai sauti yace my sweet baby kin gama ne in zo

Aaaaa’aaaaa
Ok toh gani nan zuwa, kit ya yanke kiran
Dubawa tai taga yakashe
Wayyo Allah na tashi tai takulle ‘kofar sannan tasaka kayan baccin ahaka babu yadda ta iya tasaka hijab babba nocking taji yayi
Ana zuwa
Ok
Takowa tai ahankali kamar mai koyan tafiya ta bud’e kofar hannunta yana rawa
Kanta ta sunkuyar ‘kasa tana wasa da yatsun hannunta
‘Karasa shigowa yay cikin d’akin sannan yakalleta my sweet baby muje ko

Shiru tai masa

Mutafi mana baby nah
Ina fa
‘Dakina mana

A’a nidai katafi saida safe
Murmushi yay wanda saida tajiyo sautin sa yace ai “yan matana ‘kafata “kafarki wlh

Turo baki tai tace Toni dai bazan iya zuwaba

Allah
Ummm
Matsowa yay kusa da ita, batai auneba taji yayi sama da ita
Wutsil² tafara tana ‘ko’karin sakkowa, daga hannunsa
Kitsaya wlh inba hakaba kuma kinsan sauran
Lup tai amman gabanta sai fad’uwa yake sosai
Haka yashiga da ita d’akin akan sallaya ya ajiyeta yace oyaaaaa muyi sallah kinji ko
Sallah yatada sukai raka’a biyu sunsha addu’oi kuwa kala² sosai sannan yakama kanta yay mata addu’a sosai
Kana yafara tambayar ta game da addininta tabasa amsa sosai sannan ya’kara yi musu addu’a sannan suka shafa

Juyowa yayi yaga tayi shiru kamar ba itaba duk jikinta yayi sanyi
Dariya yay yace ina bakin tsiwarne yake, banza tai masa yatashi d’auko musu ledar daya shigo da ita yay yabud’e wani ‘kanshine yataso yajuye musu aplate sannan yadauko yoghurt yazuba acikin cups din
Kallonta yay yace my sweet baby bissimillah
Na’koshi
Kin ‘koshi kuma
Ummm
Wlh to tun muna shaida juna matso muci inba hakaba kuma wlh in miki d’ura

 Hara rarsa tai tana murgud'a masa bakin, yana kallonta amman sai yay kamar bai ganiba

My sweet baby kimatso mana
Kin matsowa tai
Tashi yay yayi calak da ita yad’aurata akan cinyarsa, kallonsa tai tace kasaukeni zan ci
Uuuu’ummm sweetie na
Tsokar yad’auko yabata kad’an taci shima yaci saida ya tabbatar data ‘koshi sannan yabata yoghurt d’in tasa

Water melon ???? ya saka mata abaki tafara taunawa bakinsa yakai kan nata yafara shima ciro ta bakinta yana ci numfashinsa yaji yana shirin sauyawa dan haka yasaki bakin nata

Itakam kuka tasaka tace yanzu yazanyi da wannan masifaffen

 Tunoda abunda yace mata rannan 

Wani hawayen ne yasake zubo mata masu d’umi

Haka yayta bata sunaci saida sukasha mai d'an yawa sannan yad'auketa yad'aurata akan bed
Kwashe kayan yayi sannan yadawo jiyota yay tana brush shima shiga yay yayi sannan suka futo atare
Kulle 'kofar yay ta kallesa tace d'akifa zani

Wanne
Nawa mana
Wannan kuma fa
Nakene ai
To anan zaki kwana kinji my baby
To amman ni bazan iya kwana da Namiji ba
Kanne mata ido d’aya yay yana zaro sexy eyes ???? d’insa yace Yarone fa wanda bai balagaba
Kunya taji takama ta tasunkuyar dakanta ‘kasa tai shiru bata ‘karacewa komai ba

Matsowa yay kusa da ita ya rungumeta sosai sannan 

Har saida tai ‘kara yace wannan na missing d’inki danai ne baby na

Wata rungumar ya'kara mata sannan yace baby na muje mana mukwanta babu fa abunda na iya kinsan ni yarone saikin koyamun fa

Raino nafa zakifara yanzu, saina girma sanana sai ayi komai

Jitake kamar ‘kasa ta tsage tashiga kawai ta huta da wannan kunyar da yake sakata

  'Daukarta yay tsakkk yad'aurata akan bed sannan yakashe fitilar d'akin saka ''karamun haske

 My sweet baby na ga yaron kinan fa ki kula da shi kinji dan yau dai yana bu'katar kulawarki

Baby na kicire hijabun mana kingani yaronefa babu abunda zanji kona gani

Sunkuyar da kanta ta ‘karayi
Saka hannunsa yay yacire mata hijab d’in
Wayyo Allah na wannan kisan kan da akesan yifa da farkon daren nan
Dayaga kayan jikintane yaga irin kyakykyawar surar da Allah yay mata

Yasashi fad’ar haka

Ahankali yalumshe idan sa yace baby na ingaisa dasu
Shiru tai masa
Gaba d’ayan hankalinsa yana kan dukiyar fulaninta da suke a………………….✍????✍????✍????

Keep waiting my fan’s????????

Hallmarth ce ????????????
[04/02, 8:03 AM] Ummuh Fateemah????????????: ????✨????✨????✨
✨????DASHEN ????ALLAH????✨
WRITTER’S✍???? ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
????ALKALAMI ✍????YAFI TAKOBI????️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN???? DAKA RAENAH????????✨

          ????NAH????

SADIYA ABDULLAHI UMAR
????UMMUH FATEEMAH????

????—

9⃣5⃣&9⃣6⃣

………………Dayaga yadda suke atsaye suna kallonsa kamar zasuyiagana

Gakan Nipples d'in nata sunyi masa kyau sosai
Lumshe idanunsa yay da sukai jaaaaa sosai yace wayyo Allah na wannan yaron da kallo kake

Hannunsa yakai kan nashanunta yace cikin sassanyar murya dan Allah Insha
Shiru tai masa takasa magana

Kallonta yay yace inshaaaa yaja maganar
Ummm
Hannun sa yasaka acikin ‘yar ‘karamar rigar ya d’agota gaba d’aya
Kai bakinsa yay kan d’aya yafara sha ahankali yana shafa mata d’ayan da hannunsa

Lumshe ido tai tana sauke numfashi ahankali 
 Kallon ta yay da sexy eyes ???? d'insa dasuka sauya kala yashafa sumar kansa yace yaron ya iya aiki koooo

Banza tai masa ta turo baki ta 

Kai hannunsa yay kan lips ???? d’inta yace so sweet baby na
Hannunsa biyu kuma suna kan boobs dinta yana shafawa da murzawa ahankali
Baby na yaronki yasha wannan tufan lips d’in
Lumshe ido tai sbd yadda yake mata akan boob’s d’inta tanajinsa har kwakwalwarta
Had’a bakinsu yay waje d’aya yafara sha ahankali jin yadda lips ???? d’inta sukeda laushi ga ‘kanshi dayake futowa daga bakin nata yasashi jin wani dad’in gaske

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40Next page

Leave a Reply

Back to top button