DAN HAKIN DAKA RAINA???? COMPLETE NOVEL
Saida suka ga sun bar gidan sun shiga adai-daita sannan suka samu relief ???? acikin ransu
Direct tasha suka nufa dan su koma gida komai dare, Allah kuwa yabasu sa’a suna zuwa suka samu mota saura mutum 4 shiga sukai, basu dad’eba suka cika suka tafi abunsa, ahanya ne aka kawo tallar awara tasiya wa Fahat yace Ummerh a’a nikam Allah bazan iya cin komai ba sai munje gida nasan yanzu Nauphal yagama komai
Toh shikenan nayi fushi dakai, A’a Ummerh nah kiyi hkr please ????
No babu wani hkr haka zakai ta zama da yunwa bayan bakaci komai ba, Toh Ummerh kema fa bakici komai ba, aini bana iya cin abunci in muna tafiya yana damuna sosai
Hmm Ummerh nah kenan, toh muci kad’an koh Ummerh
Murmushi itama tai tasaka hannu tad’auki guda d’aya taci shima d’ayar yad’auka yafara ci basuci dayawaba suka ‘koshi dan dama basan cin abunci sukeba su duka duk kanwar jaaa ce
Bacci ne yafara d’aukar Fahat yad’an jingina da jikin ta yafara baccin gyara masa kwanciyar tai yaci gaba da d’aurin kayan su agaban ta da kuma tulin kud’in su wanda jama’a sukai tunanin tsummokine kawai, amman basusan dawar garin ba
Sai dare suka isa sbd motar su tad’an samu matsala, har lokacin kuwa Nauphal baiyi bacciba yana nan azaune atsakar gida yana jiran su
‘Dan mukulli yasa yabude ‘kofar suka shiga da sallama abakinsu, Aikuwa da gudu yayo kansu yana oyoyo oyoyo oyoyo gasu yayah da Ummerh
Rungumesa sukai suka shiga gida,shiga phalon sukai, Hapsatu tace babu wuta kenan , yace eyy Ummerh basu dad’e da d’auke taba, amman ina tunanin bada dad’ewaba zasu dawo da ita, Toh Allah yasa, kulle gidan yaje yayi suka ciccire wannan kayan dasuka saka sukai make up irin na fulani
Yawwa dama nadafa muku ruwan wanka bari in had’awa yayah aban d’akin, d’aki, Ummerh kuma ana waje
Toh maza d’an kirki
Tashi yay yahad’a musu ruwan sannan yadawo yahad’a kayan da suka cire acikin boket yazuba ruwa da omo yamaidasu gefe shinfud’a babbar sallaya yayi sannan yad’auko yakan abunci yakawo phalon yajere su, dama yagama aikinsa tsap dan har kayan sanyin dasukeyi na lemo duk yayi yazuba acikin freezer d’insu yakulle
Zama yay yana shirin d’auko ruwa yasa aka kawo nefa, lokacin kuma suma suka shigo duk sun saka kayan bacci, saida sukaci abunci suka ‘koshi suka sha ruwa sannan yad’auko boket d’in dasuke had’a kwanukan wanke wanke yazubasu ya rufe Kiching yakaisu yakulle sannan yadawo, sannun kaji Nauphal yau kasha hidima, Murmushi yay yace yayah aikun fini shan wahala
Wai plan d’in mu kuwa yayi, wlh yayi aiki sosai ma kuwa, kasan tarufta sosai, kwashe yadda sukai komai yay yagaya musu, dariya sukai suka tafa, Ummerh yanaga kinyi shiru, d’an murmushi Hapsatu tai kana tace, ni abunda yake tadamun hankali kud’in su da muka amsa, kuma da ‘karyar da mukai musu akan mu masu bada magani ne
Haba Ummerh sharesu kawai, kinsan mun aikata hakanne sbd dalili mai ‘karfi inba hakaba ai ba zamujeba, kuma Allah yasani inba ‘karyar mukai musu ba, Ummerh dayan zu ana labarin wasu, nadai muba,
Kicire abun nan daga ranki kawai muci gaba da rayuwarmu kamar da, Ummerh sun kin manta irin cutar war da sukai mun, kuma Ummerh inda su suka samu damar da muka samu, naganemu tabbas babu abunda zai hana su kashemu, dan haka ki share kawai Ummerh nah
Toh Fahat shikenan Allah ya yafe mana baki d’aya, yayi mana jagoranci arayuwarmu
Amen suka amsa atare, kutashi muje mu kwanta kunga gobe akwai aiki sosai fa gashi inasan mu shiga mkrt ni daku sbd kusamu gurbin karatu
Toh Ummerh tashi sukai kowa yasake d’aura alwala sukai sallar shafa’i da wuturi sannan kowa yay makwancinsa
Tun sassafe aketa kwan-kwasa musu 'kofa, kuma antambayi waye yayi shiru yaki magana
Dariya aka saka hhhh hhhh Hhhhh kubud'e
Yin kasakai Hapsatu tai dan saida gabanta yafad’i, dan ta…………………..
Hallmarth ce????????????
Keep waiting my fans ????????????????????❤️????????????????????????????????????????????????????????????????all????????????
[04/02, 7:59 AM] Ummuh Fateemah????????????: ????✨????✨????✨
✨????DASHEN ????ALLAH????✨
WRITTER’S✍???? ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
????ALKALAMI ✍????YAFI TAKOBI????️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN???? DAKA RAENAH????????✨
????NAH????
SADIYA ABDULLAHI UMAR
????UMMUH FATEEMAH????
????—4⃣3⃣&4⃣4⃣
Gabanta saida yafad’i dan tagane mai magana amman bata gane d’ayar ba wadda take maganar akusa da itaba
Bud'ewa tai wazata gani abunda take tunanin dai shine Bintu ce
Murmushi tai tace keda suwa kuma Bintu, kunji tsoro ko wlh wannan matar ce tun sassafe tahanamu sukuni wai sai tazo tasiyi fankason gidan nan da kunun ayah, wlh wata 'Kawar suce tasiya jiya takai musu yayi dad'i sosai shinefa suke ta tambaya gida2
Aaaaa ta6 kushigo toh, aini danaji ana dariya ana fad'in bazaku bud'eba saida gabana yafad'i
A'a bamu muke dariyar ba ai wasune suke dariya zasu wuce mukuma mukace bazaku bud'eba
Auuu ai nai zaton kune har nad'an ji tsoro, Hhh tsoro ta6 lalle nikam abunda zai sani jin tsoro ba kad'an bane
Shiga sukai Hapsatu tazubo mata fankason batare data tambayi ko na nawaba
Tasako mata miya da nama, kunun ayar tad'auka roba uku ta bata
Mika mata tai tace gashi
Da daddar muryarta mai d’aukar hankali tace nawa, a’a kibarshi kinji, meyasa, sbd nuna soyayyarki agaremu ma ta biya, bakyasan in dawo ne gobe, a’a inaso mana, toh ki amsa, a’a goben in kin dawo sai in kar6i kud’inki, toh ngd, uhhhhhmmm???? kigodewa Allah
ummerh ina kika ajiyemun rigata da aka goge
Am tana nan ad’akina kusa da kayan sawata, toh ngd juyawa yay yashiga d’akin, Bintu ce tace wa yarinyar da suka shigo, kizo mutafi mana, kin tsaya sai kallon sa kike,uhunnn, ngd Ummerh sai gobe idan nazo, toh Allah yakai mu, Ameen Ummerh, futa sukai atare sunata dariya, motar gidan su tagani abakin ‘kofar gidan wazata gani mahaifiyar tace aciki, wani mugun kallo ta watsa mata, ta ‘kara ‘karewa gidan data futo kallo sannan tai tsaki, shiga tai tacewa Bintu ngd,jan motar akai bayan ta rufe, basu tsaya ako inaba sai, sai abakin mkrntr su wangale musu get akai suka shiga sannan aka sauketa, mai aikin tace tad’auka mata Komai sannan suka tafi, mom d’inta ko Kallon ta bataiba suka ja mota suka tafi
Zuciyanta tana ta tsinkewa amman dai haka take daurewa, wunin ranar ahaka ta wuni tarasa meke damunta kwata2
Koda aka tashi driver dayazo d’aukarta ita da mai aikin ta suka tafi, tana shiga gida tai wanka tashirya zuwa Makarantar dare dan tun safe mkrnt su sai yamma ake tashi ita kuma mkrntr dare haddace zasu nayar saisu tafi idan anyi sallar isha’i tunda daga Magriba ne zuwa isha’i
Bayan tagama shiri sallah tayi sannan ta tafi abunta
Lokacin data dawo babu kowa aphalon sai mom d’inta sallama ta tagaidata cikin ladabi da biyayya amman yitai kamar batasan tanayi ba
‘Dauke kanta tai taci gaba da Kallon TV, shiga ciki tai tacanja kaya sannan tafuto danta bawa mom d’in tata hakuri
Koda tadawo a’kasa kusa da ita tazauna ta’kara gaidata da’kar ta amsa tace mom kiyi hakuri dan Allah, banza tai mata, mom Allah abunci naje siyowa gidan kuma bansan tare zamu tafiba yau, kuma mom nad’ansha wahala kafun nasamu gidan
Wani Kallon banza ta watsa mata tace, Au abinci, yanzu ke awannan gidan kika shiga siyan abunci salon wata cutar ta kamaki, dukkan masu dafa abuncin gidan nan basu ishekiba saikin nemomin bala’i, eyeeee, ina duk sbd ke natara wad’an nan ma’aikatan,Mom Allah sun iyayin abinci, tunda nake ban ta6a samun abuncin dayamun dad’iba kamar nasu, Allah nidai mom kibarni in rin’ka siya inba hakaba Wlh bazan ‘karacin Komai ba har yunwa ta kasheni
Dafe ‘kirji hyt hamedat tai tace, Tameee, takasheki fa kikace my dear, kinsan kuwa menene kikace in rabu dake fa, haba, haba wannan ai zancene, taso maza, kamo hannunta tai tazaunar da ita akan kujera sannan tace dena kuka “yar albarka me kikeso ayi miki, Mom nidai inasan abuncin gidan su, shikad’ai kikeso, eyyy mom, cikin Shagwa6a take maganar, toh kibari zanyi mgn da manager na akan yaje gidan suyi magana asamomiki wadda zatana yi miki girkin abunda duk kikeso, dan acan zaki iya kamuwa da wani ciwon in kina zuwa, toh, mom, yawwa maza kije kici abuncinki gashinan nasa anmiki, inkika gama ci saikije ki kwanta, mom dad fa, yana ina banganshiba, bai dawoba yau da wuri sunada wani meeting shiga mutanen Turkish, ok toh mom kigaidamin shi, ok my little baby, mom yanzufa nazama babba am in Js1 a school fa, murmushi tai tace toh my auta nah, dariya sukai suduka sannan ta tafi d’akinta, addu’oin bacci tai sannan ta kwanta dan batajin yunwa sam