DUNIYA BIYU MABANBANTA HAUSA NOVEL

DUNIYA BIYU MABANBANTA HAUSA NOVEL

Wayarta dataji tai ringing yasa tajuya ganin Waleed ne yasa taja tsaki jitayi ranta yabaci, gudun karyay tunanin wani abu yasa takarasa tadauki wayan kafin tai magana yace “maiya sameki jiya kiketa ihu?” rasa mezatace mai tayi da kyar tahado yar kalaman bakinta tace “marana naji yadaure and am not on mp fa” shiru yayi saikuma yatabe bakinshi as usual yace “kisha lip tea mai zafi” “tom” ta amsamai karya kawo mata maganan komawa yasa da sauri tace “Baby inajin dadin activities naku wlh, kaga yanda yaranka kesona kaman ka kara mana kwanaki instead of 7days muyi 2weeks mana” dan dariya yayi yace “ahhh kinji dadin jibi zaku dawo anyway, bamayi for morethan a week” tabe baki tayi tadan harari wayan tace “shikenan zan koma bacci natashi saina tafi bye” ahankali shima yacemata bye ya katse wayan, Kwanciya tayi ahankali tana tunanin Arham addu’a take Allah yasa yazo, amman shiru shiru har yamma ko leko dakin baiyiba, takasa zaune takasa tsaye, ko abincin datai order takasa ci sosai, wuraren 10 patient dinta yakare, hijabi tasaka har kasa, tabude kofan dakinta ahankali kaman wani zai ganta yafito tazo gaban dakin Arham din, batare datai Knocking ba tamurza handle din jitayi kofan yabudu tura kofan tayi ta shiga da sauri yana kallon Arham daya kife akan gado yana wasa da bedside lamp ya kashe ya kunna yakashe ya kunna yamai dagokai ya kalleta, ahankali ta maida kofar tarufe tasaka sakata, sanan takaraso gaban gadon ahankali tazauna takai hannunta kan saman kanshi ta shafa murya chan kasa tace “I am so sorry Arham” kojuyowa baiyiba balle tasaran dazai kalleta ba saima cigaba da kashewa da kunna wuta dayake yi, hannunta takai yakama hannu dayake kashe wutan dashi tace “Arham” ganin yaki kallonta still dudda tarike hannunshi yasa tace “I am so sorry for my actions, Arham kafahimce ni bantaba sanin sona kakeba sai jiya daka fadimin, and now that you’ve told me you also made me realise that dan zaman nan danayi dakai nima nakamu da sonka, banta kallonka dawai bakada kudi kai yaron Waleed ne yana saka aiki bossing u around ba saisa bana sonka ba, a’a wlh is not like that, Arham am willing to do anything for you dazai sakaka farin ciki sabida maganganun ka na jiya yasa nagane you’ve been through alot, kasan mene inada 7M a account din kudade nane hakan malak nabaka duka kyauta, kaima u will be reach, and I promise zan dinga karban kudi a hannun Waleed ina baka, zan koma aiki I know all my salary I will be giving you, I will make you rich koda baikai na Waleed ba but u will be reach da kaima sai ansan yes kanada kudi karka sake looking down on yourself, kagama karatun ka kanada kwali inhar yana bossing naka around mesa bakaje ka nemi aiki wani wuri ka barmai gidan marayun shiba eh? Ban account number ka” tashi yayi ahankali yarungumeta itama rungume shi back tayi sun dade ahaka sanan tadago shi tace “is okay, bani account number ka” ahankali yashiga karanto mata baki kunya ya yaye hijabinta ya shiga ciki yana kallonta daga ita sai pant and bra, kwanciya yayi kan cinyanta yaciro boobs dinta yakai bakinshi ya shiga tsotsa, ashagwabe tace “transfer fa nake zaka hanani yanzu” dakatar da shan nonon yayi tai maza ta turamai all the 7m sanan tayaye hijabin ta, tana kallon fuskarshi taga idanunshi sun kode, ahankali tace “kuka kayi?” kaman bazai ce komiba saikuma ya gyada matakai alamun eh, wani irin mugun tausayi yabata, ganin haka yasa yagane ya chapke ta a hannu tatas ahankali cikin murya kaman zaiyi kuka yace “i was very small da babana ya rasu ya barni da Mama agidan haya, so Mama na dauramin ayaba naje talla” dan nisawa yayi yace “I was an ayaba seller” dan shiru yayi yana kallon yanda hawaye suka cika mata ido yace “na girmi Waleed so he saw me yana sona yazo yafara bina muna tallan tare, ranan da Ammi tagano danta tallan ayaba yakeyi har Mama na saida ta mara tasa aka kulle Mama wai tana aika yaronta talla dani” Waleed cry cry yagayama mahaifinshi ganin haka babanshi yazo ya sakemu sanan yabamu hakuri, daga baya Waleed yasa babanshi yasani a school dinsu, Waleed na sona but as a person da yanamai aiki I remember nike bashi abinci abaki a lokacin inba hakaba bazai ciba tun muna yara nake ma Waleed bauta sabida yaga shine gatana yamin komi na kaini University, yasaima Mama gida da mota yana kaimata kayan abinci da komi saisa Mama tafison shi akaina danshi kan Waleed matar nan zata iya tsinemin” ya karshe maganan da tone din kuka da sauri yajuya ya chapke boobs dinta ya shiga sha, da goshi Ilham tayi tai cupping face dinshi tana kallonshi tace “babu wanda zai kara mayar dakai slave ina raye, I will give u anything u want, kome kakeso just tell me zan maka, I love you Arham” fashewa da kuka yayi daya wani irin tafida imaninta, rungumeshi tayi ya mugun narke mata duk hankalinta yatashi he was so happy yanda yaga yay winning nata sau daya, cikeda damuwa tace “Arham dan Allah kadena kuka ya isa haka, am here for you, kalle tell me makake so, kome kakeso zan maka shi aduniyan nan” cikin wani irin sheshekan kuka yace “inason ko cikina ya shiga jikinki karki zubar, ki haifomin yara, bazan taba tonaki ba zamu bama Waleed but I want yazamto cikina na my sperm” murmushi tayi ta sharemai fuska tace “angama yallabai now will u stand up and fuck me kaman yanda kamin jiyaba, like your slave, fast and crazy”
[11/1, 11:47 PM] Re@l???? K@usy ????: ???? TWO DIFFERENT WORLD ????

???????? DUNIYA BIYU MABANBANTA???? ????

        ✍️ M SHAKUR 





               2️⃣1️⃣ & 2️⃣2️⃣

FREE PAGE
Yau tun karfe biyar tamai a airport sabida karfe biyar na yamma jirginsu zai sauka anan Abuja, Ammi tun safe take dannamai kira takirashi yafi sau biyar dan kwana bakwai dinan tai kewanshi kaman me, tace mai su sauka agidan ta tamusu girki.

5:05pm jirjinsu yay landing a nmandi azikiwe airport, yana zaune acikin Airport yana kallon gaban Airport din suka fito, tana sanye dawata matsassen doguwan rigan lace sky blue ta yafa dan mininin gyale da handbag dinta da wani Hill, sai shikuma Arham yana sanye dawata soft yard shima sky blue ka kagansu zaka dauka mata da mijine ma’aikatan Airport na turo musu luggage dinsu a cart, saikuma yaran dasukayo layi sunyi tsaf tsaf loking neat staff dinshi na jerasu suna dumfaro marcopolo bus din dake pake gaban motarshi, karasowa gaban motar Arham da Ilham sukayi hakan yasa ahankali yabude motar yafito murmushi dauke kan fuskarshi ya bala’in kewan Arham dan yasaba duk inda zashi aduniyan nan da Arham suke zuwa inba wanan emergency daya rabasu ba, cikedajin dadi yace “hey rascal welcome” sukadan kashe kafin suyi hugging juna Waleed na murmushi saikuma yasake shi yace “look yanda kai fresh abinka da nine da yanzu nai zuru zuru yaran nan sunsa na fita hayyacina” dariya Arham yayi yace “sabida kai stress ne baka saba da wahala ba saisa, niko nasaba saisa har wata kyau nayi” dan hararanshi yayi yace “dalla yanzun aikin dazanyi kokai bazaka iya yinshi ba” yay maganan yana dan juyawa ya kalli Ilham dayaga itama tai shegen kyau ta kara haske kaman mai shafamai, folding hannunshi yayi akirji yana kallonta, yanda yake kallonta kaman mai son gano wani abu yasa taji she’s feeling uncomfortable, rasa mezatayi yasa tai gabanshi ahankali zata rungumeshi dan tsayawa tayi gabanta nafaduwa sanin Arham na wurin saikuma ta daure ganin yanda Waleed ke kallonta tace “oyoyo baby” “mesa kika saka gyale a irin wanan kayan, please this should be the last time” gyadakai kai tayi ahankali tana sakinshi, Waleed ya kalli Arham yace “ku shiga mota, bari na gaisa da yarana Ammi na jiranmu tamana girki” yay maganan batare daya jira amsan suba yay wajen yaran da sai a lokacin suka lura dashi ai motar dabasu shigaba kenan sukayo kanshi. “oyoyo teacher, oyoyo teacher” daga wayanda zai iya sama yayi cikin jin dadi sanan yace “ku wuce ku shiga mota, kuje kuhuta nasan amuku special treat” sakin su yayi sanan yaje suka gaggaisa da ma’aikatan shi sanan suka shige motar tsaf, yadan bubbugi motar alamun direban yaja su tafi sanan yawuce yakoma mota inda har Arham ya shiga gaba, Ilham abaya, zagayawa yayi yashiga gaba yaja motar, sosai suketa hira da Arham amotan har sukakai gidan Ammi, parking sukayi suka fito, tun kafin sukai gaban flat din Ammi ma Ammi tafito tana sanye cikin shigan alfarma wata atampa exclusive dake numfashi tayi ado da zinare akunne da yatsunta duka biyar, washe baki tayi tana fitowa tawani irin rungume Waleed, itafa Ammi danta shine nafarko kawai a komi nata kuma bata kunyan nunama danta so agaban uban kowa, tanason Ilham sosai amma son Ilham baitaba ketare na Waleed ba kaman yanda wasu surukan sukeyi sai kaga sunso matan y’ay’ansu sama da dansu ita ina danta ne number one.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58Next page

Leave a Reply

Back to top button