DUNIYA BIYU MABANBANTA HAUSA NOVEL

This novel is 500 Fanmily❤
How to Subscribe to TWO DIFFERENT WORLD
zaki turo 500 to account 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to watsapp number na 07012181461, sainai adding naki a group din danake posting DUNIYA BIYU MABANBANTA
Zaku cigaba da ganin update , cikin satin dazamu shiga in shaa Allah, ONE LOVE FANMILY
[11/1, 11:48 PM] Re@l???? K@usy ????: ???? TWO DIFFERENT WORLD ????
✍️ M SHAKUR
3️⃣4️⃣
This novel na kudi ne, idan kika karanta baki biya ba banyafe ba????????♀️
This novel is 500 Fanmily❤
How to Subscribe to TWO DIFFERENT WORLD
zaki turo 500 to account 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to watsapp number na 07012181461, sainai adding naki a group din danake posting DUNIYA BIYU MABANBANTA
Dagokanta tayi da sauri ta kalli fuskarshi tana kwalalomai idanunta irin meyace dinan dan batasan meyace ba, taji yay magana but bataji meyace ba dan ahankali yay maganan, har lokacin hannayenta kulle abayanshi tana kara kallonshi, manyan kwayoyin idanunta farare tass ya kalla dayaji sunsa jikinshi ya soma mutuwa, ahankali yakai yatsanshi yadan dungure matakai yace “bazan maimaita abinda nace dinba kina kallona da manyan idanunki da basu dade da dawowa daidai ba” washe mai baki tayi kaman tasan maiyace dan hausa yamata, tsayawa yayi yana kallon set din white hakoranta yace “lemme go” yay maganan yana kwance hannunta dake bayanshi yadawo dasu gaba, yamike tsaye da sauri, kaman zatai kuka ta rikemai hannu karbe hannunshi yayi da sauri ahankali kaman mai shirin bata tsoro yace “stop touching me anyhow Saheeba ba kyau”
Tashi yayi ahankali kawai jitayi yadagata da duka hannunshi ya dauketa kaman yanda ake daukan kananun yara da sauri ta zaro idanunta waje tana kyalkyata dariya, murmushi shima yayi anytime ta kyalkyace dariya sound din dariyan yafito fito fili abin na burgeshi, zaunar da ita kan gadon yayi yace “mara kiba kawai, bari naje naduba maiya kamata kiyi having for lunch zansa akawo miki okay” gyadamai kai tayi tace “okay” tai maganan kaman yanda yamata, juyawa yayi ahankali yafara tafiya itakuma tabishi da kallo, har wajen kofa yakai sanan yasa hannunshi yabude kofan yajuyo ya zuba mata idanu she really makes his day, he was so sad da abinda yahada shi da Arham but yana zuwa wurinta kaman tasaka spoon ta kankaromai fushin, shegen murmushin datakemai yasa da sauri yasakai yafice dan murmushin ta nasa yaji zuciyarshi kaman zata tarwatse
Sosai yan gidan marayu shi keta gaidashi amsasu yakeyi ahankali haryakai wajen motarshi budewa yayi ya shige yana shirin tada motar wani security yazo da gudu ta window yabudemai envelope din yace “Dr an aikoma da sakon nan dazu” mika hannu yayi ya karba yace “thank you” juyawa yayi yakoma shikuma ya yage envelope din yabude takardan yaga resignation later Arham ne hakan yasa yama ajiye batare daya karanta content din cikiba dan baiso yanda yaji Allah ya yayemai bakin cikin nan wani abu yakara tunamai dashi.❤****
Washe gari
Zaune yake a office dinshi ga mac book dinshi a gabanshi, ayyuka ne dashi dayawa dan rabonshi da aiki tun fadansu da Arham a office ga system din a gabanshi but he couldn’t do a thing, yakasa daina tunanin Arham, tunda ya shigo yafita waje yakai sau 8 yana duba inda Arham ke parking motarshi da kofar office dinshi yaga in abude alamun yazo amman saiyaga bai zoba. Yana zaune akan kujeran shi yayi nisa atunanin from afar yaji karan sardine, jin karan yay yawa yasa ya tashi daga kan kujeran dayake kai yajeta wajen window office din ya tsaya, hannunshi yasa ya bude hadadden curtain din jikin window dan so yake yaga bakin dasuka shigo orphanage din da wanan serene din dako government officials basa shigomai da ita, kara yacika ko’ina saikace zasuje kama barawo.
Mota biyune bakake dasukayo comboy jeeps, sai marcopolo guda 5 suka biyo titin gidan marayun ajere, parking sukayi a inda yakamata suyi parking, aka bude bayan motar da gaba government officials guda hudu suka fito sun sha bakaken suit suka wuce straight to office na MD Waleed’s office.
He was still standing on the window trying to figure out what those marcapolo are meant for danba na gidan marayun shi bane because it was literally the first time inma government officials ne suke zuwa da marcapolo, faduwa yaji gabanshi yayi hakanan, yana cikin yan tunane tunanen yaji ana knocking office dinshi❤️. Kafin ma ya amsa Baba Mani yabude kofa ya shigo cikeda girmamawa yace “likita kayi baki ace masu su shigo? Sunce wai daga ministry suke wai wajenka sukazo” anatse ya karaso yazauna akan kujeranshi yana gyara zama sanan yace ” Let them in Baba Mani” fita Baba Mani yayi da sauri within a blink of an eye suka shigo dukansu, mikewa Waleed yayi from his sit ya basu hannu wearing a smile. Bayan sungama exchanging pleasantries, daya daga cikinsu wanda shine Babban su yace “Mr. Dr. Waleed Warbai, nasan bakasan fuskokin muba, we are from the ministry, Ministry of Women Affairs and Social Development, the ministry sent us here to shut down your orphanage based on some facts not yet clear to us untill investigation is fully done” wani irin faduwa gaban Waleed yayi amman yadake yacigaba da sauraronsu mutumin ya cigaba. “sanan anbamu order akan to move all the orphans and disables, duka yaran gidan nan tatas to a safer orphanage, Better still, you are given 30mint to move any important personal document you will like to go with naka not anything related to this orphanage before relocation and shutting down commence.” mutumin yay maganan yana kara gyara zaman agogon hannunshi yana duba daganan zuwa 30min lokaci nawa yaragema Waleed din, Waleed wani mutuwar zaune yayi because he don’t know where all this is coming from kaman ya shutting down orphanage dinshi dat he dedicate all his life to, moving yaranshi zuwa another orphanage ana bashi 30min, what’s all this? Is he dreaming ne kome, no notice nothing nothing kawai yaga mutane kaman daga sama, he was speechless that he was just starring at them like a moron yadau kyakkyawan mintina goma ahaka sanan ya sauke ijiyan zuciya sanan azuxiyarshi yafurta. “Innalillahi wa innailaihi raji’un” wani karfi ne yaji yazomai hakan yasa yace “On what basis, or on what account zakuyi shutting down gidan marayu na and moving the orphans out again, why all this, please sir mai kake cewa ne seriously nakasa fahimtan ka” dan gyaran murya mutumin yayi yace “Well Mr Waleed akwai basis dayawa dayasa kaji wanan hukuncin daga sama haka, you have been accused of RAPE(FYADE)” wani irin zabura Waleed yayi yamike tsaye yana kallon mutumin, mutumin yacigaba. “kayi raping yara mata har guda takwas agidan nan is it because kagansu helpless kaine komi nasu saisa make taking advantage of kananun yaran nan, you’ve accused of CHILDREN TRAFFICKING, kana saida yara ana fitar dasu daga kasa, saikuma kadena fada mana bamu account of any new member da aka samu agidan marayun, MALTREATMENT, yaran gidan nan ana basu bakar wuya an many more, this are just the core ones, saisa gwamnati tabada order immediate evacuation of duka yaran gidan marayun nan to a safer orphanage sanan ayi shutting orphanage naka down till further notice for proper investigation”.❤[11/1, 11:48 PM] Re@l???? K@usy ????: ???????? DUNIYA BIYU MABANBANTA???? ????