DUNIYA BIYU MABANBANTA HAUSA NOVEL

DUNIYA BIYU MABANBANTA HAUSA NOVEL

Mika hannu tayi ta dauki wayanta ta, number Arham tai dialing saida wayan yakusa katsewa sanan yadauka, cikin wani irin kashe murya tace “Kafi Zabo zaka shigo dawuri ko?” dan yatsine fuska yayi yace “babe kinga kin kusan haihuwa cikinki yay girma dayawa bai kamata kina sex yanzu ba, banda hakama kindan soma budewan haihuwa I don’t enjoy it down there is a bit wide” yafadi in I don’t care attitude, wani irin dukan zuciyanta maganan tayi amman saita danne batace komiba, saikuma chan tace “shikenan abari saina haihun, bye” takatse wayan da sauri hawaye ya cicciko idanunta, maganan ya mugun sosa mata rai, batason tai fada dashine danko taso tayi bazata iyaba, kwanan nan yanga yanga yake mata tarasa mesa yake mata haka, she don’t know, gashi mugun son taganshi take kamshin jikinshi samata kwanciyan hankali yake, tana kwance taji kara alamun Waleed yafito da sauri tajuya baya taja bargo alamun bacci take dan tasan zai leko, bude dakin yayi ya leko ganin tana bacci yasa yamaida kofan yafice, ya sauka ya shiga motarshi yabar gidan, saida taji karan maida gate aka rufe sanan ta tashi da katon cikinta tabude kofan bayi ta shiga wanka tayi tafito tasaka wata yar short gown tadauko kasa kan dinning ta zauna tana kallon abinci amman duk taji ta tsani ci gashi tariga tace ma yar aikinta tana mata breakfast ta tafi sabida tasaran da Arham zaizo yau dan kullum in zaizo sata take ta tafi gidansu dan bata kwana daman, tana zaune gaban dining tana kallon abincin har karfe shadaya taji anbude Gate, zabura tayi ta tashi tsaye tai wajen window da sauri ta tsaya ganin motar Arham ne yasa tashiga tsallen murna, parking yayi yagaisa da mai gadin da tun yana mamakin zuwan shi gidan harya dena, yawuto wanshi cikin flat din, bude kofan yayi ya shiga yay kyau sosai yana kallonta, ahankali yamaida kofan yarufe sanan yay murmushi yabude mata hannu alamun tazo dawani irin gudu tai wajenshi tafada jikinshi ta rungume shi tsam tsam, shafa bayanta yashiga yi yace “sorry nasan joke dina got you angry, I love you matata uwar d’ana” yay maganan yana dagota ya shafa cikin jikinta, hararan shi tayi tace “tayaya kasan danka ne?” shiru yayi kaman bazai amsata ba sanan yace “sabida ni nasan nafi karfin mijinki Waleed, sperm dina ya shiga jikinki nashima ya shiga jikinki but am sure nawa yafi karfin nashi, and u will see bayan kin haihu ko danwa kika haifa” yay maganan yana tsugunnawa ya sakinma cikin kiss sanan yace “muje indan ciki sabida fita zanyi akwai very important place din dazani da kyar nasamu mijinki ya barni nafito” ahankali duk jikinta yay sanyi ganin baya wanan rawan jikin dayakeyi mata da idan zasuyi sex, yanzu yi yake kaman yana mata favor dan yaga she’s addicted to him, da ace zata iya data cemai bataso, sama sukaje yabude dakin Waleed ya shiga da ita yashiga yan wasanni da ita dake haukatata dayasa tafara mai minshari sanan yay sexing nata, tabude dayawa yasa he don’t enjoy her at all now yawani irin gaji da ita, ko 30min baiyiba yakawo sanan yasauka daga kanta, kana ganin idanunta kasan bata koshiba zaiyi bayi tarikeshi kaman zatai kuka tace “please Arham second round cikin nan yasa ban koshi dan Allah zan baka wasu kudaden da babanmu ya raba mana na end of the year” daure fuska yayi yace “kinma maidani mayen kudi” hawaye ne ya gangaro mata hakan yasa cikin fushi tace “wai Arham where is our love, nabar mijina ban damu dashi ba, babu abinda ke shiga tsakanina dashi, I hate him now sabida kai, and yanzu kana kokarin kadinga wulakanta ni after all that aI’ve done for you, kafadamin mena maka wani laifin namaka ne eh?” tamai tambayan tana kuka, mikewa yayi yay bayi batare daya damuba yace “is like yau baki tashi in good mood ba, is not your fault ciki kesaki ganin abu ba’a yanda yakeba, nidai ban dena sonki ba”.

Dan nisawa yayi yace “I will always love my lawyer, kinsan ciki babu hormone din dabaya tabawa ajiki, to harda na brain dinki yake tabawa saisa kike ganin abu ba’a yanda yakeba, akwai inda very Important zan lallasheki inna dawo” ya shige bayi yafara wanka, yana cikin wanka taji anbude gate, dawani irin sauri ta zabura ta tashi ta yaye labulen dakin Waleed taga motar yayarta Anty Hussaina ya danno cikin gidan, gefenta kanwar Maman su ne dasuke kira da Yakolo, sai back seat dabata gane wayeba tadai tabbatar Anty Hassana ce, salati ta buga. “Innalillahi wa innailaihi raji’un” da sauri tai wajen bayin ta bubbuga tace “Arham please kafito da sauri kasaka kaya su Anties dina sunzo” da sauri Arham yadauraye jikinshi yafito daure da towel, kayanshi Ilham ta tattara ta mika mishi daidai yayinta na kwarara sallama a falo, Anty Husai tace “karkuyi mamaki tanachan sama tana bacci abunku damai ciki kumuje saman mutadota” da sauri Yakolo tace “nifa banison shirme in mijinta na nanfa” “miji, ai mijinta Anty Yakolo tun safe yake tafiya aiki, daman tun bayan jere baki kara ganin gidaba kumuje sama” sukai stairs rawa jikin Ilham yadauka tace “na shiga uku na lalace, nabani Arham mezanyi yanzu sunzo sama” daidai lokacin yakarasa saka riganshi yace “calm down I will handle it” yay wardrobe din Waleed yabude wani jallabiyan Waleed yadauko yamika mata dan tsirara take yace “saka wanan kiga” sakawa tayi ya agurguje ya saukan mata har kasa sanan murya chan kasa yace “calm down” ijiyan zuciya tasauke ahankali sanan yashiga kalle kalle adakin, wani file din Waleed yagani akan side drawer dinshi yadauka da sauri yay hanyar kofa yace “muje” bude kofa sukayi daidai su Anty Hussaina sun hayo saman turus dukansu sukayi suna kallon Arham da Ilham dasuka fito daga dakin yay kaman bai gansu ba yace “mijinki ya isheni da aike, kidinga dubawa kina tabbatar da baiyi mantuwa kafin yatafi ba” dan dariya tayi tace “ai baby sai……” daidai ta juyo tahada ido dasu Anty Hussaina wani irin tsalle ta daka da ihu tai wurinsu. “oyoyo Anty Yakolo” tafada jikin kanwar Maman su datai turus tana kallonta, ganin haka yasa yataho shima ahankali yace “sannunku da zuwa” sanan yawuce yaraba ta gefensu yasauka kasa abinshi boldly and majestically yabude kofan falo yafice, yana fita Anty Yakolo ta fizge ta daga jikinta tace “dan ubanki wanan wani kato ne yafito daga dakin mijinki, sabida ke dakikiya mahaukaciya ce jibi gashinki bako dan kwali ya hargitse kaman na mahaukaciya, dan ubanki waye shi?” kaman zatai kuka tajuya ta kalli Anty Husai, Anty Husai ranta abace tace “badake ake magana ba, dakina Amarya ma haka mukazo gidan muka ganshi, kifada mana uban meyake kawo shi nan gidan, tuntuni muna sallama ba amsa” kaman zata fashe da kuka tace “me kuka nufi da wanan irin tambayan dakuke min? Wani tunani ne aranku? Sabida kun ganni busu busu ahaka? Nima tashina daga bacci kenan, shine ma yatadani daga bacci Waleed ya aikoshi ya daukomai wani abu adakin, shine fa nabude mai dakin ya dauka, banmasan kaina ba dankwali ba” tafashe da kuka sosai dayasa dukansu jikinsu yay sanyi, Anty Yakolo ne ta katse shirun tace “nidai tashi bar kukan ba kyau me ciki na kuka, je dauko dan kwali kisaka, kukuma mu koma kasa kawai” juyawa sukayi itakuma ta tashi tana kuka kaman gaske ta shige dakinta har lokacin gabanta faduwa yake tana godema Allah datasha da kyar.
[11/1, 11:47 PM] Re@l???? K@usy ????: ???? TWO DIFFERENT WORLD ????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58Next page

Leave a Reply

Back to top button