DAN HAKIN DAKA RAINA???? COMPLETE NOVEL
Had’iye kukan tayi tadaure zucitarta sannan ta gyara zaman hijab d’in wuyanta
Juyawa tai takalli inda amaryar take tace wa kalis muje muyiwa khadeeeja Allah yasanya alkairi mutafi koh
Ok
Tashi tai sukaje sukaiwa amarya alasanya alkhairi sannan suka ce mata suzasu wuce
Aaaa tun yanzu gaskiya banji dad’i ba amman hakan ma nagode kalis kicewa ikilima tabaku
Mefa
Kedai kice tabaku kawai injini
Ok
Tafiya sukai ita Nusaiba ma bata tsayaba kaliss ce ta amso musu manyan jakun kuna guda hud’u biyu iri d’aya ² tafuto taga Nusy harta tsare me nafef tana masa kwatance
Tana 'karasawa suka shiga tafiya suke babu wanda yacewa kowa 'kala
Abakin gidan su Nusaiba aka tsaya tabata jakunkunanta guda biyu sannan suka tafi
Tana shiga da sallama abakinta tadure kayan atsakar gida
Direct d'akin su tashiga ta kwanta akan bed tasaka kuka wanda batasan dalilin yin kukan nataba
Lokacin hapsatu batanan taje gidan su Bintu sai Bb mlm kawai ad'aki yana karatun Alkur'ani mai girma
Saida tai kukanta tagaji
Ta’ki tashi har bayan magriba bata tashiba lokacin Hapsatu tashigo taji shashshekar kukan ta
Dasauri tashiga cikin d'akin tana fad'in "yar ummerh meya faru dake menene yake damun ki
‘Yar Ummerh lpy kuwa d’agota tai taji jikinta yayi zafi sosai
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un menene wai Nusaiba me aka miki acan gurin faty’n
Ummerh ba yayah bane
Meyay miki Nauphal ne ko
Eyyy
Meyay miki fad’amun inadai badu kanki yayba
Ummm
Toh me yay miki
Ummerh kinga fa za…………..
Kasa fad’a tai dan to in yana zance ina ruwanta dahakan zai sata kuka
Amman kuma mezatacewa Ummerh ta yanzu ta’kwaci kanta
Nusaiba kinyi shiru kifad’amun meyay miki kinji
Ummerh kinga zan taho nace yazo mutafi ya’ki tahowa
Yatsaya sunata surutu da…..
Shidawa dama binki yay
Ummm
Toh yi shiru, shidawa suke surutun
Shida wata ya………….✍????✍????✍????
Keep waiting my fan’s????????????
Hallmarth ce ????????????
????????????????????????????????????
????????????????????????????????
DASHEN ALLAH
WRITING ASSOCIATION
‘DAN HAKIN????DAKA RAINA????????
Story and written by
*SADIYA •A• UMAR*
{UMMUH FATEEMAH}
????—
8⃣1⃣&8⃣2⃣
……………..Keeee waye yazo gurinki d’azu
Ko kallonsa bataiba tasakai zata wuce sa
Hannunta yari’ko
Tace kasakeni mana banaso
Tambayar, ki nake waye yazo gurin ki d’azu, kuna meyazoyi
Au tambaya kake
Taune lips d’insa yay na’kasa yace eyyy
Ok mijin dazan aurane
Zance kuma yazo
Kiyayy wani dummm akan zuciyarsa
Kallon ta yay yace shi wannan d’in ba yaro bane kenan
Ey ba yaro bane kuma yayi mun sosai, my husband to be Insha Allah
Whatttt kinsan me kike fad’a kuwa Nusaiba
Nasani ko kanada jaaa ne
Acikin satin nan zai turo in sha Allah
Kana yaro dakai meka sani
Sakanmun hannu na
Nine yaron
Ey ko kana jaaa ne
Ey zan nuna miki aikin yarinta yanzun nan
‘DAN HAKIN????DAKA RAINA???????? WLH YAU ZAN TSONE MIKI IDO DASHI
HMMM ???? fuzge hannunta tai zatai cikin gida
Ai batasan lokacin daya janyotaba tafad’a kansaba
Le’kawa yay d’akin Bb mlm yaga bayanan
Aikam yajata ciki kulle ‘kofar yay yakunna wutar d’akin yace bari in nuna miki a idon ki kisan niba yaro bane
Janyota yayi jikinsa yasaka bakinsa akan nata yafara aika mata da kiss turesa tafarayi tana cewa yadaina amman ina banza yay mata yad'aura daga inda yatsaya
Hannunsa yakai cikin rigarta yafara zuge mata zip har lokacin bakinsu ahad'e yake
6alle mata bra d'inta yay yafara ''ko'karin cire mata rigar tata gaba d'aya
Kuka tasakar masa tanaso ta ro’kesa amman babu hali ya had’e bakinsu gam
Kuma takasa motsawa ko d’aya
Jikin bango yamaidata ya yarda rigarta a’kasa yasaka hannunsa zai kunce mata zani tari’ke masa hannun gamm
Tana girgiza masa kai
Kallonta yay da idanunsa dasukai jaaaaa
Yakama hannunta yakai kan joystick d’insa
Girgiza masa kai ta’karayi
Cire bakinsa yay daga nata
Yasaka hannunsa yatoshe mata bakin yazo da bakinsa dai² kunnenta yace wannan bazata ishekiba kike tunani
Hannun ta ya’kara mayar wa kan joystick d’insa
Girgiza masa kai tayi
Yace ko in gwada miki
Girgiza masa kai ta’karayi
Yace in baki yaddaba in gwada mikiiiii
Muryar tasa da’kar take futa
Kiban amsata kuma wlh karkimun kuka dan idan kikai mun kuka wani yazo, wlh bazan ‘kyalekiba saina yi abunda nai niya
Kinga idan yaso sai amun hukunci da hujja
'Daga masa kai tayi alamar tayadda
Sakin mata bakin yayi ya’kara matsota jikinsa sosai yanajin yadda dukiyar fulaninta take tokare sa ga kan nipple’s d’inta duk sai susa suke masa
Maida hannunta yay kanta yace wannan tayi miki kad'an kike nufi
Cikin muryar kuka tace A'a
Menene ajikina yay miki ‘kan’kanta gayamun inji
Babu komai
Hannunsa yakai kan na shanunta yace ko kina tunanin bazan iya sarrafa subane
Uuuu’ummm
To daga yau karki ‘kara cewa ni yarone, inba haka ba zakiga aikin yarinta
Kuma wlh in kika ‘kara tsayawa da wani Namiji saina yi miki abunda yafi haka kinajina
Ummm
Oya kalleni
‘Daga kanta tai amman idanta arufe suke
Kibud’e idanki mana
A’a kayi hkr
Sunkuyawa yay yad’auki bra d’inta yami’ka mata yace saka
Amsa tai ta saka idanta yana zubar da hawaye sosai
Rigarta yamayar mata sannan yagyara wandonsa
Kallonta yay yace daina kukan nan
Shiru tai yasaka tongue d’in sa yalashe sauran hawayen
Hijab d'inta yasaka mata
Yajanyota tadawo jikinsa yace wannan ‘kawar taki da kikaga muna magana da ita basanta nakeba
Gaya mata komai daya faru yay sannan yace Allah babu wadda ta ta6a canja mun tunani da lissafi lokaci d’aya sama dake
Randa nafara ganinki natabbatar da ina sanki
Dan Allah kidaina kula kowa
Zan tafi makaranta gobe nabaki amanar kanki inkika kula wani wlh ban yafe mikiba
Kuma kibawa wannan yaron hakuri inba hakaba wlh duk abunda nai masa ke kika janyo
Dan wlh zan iya kisa akanki
Zaro ido tai atsorace tace kisa kuma
Kina mamaki ne, to kidaina
Amman inkika d’auka wasa gobe yazo kifuta wlh zakiga d’anyen aiki, ina fatan kin fahimta
Ummmm
Oya muje
Bud’e kofar yay ahankali yafuto itama ta futo saida yaga ta shiga ciki sannan yazauna azauren dan bazai iya shiga ba ahaka duk ta tashi amike take sosai
Haka yazauna yana le’kenta saida yaga tashiga d’aki sannan hankalinsa yakwanta dan yaga Hapsatu tana kiching tana aiki
Saida Fahat yazo sannan suka shiga shiya d'aki yashiga direct bai zauna tsakar gidaba
Itadai tunda abun yafaru takejinta awani yanayi nadaban kuma batasan menene yasaka ba
Da’kar tasamu bacci yad’auketa
Awajensa shima hakan ne takasance gwara itama babu ciwo
Shikuwa da matsanancin ciwon mara ya kwanta sai juyi kuma dayake tayi
WASHE GARI
Haka koda ta tashi sam batasan ta had’a hanya dashi dataji muryarsa take 6oyewa
Koda saurayinta yakiratama ‘kin d’auka tayi
Test tai masa akan yayi hkr anbada ita, baiji dad’iba ko kad’an amman sai yay tunanin kodai jan ajiii take masa
Yau ko tsakar gida saida sand'a take futowa Hapsatu ta tambayeta lpy tace lpy qlu
Shikuwa yayi sintiri yakai goma shaaa amman baigantaba
Koda kaliss tazo yay tunanin zata futo sutafi Makaranta amman saitai ‘karyar ciwon kai
Har lokacin tafiyar Nauphal yay amman bata futoba, kuma daya shiga d'akin saita shige bathroom ???? sosai yadamu yakira wayarta akashe kuma
Saida suka futo rakasa su Hapsatu sannan Fahat yace ina Nusaiba take
Hapsatu ce tace tana d’aki kanta naciwo tad’an samu baccine datasha magani
Ok toh mutafi
Shidai Nauphal kasa jurewa yay harsun tafi yace yayi mantuwa yakoma gidan
Lokacin daya shiga gidan tana tsaye abakin ‘kofar d’akin su da wasu ka………………✍????✍????✍????✍????
Keep waiting my fan’s????????????????
Hallmarth ce ????????????
????????????????????????????????????
????????????????????????????????
DASHEN ALLAH
WRITING ASSOCIATION
‘DAN HAKIN????DAKA RAINA????????
Story and written by
*SADIYA •A• UMAR*
{UMMUH FATEEMAH}
????—
8⃣3⃣&8⃣4⃣
………….Da wasu kayan baccin ta riga da wando, do gone wandan har ‘kasa
Batasan ma yafutoba dan doguwar sumar kanta take gyarawa tanata tajeta
'Karasowa wajen ta yay yakauda kansa daga kallonta yace shine kika 'ki futowa kirakani ko
Jitai gabanta yafad’i taisaurin tattara gashinta awaje d’aya ta d’ago kanta tana kallonsa atsotace
‘Daki tainiyyar komawa yace Uuuu’ummm karki shiga babu abunda zan miki
Tambayata anan shine meyasa kika 'ki futowa kirakani, kuma duk yau ban ganki koda atsakar gida ba meyasa
Shiru tai
Yace ba tambayar ki nakeba
Kai nane yake ciwo
Ummm, sannu
Yanzu muje kirakani
Bazan iya tafiyaba sbd yanzuma ruwa zan zuba masa kozanji sau’ki
Ok tom shirya sai muje asibiti ko
A’a nidai katafi kawai zan je daga baya idan Ummerh tadawo daga rakakaaa
Yayi kyau
Matsowa yay kusa da ita
Itakam sai jaa baya take yana ‘kara matsota, saida takai ‘karshen bango sannan yasaka hannunsa yatokareta yakalli cikin idanta yace kalleni
Kallonsa tai, amman suna had'a ido tasauke kanta 'kasa dan bazata iya kallon cikin idan saba
My wife to be in sha Allah, kinajina
Saida taji wani dummm sannan tadaure tace, Ummm
Good girl
Zan baki amanar kanki, kinji ko
Karki sake ki, ‘kara futa babu ni’kaf
Sannan kuma karki 'kara kula wani d'a namiji koda wasa, idan naji labarin hakan ranki zai 6aci
Sannan banasan yawo atsakar gida babu hijab
Koda bana nan akaremun dukiyana, akulan sosai da ita, kinajina
Ummmm
Good
Duk abunda kike da bu’kata ki kirawoni kinji ko
Sannan banasan yawan ‘kawaye d’aya ta isheki kinji
Kimun al’kawrin zakiyi Dukkan abunda nace miki kinji
Shiru tai
Yace bakice komai ba
Ummm tace