DUNIYA BIYU MABANBANTA HAUSA NOVEL

Suna dawowa Waleed yace “I’ve been wanting to talk to you about something, ka tuna dan kunen dana tsinta a Coffin dinan a Yankari”? Da sauri Arham yace “eh natuna, what’s with the earring”? Shiru Waleed yayi yabude office dinshi ya shiga yabude dakinshi ya shiga yaciro dan kunnen daya cire daga kunen Widad sanan yatura hannunshi a aljihu yaciro wanda ya tsinta daga yankari ya ijiyema Arham duka biyun agabanshi akan table, dawani irin sauri Arham yadago kanshi ya kalli Waleed yace “how did you get the second earring”? Zama Waleed yayi yace “now listen, ba ankirani ina yankari nazo emergency ba, so apparently dana iso na tarar wata aka tsinta achan hanyar lokoja a Murtala Muhammadu Bridge dinan, she was unconscious, sanan kanta ya barke ta wajen keya to the extend saida namata aiki namata stitches, now the thing is this girl yasami brain damage ruwa yashiga kanta, da jini, I was able to get some out saura dan kadan wanda with time tana taking magani zasuzo sui draining kansu da kansu su fice, dazaran sun fita zata dena abnormal behaviour datake yi, sai the second problem is tasami memory lost, wanda for now bazan iya mata komi akaiba harsai fluid din kanta ya fice tatas, I saw this particular earring a kunnenta guda daya, now do you know my problem”? Da sauri Arham ya girgiza kai, dan ajiyan zuciya Waleed yasauke yace “inhar jirgi zai dauko yarinyar nan, jirgin da dudda yasauko kasa kasa but maguna sunanshi ba basuna jikin jirgin, sanan abude kofa a yarda yarinyar nan a akwatin gawa cikin ruwa sanan jirgin yabace, koda muka bude akwatin ai munga jini sosai this clearly means this girl is in serious danger, all the bruises na bugewa da kurjewa ajikinta, da wanan fashewan kan I believe duk yimata shi akayi, my biggest problem ko dazai iya jamin matsala anan shine, one of the policy da akai establishing gidan marayu akai shine, inhar aka tsinci abu aka kawoma kanada right ku ijiye yaron with you, kubashi shelter inbaida lafiya a lura dashi, but dole ne ka sanar da gwamnati cewan an tsinci wane an kawoshi gidan marayu ne, kabada any information akan yaron harda hoton yaron, kamai file ka aikadashi ya zamto gwamnati sunada copy na information din yaron, bayan nan za’a bada sanarwa dan zai iya yuwa yaron nada family yanada yan uwa he’s not homeless kuma ana chan ana nemanshi, da sanarwan nan yan uwanshi zasuzo a dauke shi su tafi da kayansu, koba gidan marayu ba ko gidan mai anguwan aka tsinci yaro haka akeyi, but in the case of this girl my heart and mind is strongly telling me not to do it, najira harta sami lafiya tafadiman dakanta suwaye iyayebta saina kaita har gidansu dakaina, gidan nan ba gidan marayu bane kadaiba this house is also gidan kariya, we have to protect kowaye damuka lura is in danger and helpless ayanzu koma waye keson kashe yarinyar nan suma sameta ahaka ai bazata musu wuyan kashewa ba, hala koda suka yarda ita sun zaci tamutu neyanzu suna gano she’s alive zasuzo har nan su dauketa ne su kasheta, I’ve never ever done this before but this time am willing to do it to protect the helpless girl, what do you think blood”? Gyadamai kai Arham yayi cikeda gamsuwa da bayanin shi yace “I support you Waleed, inhar kan abinda is right ne ina bayanka dari visa dari, abari harta warke tafadi mana da bakinta su waye iyayenta sanan waye ke kokarin kasheta kafin muyi taking next step for now let’s keep her living her a secret” gyadamai kai Waleed yayi yana sauke ajiyan zuciya sai yanzu yaji ya natsu, tashi yayi yace “muje na dubata saika ganta” tashi Arham din yayi suka fita daga office tare sukai clinic, shiga clinic din sukayi yau Dr Kemi na off, Dr Ayo ne a duty, gaisawa dasu Waleed sukayi sanan suka wuce ward din da Widad ke akwance hannu Waleed yasa yabude kofar ahankali ya shiga Arham biyeda shi abaya yana kallon gadon, Widad na kwance kan gado tana bacci an lullubeta dawani bargo tana baccin ta looking so peaceful, gashinta yadan rufe mata fuska amman ba sosai ba, Arham dake bayan Waleed ne ya matsa gefe shima ya kafe Widad din da ido tamai bala’in kyau, ahankali Waleed yakarasa gaban gadon yana kallon fuskarta yakai yatsunshi biyu wuyanta yadaura danyaji temperature dinta wani irin firgita tayi da sauri yazare hannunshi yakoma baya.
[11/1, 11:47 PM] Re@l???? K@usy ????: ???? TWO DIFFERENT WORLD ????
???????? _*DUNIYA BIYU MABANBANTA*_???? ????
✍️ M SHAKUR
2️⃣5️⃣
FREE PAGE
Ganin yanda Waleed ya matsa baya yasa Arham yazo wajen da sauri yana kallon fuskarta da kyau yace “blood wanan mutum ce ko aljana? Omg I’ve never in my life see mutum mai kyau hakaba, wai itace”? Yatambayi Waleed yana matsawa gaban gadon yana kallon yanda ta kankame Teddy, hannunshi yamika ahankali zai daura kan gashinta danya matsar ya kalli fuskarta Waleed dake bayanshi ne yace “don’t touch her” da sauri Arham yajuyo ya kalleshi gyadamai kai Waleed yayi yace “mutafi, ba’a tashin ta in tana bacci she needs this sleep” yajuya yay kofa hakan yasa Arham yabishi abaya haryakai kofa zai fita yakara juyowa ya kalleta. “Arham” Waleed da yafita ya kwalamai kira hakan yasa da sauri yajuyo yafito yabishi abaya suka fita daga clinic din.
Kwanaki sunja, tafiya tasoma nisa, amman haryau wanan so dinan Waleed baitaba jima Ilham shiba, banda haka she is so lazy, gyara gida wahala yake mata, Ammi ta turo mata da yar aiki ya nuna mata shi kar yar aiki ta gyaramai daki in bazata iya gyarawaba tabarshi danshi baida takura, bata gyaraba hakan yasa kullum dasafe saiya gyara yake wanka yatafi aiki.
Kwanan nan koya nemeta bata bashi saita dinga nunamai bataso ta gaji hakan yasa ya tattare lamarinta shima ya jingine waje daya, daman yana neman ta ne sabida karya shiga hakkinta tunda ya lura bataso ya share ta shima bai kara neman ta ba saidai yana kulada ita danya lura tana fama da laulayin ciki sosai bana wasaba yana kulada ita bana wasaba.
Yau ta tashi da sassafe dan tunda tasami ciki bata iya tashi da wuri saidai ta tashi taga Waleed yadade da tafiyanshi aiki, ahankali ta daura hannunta kan katon cikinta dayay girma yana motsi ta lumshe ido tana yan tunani, Ammi tafi kowa murna da wanan cikin, kaman tahadiyeta takeji ta kwallafa ranta akan cikin, dan ajiyan zuciya tasake saukewa tabude idanunta ta kalli saman dakin tana tunani tana shafa cikin, idan za’a kasheta yanzu bazata iya cewa takamaiman cikin wayeba cikin Waleed da Arham, all she knows is yanda take having frequent sex da Arham bata having that sex da Waleed, tunda Waleed ya aureta batai MP ba, dan asatin da za’ai bikinta daman tai MP, kuma tun bayan sun fara sex da Arham bataga ranan duniya da Arham bazai zo yay sexing dinta ba saidai intaje gidansu kokuma intaje gidan maman mijinta shine kawai bazatazo ba, gashi wani irin so yanzu takema Arham kaman me dan son na neman fin yanda ma yake sonta ko cikin jikinta ne yasa haka oho, duk randa bata ganshi ba adaddafe takekai ranan, cikin yasa gabaki daya Waleed yafita kanta, bamataso yazo kusada ita dan kamshin turarenshi daga mata hankali yake, bata iya komi, ko girki bata iyayi saidai yar aikinta tamata akawo taci shi daman Waleed baruwanshi da abincin gidan yanada inda zaici abinci dayawa, gidan Mom, gidan Ammi, da gidansu Maman Arham. Duk wata da zaran Ammi ta tura mata 300k salary zatama Arham transfer dinsu sabida kawai she want to see him happy shima yabude business ko company kanshi yadena aiki karkashin Waleed.