DUNIYA BIYU MABANBANTA HAUSA NOVEL

DUNIYA BIYU MABANBANTA HAUSA NOVEL

???? TWO DIFFERENT WORLD????

       ✍️ M SHAKUR








         3️⃣5️⃣ & 3️⃣6️⃣

This novel na kudi ne, idan kika karanta baki biya ba banyafe ba????????‍♀️

This novel is 500 Fanmily❤
How to Subscribe to TWO DIFFERENT WORLD
zaki turo 500 to account 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to watsapp number na 07012181461, sainai adding naki a group din danake posting DUNIYA BIYU MABANBANTA

ya kasa kallon mutumin kawai yake, yakasa yarda cewan he just heard cewan za’a rufe gidan marayun shi da he work so hard for, he dedicated his life for this humanity work, this is the only thing yakema mahaifinshi dan ladan yakai gareshi kabari how could they just shut his orphanage down kan wanan baseless accusation din sanan suyi moving all yaran gidan marayun to another orphanage, no no no please this is not happening to him dan Allah, wani irin rawa kirjinshi yafara da kyar ya daure ya natsar da kanshi yace “you can’t just come to my orphanage kuyi accusing dina akan abubuwan I have no knowledge for with no evidence, dan on that basis your case is noll and void” yafadi ahankali yana komawa kan kujeran shi dan kafafunshi sun soma rawa sun kasa daukanshi, murmushi kawai sukayi dukkansu atare lokaci daya suna kallon Waleed din. Mika hannu babban su yayi ya karbi wani file from the other person nakusa dashi sanan yamika ma Waleed file din tare da cewa “you can go through it please, ciki zakaga hoton ka da baturai on several occasion tareda yaran gidan marayun which clearly shows yaran saida musu su kake dan yaran yanzu haka basa gidan marayun nan” da sauri Waleed ya kalli hotunan da baimasan lokacin da aka daukesu ba, hawaye ne suka xomai da sauri ya shanye hawayen yace “wayan nan baturan daka gani are my friends munyi makaranta tare a UK anytime dasuka zo Nigeria for vacation or business sukanzo wajena and pay a visit to my orphanage, wanan yaron dakake gani is called Hamis, he is dead, sikla ne, inada file dinshi and everthing I will never sell my children, is a lie” murmushi mutumin yayi yaciro wayanshi daga aljihun cikin rigan suit dinshi yadanyi yan danne danne sanan yamai playing voice note inda Waleed ke cema Arham ranan akan bazai fadima government zancen zuwan Widad ba, daidai iyanan maganan ya tsaya sanan mutumin yace “wanan shine evidence daya tabbatar mana da cewa ana kawo yara nan gidan baka sanar mana da zuwan su, kai kanka kasan u cannot deny cewa wanan muryanka ne dan muryanka ne Dr, let’s go to the next” mutumin yasakemai playing wani voice note inda yara ke kuka sosai suna cewa Waleed yay raping nasu bayan yamusu dukun bala’i, wata harda cewa allura yamata sanan yacire kayanshi yahau kanta, at this point saida hawaye yazuboma Waleed da sauri ya ijiye hannayenshi kan table, shivering hannayenshi suka shiga yi sabida tashin hankali, ahankali yamika hannayenshi dake shivering yadauki file din dake rawa sosai a hannunshi kaman zai fado kasa tsabagen yanda hannunshi ke rawa, kufcewa file din yayima daga hannunshi yafadi kan table hakan yasa officials din suka mimmike tsaye babban su yace “we don’t have all day, I advice you to cooperate inba hakaba akwai consequences, we are going outside zaka kira security all yaran gidan nan needs to come out cus we are moving them out to a safer home” yay maganan suka bude kofan office din suka fito, ganin sun fito basu ganshi ba yasa daya daga cikinsu yadawo cikin office din ya tarar dashi azaune kaman yanda suka fita suka barshi hakan yasa yace “Mr Waleed kaifa muke jira, stand up and accompany us to the hostel we need to comfirm the case of rape da’ake accusing dinka with da maltreatment and many more” mutuwar zaune Waleed yayi because lokaci daya kanshi became so dump that he could not even think straight anymore yakuma kasa tashi dagakan kujeran saida mutumin ya maimaita mishi maganan sanan ya iya tashi ya bisu.

Kai tsaye hostel din mata sukayi suka tsaya agaban gate din hostel din, Mama Iyami ce tafito idanun Waleed kadai ta kalla tagane da matsala sabida yanda sukai jajir, ahankali Waleed da da kyar yake magana yace “call everybody Mama Iyami, kowa yafito waje” gyadamai kai kawai Mama Iyami tayi ta shige hostel dinsu, Baba Mani ne yazo Waleed yafadimai shima afito da kowa, kafin kaceme ancika filin gidan marayun makil da yara da manya ana hayaniya ga staff masu kulada yaran suma duk sun fito kowa dai yafito banda security dake gate danacikin asibiti.

Gyaran murya babban cikinsu yayi yace “Good morning beautiful ladies, young children, and the gentlemen, as you all know we are the officials daga ministry muke, Ministry of Women Affairs and Social Development, turomu akayi, we are sent in here by the government to carry on some investigation on this orphanage inaso kubamu hadin kai karkuji tsoro sabida u all are safe hakkin mune mukula daku, munsami information from avery good source, labari yasami ministry dinmu akan you girls, yaran matan orphanage dinan, wato yan matan gidan marayun nan are being molested by Mr Waleed wato mai gidan marayun ku wanan!” yanuna musu Waleed in disgust, jikake wajen tsit kaman ruwa ya cinye kowa, mutumin yacigaba. “ku saurara there’s absolutely no need to panic as we are here to save you girls, munzo mu ceci rayuwan kune, but bazamu wato we can’t save you unless you help us to ease our work by raising your head so that we can identify who and who were molested by Mr Waleed, karkuji tsoro ko kiunyan kowa, inkun boye bazaku boyema Allah ba, ku kaddara mu dinan dauki ne Allah yaturo muku dan mu ceci rayukan ku, so ladies please raise your hands if you’ve ever been molested by Mr Waleed, inhar Dr Waleed yataba miki fyade, yay amfani dake koaina ne kawai kidaga hannu dan musan dake, I assure you all u are safe dan zama mu maida kowa wani gidan marayu ne so babu abinda zai iya muku kawai kudaga hannu” mutumin yay maganan cikin kwanciyar murya, ahankali wata yarinya ta daga hannunta nai suna Hassana sama saikuma tafashe da kuka ta duka kasa tarufe fuskarta da hijabi tace “Dr yasha min fyade har office dinshi ke kirana” tafashe da kuka da sauri watama ta daga hannu, a take yan mata takwas duk sukahau kuka kan cewa Waleed yamusu fyade kowacce da kalan labarinta Waleed nemar waje yayi ya zauna as his legs could no longer hold him yanda yagan student sun daga hannu, yaran da yakula dasu baijin sunma taba zuwa office dinshi ba amman yau suke daga hannu suna cewa yamusu fyade, daman haka shairi yake ajiki abinda bakasan hawaba bakasan sauka ba ace kayi tunda yaje in his life banda Ilham baitaba kwanciya da wata mace ba amman yau yaran dayamusu komi, da yake aiki morning and night tirelessly just to give him happiness and a proper life harsu takwas ke cewa ya musu fyade, daurewa yayi iya dariya yahana kanshi hawaye yahana kanshi kuka yadago kai yana kallon yan matan d’a har lokacin sunki hada ido dashi kuka suke kansu akasa.

Mama Iyami datakasa hakuri ne maganan na cinta tawani irin daga murya tace “na rantse da Allah, na rantse da zatin ubangiji na, wlh wlh Waleed bazai taba iyama mace fyade ba, yarone Waleed natsasse da zan shaida ko a ina” da sauri Baba Mani yace “kuji tsoron Allah, wanda yamuku alkhairi bakwa mai shairi ba, sanan kutuna akwai ranan gobe kiyama, hakkin bawan Allah nan zai kamaku wlh, kuma Allah baya yafe hakkin wani saidai idan shine yace ya yafemaka, mesa zakumai shairi eh”? Kafin suyi magana wasu staff guda uku sukace. “komu nan mun taba kamashi da wasu dalibai a motarshi” juyowa Waleed yayi ya kallesu da sauri Baba Mani da Mama Iyami sukace karyane! Hayaniya ne ya kachame awurin Mama Iyami ta zubama staff din da yama Waleed shairi ta chakume shi tace “me yaron nan yamuku da zakumai shairi eh? Maiya muku maiya muku kukemai wanan kazafin?” chaaa wajen yadauki surutu, cikin fushi babban mutum din cikin officials din yace “silent!” shiru akayi duk aka juyo ana kallonshi sanan yace “direbans on the car” kunna motoci direban yayi, mutumin yace “yaran nan gabaki dayan ku kuwuce ku shiga mota, ministry yabada order akaiku a safer orphanage, staff duk wanda yabisu job offer dinku is intact, wayanda kuma are not interested can go, amman dai yaran kuwuce, kaikuma kuje kutaho da all yaran hospital, the whole orphanage should be evacuate, ko mahaluki daya baza’a bari ba, zamu kulle gidan we are shutting it down” ahankali Baba Mani da Mama Iyami suka tsaya abayan Waleed, Baba Mani yace “muba butulu bane, likita kadauki wanan amatsayin kaddara”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58Next page

Leave a Reply

Back to top button