DUNIYA BIYU MABANBANTA HAUSA NOVEL

DUNIYA BIYU MABANBANTA HAUSA NOVEL

Da magrib ya shigo, yana rikeda wani katon jaka, itada dazaran ta ganshi zata rungumeshi kasawa tayi tana kwance tana kallonshi kawai, har gabanta yazo ya ijiye mata jakan yace “a gift for the lady of the house” murmushi tayi ta tashi ta zauna tadauka ta shiga budewa shikuma yay bayi, English wears yasayo mata sai wata yar karaman akwati data bude taga dan kunne ne aciki mai kyau, murmushi tayi sosai ta bala’in ji dadi ta ijiye, yafito yafice mosque sai wuraren 9 nadare suka shigo tareda Arham, hada ido sukayi da Arham dasauri ta sauke kanta kasa takasa kallonshi, koda sukaci abinci kasaci tayi da kyau, duk Waleed na lurada ita, wuraren 11 yatafi tai shirin kwanciya ta kwanta while Waleed was working da system ahaka bacci yay awon gabada ita.
Cikin dare taji ana shafata hakan yasa tabude ido Waleed ne tagani, rungume ta yayi yace “jikinki zafi baki da lafiya ne you look somehow today, menene” kasa magana tayi tai shiru, sosai yaji he’s feeling bad hakan yasa ya shiga yan wasanni da ita, rungume shi tayi tsam tsam tafashe da kuka tace “Waleed wlh I love you so much, please kasoni kaima” gyadamata kai yayi ta shiga kissing dinshi maida mata da martani yayi kafin tasakeshi tacire kayanta tayar ta taimakamai yacire nashi, yadanyi yan wasanni da ita kafin ya shigeta, ihu tayi danji tayi kaman zata barke, he fucked her damn rough, he felt she’s a bit loose not tight kaman da, saisa yayi yanda yaga dama harda kukanta sanan ya kyaleta yasauka yaje yay wanka yafito yay sallan asuba adaki dan he missed it, tashi tayi itama taje tai wanka da kyar tafito tai salla, tana idarwa tahaye gado tagaji, ga mamakinta saitaga yakara zuwa kaman zatai kuka tace “Baby u just finish” shiga ciki yayi yace “am not okay” sosai yayi dan saida Arham yay knocking yace “Waleed where are you we are late?” da sauri yadagata muryanshi a shake yace “just go ahead zan sameku achan” Arham jiyayi ranshi yabaci sosai dan yasan me yakeyi hakanan jikinshi yabashi yawuce yatafi duk zuciyanshi ta lalace dagata yayi yay bayi ko kadan bai gamsuwa, that satisfaction da akace namiji yanaji bayan sex baiji, tsaki yayi ya shirya agurguje yamata bye yatafi.

Bodyguard dinshi yadaukeshi a mota yakaishi chan wani fili mai kyau dakenan gabanshi akwai ruwa aka gyarama yaran and staff dan zasuyi painting competition, sauka yayi daga mota yaga already ana rabama yaran da staff din painting board, murmushi yayi ya kalli agogon shi yace “our judges are on their way coming to see your work and we choose our winner, yay taking all the prices so give it your best” atare sukahau tafi, shikuma yawuce wajen Arham dake rabamusu materials yace “hey blood sorry nai latti” tabe baki yayi yace “nidai muje musami waje muyi namu painting din” karban board dinshi yayi da abubuwan painting din sanan yajuya yay wajen wani bishiya da aka ijiyemai kujera, zama yayi ya kafa drawing board din, shikuma Arham yay wajen staff ya shiga cikinsu dan ayi shagalin dashi duk akai tsit kowa yafara painting.

Waleed yadade yana kallon board din kafin yadau brush yalakato painting yafara zane, karan jirgin sama sukaji all of a sudden kaman akansu hakan yasa both yara da manya aka dagokai ana kallon sama daga yaran har staff, jirgin samane kasa kasa kaman wanda zaiyi landing, dagokai Waleed yayi ya kalli jirgin, kara jirgin kofan jirgin yabude yayi hakan yasa yara sukahau ihu suna gudu, wani akwati da Waleed yaga an jefo daga cikin jirgin yasa yay ihu. “take the children out of this place, evacuate something is going on” akwatin yafado cikin tsakiyan rafin ruwan wajen. Wanan kenan!!!
[11/1, 11:46 PM] Re@l???? K@usy ????: ???? TWO DIFFERENT WORLD ????

   ????????_*DUNIYA BIYU MABANBANTA*_???? ????

✍️ M SHAKUR

                    1️⃣3️⃣

This novel is 500 Fanmily❤
How to Subscribe to TWO DIFFERENT WORLD
zaki turo 500 to account 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to watsapp number na 07012181461, sainai adding naki a group din danake posting DUNIYA BIYU MABANBANTA

FREE PAGE

MOROCCO ????????

Hausawa sunce sannu sannu bata hana zuwa! Saidai……
Yau babban ranace ga Ahmad, Widad da iyayensu dan babu wanda ya runtsa cikin dare dan ayau zasu aurar da yaransu da misalin karfe sha’adaya da rabi a katafaren mansion din gidan mahaifinta, inda Family mijin zasuzo ahadu ayi wasu shagulgula da wasanni naban mamaki kafin a daura auren sanan kuma a cigaba da daurin auren.

Gidansu Widad duk inda kasaka kafarka mutane ne, ko bikin yar shugaban kasan morroco za’ayi albarka, mutane kaman kudaje sabida mahaifinta mutumne mai farin jini da taimako, Babanta yadauko mutane da dama, tun daga kan masu mata cultural gyaran jikinsu da wankin kafa da hannu, sanan gyaran kai, ga kayan dazata saka yau tai amfani dasu ancire matasu tsaf an ware masu hotuna nata dukansu, kayanta da komi dazatai amfani dasu designers ne da aka kashema zunzurutun kudi kaman baza’a mutuba, batai aureba ma mahaifinta yakashe mata dukiyanshi balle yanzu da dalili auranta, ai sai inda karfinshi yakare.

Tun bayan tai sallan asuba tana sanye da plain dogayen rigunan nan nasu na bacci ta nannada gyale aka hannunta rikeda charbi tafito sadaf sadaf tahau rooftop din gidansu, zama tayi a spot dinta ta tankwashe kafa tana kallon sama, yan turarin nan dake fitowa da asuba hade da wata ta kalla, takai kusan minti 10 ahaka sanan cikin muryanta mai dadin sauraro tace “Mahaifiyata”! saikuma tai shiru ta saukar da kanta tadan dau lokaci ahaka sanan takara dagokai tace “Ummy I know duk inda kike kina janna ne da izinin Allah, and I am sure you’ve been watching over me, kafin kimutu I promised you da I will be a good hard-working young lady that follows her dream, a gurl who let her mind guides her not her heart, you always say this words to me that I called Ummy golden words “Widad this heart is bias, don’t let it rule you, let the mind rule your soul” tai shiru tareda dan share hawayen daya zubomata dan batason tai kuka yau ranan bikinta tace “Dearest Ummy, innace akwai ranan dabanyi tunanin ki ba nai karya, I think of you everyday, I miss abincin dakike min ki ijiyemin a kula inadawo daga makarantan sanawiyya, I miss kamshin ki, I miss komi naki saisa Ummy ban fadami ma Aby ba but I promise myself I will dress in your cloth ayau ranan bikina, Ummy I miss you so…..m..uch” muryanta yafara rawa tace “mutum bazai taba gane maraicin uwaba sai inhar kai rayuwa da ita, ka girma da ita, kasaba da ita thinking she will be with you har karshen rayuwanka rana daya kwatsam ta rasu! Kafara rayuwa bata aranan zakasan cewan rayuwanka tai gibin da babu hakorin dazai cikeshi, I miss you so much Ummy” tafashe da kuka nakaman 1min saikuma ta share fuskanta tass tai murmushi tace “sorry Ummy I promise bazan kara kuka ba but ina tayi ko kiyakuri” taidan shiru tanadan cizan lips dinta kafin ahankali tadaura hannunta kan kirji tace “anytime nahau kan rooftop dinan sabida kene dan yana tunamin dake, I remember lokacin tun ina yar karaman yarinya koda fita nayi nadawo nan zan hawo da gudu inbangan kiba ina kuma zuwa zan ganki kokina zaune kina kallon gari kokuma kina kwaba kullin flat bread dazaki mana, bayan kin rasu duk in nazo wajen nan hakanan I feel your presence anan hala sabida is your favourite place ne kema saisa nike jin hakan” tadan numfasa tace “Ummy today mark a day da I will embark on a new journey of life, jiya ko runtsawa idanuna basuyiba I am so restless, I am so so scared Ummy, banda sukuni tun jiya da daddare haryau” sama tasake kallo tace “Ummy haka kowace mace kejine ranan bikinta?” saukar da kanta tayi tareda dan murmushi tace “gabana nata faduwa Ummy but I know duk tension din bikin ne da rashin ki anan nasan inda kinanan dakinyi guiding dina, but kinsan wani abu Ummu?” taidan murmushi tace “karkiji komi cus am surrounded with so much love, Aby, Amah, Ahmad gakuma Sabeeha Ummy you need to see yanda take taimakamin da komida nikeso dudda mahaifiyarta batasonmu tare but bata damuba Sabeeha has been so so good to me lately” tai murmushi tace “and I am grateful for everything, Ummy I come to ask a favour from you” tai murmushin nan gwanin ban sha’awa tace “just watch over me kinji, always be with me nasan inhar u are with me babu abinda zai samen, I love you Ummy, Allah ubangiji ya jikanki ya gafarta miki, Allah yakai haske kabarinki Allah yasa kin huta yasa aljanna ce makomarki” da Ameen ta amsa ita kadai zata sake magana aka kwala mata kira. “Widad” da sauri ta juyo Sabeeha ce tacigayu cikin wata jada bakin blouse na mata, tace “wai me hadinki da rooftop ne kinsan karfe nawa kuwa? Kowa na gida ya shirya ke kinanan Amarya har yanzu sanye da kayan bacci, karfe sha daya fa za’a daura yanzu is 20min after 9” ware idanu Widad tayi sai yanzu ma ta lura gari yawaye sosai ita datake nan tun duhun asuba, da sauri ta mike Sabeeha tace “yi sauri zomuje ki shirya” gyadamata kai tayi tace “to, Sabeeha kinyi kyau” shafa kumatun ta Sabeeha tayi tace “kema haka kinyi kyau dudda ai bakiyi kwalliyan ba” dakin Amah suka karasa agurguje akasa tai bayi tai wanka tafito sanye da bathrub, Amah ta watsa mata harara tace “yarinya sai shegen nawa keda yakamata ki riga kowa shiryawa kece ta karshi jibi goma saura” turobaki tayi ashagwabe tace “Amah wai banace kiyakuri ba, aifa bansan lokaci yawuce hakabane fa ko Sabeeha?” da sauri Sabeeha tace “Amah bafa tasani bane kuma tabaki hakuri kinki kodai kishi kike zata kwacemiki Ahmad dinki” fashewa akai da dariya harda masuma Widad din makeup, sanda Amah ta shiga nema hakan yasa aguje Sabeeha tafita daga dakin tana dariya, Widad kuma ta gimtse dariyanta kafin Amah ta rafka mata sandar.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58Next page

Leave a Reply

Back to top button