DAN HAKIN DAKA RAINA COMPLETE NOVEL

DAN HAKIN DAKA RAINA???? COMPLETE NOVEL

Toh ina cikin daki…..
Saeda tagaya masa komae daya faru har xuwa yanxu dasukaxo asibiti
Yayi mamaki sosae
Yace toh ina Ummerh ki take
Tashi tae vata vasa amsaba xata fita yace tambayarki nake in mamanku take
Juyowa tae tana kallonsa kawae saeyaga tayi luuuuuu xata fadi……….

Hallmerht????????????
????????????????????????
????DASHEN???? ALLAH????
WRITING✍???? ASSOCIATION

DAN HAKIN???? DAKA RAENAH ????????

                  ????Nah????
       ????Ummuh fateema???? 

Page 2⃣5⃣&2⃣6⃣

Cikin hanxari doctor yakaraso yatareta yana kiran nurses da hanxari wanda sukaxo wucewa dakuma ta bakin kofar suka shigo cikin office dinsa

Tae maka masa sukae yadaurata akan bed sannan yafara dubata cikin sauri
Yana umartarsu dasu kawo masa duk sauran kayan aiki saeda yagama duba ta sannan yadauki wata takaddah yayi rubuce rubuce yamikawa wata daga cikin su da kudi yace maxa ki amso minsu a pharmacy
Ok Sir puta tae dasauri ta tafi inda yace
Cigaba yay da dubata sannan yasamu guri yaxauna
Bata jimaba tadawo ya amsa ruwa yadaura mata sannna yahada allura yasa acikin ruwan
Samun guri yay yaxauna yanata tunanin wannan lamarin dan abun daure masa kae yake

Tashiyay yaje wajen Nauphal yaga shima baccin yake yana bude kofa xae futa yatashi 
 Ummerh nah Ummerh nah kina ina bude idonsa yake dakar yana san yaga ina Ummerh sa take doctor faruq ne yadawo yaxauna akusa da shi 

Yace yarona Katashi ne
Ummerh Ummerh kuka yasaka daukarsa doctor yay yaxaunar dashi akusa dashi yace Ummerh ka kakeson gani
Ummmm
Toh muje inkaeka
Daukarsa yay suka tafi har office dinsa inda hapsatu take ya ajiyesa akusa da ita yace Ummerh tana vacci koh
Ummmm????????
Yawwa yaron kirki muje in siya maka abunci ko nasan xakaci koh
ummmm
Daukarsa yay suka futa sun dade kafun suka dawo
Lokacin kuwa hapsatu ta tashi har ammata allura taci abunci duk da bamae yawa taciba
Sallamar dayayi ne yasata tashi daga kishin gidar datayi tace sannu
Yawwa
Ummerh Ummerh Ummerh yafada yafi akirga mika hannu tae tadaukesa tana murmushi itama hannun sa tafara kallo tana cewa sannu yarona ya hannun
Wiwo koh mamah she Ummerh
Cikin gwarancinsa yake fadin ciwo ko mamah ce Ummerh

Murmushi tae tace sannu toh
Kallon doctor tae wanda yake kallonsu gwanin sha’awa yadda yaga sun burgesa sosae

Tace doctor dama wlh inasan in fada maka amman kuma vansan yadda akae hakan yafaruba nima

Babu komae inasan dae kirage damuwa dan xata iya haifar miki da matsala kinji
Toh ngd
Kudin maganin kuma xan bar Nauphal anan inje insiyar da wani abun gobe da safe sae in kawo kudin dan yanxu dare yayi sosae

No no noh kibarshi nabiya karki damu kinji koh kidage da addu’a kinurses

Toh ngd sosae
Tashi doctor yay yafuta sannan yakira wata nurse yace taxo ta kamata sukoma wannan empty dakin ta kwanta saboda kar akawo wani paten din
Ok sir
Tae maka mata tae suka koma dakin sannan ta kwanta

da gari yawaye sassafe ta shirya komae nasu da magunguna da tar kacen su wanda faruq yasiyo musu ta daure guri daya tadauki nauphal ta goyashi sannan tadauki kayan ko takalmi babu akafarta sauri kawae take ta futa dan kar faruq yaxo yakara mata wata tambayar ko kuma sukara daura masa wani nauyin

Tana fitowa sukayi kicimus dawata nurse tace madam ina xaki kuma bayan yaron nan yana bukatar kulawa sosae kamar nakwana uku
Aa mun gode tafiya xanyi
Madam babu inda xaki dan ogah yace karkije ko ina
Aa inasan xuwa gida ana nemana
Wani security ne yaxo wucewa yace mata shiga ciki maxa karna kara ganinki awaje in ba’a sallame kiba
Ganin gun(bindiga) ahannunsa yasa hapsatu komawa babu wani musu ko jayayya

Nurse dince tadariya dan abun yabata mamaki sosae daga magana saeta koma

 Murmushi tae tashiga da kayan hannunta ajiye mata ledojin tae tace gashi inji ogah yace akawo miki
Sannan yace dukkanku kusha magani kamar yadda yake arubuce
 Okay 

Futa tae hapsatu ta tashi tafara dudduba kayan

Wanka tafarayi kana tayiwa Nauphal taxauna tana bashi abunci itama tana ci har suka gama suka xauna tana kallon TV dake manne abangon asibitin babu wanda yashigo 

Hamma Nauphal yafarayi dan bacci yakeji kwantar dashi tayi tana masa karatun alkur’ani ahankali tana shafa gashin kansa har yay baccin itama baccin tayi akusa dashi

 Wasa wasa saeda hapsatu sukae sati a asibitin nan kuma komae da suke bukata faruq yana musu
Kuma koda wasa vae kara tambayar taba dan gane da lavarinta ko wani abu daya shafesu 
Hasalima idan yaganta hade rae yake kamar bae ta6a dariyaba 

Intaga dariyarsa toko tabbas Nauphal yadauka ko kuma yana masa wasa toh shine xataga dariyarsa

Jikin Nauphal yayi sauki sosae dan har kiba yaron yay sosae 

 Yau aka sallamesu daga asibiti faruq yace xae kaesu gida hapsatu take kashe ido tace aa harda kukanta dayaga bataso yahakura ya kyalesu 

Adae-daeta sahu yatarar musu sannan yabata 20k yace tayi jari

  Lokacin dasuka isa gida kida sukaji anataji sosae yana tashi acikin gidan nasu da mamaki hapsatu  take kallon gidan dan tunanin ta ko biki akeyi amman taga babu kowa harta tura kofar nanma taga babu kowa atsakar gidan saedae manyan sifiku dake tashi acikin gidan karasa shiga tae taje har bakin phalon su ta tura kofar taga babu komae aphalon cikin hanxari tashiga taduba uwar dakan nan taga akulle kamar yadda ta barta mukullin ta laluba a saman labule tadauko sannan tabude nan taga komae yana yadda yake gado da sip din Ummerh ta duk suna nan 
Ajiyar xuciyah tasauke sannan tafara aiki saeda ta shash share komae tagoge ko ina kana tafuto daga dakin dakinta tashiga nanma wayam babu komae nata har yar karamar durowarta amman anyi masa fenti ansaka wasu kayan futowa tayi tashiga kicin nanma haka duk kayan Balaraba ne aciki


Danko wuyanta taji anyi dakarfi juyowa tayi taga mamah Balaraba ce 

Munafuka kindawo kenan mekikaxo yi nace aina xata kinyi gaba ne

Toh bari kiji ingaya miki baki da matsugunni anan kinjini ko saboda muncireki daga dangin gidannan maxa hada kayanki kibar gidan nan

Alhaji ne yashigo yace wa nake gani haka 

???? Hmmm wlh wannan tambadaddiyar ce tadawo daga yawon barbadar tata shine fa ingaya maka ta taho gidan nan taxauna

Aaaaaaaa???????????? abunda baxae yuyuba kenan maxa tattara kibar gidan nan maxa
Xubewa hapsatu tae akasa takama kafarsa tana kuka tace kayi hakuri dan Allah Abba wlh baxan karaba
Kuma bayo natafiva Nauphal nakae a…….
Tunkan takarasa Balaraba ta doke bakinta rufe mana baki da shegiyar maganar ki
Kullum xakin bakinki shine yake hana afutar dake daga gidan nan toh kisani xan baki dama takarshe wadda daga ita babu kari

 Aa karki soma yaxaki aje mana ja6a acikin gida haka kawae wlh baxae yuyuba 
 Aa fauxiyya karkice mata ja6a ki kyaleta daga wannan Lokacin baxata kara samun sassauci ba daga gurina ba
???? Hmmm toh ala sa????

Ameen tashi kibar gurinnan munafuka kawae

Tashi hapsatu tae ta nufi dakinsu tana sharar hawaye ???????? dan takasa gane kan wannan rayuwar itadae fatan ta Allah yakawo mata dauki arayuwarsu

Haka rayuwa taci gaba andauki lokaci mae tsawo amman rayuwar dae haka take 

Doctor faruq yakanxo har unguwarsu yay dakonta tana futowa xae tura yaro yakae mata sako ya koma amman vae ta6a bari sun hadu ba koda wasa

Haka aka dauki tsawon shekara 9 amman kullum jiya iyau Nauphal harya saba da wahala tun yana karaminsa dan shike xuwa aike wankin kayansu 
 Dukda hapsatu natayashi amman duk randa tabari Balaraba taganta to ranar tashiga uku dan axabar ranar daban take

Itakam tasaba da wahalar rayuwa yanxu kullum dae addu’a take tana rokon Allah yakawo mata mafuta arayuwarta

Yau da dare doctor faruq yaxo gurin Abba akan maganar hapsatu 

Danshi harga Allah yana santa sosae
Aikam bakaramin tashin hankali Balaraba da fauxiyya suka shiga ba dan sun rasa inda xasu saka kansu

  Bayan tafiyarsa cikin daren nan suka dauki hanyar nakan tsauni dan baxasu bari abunnan ya yuyuba 

Suna xuwa yasanar dasu auren nan abu daya ne xae iya hanasa shine ayi (fyade) raping dinta sannan asamu damar yi mata bakin asirin dabaxae kara tunanin taba bare aurenta

Maganin yabasu wanda xasu hada dashi sannan yamusu gargadi akan tabbas su aikata abunda yace musu karsu wuce yau

Tun ahanya suke kuncewa da sakawa akan yadda xasuyi
Fauxiyya ce tace mamah muje shagon su Anas anan xamu samu wanda xae mana aikin damuke bukata

Hakane kuwa wannan shawarar tayi wlh sosae yar kirki muje maxa muyi sauri kinga yanxu dare yayi shine dae dae lokacin cika aiki kuma kinga Alhaji yau bayanan yatafi gidan kakah hajjah
Hhhhhhh???????????????????????????????? yau asa’amuke wlh

Tafawa sukae sannan suka kama hanya
Suna xuwa kuwa suka tarar da jaxuli yana shan sigari abakin kofa
Kara sawa sukae sannan suka masa bayani dalla dallah
Balaraba tace xata bashi dubu biyar
Haba haba haba hjy sae kace wani dan akuya kiban dubu biyar fa???????????????????? wlh saedae sha biyar inva hakaba kawae kufece
Aa karka damu xan baka
Ok toh inji dumus kafun nafara aiki
Aa kabari inka gama saena baka
Haba saekace wani kenan inyi miki aiki ki ‘ki kiban ko sisi wlh baki isaba angaya miki cewa ni nusarine kiban cittar kawae kiga aiki da cikawa
Muje sae in baka ???????? haba
Aaatohhh nafi fuskantar hakan
Yafiya sukae atare tabashi saeda ya kirga sannan yace bari in dawo dashirina yanxun ba’a shirye nakeba
Tare da fauxiyya suka koma saeda yashirya sanna suka dawo

Damisalin karfe 10:00pm nadare hapsatu ce ta tashi tana hada kayanta dan gabanta faduwa yake sosae tarasa dalili sam

Kwan kwasa kofar akae tace waye 

Uwar kice amsar da fauxiyya tavata kenan

Cikan sauri ta bude tana fadin laaaah wlh bansan ke bace kiyi hkr dan Allah ki….

Tun bata karasaba taga namiji yashigo yamaeda kofa yarufe harda saka sakata
Ihuuuuu takwala tana salati
Mamah kufuto dan Allah kutae makeni wani yashigo min daki….

 Hhhhhhh Hhhhhhh Hhhhhhh yau vanxa tafadi abunda jaxuli yace kenan 

 Kwashewa da dariya su Balaraba Sukae itada fauxiyya 

Suka juya suka koma daki dan gaba daya farin ciki yarufesu dan so suke sutar watsa mata rayuwa gaba daya

 Ihuu takarayi tana fadin dan....... 

DAN ALLAH AMUN AFWA NARASHIN POSTING WLH BANI DA LPY NE SHIYASA BANYI POSTING BA
AMMAN AMUN AFWA????????????????????

Hallmerht ce????????????

????????????????????????????????

DASHEN???? ALLAH
WRITING✍???? ASSOCIATION

DAN HAKIN???? DAKA RAENAH????????✨

               Nah  

????Ummuh fateemah????

Page 2⃣7⃣&2⃣8⃣

Dan Allah katae makamu karifamun asiri
Allah shine gatana katae maka min karufamun asiri kamar yadda Allah yarufa maka

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40Next page

Leave a Reply

Back to top button