DAN HAKIN DAKA RAINA???? COMPLETE NOVEL
Murmushi tae sannan tace hmm Alhaji kenan haka suka ware kayan kowa sannan suka kaewa hapsatu nata daki suka koma da nasu
Dakin suka shia ummerh ta jajjera nata a yar kwallar ta kwanciya sukayi kowa yana addu’ar kwanciya bacci
Washe gari dasafe hapsatu ta tafi makaranta Ummerh dakanta ta tafi tashare dakunan da xa’ai jere na amarya tasaka adamu capinta ya lillike inda yakamata yayi shafen farin penti adakin harda nata itama haka aka gyara gidan yay kyau tavashi kudin gyaran sa yace sam vaxae kar6aba tae tae ya amsa yace aa sbd kece silar samun aikina kuma baffah shine yasani amakaranta harna gama baxan iya manta halaccin kuba Haka Ummerh vadan tasoba ta hakura ta kyalesa
Albarka taetaaeta saka masa alvarka yace mata sae anjima
Daki kam yasha gyara harda fenti mae gyaran wuta ta kirawo yaxo yaduba musu wutar aka gyara musu aka saka musu glap glap ako ina gida yayi kyau sosae ana gamawa tar wanka tayi sallar axahar dan daya tayi kuma Alhaji ma bayanan yaje kasuwa sarin abubuwan daxae fara siyarwa
Hapsatu ce tashigo gidan dauke da sallama abakinta tana karewa gidan kallo dan mamaki take yaushe akae wannan gyaran haka
Ummerh tace mata maxa xokiyi wanka kici abunci in aikeki kasuwa yanxu
Toh Ummerh Amman yaushe akae wannan gyaran nidae kixo kitafi aikin danace kiyi kinji koh tahowatae tashiga daki tana ganin yadda Ummerh ta ta kwashe komae juyowa tae tace Ummerh ina kayan nawa duba rumfar can duk suna ciki
Ummer toh ina kikasaka mana sauran kuma duk suna nan wanda kuma suka gaji duk na kwashe nabayar
Shiryawa tae taci avuncinta tae wanka tana gamawa tafuto tace Ummerh nagama yawwa ungo maxa kije gidan shafa dillaliya kice gacikon adaurowa yara kayan kutaho dash
Ummerh kaya kuma name kitafidae nave buds akafara rafkawa ana ayyi riri ayyi riri duk dan bakin ciki saedae yamutu dan….. ????????????????
[04/02, 7:56 AM] Ummuh Fateemah????????????: ????✨????✨????✨
✨????DASHEN ????ALLAH????✨
WRITTER’S✍???? ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
????ALKALAMI ✍????YAFI TAKOBI????️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN???? DAKA RAENAH????????✨
7⃣&8⃣
Duk dan bakin ciki saedae yamutu dan Kuwa nagaba yayi gaba wlh nabaya sae tsintar hula
Haka sukaeta habaecinsu babu Wanda yatanka musu karshema Ummerh cewa tae da hapsatu maxa jeki aikenki karkuma inji bakinki kinjini ko toh Ummerh kar6a tae tawuce abunta ko kallonsu bataeba sunata habaecinsu Amman ko akanta dan ita dama bamaesan hayaniya bace arayuwarta
haka sukaeta duddube dubensu suna maganganu Amman ko cikanku Ummerh batace musuba har suka tattara suka tafi basu dade da tafiyaba hapsatu tadawo itada yara sundauko mata kaya akura guda uku makil suke
Shigatae tana sallama tacewa Ummerh gakayan nan munkawo shigo dasu xa’ai toh hapsatu kushigo dasu
Bawani daukar lokaci akaeba aka shigo da kayan suna tayata shiryasu saeda suka jerasu gaba daya sannan Ummerh tavasu dari bibbiyu kowa tace nagode sosae babu komae sukace kana suka futa
Yaukam sunsha aiki itada hapsatu dan saeda suka sassaka komae a muhallinsa sannan suka fara share share da wanke wanke bayan sun gama Ummerh tace maxa ki karasa kisiyo mana abunda xamuci da daddare dan dae baxan iya aikiba wlh dan nagaji
Toh Amman Ummerh kibari tunda lokaci bae wani kureba kawae saena daura tunda inna gama babu abunda xanyi sae wanka
Amman hapsatu kin gajifa dayawa Aa karki damu Ummerh xanyi Toh Allah yay mini albarka hapsatu
Amen Ummerh hakadae tagama aikin tadaura girkin sannan tae wanka tanata murna yau itama agado xata kwana kamar yadda mutane suke fada sun kwana agado kuma kayantama suna yar lokar da Ummerh tasiya mata lokar tata take ta kallo tana murna sosae abunta shiryawa tae cikin wata blue atamfa tasaka sabon hijabin da baffa yasiyamata futowa tae taga Ummerh tana vacci murmushi tae tace Allah sarki Ummerh kingaji sosae yau
Xama tae kusada ita saetaga kuma tafarka tace Ummerh abbana shiru shiru vaedawoba haryanxu
Aa yace inyaje kasuwa xae tsaya yashiga burni wajen su kakah hajja daganan kuma xae koma yaviyo motar kasuwa sae karfe 5:00 kuma kinga suke tashi
Toh Allah yakawosa lpy amen tana xaune aka kawo wuta tace Ummerh kinga sun kawo wuta dama munkae kayan kallonnan gyara ey wlh Kuwa Amman bari Alhaji yadawo sae gobe akira mae gyara yagyara
Sallamar da akece tasa hapsatu tashi dasauri Ummerh yunkurawa tae ahankali dan dakar take iya tashi saboda tagaji gashi kuma cikin nata yau yamata jingim sosae
Sannu da xuwa Alhaji kallonsu yake yana kuma karewa gidan kallo harda su aunty wutar nefa kuma aka saka musu toh wanan aikin rabi’atune ma yasani murmushi yay yajuya yadauko dayan buhun yashigo da sauran kayan sannan hapsatu ta tayasa kwaso su suka kawo tsakar gida
Sannu Alhaji yawwa ummerhn hapsatu yagidan yakuma kuke lpy alhmdllh wlh alhaji tavarma da dadduma hapsatu ta shinfida masa sannan ta ajiye masa ruwan alwala da ruwan sha abuncinsa yashiga daki yadauko masa tace sannu da xuwa abbah yawwa sannu hapsatu da kokari kallon gidan yake anutse sannan yacewa ummerh wannan kuma daga ina haka gyaran gidan nan
Hmmm alhaji kahuta mana saena fada maka hapsatu kawo masa cokali yaci abuncinsa
Murmushi yay bece mata komae ba dauko masa tae ya amsa ya ajiye saeda yay wanka yay sallah sannan yaci abuncin lokacin ma hapsatu tayi vacci ita Ummerh ce tabashi lavarin duk yadda akae sannan tace gobe inasan in tura hapsatu kasuwa tasissiyomin Yan kayayyakin daxan rinka siyarwa naso nasiyawa hapsatu keken dinki to abunne sae ahankali amman insha Allah indae nasamu yadda nakeso gakayan nan daxan siyar toko xan bayar asiyo mata acikin gari
Wasu kaya kenan wadan da xana siyarwa sbd kaga yanda rayuwa take yanxu sae addu’a tomexakina siyarwa Yan kayan miya busassu
Toh hakane kam Allah yasa mugana lpy amen dae
Haka sukaeta hirarsu daga karshe sukayi alwala sannan suka koma daki suka kwanata
Koda gari yawaye tum farar safiya abban hapsatu yagyara shagon waje anan yajera kayan siyarwarsa dama Ummerh tasa angyara masa har fenti anyi hapsatu ma da wuri ta tafi kasuwa dan Ummerh tace batasan tae dare
Wajen karfe biyu Ummerh tagama girkinta tagyara ko ina da ina tana xaune atsakar gida abbana hapsatu yashigo dauke da sallama abakinsa amsawa tae yace yawwa kisa hijav game gyaran TV dinnan yaxo xae duba
Toh tashi tae tasa hijava mae gyaran TV yashigo aka dauko masa TV yaduba yace kawae vurarda taene shiyasa yanxu xae tafi da ita aduba sosae sae’aturo adauka da yamman
Toh nawane Abba yace Aa karka damu vaxae ya garava ai dan dae gyaran TV baba xan gyara maka kawae dae aturo ko almajirine xan hadasa dawanda xae kawo toh shikenan ngd
Tafiya Abba yay yarakashi har kusa da adaedaeta sahunsa sannan yatafi
Dawowa yay yaxauna ashagonsa
Adai daitace ta tsaya hapsatu ce tafuto aka sassauke mata kayanta niki niki tavasa kudinsa sannan tashiga da wasu kayan abban tane yashigar mata da wasu kayan shima murmushi tae tace sannu abbah yawwa yar alvarka sannunki da kokari
Kallon Ummerh yay yace vari inje in kar6o TV nan dan naga kiransa yanxun Ummerh tace toh adawo lpy Alhaji Allah yakiyaye
Amen yace sannan yafuta dudduba kayan sukae suna hirarsu sunata dariya abunsu gwanin ban sha’awa hapsatu ce tace Ummerh mufara daurawa mana dan naga yanxuma karfe 1:00 tayi toh hapsatu amman dae kije kifarayin wanka maxa jeki dauki wancan ruwan cumin kiyi wanka
Toh Ummerh boket tadauka tajuye ruwan tasirka sannan tashiga daki danta cire kayanta
Karar motoci suka ji yana tashi akofar gidan hayaniya tayi yawa jisukae andaki……
[04/02, 7:56 AM] Ummuh Fateemah????????????: ????✨????✨????✨
✨????DASHEN ????ALLAH????✨
WRITTER’S✍???? ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
????ALKALAMI ✍????YAFI TAKOBI????️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN???? DAKA RAENAH????????✨
Page 9⃣&????
Jisukae An daki kofar gidan ana shewa karshen wata yaxo yau dan adaura hhhhh koda kika hanasa xuwa to kisani wakilansa sunxo andaura kuma sure yadauru
Itako Ummerh tunani tashiga dama yaune daurin amman meyasa Alhaji baegaya matava murmushi tae tace sannunku da xuwa maraba lale lale
Aiko aymana sannu kokar ayi saedae mun shigo daura kiris wata asirinta yatonu hhhhh hahayeeeeee Allah yakawomu yau dae karya ta kare tusa takurewa bodari wlh