DAN HAKIN DAKA RAINA COMPLETE NOVEL

DAN HAKIN DAKA RAINA???? COMPLETE NOVEL

Keep waiting my fan’s????????????????

Hallmarth ce ????????????
[04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah????????????: ????????????????????????????????????
????????????????????????????????
DASHEN ALLAH
WRITING ASSOCIATION

‘DAN HAKIN????DAKA RAINA????????
Story and written by

*SADIYA •A• UMAR*

{UMMUH FATEEMAH}

????—

   7⃣3⃣&7⃣4⃣

………… Yace daddy kayi ha’kuri bansan kai bane
‘Dan sunkuyar dakai yayi
Shikuwa daddy sosai yaji dad’in abunda yafaru yana murmushi yatako har kusa dashi yatallafo kansa yace babu komai yaro na

Kallonsa Nauphal yayi ya'kara sunkuyar dakansa yace Allah bansan kai bane daddy dabazan yima hakaba

Ai hakan ma yayi, ya’kara tabbatar mun da cewa Nusaiba tana hannun nagari kuma za’a kula da tarbiyyar ta sosai

Ina alfahari dahakan sosai kaji yarona
Kutafi cikin gidan kuce ina gaida Ummerh taku

Toh yace dasauri yana yin gaba
Futowa tai ta d’aga murya tace Allah yaraka taki gona

Ko Juyowa baiba yashiga cikin gida abunsa da kunya duk ta damesa
Daddy ne yamaida kallonsa gareta yace haka kike masa rashin kunya ko

Daddy wlh wannan yaron shegen girman kaine dashi ga gadara da jiji dakai, komai yadinga kafa maka doka nikam banason irin haka wlh

Allah ko kinfisan abarki sakaka ko
A’a daddy, amman kofa ad’aki sai yace saika saka hijab
Matarsa wlh tashiga uku da masifa
Murmushi kawai daddy yayi
Bud’e mota yay yami’ka mata wata leda yace ungo kikaiwa Ummerh ki wannan kuma nakine maza kitafi gida

Toh daddy angode amsa tai tana tafiya

Bye bye ???? tai masa sannan tashiga gidan, dasauri ta ‘karasa ciki tana cewa Ummerh ta

Na’am “yar ummerh ya akai
Shiga d’akin tai ta mika mata tace inji daddy wannan kuma nawane

Kai baya gajiya toh daga yau karki ‘kara amso mini komai daga gurinsa kinji koh

 Kice angode

Bud’ewa Nusaiba tafarayi taga tura tukane da mayukan gyaran jiki baki d’aya sai su snacks da chocolate

Itama kuma Hapsatun hakane amman harda atamfofi da lace guda shida anata

Murmushi tai tana ‘kara duba kayan
Wayyo Allah na Ummerh kayana sun ‘kone
Sun ‘kone kuma
Ey wlh
Garin yaya
Guga nake natafi siyan kwakwar manja bangan shiba anan nahau nafef nabishi da amashin yake ina siyowa kuma nadawo zan shigo gida kenan Bintu ta tsareni ashago muna hira saiga daddy nan yazo natsaya

Allah mai iko duk kin d’aura ayon akan kayan kika tsaya wannan abubuwan ko
Kallonsa tai tace ina ruwanka eyeeee, ni inbansa da mutum ba banasan yad’aukar mun kashi wlh

Banza yay mata yatako zuwa wajen dagudu tai kan bed din bayan Hapsatu ta tsaya tace ummerh kice yayi hkr mana nadaina wlh nibadashi nakeba

Toh zan gaya masa sakko gakayan nakican kid’auka
Yeeee basu ‘koneba
Rungume Ummerh tayi tace Ummerh na kekika goge mun ko, ngd ngd sosai ummerh na ta gogemun kayana

A’a bani nagoge mikibafa
Wayeto yagoge mun
Yayan kine
Kai Ummerh wannan yaron ne yayana ai ‘kaninane wlh
Toh ban gode maka ba
Allah yasama baka ‘konamun Kayaba nikam bari inje in duba

Tashi tai tashiga ban d’aki
Kallon ta yay yagir giza kai yafita
Itakam Hapsatu abun nasuma dariya yake bata sosai, saidai tasharesu kawai taci gaba da safgar ta

 Wanka tai tafuto tazauna takama shiri, kwalliyar ta ta tsara abunta tayi mata kyau sosai 

Tafara d'aurin d'ankwali lokacin su Nauphal sun dawo daga masallacin juma'a



Wajen 2:40pm amman har lokacin kwalliya takeyi 

  Sallama sukai suka shiga d'akinsu, Fahat ne yace ummerh mun dawo

Sannu da zuwa brother 

Yawwa sisina nagode, inkin gama abunda kike kawo mana abuncin mu

Toh brother yanzu ma kuwa
Saida ta kammala tsap sannan tayafa mayafinta tad’auki tiren abuncinsu tashiga d’akin da sallama

Amsawa sukai
Ta ajiye musu abuncin tace gashinan bro, ko azubo maka

Ey zubo mun

Idansa yanakan wani littafi yake maganar

 Nauphal dayake gaban jakarsa yana jera kaya yabata baya baisan ma ayaya takeba


 Saida tazuba ta Mi'ka masa sannan yakalleta 
Aaaaaa Aaaaa aaaa sisina ina zuwa kuma wannan wankan haka
Amman dai bada wannan mayafin za'afutaba, kinga karkuzo kina fad'a keda yayanki




 Kai brother wanene yayana kuma

Gashi can
Sai lokacin ma yawaigo suka had’a ido wata harara tabanka masa

   Tace Allah yakiyaye inyi wa dashi wannan yaron d'anye shakaf dashi


  Zaro iso fahat yayi yace Nauphal d'inne yaro

Ey mana wannan ‘yan 2020 ne fa brother

Laaaa ilaaaa babu ruwana wlh
Yakai fa 24 yanzu, koyanzu Ummerh tai masa aure aizama zaiyi da matar

Ta6 amman matar tashiga uku dan saita gama renonsa sannan
Kaiii Allah yaahiryeki sis maza kije kitsanja wannan mayafin asaka babba ko kuma aduba hijab asaka

Jiyo muryarsa sukai yana cewa in kika saka mayafi ko wanne irine kiyi zamanki agida

In kinasan futa kisaka hijab da ni’kaf inba hakaba kuma kinsan sauran

Aikwasa tai da gudu tayi gurin Hapsatu tana cewa Ummerh kinga yaya konwai bazan futa da mayafiba saida hijab da ni’kaf kumafa faty zamuje Ummerh

Kiyi hkr kisaka hijab d’in amman banda ni’kaf
Ummerh fa….
Sorry my start gold ???? ked’in tamusamman ce kinji karki damu maza kije kisaka hijab d’in ki zakiyi kyau kinji

Toh Ummerh shiga d'akin tai tacire mayafin tad'auko hijab d'in tasaka sai taga yayi mata kyau sosai fiye da tunanin ta

Futowa tai tace Ummerh natafi sai 3:00pm sukace yanzu ‘karfe nawa,

Yanzu 3:37pm kinyi latti

Bari inje ummerh
Adawo lpy kin d’auki kud’in motar ki
Ey ummerh nad’auka
Toh Allah yakiyaye ya tsare kinji
Toh Ummerh ta

Tana futa tagan………………..


………… Duk danginsu Fauziyya sun hallara, amman babu ko mutum d’aya daga dangin ango
Kiran wayar Alhaji akai yad’auka akace kuna gurin d’aurin aure ko yace eyyy gamunan babu kowa acikinku

Toh kucewa kowa yatafi wannan auren an d’agasa sbd anrasa ango ko sama ko ‘kasa tun jiya da dad dare

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un toh shikenan bari in sanar da su

‘Daga murya akai akagayawa kowa sa’kon da aka fad’a

Kowako yafara watsewa
Mutane nata gulma sunata zumd’e
Wasu suce gwara haka
Wasu suce Allah yakiyaye
Wasu kuma sunata shewa da murna

Aikam zance yana zuwa kunnen Fauziyya ta fad’i ‘kasa ta suma

Da’kar ta farfad’o ana watsa mata ruwa tana ‘kara suma

Asibiti suka kaita itama
Aka kira Anas akagaya masa yace Allah yabata lpy shi yana wajen Mm Balaraba yana kula da ita

Wasa² saida aka d’auki tsawon sati 3 amman ba’aga doctor faruq ba anatadai bincike ko Allah zaisa agansa amman dai shiru kakeji mlm yaci shirwa

   Yau kusan satin Fauziyya 4kenan a Asibiti  amman dai jikinta babu sauki saidai Allah yabata lpy

Haka akai ta magani, aka kira Kakah Hajja aka gaya mata tace ita wannan badamuwarta bace Allah yabasu lpy

 Saida mama Balaraba tai wata 5 a Asibiti  sannan aka sallameta
Itama Fauziyyan an sallameta suka dawo gida

  Alhaji kuwa................. ✍????✍????✍????

Keep waiting my fan’s????????

Hallmarth ce ????????????
[04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah????????????: ????????????????????????????????????
????????????????????????????????
DASHEN ALLAH
WRITING ASSOCIATION

‘DAN HAKIN????DAKA RAINA????????
Story and written by

*SADIYA •A• UMAR*

{UMMUH FATEEMAH}

????— 7⃣5⃣&7⃣6⃣

…………….Alhaji kuwa yarasa meke masa dad’i yake kamar abubuwan dasuka faru arayuwarsu kamar film ne

Yakan tuno wasu abubuwan dasuka faru amman dazarar yazurfafa tunanin sa sai yaji kansa yad'auki zafi saiya manta komai

Amman babban abun mamaki anan shine bai damu da halin da su Mm Balaraba suke cikiba safgarsa yake

Sannu ce kawai tsakaninsa dasu kuma sai yaji yana jin haushinsu sosai
Yan biyu kuwa kullum suna manne dashi tare sukecin abunci su zauna abakin shagonsa suyita hirarsu, har bacci ma tare sukeyi

A6angaren Jazuli kuwa annemesa anrasa kwata² bayanan

  Da acikin garin RANO yake amman yanzu anrasashi sam

Wata motace tafaka abakin ‘kofar gidan su Mm Balaraba wazan gani su……………………


…………………. Abakin ‘kofa taganshi yana tsaye kallonsa tai ta watsar tacigaba da tafiyarta
Kallonta yay yace mena ce miki

Tafiyarta taci gaba dayi

Binta yay yace ba magana nake miki ba

Gani tai yamata kwarjini
Tace yeah gurin faty fa zamu tayaya zan daka ni’kaf

Kai gurin faty kuma
Ummm
Muje
Ina
Me kika ce

Gurin faty’n zani dakai
Ey
Ta6 salon suce wannan yaron shine saurayina
Matsowa yay daf da ita yasaita bakinsa wajen kunnenta yadda zataji yay mata rad’a

Banjime yace ba, saidai gani nai Nusaiba ta zaro ido tayi gaba tana toshe baki

Binta yay suka tsayar da nafef suka shiga 
Sam takasa had'a ido dashi

Agurin datai kwatance anan me nafef yatsaya, sauka sukai Nauphal yabiyashi kud’insa suka shiga holl d’in

Kowa sai kallonta yake

Dan sunyi mugun dacewa da juna sosai
Kallonshi tai tace kazauna anan zanje wurin ‘kawayena

'Kawayenki kuma 

Ey
Muje tare, salon kuyi gulmata kunga d’an saurayi d’as²
Allah ya kiyaye meza’agulmata akai
Wannan d’anyen yaron dakai wanda ko girma baka gama ba

  Hmm haka kikace ko

Ummm
To matar ‘katon gardi
Gardi kuma
Ey jeki kidawo ina jiranki
Tafiya tai tana murgud’a masa bakin ta
Girgiza kansa yay yace bazata dainaba sai randa na nutsar da ita tukunna

‘Kawayentane suka had’a baki tana ‘kara sowa sukace irin wannan mai zafin haka, ina kika samo mana shi

Dama shiyasa kike d’aga mana hanci kice da saurayin naki kike tafe
Aaaaaa ko kuma muce mijin naki ko, amman fa kun dace sosai wlh Nusy

Itakam kalisss dariyar ciki take dan tasan yau saita zazzage musu kwandon bala’i dan wani mugum kallo takebin su dashi

  Kai dallah can wannan ne mezafi yarone fa d'anye shakaf

Ai irinsu sunfi dad’in love ‘kawata wata ‘yar ajinsu ta fad’a

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40Next page

Leave a Reply

Back to top button