DAN HAKIN DAKA RAINA???? COMPLETE NOVEL
Kwala mata kira fauxiyya take da karfinta sae kace yaki hapsatuuuu hapsatuuu hapsatuuu kina inane wai sai faman balokoko nake eyeeee
Dasauri hapsatu ta futo da sharar data kwashe ta tsakar gidan fauxiyya tace au ina kiranki saekin gama abunda kike sannan xakixo ko ????????????
Yi hkr sharar nakarasa kwashewa tunda naga duk waje xan futo
Ok????????????bani sharar nan????????????
Mika mata tae hannun ta yana karkarwa
Watsa mata sharar tae duka ajikinta sannan tace harkina da wani aikin dayafi nawa mahimmanci dama
A…. Aa… A…. aa’a kiyi hkr dan Allah xonan dauki wannan kayan kiwanke munsu tas sannan kishanya kuma idan kin gama kixo kimin tsifa da wankin kae maxa tashi
Tashi hapsatu tae tadauki kayan ta shiga rumfarsu dasuke wanki tafarayi ahankali wasu siraran kwallah ne suke xubo mata daga idonta tana tunanin wannan wace irin rayuwace take shirin riskarta
Koda tagama haka tae mata tsifar kae da kitso sannan tadaura girki saeda tagama sannan balaraba taxo tarava kanxo tabar mata sannan tace intacinye ta wanke mata tukunyarta takae mata daki
Haka rayuwa taci gaba har aka yiwa Ummerh addu’ar bakwae amman babu abunda yacanja daga cikin wahalar datakesha saema cigaba da’aka Samu
Yau kam madarar Nauphal ta kare babu ko wadda xata bashi da rana kuma tagayawa abban ta amman yace inta karayi masa magana ma saeya yimata dukan tsiya itada Nauphal din
Haka taketa kuncewa da sakawa sannan kuma gashi dan jarin nasu duk taciye babu kudin daxata siyo kayanma ko kadanne taci gaba da siyarwa
Katifar dakin Ummerh tasiyar sannan tasiyowa Nauphal madara gwan gwani 5 tahado masa kayan kamu sannan tasakosu acikin buhun datake siyo kayan miya busassu tahado da’yan kayan dasuke siyarwa
Lokacin data shigo gidan kowa yana daki duk basa tsakar gida anas ta tarar atsakar gidan yana wanki gaedashi tae cikin gir ma mawa dan yayan fauxiyya ne amsawa yay yace hapsatu daga in haka kuma
Tace yayah nadanje nasi yo kayan miyane busassu dan naga anata nema kuma babu
Toh amman hapsatu har kasuwa dakaramin yaro mae makon kibari inje ko akirawo fauxiyya ko nasir ko havivu wani yaje
Aa yayah babu komae ma naje ai gashinan nadawo
Toh daga yau karki kara futa haka kawae dakaramin goyon nan kinji so kike kikwaso masa rana ne
Toh yayah baxan karaba
Yawwa toh Allah yay miki albarka
Amen tafiya tae tashiga dakin kayan kunun tahada sannan tadauka wankewa tae ta had’a komae sannan tayi hanyar waje
Anas ne yace ina xaki kuma Hapsatu daga dawowarki yaya markade xan kae ne wannan kuma in kae nika
Toh ajiye bari in karasa saena kae miki kiyiwa yaron nan wanka dan da’alama yakwaso gajiya
Toh amman yaya naga aiki kake kavari inkae ka……. Bae bari takarasa ba yace maxa wuce banasan gardama
Balaraba ce tafuto tace menakejine dan ayi jikan nasaba????????????????
Ka kae mata Uwar me nace dan iyah ubanwa ya aikeka????????????????????
Toh wlh bari kaji in fada maka wani abu daga yau in…………..
[04/02, 7:56 AM] Ummuh Fateemah????????????:
????✨????✨????✨
✨????DASHEN ????ALLAH????✨
WRITTER’S✍???? ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
????ALKALAMI ✍????YAFI TAKOBI????️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN???? DAKA RAENAH????????✨
Page 1⃣9⃣&2⃣0⃣
Toh bari kaji in fada maka wlh daga rana mae kamar tayau karna kara ganin ka kula yarinyar nan wlh in kuwa ka kara wlh xan sa6a maka
Ina fatan kafahimta ????????????
Ke kuma ubanwa yabaki damar futama baki sanar dani ba sannan a ina kika samu kudin da kika siyo wadannan kayan kunun eyeee????????????????
Am.. Am… Am dama nasiy..,……. Tunkafun takarasa tayo kanta da takalminta xaka kwada mata afuska hannunta taji an rike waxata gani Anas ne yarike mata hannun ta yana huci kamar wani tsohon kumurci???????????????? ya isa haka duk xagin dakikae mata vae ishekiba saekin hada mata da duka wannan mulkin mallakar ya isa haka fa wlh baxan iya jurar ganin Ana ciwa baewar Allah mutunciba wadda bata da laefin komae
Sakin baki Balaraba tae tana kallon Anas ????????????????????oni Balaraba nashiga uku banyi sa’ar haehuwa va yau nahaefi danda xaena gindayamun dokoki danda xaesani yin abunda yakeso kuka tarushe dashi harda tsugunnawa
Hankalin Anas ne yatashi yace mamah kiyi hkr dan Allah wlh bada niyya naeba inasan nuna miki dae dae ne kawae kuma inasan sanar dake mahaefiyar hapsatu takyautata mana vaekamata mukuma mucusgunawa yartaba bayan bata da rae
Tashi tae tahankad’esa tai daki dan ranta amugun 6ace yake bunta yay har cikin dakin yaxauna akusa da ita yana kara bata hkr
Toh amman Anas meyasa xaka nuna van isaba agavan hapsatu salan tarae nani ko taga bakwa girmamani
Aa kiyi hkr hakan baxata ‘kara faruwa ba in sha Allah mamah
Toh shikenan Allah yasa jeka kakae mata nikan toh mamah ngd futa yay daga daki dasauri yavi bayan hapsatu yakar6a dakar tayadda tabashi sannan ta dawo gida tadi tanufa ta tattara kayan data siyo sannan ta dawo tadaura ruwan wanka dakar wutar takama kasan cewar wutar damuna
Shaaaaa kawae taji ruwa ne aka juye mata acikin wutar gavaki daya aka kasheta dan dago kae tayi dan taga waye
Balaraba ce atsaye akanta tace saurara kiji mexan gaya miki daga rana mae kamar tayau idan nakara ganin kin shiga safgar dana wlh saena illataki kinajina ko kuma maxa kifuto kimun wannan surfen gashin kanta tajanyo tacillota bakin kicin din tace maxa yiki yi aikin danasaki kafun ya dawo daga aiken da kika masa jaka kawae
Tashi hapsatu tae dasauri tafara aikin da’aka sakata abban tane yay sallama yashigo cikin gidan hannun sa dauke da ledoji tashi tae dasauri taje xata amsa
Dakatar da ita yay da babbar murya yace dakata nace hapsatu karki kuskura in kara ganin koda inuwarki ne akusa dani kinjini ko bakijiba kuma koda wasa in kika kara koda amsamun sallama ne ban yafe mikiba
Yana gama fada ya kama hanyar yana rafka wata sallamar
Balaraba ce ta taho tana rangwada dawani irin girgije girgije
Amsawa tae cikin yanga gashi sae taunar cigam take kamar wata sabuwar karuwa
Abba yana ganinta ya washe hakora kamar gonar audiga yace aaaaaaa ????????barka da gida sannu da kokari ykk ya aiki kuma
Alhmdllh Alhaji yakasuwar kuwa ina fatan dae ansiyomun dukkan abunda nayi maka list ko
Aikam dukansu ansamosu sannan komae dakikeso anyi harma da kari
Aaaa ????????????????????????????kace yau washar dani amaryar nake xam
Aikam dae fadi dakyau dan kowa yatabbatar da xancenki balaraba ya xam dake waegawa sukae atare dan dae wannan muryar kakah hajjah ce sun santa ba bakuwarsu bace
Aaaaaaa aaaa kace yau ina da manyan vaki agidan nan wlh kam naxo gidan hamisune shine nace bari in leko mugaesa dan kwana biyu bamu haduva
Tabarma tashimfida mata tace xauna mana xama kakah hajjah tae abunda yavawa hapsatu mamaki kenan dan koda wasa kakah hajjah vata ta6a xama a gidansuba kullum tsakanin ta da mahaefiyarta vae wuce xagi da bakar magana ba
Tasowa tae ta tsugunna dan kusa da tavarmar kadan tace ina wuni kakah hajjah
Vanxa tae kamar batajitava takara mae mae tawa takarayin shiru saeda tae sau uku sannan tawatsa mata harara???????????? tace daban wuniba xaki ganni nace eyeee aikin vanxa kawae komae aka hada da jaki sae yaci kasa
Kiyi hakuri kakah hajjah aidaman wannan dangin mayun kinsan nacin tsiya garesu, toh wlh naman mu yafi karfin kurwarki yarinya
Tashi hapsatu tae tana goge kwallar data gangaro mata
Mari taji ansauke mata xafafa guda biyu tana dagowa taga abban tane yace dama haka kike daga xuwan mahaefiyartawa harkin fara sata takaeci toh vaki isaba wlh wani ice Abba yadauka yafara dukan hapsatu kamar an aikoshi tun tana kuka kadan kadan harta fara mae yawa
Duk cikinsu babu wanda yace abari saema xuga Abba dasuke akan yakara mata