DAN HAKIN DAKA RAINA COMPLETE NOVEL

DAN HAKIN DAKA RAINA???? COMPLETE NOVEL

Koda ya kammala ce masa tai Baba ka kwanta kad’an huta kafun zuwa anjima mayi magana

Haka ya amsata yakwanta dan yana bu’katar hutun sosai, rabonda yasamu Wannan gatan tun suna tare da BAFFA aminin sa kuma d’an uwansa tunna ‘kuruciya

************

A6angaren Fauziyya kuwa tadaku kamar babu gobe dan Jazuli yalakad’eta kamar babu gobe
Da’kar take iya ganin gabanta haka ta tashi takuma cigaba da aikin gidan

Tun daga ranar yakafa doka akan duk wanda ya’kara gani a “yan uwanta to abakin aurenta

 Haka tacigaba da rayuwa cikinta sai girma yake 'karawa, abun na mata ciwo, inda gari yad'auka, ai da cikin shege tayi aure dama



Yau tun safe takejin ciwon mara sosai taketa daurewa dai amman abun babu, sauki

Gayawa Jazuli tai yayi mata banza yacigaba da al’amuransa daga ‘karshema gidan yabari hankalinsa akwance

“Yar tsitsinta tad’auko takira Anas tagaya masa bata da lpy sosai kuma gashi tanata zubar da farin ruwa mai yawa

Direct gida yaje yad’auko mama Balaraba, yawuce tamajalissar su Jazuli yace yazo sutafi

Dayake yasan halin Anas bayasan raini shine kawai yasashi yabisu

Gida sukaje suka d’aukota acikin d’an sahun sa, sukai asibiti da ita
Da’kar suka amsheta danta galabaita sosai, haka suka kwana amman Fauziyya bata haihuba
Na’kuda takeyi kamar me, amman kuma saita taso kamar zata haihu saita Lafa

Wasa² saida Fauziyya tayi kwana uku tana ibada, amman bata haihuba, daga ‘karshe ma doctor faruq yace amata CS kawai
Anfara had’a kud’in aikin ne, ciwon ya’kara tashi, doctor yace bari su shiga da ita d’akin daza’ai mata aikin

Shi kansa Jazuli saida yatausaya mata, yatafi had’o yan canjinsa dan ahad’a abiya kud’in kayan aikin

Suna ciki ana ‘ko’karin fara had’a kayan aiki akad’auke wuta
Haka doctor yafuto yace musu indai ba’a kawo wuta ba nan da awa d’aya ba to gaskiya zaiyi wahala tarayu

Sosai mama Balaraba tasaka kuka tana neman dan Allah yatai maka mata yaceci ran “yarta

 Ana cikin wannan halin wata nurse tafuto da gudu tace da doctor faruq Sir kazo Dasauri

Juyawa yay yashiga cikin d’akin dasauri samu sukai har kan yaron yafara futowa

Da’kar suka tai maka mata ta’karasa haihuwa amman saida akai mata ‘kari, wani kanne ya”kara danno kai, tai maka mata sukai nan ma ta haifosa

Namiji da mace ta haifa, inda Allah yatai maketa kamar su d’aya da Jazuli sakk

Ita kuwa atake alokacin tabar numfashi, dan duk jikinta yasaki saboda tsabar wahalar datasha

   'Ko'karin ceto rayuwarta suka fara dan ta wahala sosai, sukuma yaran aka fara gyara su, gaya musu akai ta haihu "yan biyu mace da namiji

Sosai gaban Mama Balaraba yafad’i danji tai dama yaran sun mutu, dan bala’i bama d’ayaba biyu
Kai nikam naga takaina ni Balaraba, kuka tasaka tanata yi tana ‘karawa, babu mai lallashi

Dan Anas ana fad’a masa yajuya yatafi dan siyo musu kayan da za’asa musu, yayi musu siyayya sosai yakawo aka shirya yaran cikin kayan sanyi green ☘ da white sunyi kyau acikin kayan

Ita kuma yasaka Jazuli agaba sukaje aka d’auko mata kayan sawa, dan ko takan Balaraba Bai biba bare tasaran zai bata hakuri, dan gani yake abunda suke aikatawane yake dawo musu

Saida Hapsatu ta kwashi tsawon sati 5 kafun ta warware sosai jikinta yayi kyau tayi lumi mi abunta sbd Anas yana bata kulawa ita da yaranta

Amman tun daga wannan lokacin data haihu har kawo yanzu basa magana da Mama Balaraba dan ita tsoronsa takeji sbd yadda yake had’erai inya shigo

Shima Jazuli sosai yake kulawa da iyalansa dan yanasan yaran sosai

Yau Fauziyya tayi sati na 6 a asibiti amman dinkin nata bai warkeba dan haka doctor faruq yace abari ta 'kara sati biyu in sha Allah zai warke

Haka kuwa akai kafun sati biyun ma yawarke, aikuwa ana sallamar su suka wuce gidan su Mama Balaraba acan tayi wanka tayi dukkan jegonta inda jarabar “yan unguwa ma ta ishe su, kullum ba’a rasa mai zuwa ya’kare musu zagi

Saida Anas yatashi tsaye sannan suka samu sukuni, kusan kullum cikin kuka Balaraba take na wannan haihuwar da Fauziyya tai

Yau tun wurwuri tagama komai aka yankawa yaran hakika akan barsu da sunan su hasan da usaina
Ad'an dafa abunci aka raba, sunyi taro amman ba sosai ba, dan komai rabun abun ma Anas ne yayi matashi

Kullum baya gajiyawa dayi musu hidima, in kagansa kamar bashi da damuwa

 Amman a'kasan ransa kuma tunanin inda zaiga hapsatune da 'kaninta kullum yake damunsa dan duk inda zaije cigiya yaje, har gidan redio da TV duk yake amman shiru, yana damuwa sosai dan duk Jazuli yabasa labarin komai daya faru

Bayan an kammala suna ba’a watse ba saida aka kusa dambe da’kar aka shawo kan abun aka samu sauki

Alhaji kuwa baban su Hapsatu yadamu sosai da wannan d’ibar albarkar da ake masa agidan sa kullum

Hakadai yake hakuri dan babu yadda zaiyi

Yau tun safe Balaraba ke shiri ita da Fauziyya suka goya yaran suka kama hanyar gidan Boka

Babu 6ata lokaci suka isa wannan ‘kasurgumun jejin suna isa cikin bukkarsa

Yafara she’ka Dariya yana shewa harda tafawa hhhhhhhh hhhhhhhh hhhhhhhh ????????????????????????????????????????

Kun ‘Kara so alokacin daya dace sosai ma kuwa, kuzauna kuzauna
Zama sukai nan yafara labarta musu cewa, ai anan Jazuli yazo ya amshi maganin mallaka wanda shida Fauziyya mutu ka raba, kuma yace kar’abashi mai la’kanin dazai karye

Kunyi sakaci dan bazata iya auren likitan nanba kuda nace muku tana haihuwa kuzo ko kuma ke kizo

Ai mlm babu natsuwane dan batai haihuwar kwanciyar hankali ba

 Mun sani ai dan mu muka rin'ka jaa mata rai dankarta haihu da wuri sbd tasa6a mana umarnin mu

Toh yanzu boka menene abunyi
Hhhhh???? ai abunyi d’ayane saidai ahaukata Jazuli saitayi wani auren amman idan ba haka ba tofa wannan auren bazai mutuba

Amman meyasa kai masa wannan aiki
Hhhhh???? Hhhhh???? Hhhhh???? kud’ifa zai bamu da jini tayaya bazamuyi masa aikiba
Jini kuma?
Ey jinin haihuwarta yakwaso mana wanda kukace yazubar toshiyakawo mana mukuwa mukai aiki mai kyau

Toh gaskiya ahaukatashi sannan kuma akarkato da hankalin likitan nan yadawo kan Fauziyya sbd ayi ai auren nan muhuta

Zanyi aiki amman saidai kubari aure saita yaye yaran nan nanda wata 14 ai ayi aure

Aa mudai ayi auren in yaso komai ayishi daga baya
To zanyi amman kuma saikinje kin kwanta da d’an tsito
Dan me?
Abunda kunnen ki yajiye miki, inba hakaba kuma, kutashi kuban guru
Zanyi ranka yadad’e duk yadda kace haka za’ai babu matsala

Toh tashi kishiga yana jiranki, saiku tafi daga baya, tashi tai tashiga d’ayar rumfar, tana ta sauri sbd ayi awuce gurin

Dagataje sai tagansa yana zaune haihuwar uwarsa ba komai acikin jikin sa yana jiranta
Tunowa tai dawahalar datasha rannan babu yadda ta iya haka ta ‘karasa dan tasan idan tajuya sai yayi sau uku

Tana zuwa tacire nata kayan, babu wani wasa ko wani abu, kawai far mata yay aikuwa ihuuu kawai kake jiyowa

Fauziyya ce ta mi’ke zata shiga d’akin, Boka yatareta yace kina shiga kema saina kwanta dake kuma shima haka, dan bayasan yana aiki ashiga wannan yasa6awa dokar mu

Gaba tai abun………………….. ✍????✍????✍????

Keep waiting my fan’s ????????????????
Hallmarth ce????????????

[04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah????????????: ????????????????????????????????????
????????????????????????????????
DASHEN ALLAH
WRITING ASSOCIATION

‘DAN HAKIN????DAKA RAINA????????
Story and written by

*SADIYA •A• UMAR*

{UMMUH FATEEMAH}

????—5⃣1⃣&5⃣2⃣

…………… Gaba tai abunta harta kusa ‘karasawa kuma saita fasa tajuyo, sbd tasan mahaifiyarta jarababbiya ce amman kuma tana kuka dawa wannan d’an tsiton to ina kuma gani da bankaita jaraba ba

Dawowa tai tazauna, Boka yafara dariyar mugunta Hhhhh???? Hhhhh???? Hhhhh???? Ashe kinajin tsoro shegiya dakin je ai dayanzu munyi maganinki babu 6ata lokaci

Hhhhh???? Hhhhh???? Hhhhh???? Hhhhh???? dariyar ce tacika gurin sosai har tana yi mata amsa kuwa akunnen ta, haka ta hakura amman badan tana soba saidan babu yadda zatai tana jiyo ihun mahaifiyarta

Saida Balaraba takwashi kusan awa 1h sannan yakammala, saida ta huta sannan da’kar takamo hanya tana jan ‘Kafa ta futo, tanata sharar kwallah

Magun gunan su aka had’a musu sannan suka kama hanya suka tafi gida da’kar suka isa gidan

Babu 6ata lokaci suka fara aikin da nakan dutse yasakasu, sunyi komai kamar yadda yace sannan suka koma suka sanar dashi, yace toh su jira nanda kwana 7 komai zaiyi yadda sukeso
Sannan yabasu wani magani yace suyiwa likitan farfesu susaka masa aciki, idan yazo, yanaci shikenan zance ya’kare dan kuwa baza’ai wata ba zai turo

Haka kuwa akai dan bayan kwana 7 komai yayi inda Jazuli yafara hauka harda bin mutane da bololi

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40Next page

Leave a Reply

Back to top button