DAN HAKIN DAKA RAINA COMPLETE NOVEL

DAN HAKIN DAKA RAINA???? COMPLETE NOVEL

Sallamar su Balaraba ce tasa hapsatu dagowa da murmushi afuskarta tace sannunku da xuwa amsawa sukae suna shigowa
Lokacin Hapsatu tana tsaka da yin…

Toh fah ‘kara ‘ka’ka ‘ka’ka

Yaxata kaya

Transfer naera dari ko katin wya na MTN nadari duk wanda kae daya ne

TANAN
SADIYA ABDULLAHI UMAR
ACC- 0110015052
ECOBANK

KO KUMA KATIN MTN NA DARI TAWANNAN NUMBER 08032762588

Sainaji ku masoyana

[04/02, 7:56 AM] Ummuh Fateemah????????????: ????✨????✨????✨
✨????DASHEN ????ALLAH????✨
WRITTER’S✍???? ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
????ALKALAMI ✍????YAFI TAKOBI????️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN???? DAKA RAENAH????????✨

Page 1⃣3⃣&1⃣4⃣

Lokacin hapsatu tana tsaka dayin shanya dan tagama wankin gaba daya

Shiga Balaraba tae amman jikinta asake yake dan gava daya jitake kamar tayi hauka yau ranar datake ganin karshen Ummerh yaxo amman kuma ga’alama hakan vaxae yuyuba haka taeta yake amman vaekae xuciba

Bayan sallar isha’i abban hapsatu ne yashigo hannunsa dauke da ledoji sallamace dauke abakinsa
Akusan tare hapsatu da fauxiyya suka amsa masa suna kar6ar ledar dafadin sannu daxuwa Abba

Yawwa sannunku yagidan damae jegon
Suna lpy alhmdllh Abba hapsatu tafad’a shiga yay dakin da sallama suka amsa masa
Samun guri yay yaxauna Balaraba ce tashigo itama tana mae sannu da xuwa yayi dae dae da futowar Ummerh daga dakinta amsawa yay sannan balaraba ta mika masa yaron
Yana murmushi ya amshi yaron yana masa addu’oi sannan yay masa huduba da suna Abubakar
Ummerh ma murmushin take tana kallon su

Wajen karfe 10:00pm nadare balarabace taketa kae kawo adakinta tarasa mafita gashi dare yayi bare ta tafi gurin nakan tsauni gashi kuma sam batasan yadda xatae da maganin ba

Fauxiyyace ta tashi jin kae da kawon yayi yawa tace lpy Mamah naganki har yanxu bakiyi bacciba? ????????
Wlh fauxiyya vansan yadda xanyiba vansa maganin nan ba sannan kuma gashi narasa yadda xa’ai in koma gurin nakan tsauni

Mamah kawae mulalla6a mufita dan baxamu xaunaba wlh wannan mulkin mallakan ya isa haka sannan kuma kinga yanxu tahaefi namiji haka xamuyi taxama????????????????

Gaskiyar ki tashi mutafi haka suka lalla6a suka futa agidannan sukae cikin jeji gurin nakan tsauni dan yau so take saetaga bayan Ummerh

Sae Wajen 12:00pm sannan suka isa suka xayyane masa komae dayake faruwa
Hhhhhh tavvas gwara da kikaxo yanxu kidauki wannan kurciyar daranta kisata a turmi da wannan maganin ki kir6asu sannan kisoyasu kidiba kisaka mata itada mijinku da yarta a avunci suci inamae tavvatar miki indae sukaci wannan avuncin toh kin gama mallakarsu kenan sannan wannan kuma kidauka kihada da jinin vakar kaxa kibunne amakavarta toh yadda nacikin makavartar nan baxasu tashiba to haka itama in tafara ciwo saedae mutuwa kin gane gobe akeso kiyi wannan aikin ba’asan sanya acikinsa
Sannan aikinki vaxae kamava Sae nanda sati biyu

To nawane kudin aikin bana fada abani kawae????????????
Dauko kuditae Wanda batasan adadin suba tabawa nakan tsauni sannan suka tashi suka futa

Vasuxo gida dawiriba dan haka suna xuwa vacci suka kwanta koda gari yawaye kam dukkan yadda nakan tsauni yasata tayi haka tayi babu ko kuskure

Takaewa Ummerh farfesun naman kaji Ummerh kuwa xuciya daya ta karba tana godiya koda dare yay naman sukaci itada hapsatu da Alhaji sunci sun koshi haka balaraba taeta aikinta cikin sirri dajin dadi sosae naganin tayi nasara

Akwan atashi vavu wahala agurin Allah yau yakama ranar suna yaro anrada masa suna Abubakar kamar yadda mahaefinsa yay masa huduba dashi

Ummerh kam tasha ado Sosae hapsatu ma haka sunyi shar dasu sallama akayi hapsatu ta amsa tana futa wani mutum tagani tace Ina kwana lpy qlu nan me gidan rabi’atu
Tace eh nan ne
Yawwa gawannan sakon kikae mata inji baffa shiyabani jiya akasuwa yace inkawo mata ayankawa yaro ranar suna
Xaro???????????????? ????????????????ido hapsatu tae tace haydin boni ina xa’akae wadannan shanun sae kace yara goma ta haefa

 Keee jeki kiramun ita maxa ????????

Haderae yayi babu alamar wasa

Toh vari inturoma ita shiga cikin gidan tae tana kwalawa Ummerh kira Ummerh… Ummerh… Ummerh kifuto Ana kiranki wanine yaxo yana waje
Ummerh ce ta futo daga daki tace lpyrk hapsatu kike wannan kiran haka
Hmmm ???? Ummerh kedae futo kawae kigani
Futowa Ummerh tae tabi bayan hapsatu suka je hargurin mutumun da sallama abakinta
Amsawa yay sannan yagaya mata sakon baffah yace ga sah da kuma shanuwa ayankawa dan da aka haefa

Toh ngd sosae Allah yasaka da alkaeri dubu 3taciro tabawa mutumin Amman sam yaki karba saema ledar daya mika mata yace ga nawa nima
Kallonsa Ummerh tae cikin mamaki tace aa wlh
Yace ni aminin baffane kuma yaronsa dama inata neman inda xan sakawa baffa da irin alkaeran dayakemun Amman bansamuba yau nasamu kuma yaxakicemun aa dan Allah ki amsa

Amsa Ummerh tae tana godeeyah sannan yajiya yatafi itama ta shiga cikin gida tana share kwallar data xubo mata

Saeda Alhaji yadawo sannan aka shigo da shanun aka dauresu acan bayan dakunan su
Alhaji yace baxa’a yanka suba avarwa yaro kayansa ayanka masa ragon daya siya da kuma wanda Ummerh ta bayar itama
Haka kuwa akayi Ummerh ansha suna anci ansha agurin sunan nan kowa yayi Kat Ummerh kam itada yaronta sunsha kayan varka da kudi sosae

Washe gari kuwa kuwa hapsatu da fauxiyya ne sukaeta suyan nama har kusan yamma sannan suka rarraba duk inda Ummerh tace

Haka akaeta xaman lpy kamar da gaske yau satin Ummerh viyu da haehuwa in kaga Abubakar wanda suke kira da nauphal sae kace yayi wata biyu saboda girmansa da kyau sa daya kara futowa sosae
Ummerh kam yau duk batajin dadin jikinta sam gashi kanta yana mata ciwo sosae haka ta wuni dae daurewa kawae takeyi taki fadawa kowa avunda yake damunta

Wasa wasa ciwon Ummerh gaba yake dan ko tsakar gida bata iya futowa hapsatuce takeyin komae sunje asibiti ma amman sunce vasuga komaeba hakadae suka dawo gida ana nagargajiya kawae 

Nauphal kam sae kyau yake yana kara fari yana dumul mul sosae
Yau watan Ummerh uku akwance amman kullum jiya iyau gashi yau jikin nata yayi tsamari sosae hapsatu ce take jijjiga nauphal dayaketa kuka sosae kamar ransa xae futa
Ummerh kanta tayi mamakin yadda yake kuka haka dan shi bamae rigima bane sam

Alhajima duk hankalinsa atashe yake dan ko xaman shagon yakasayinsa sam

Balaraba kam yau jinta take kamar sallah dan yadda taga jikin Ummerh yayi tsamari sosae

Abbah da hapsatu ne suka saka Ummerh agaba suna mata addu’oi hannun hapsatu takama
Tace hapsat….

Kibiya 6ter kafun ki karanta dan Allah daga page 20 free yatsaya

SADIYA ABDULLAHI UMAR
ACC- 0110015052
ECOBANK

KO KUMA KATIN MTN NA DARI TAWANNAN NUMBER 08032762588
[04/02, 7:56 AM] Ummuh Fateemah????????????: ????✨????✨????✨
✨????DASHEN ????ALLAH????✨
WRITTER’S✍???? ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
????ALKALAMI ✍????YAFI TAKOBI????️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN???? DAKA RAENAH????????✨

Page 1⃣5⃣&1⃣6⃣

Kiyi hkr da rayuwa aduk yadda kika ganta kuma ki kasance Mae hakura da avunki komae kankantar sa

Kuma duk inda kike kixamo mae kare mutuncinki karki yadda kyale kyalen duniya yarudeki hapsatu ki aikata abunda xaki dawo kina dana sani kinji yarinyata

Akoda yaushe ki kasance mae yadda da kaddara mae kyau ko mara kyau da kuma kar6ar jarabawar da kowacce irice daga gurin mahaliccinmu ga kaninki nan hapsatu kibashi tarbiyya mae kyau kinji hapsatu kiyi hkr amman wannan ciwon bana tashi bane hapsatu 




Hapsatu kam kamar gunki haka take dan takasa gane kan maganar Ummerh sam gashi Nauphal yana kuka amman yanzu yayi shiru Kamar mae fahimtar wani avunda ummerh take fada tanayin shiru yacigaba da kuka sosae harda kyakyatawa

Futa dashi tae abban hapsatu yanata mae maeta mata kalmar shahada itama tana fada ruwa tace yabata yatafi dauko mata ita kuma taci gaba da mae maeta kalmar shahada can kuma sae shiru

Koda abban hapsatu yadawo Ummerh lokaci yayi dan yana xuwa ya ta6ata yaga jikinta yasaki kwallah ce kawae take xuba daga idanuwan abbah amman shi kadae yasan abunda yakeji acikin xuciyarsa

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40Next page

Leave a Reply

Back to top button