DUNIYA BIYU MABANBANTA HAUSA NOVEL

DUNIYA BIYU MABANBANTA HAUSA NOVEL

Babbban gidan marayu ne da nakasassu, akwai wani dankareren building da aka rubuta kitchen and dinning ajiki, anan both ma’aikata da yaran gidan marayu ke zuwa suci abinci, wani babban story building ne dake kusada kitchen din shi kadai ne building din da aka katangeshi an rubuta girls section ajiki, sai ta dayan bangaren haggu wani babban school ne, akeai nursery har zuwa SS3 ga qualify teachers sanan akwai islamiyya inda kullum by 4 yara da manya zasu tafi islamiyya ai karatu 6 suke tashi kowa ya dawo gida dan lumshe ido yayi yana tunawa da mahaifin shi shi yasan he can never be like his father dan baitaba ganin the most generous person in this world like his father ba, baban shi nada taimako, ga son zumunci ga karfafama talakawa saisa bayan ya rasu he set up this orphanage home din in his memory dan lada yadinga kaiwa gareshi, setting it up wasn’t easy within the first two yrs dayay establishing nashi government sukai approving sanan sukai licensing orphanage din dan a yanzu ko tsintar yara akayi saidai gwamnati subada izini akawo yaran gidan, sanan gwamnati nabada tallafi dudda baya bukatar tallafinsu he has morethan enough that can keep the orphanage running in the next hundred years.

Ahankali yabude idanunshi jin motar yay parking, budemai direban yayi hakan yasa yafito yana bin parking space din admin block din dayaji flowers da kallo komi looking neat a perfect kaman a dubai, wani guy ne fari dogo dudda baikai Waleed din tsayiba yafito daga wani office yana sanye da bakin suit da necktie awuyanshi, hannunshi rikeda wata pad ta apple yana saukowa daga dan stairs din da bazasu wuce guda 10 stair case ba dazasu sadashi da kasa yana tunkaran su, hannu ya mikamai yana murmushi irin ta tsokana dinan yace “Ango I didn’t expect to see u here today na dauka sai anjima zamu hadu a dinner” dan hararan shi yayi yace “Mr P.A tell me wat we got today?” dan dariya guy din yayi yace “P.A badadi abakinka dan baka saba cewaba malam, better call me da sunan da babana ya yanka raguna biyu ya lakaba min ARHAM ABDULLAH” dan murmushi yayi daya mugun lobar da dimples dinshi yawuce shi yafara hawa staircase din batare daya juyoba yacigaba da tafiya a binshi, sanin bazai sake cemai komiba yasa yadan dan danna screen din ipad din dayake rikeda shi yana biyeda shi abaya yace “all right let’s see wat we’ve got here” sanan yadan sauke ajiyan zuciya yace “okay Boss, you have five major abubuwa da zakayi yau, number 1 is zakai magana da company Tata marcopolo dakasa su aikomana da 5 marcopolo buses dazamuyi amfani dashi for excursion dazamuje yankari game resort next week, sai the second thing is zaka shiga theatre by 9 surgery yaron nan dakeda outgrowth awuyanshi, abu na uku is zamuje girls section we need to inspect bunk dinsu da Iyami tamana complain are due for changes, abu nahudu kanada meeting da all the employees bayan sallan juma’a by 2:30, sai last abunda zakayi shine letter dakace zakama state government” gyadamai kai yayi daidai sun karaso gaban office dinshi, hannunshi yadaura ajikin wani glass haka dake manne agaban kofar, wani blue wuta glass din yakawo sanan yay scanning hanunshi sanan kofar tabude ya shiga ciki Arham biyeda shi, babban office ne, hadadden gaske dan tsayawa bayanin shi is a waste of time, office ne dayasha office furnitures na zamani, suit dinshi yacire yay hanging akan wani designers hanger sanan yawuce yaja kujeran shi ya zauna, shikuma Arham ya zauna a kujeran baki yana facing nashi yana jiranshi yay magana yaji amsan shi, agogon hannunshi Waleed ya kalla anatse sanan ya saukar da hannun yace “by nine zan shiga operation din, I think you will handle waya da company Tata marcopolo, and u will handle inspection of the girls section bunks, meeting with all the employees should be prospone cus banda time yau, you should tell secretary ya tura musu message kan na daga meeting din till further notice, tura letter ma to state government I don’t think bazai yuwu yau ba maybe jibi nasami time zanyi, zaka iya tafiya kaje kai aikinka” kallonshi Arham yayi hakan yasa yace “wat?” ahankali Arham yace “talk to me X-Man, I know something is wrong with you, talk to me yaushe muka fara boyema juna issues?” dan hararan shi yayi yadauke kai batare dayace komiba, “X-Man” Arham yakirashi ahankali, cikin dan fushi Waleed yace “how many times do I need to explain this to you P.A time for work should always be time for work, ba’a hada aiki da friendship, please go and do your job I pay you for it, we will talk anjima” cikin fushi Arham ya tashi daga kan kujeran dayake kai yace “kasan problem dina dakai?” dago idanunshi dasuka dan chanza launi Waleed yayi ya tsareshi dasu, cikeda jin haushin shi sosai yace “you are so weak but u hide under the face of rudeness, you know what? You sucks, kuma kar Allah yasa kafada lemme go and do job din da you pay me for it” yabugi table din da hannu yay kara sosai sanan yajuya zai fita, sosai yaji wani iri kiranshi yayi. “Arha……” bugomai kofan yayi hakan yasa ya lumshe ido tareda daura hannunshi kan saman goshinshi yana nishi ranshi duk abace saikuma yadaki table din yace “f**k!” dan gajeren tsaki yayi yatashi, wani kofa dake cikin office din yaje, hannunshi yasa kan kofar itama kaman wanchan kofar yay scanning hannunshi sanan yabude mai ya shiga ciki, hadadden dakine da babu abinda babu aciki, gaban wani fridge yaje yabude, kwalaban wine ne kala kala, dauko daya yayi yadau glass cup yakoma kan hadadden Italian bed din dakin yazauna, yabude wine din ya tsiyaya a cup ya ijiye kwalban akasa sanan yadau cup din yakafa abaki ya shanye, zare cup din yayi daga bakinshi yana yatsine fuska sabida daci sanan ya ijiye glass cup din ya kara kallon agogon hannunshi, ganin tara saura yasa yafito, fita daga office din yayi ko kadan ranshi ba dadi yay hanyar babban clinic din orphanage din sai gaidashi ake amma baiko iya amsawa.
Direct office dinshi ya shiga ya chanza kayanshi zuwa kayan shiga theater sanan yafito ya shiga theater din.
[11/1, 11:41 PM] Re@l???? K@usy ????: ???? TWO DIFFERENT WORLD ????

                 ✍️ M SHAKUR 





                    2️⃣

FREE PAGE
Wajajen 12:45 yafito daga asibitin da akwai Dr and qualify nurses, yawanci in ya shiga ciki yaje ko operation zaiyi ko kuma wani critical issues ne da akai needing attention dinshi shine yake shiga ciki. Office dinshi yawuce yana shiga yaga wayanshi akan table inda yabarshi tana ringing, karasawa gaban table din yayi ya kalli screen din wayan Ilham yagani kan screen din hakan yasa yadauke kai yawuce ya shiga dakin dake cikin office dinshi, bathroom yashiga yawanko hannayenshi ya dauro alwala sanan yafito ya shirya cikin suit dinshi yabude kofa yafito daidai wayar tahau ruri karasawa gaban table din yayi yasa hannu yadauki wayan ya kalli screen din ganin Ammi ke kiranshi yasa ya danna yakai wayan kunnenshi. “yamukai dakai Son?” kasa magana ma yayi dan baisan me zaice mataba, kwafa Ammi tayi tace “anyway kanenka Abdul da Hasim sunzo although suntafi masallaci su dawo kaikuma sukazo nema sun gama komi na Hall din wai” ahankali yace “yanzu zan tafi masallaci daganan zan wuto gida” Ammi batace mai komiba ta katse wayan abinta, bude kofa yayi yafito yay wajen parking space direban shi dake hira dawasu ma’aikata awajen da sauri yataso yabudemai ya shiga cikin motar yarufo sanan suka wuce suka tafi, bai tsaya neman Arham ba dan yasan zasu hadu anjima kuma yanzu yasan aiki yake he’s handling many things yau.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58Next page

Leave a Reply

Back to top button