DAN HAKIN DAKA RAINA???? COMPLETE NOVEL
Shiru Ummerh tae dan takasa gane inda kan xancensu yadosa va dan havaecin ma jitae basu iyaba komawa tae ta fara hada kayanta takoma dayar rumfar tacigaba da kullinta hapsatu wankanta tashiga koda tafuto shiryawa tae tafara taya Ummerh aikin har suka gama basu tanka musu ba dan Ummerh tace koda wasa kartace musu komae
Takaecine ya ishesu daya daga cikinsu tace wannan matar sae anyi da gaske fa akanta wlh kinga tamaedamu wasu yan iska tayi mana vanxa
Fauxiyace tace wlh kinsan babu abunda natsana irin ina magana amun vanxa abun nacimun rae wlh amman xamuyi maganin yan iska wlh
Ummerh tace waenikam kinci wani abuma kam?
Ey Ummerh naci abunci kafun nashiga wanka ok toh
Sallamar Alhaji mudance tasasu dago kae dakin Ummerh yashiga da TV hannunsa yace Ummerh hapsatu shigo kigani angyara wlh
Yunkurawa tae tashigataga angyara din stare suka shiga phalon itada hapsatu lokacin ma harya jonata hadawa yake yadauki remote din yadanna DADIN KOWA SABON SALO AKEYI A AREWA murmushi hapsatu takeyi sosae dan ganin yadda farin cikinsu yakeson dawowa
Haka sukaeta kallonsu ahankali kwance yan jerekam sakin baki sukae ganin suna gaeda Alhaji mudan Amman yay yakamar baesan da ruwan halittarsubama yashige daki yana kwala musu Kira
Lalle Balaraba saekin dage sosae dan wannan tarigada tashanyeshi
wlh kam wata ta amshe daga cikin su
Haka suka gama aikinsu suka tafi ko alamar xasu futo basu ganiba
Balaraba kam tacika tayi pamm
Nikam cewa nae dama ana xuwa jere da amaryah jama’a????????
Koda dare yay dakar Ummerh tasa abbah yaturamusu da Adaedaeta guda 5danshi cewayay ma sutaho da kafarsu kosunemi abun kawota
Haka aka kawo amarya lokacin ma Ummerh da hapsatu aphalo suke sun kulle ko ina sunrufe komae sun dawo phalon dan ananma suka saka katifa da net suna kallonsu
Abbah ne yashigo rike da leda guda biyu ahannunsa yakira daya daga cikin yaran Balaraba yace sukae mata yashiga phalon yaxauna plate din hannunsa ya ajiye guda biyu yaxubawa Ummerh nata kaxace da yohghout yaxubawa hapsatu ma yacewa hapsatu dauki naji kibawa Ummerh ki nata dauka tae tamika mata itama tadauki nata
Alhaji kam abun sakutar hakori yasa yana gogewa daga kishingide suna hirarsu atare sunaci har suka gama
Ummerh tace katashi katafi dakin amaryarkafa tana jiranka vanxa yay yacigaba da kallonsa Ummerh kam Takara maemaeta masa
Ina amaryar take vangantaba aikam suna cikin haka suka ji anbanko kofar da karfin tsiya mamakine yabayyaba akan fuskarsu gaba daya……
[04/02, 7:56 AM] Ummuh Fateemah????????????: ????ALKALAMI ✍????YAFI TAKOBI????️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN???? DAKA RAENAH????????✨
Page 1⃣1⃣&1⃣2⃣
Kallon kofar suke balarabace da fauxiyya da anas atsaye suna musu kallon tara saura kwata
Alhaji ne yatashi rae a6ace yahade fuska yace lpy menene haka vansan halin akuyoyi malama wuce daga nan
Aaaaaaaa???????????? vangane halin akuyoyi ba yaxa’ai ina amarya inaxaune gaho adaki kae kuma kana gurin wannan yar asarar mara tar……
Bae bari takarasa ba yadauketa da mari yace wlh kulll dinki ahirrrr dinki ina gaya miki daga rana mae kamar tayau karki kuskura ki kara mae maeta wannan tun yaushe natura fauxiyya takiraki kuxo in yi muku fada atare kuraba kwanan ku amman ko alamar futowa vakiyiba saeda nagaji dajira nakira anas yaxo yakar6i sakonki yakae miki wae menene ma tunanin ki xatonki kirinka juyani yadda kikeso kina ban doka da oder kamar yadda yan gidanku sukae suna wajen juya maxa a a a a sam baxae yuyuba ingaya miki dan haka hada kan “ya”yan ki maxa ku koma daki inba hakaba yanxunnan in baki red ???? card wlh
Balaraba kam tama rasa mexatace tarike kumatunta tasaki baki tana kallonsa dan mamaki ne dankare axuciyarta tanata tunanin yanxu haka xata cigaba da rayuwa acikin wannan gidan gaskiya dasake
Fauxiyya ce takama hannunta tace muje dan xuwa Lokacin Alhaji yarufe kofar yakoma cikin phalon Ummerh
Fauxiyya ce tace wae mamah bakiyi yadda boka nakan tsauni yace kiyi bane?
Nayi wlh fausuyya wlh duk yadda yafada haka nayi amman sam abun yaki cinsa wannan wane irin mijine haka?
Gobe da safe mukoma mamah toh shikenan Allah yakaemu goben da rae da lpy xanyi maganin su
Koda gari yawaye tun sassafe suka tafi gurin boka nakan tsauni anan sukae masa bayanin komae
Hhhhh hhhhh wlh wannan aikin yafi karfina dan kuwa wannan mutanen da kuke gani har dan da bata haefava anyi masa tsari fulanine wanda sukasan kan magunguna da tsari ko shima Baban ta abunda yasa akae nasara akansa sbd bayada tsari amman yana bawa “ya”yansa da kuma jikokinsa
Toh yanxu nakan tsauni yaya xanyi nikam wlh Alhaji sam bana gaban sa
Hhh toh yanxu dolene kibishi kiyi masa biyayyah sannan kuma kinuna masa kauna shida iyalinsa saekin shiga jikinsu sosae sannan saeki fara kokarin illatasu amman aikin akwae wahala indae akayi baeyiba toh xae dawo kanki ko kan “ya”yanki kinyarda
Aaaaaaa aaaaaaaa aaaaaaaa aaaaa nakan tsauni nayarda tokutashi kutafi maxa gurin suka rinka wucewa mugun doyine agurin kamar kayi amai ga wasu irin kwarangwal na mutane dana dabbobi agurin tsami doyi hamami duk yacika gurin amman sukam basaji haka suka dinga sakkowa daga tsaunikan suna futowa
Haka suka dawo gida da bakin ciki aransu sosae dan sun rasa ma yaya xasuyi tunda nakan tsauni yace vaxae iyaba to basusan yadda xasuyiba
Vadan Balaraba tasoba haka suka sakko suka fara xaman lpy dasu Ummerh tana kuma biyayyah ga Alhaji da Ummerh yadda yakamata dan kawae sucika burinsu
Akwana atashi babu wahala yau kam watan Balaraba 3 acikin gidan amman indae suka tambayi nakan dutse sae yace da saura
Da yamma suna xaune anata hira atsakar gida nefa aka kawo Ummerh tace alhmdllh ankawo wuta Allah yasa suvarta ta kwana tunda duk yau basu bamuba amen hapsatu da fauxiyya sukace
Kallo sukeyi daganan aka fara kiran magriba tashi sukae sukayi sallah sannan suka ci abunci har lokacin bacci yay suka kwanta
Koda gari yawaye yaune hapsatu suke gama exam dinsu ta karshe tun wuri tagama aikinta sannan tayi wanka tashirya makaranta ta tafi abunta itako Ummerh yau da ciwon mara ta tashi sosae takejin ciwon nadamunta daurewa kawae takeyi
Wajen karfe 5:00pm ummerh taji ciwo gaba yakeyi hapsatu tasa takira mata haviva likita
Basu dadeba suka shigo atare itako Balaraba tafahimta tun safe aikam da wuri tashirya itada fauxiyya suka tafi wajen nakan dutse dan yace inta tashi haehuwa suxo akwae maganin daxae basu wanda Ummerh xatae ta ciwo harta mutu toh daga nan xasu fara illatasu gaba daya dajinin haehuwar xasuyi amfani
Lokacin da haviva tashigo Ummerh ciwon yana damunta sosae tadubata taga ta kusa haehuwa tace Kiyi hkr Ummerh kin kusa haehuwa in sha Allah
Bayan sallar isha’i kukan jaririne yakarade gidan hapsatu wani farin cikine yakamata tanatajin dadi Ummerh ta ta haehu shiga tae dakin Balaraba danta gaya mata amman taga batanan futowa tae ta juye ruwan xafi a katon baho takae ban daki sannan ta ivi wani tasurka sannan tacewa likitar aunty garuwan xafin amsa tae tayiwa yaron wanka tashiryashi sannan tagyara dakin ta saka kayan dasuka 6ata arobar tace toh maxa kiwanke wannan kuma ki bunne ta tace toh
Ummerh kuma tafuto tashiga wanka tagyara jikinta sannan tasa kaya dakin yayi tsaf kamar ba’a ciki ta haehuba