DUNIYA BIYU MABANBANTA HAUSA NOVEL

DUNIYA BIYU MABANBANTA HAUSA NOVEL

To sannu makwadadda, stingy koko da biyama kanki bukata ke miki ciwo, gadai novel kinaso amman kin kasa siyama kanki saidai ki karanta na Allah ya isa, anyway nobe your fault bakikai wajen bane.

Wani irin bugo kofar dakin akayi da kafa da saida Arham yawani irin firgita yasaketa da sauri yadago kanshi yajuyo, Waleed yagani tsaye abakin kofar dakin jijiyoyin kanshi sun fito rau kaman zasu fasa goshinshi su fito waje yana wani irin kallonshi, Widad na hango Waleed tawani irin ture Arham cikin kuka sosai ta mirgina takifo kasa danko kadan batada karfi jikinta yay rudu rudu, ahankali Waleed yadauke idanunshi dagakan Arham ya zubasu akanta tana kasa tana struggling ta tashi takasa sabida tsabagen yanda jikinta kemata ciwo bakinta manne da salatef tana tattaba kasa tana dago kanshi tana kallonshi tana kokarin mikewa tazo wurinshi, k
Shigowa cikin dakin yayi yataho yayo kanta, tsugunnawa yayi agabanta yakai hannunshi yadagata ahankali, wani irin fadawa jikinshi tayi ta kankameshi kaman zata koma cikin cikinshi jikinta ko’ina na rawa, he could feel yanda kirjinta ke bugawa, heart dinta na racing tsabagen tsorata da kuka datayi, rungumeta yayi back ahankali idanunshi sunyi ja ya bubbuga bayanta yana kokarin sa ta natsu sanan yazare ta daga jikinshi, farin rigan pj dinshi ya cire ya sanye mata batare daya kalleta ba, ya wawwaiga baiga komi adakin ba dazai bata tasaka tarufe cinyoyinta ba, kawai dukawa yayi ya zare wandon pj jikinshi yadaga mata kafa batare daya kalli cinyoyinta ba ya sanya mata shi yarage dagashi saidan short din cikin jikinshi baima tsaya cire mata salatef din bakinta ba yadauketa chak a hannunshi yay hanyar kofa da ita, wani irin dirkowa Arham yayi daga kan gadon yana maida joystick dinshi cikin wando yace “where the hell do you think u are taking that girl to? Bring her back to this bed inba hakaba saina maka dan bura’uban duka da tsakar daren nan, wlh dukan danamaka ranan nan harka kwanta a asibiti kadanne compare to wanda zan maka now” chak Waleed ya tsaya saikuma yajuyo yana rikeda ita ya kalleshi, ahankali ya saukar da ita yazaunar da ita nan gaban kofan fita daga dakin cupping fuskarta yayi kafin yasakin mata peck ahankali agoshinta yace “am coming, stop crying okay” gyadamai kai tayi tana sauke ijiyan zuciyan kuka, shafa fuskarta yayi yawani irin mike yajuyo ya kalli Arham, cikeda isgilanci Arham yace “ohohoho don’t tell me wanan mahaukaciyar yarinyar kakeso”? takawa har gabanshi Waleed yayi yana tafiyan nan daidai a kasaitacce ya tsaya agab dashi dan har sunajin hucin juna afuska, cikin wani irin yanayin bacin rai yace “karka sake kiranta mahaukaciya” Waleed yay maganan cikin wata kakkausan murya da Arham baitaba jinta da irinshi ba, tsayawa chak Arham yayi yana kallon kwayan idanun Waleed din kaman maison karanto wani abu daga ciki, ahankali yace “Waleed son yarinyar nan da aka tsinta a ruwa bakasan asalinta ba kake”? Sake matsawa gabanshi Waleed yayi kaman zai manne dashi yana kallon kwayar idanunshi yace “yes! Sonta nake! And if u ever raised a finger on her kokuma ka kalleta zan nunamaka wayeni, you are lucky babu abinda kamata da ace kamata wani abu da wlh saina kasheka har lahira you low life bastard” ya kalli gefen Arham din ya tofar da yawu sanan ya kalli kwayar idanunshi yace “I spit on the day dana sanka Arham” yana maganan tareda juyawa, sosai kalamanshi sukama Arham bala’in zafi dan bakaken maganganu yamai harda cewan yatofa ma ranan daya fara saninshi yawu jiyayi zuciya tazomai ya waiga wata flower verse dake kan side drawer gado ya dauka yay bayan Waleed dagudu yakirashi. “Waleed” yadaga zai bugamai, juyowa Waleed yayi da sauri ya kama hannunshi azuciye, wani irin murda hannun Arham din yayi yana kallon kwayar idanunshi dasukai jajir tsabagen azaban dayaji, murda hannun Waleed yayi duk karfin Arham kasa kwatan hannun yayi yana mamaki dan baitaba sanin Waleed nada karfi hakaba ya bala’in rainashi, sakin verse din yayi akasa ya tarwatse sanan Waleed yawani irin kaima gefen wuyan shi wani wawan duka dako kwakkwaran motsi Arham bai sakeyiba yazube akasa asume cikin kwalaben, tsallakeshi Waleed yayi idanunshi sunyi jajir yayi kan Widad datama kasa zama tazube awajen akwance tana kuka ko numfashi da kyau bata iyayi, tsugunnawa yayi ahankali akanta yasa hannayenshi ya dauketa yabude kofa yafito office din sanan yabude kofa yafita waje da ita yay wajen motarshi, bude gaba yayi ya zaunar da ita yace “sorry Pretty” hannunshi yakai kan salatef din ya daye tawani irin fashe da kuka da bama’a iya ji tsabagen kukan datasha dan da zafi sosai, kwantar da kujeran yayi sanan ya maida kofan yarufe yay booth yabude lucky yasami wandonshi da riga take awajen yasaka sanan yawuce yadawo motar ya kunna yaja yabar gidan marayun ko kallon mai gadin gate din baiyiba, tunani yadinga yi ina zai kaita, bazai maidata gidan nanba ko any of his houses bama dan Arham yasan duka gidajen shi saisa yay locating nasu ma esily, da tsakar daren nan kuma bazai iya kaima Mom itaba dan yasan Mom kadai ce zata iya karbanta, to yanzu ina zai kaita and treat her kallonta yasakeyi yaga har numfashi sama sama take, hannunshi yamika ahankali yadaura kan saman cikinta yanda yaji cikinta yagane hardama yunwa babu abinci acikinta, wani hadadden hotel da garin Abuja keji dashi yaje parking yayi ganin kaman tama soma bacci yasa yafita bayan yadau kudaden dayake dashi na cikin motar wanda 300k ne kawai yan rapas din dubu dubu guda uku, reception yaje yamusu booking one room sanan yasai mata kayan sawa na mata awani boutique dakenan reception din, yabama waiter yarike mai sanan yafito yaje mota yabude side dinta, ahankali yakai hannunshi kan jikinta wani irin firgita tayi zata kwala ihu yasa hannunshi ya taushe bakinta yace “hey is me” bude idanunta tayi da kyau ganin shine yasa tadaura kanta kan kirjinshi ta kankameshi tana sauke ajiyan zuciya kaman wata karaman baby, ajiyan zuciya yasauke shima yama rasa mezai mata kaman zaiyi kuka ta bala’in bashi tausayi jikinta harya dau zafi sabida tsabagen wahala.

In bakida kudi kiwuce mana kibarshi inda kika ganshi ance dole saikin karanta Allah ya isa ne? Allah yaja zamanin ku matan GGM dina, alkhairin Allah yakai gareku domin kuwa baku kyashin biyan kudin novel din M Shakur koda kam miliyan ne.

Daukanta yayi ahankali yay reception din da ita kanta lamo akirjinshi kaman wata babyshi, they look so cute together bai damu da yanda ma’aikatan ke kallonsu ba yay wajen lift ya shiga wanda yarikemai kayan daya saimata kuma biyedashi har zuwa dakin da aka basu room 315, abakin kofa ya karbi ledan ma’aikacin yajuya yatafi shikuma ya shige ciki ya maida kofan yarufe tareda saka key sanan yakaita kan gado, kwantar da ita yayi ahankali yana kallonta ganin yanda fuskarta yatashi sabida marukan daya daura mata, daidai lokacin akai knocking, tashi yayi da sauri yay kofa budewa yayi dayake yamata order cold yogurt shi aka kawomai a tray da glass cup mai kyau, karba yayi yamaida kofar yarufe yadawo cikin dakin yana kallonta, sauke tray yayi akasa yabude yogurt din ya cika mata glass cup din cikeda yogurt yadau cup din yamika mata yace “drink u are hungry” ahankali tamika hannunta dake bala’in mata ciwo zata karba hannun ya shiga rawa sosai, ganin haka kawai yasa yatashi yazauna kusada ita akan gadon yakai yogurt din bakinta da sauri ta shiga sha tass ta shanye yakara mata ta shanye shima, zai sake zuba mata na uku ta girgiza mai kai alamun takoshi saikuma tafashe da kuka tana neman shigewa jikinshi tana sossosa hannunta da jikinta dake mugun yimata ciwo ta mikamai hannunta alamun yaduba, karban hannun yayi yaga shati shatin bulala jiyayi ranshi yasake baci baisan harda zaneta yayi ba, tundaga hannun yake kallo har cikin wuyanta yanabin shaidun dukan da kallo, ijiye hannun yayi ahankali yatashi yabude kofar dayagani adakin wanda yasan cewa kofar bathroom ne, shiga yayi ya bude shower dayay mixing yana fito dana zafi da sanyi, normal hot water da mutum zai iya wanka a karkashi, fitowa yayi daga bayin yazo gabanta cikin harshen turenci yace “zomuje kiyi wanka da ruwan zafi, kafin kifito zanje nasamo miki man zafi na shafa miki aciwukanki, u will be fine” tabe baki tayi cikin kuka ta mikamai hannunta alamun yadauketa, daukanta yayi tasake yin lamo ajikinshi ya shiga bathroom din da ita, ahankali ya ijiyeta akarkashin shower yajuya da sauri zaitafi yana magana yace “bath, inkin gama zan dawo na daukeki” karaf yaji takama hannunshi tarike tareda sakinmai kuka, juyowa yayi ahankali yazuba mata shanyayyun idanunshi da har yanzu xaka gane da bacin rai acikin su yana kallonta yanda ruwan shower ke sauka akan gashinta daya jike sharkab yana zuba kan fuskarta zuwa kan jikinta, farar riganshi dake jikinta na pj ta dameta sosai sabida ruwan har kana iya hango half bes dinta tana kallonshi tana kuka mara sauti idanunta sun kode sosai tsabagen kukan datasha ga gajiya gakuma zazzabi, ahankali yatako kafarshi yashigo karkashin shower shima, hannayenshi biyu yakai kan kuncinta ya tallabosu yana kallonta, cikin harshen hausa yace “Saheeba please kidena min abubuwan nan, what do you want from me” yay maganan ahankali yana kallon fuskarta kaman yanda take kallonshi yakai hannunshi kan ribbon din da akasa aka kulle gashinta ya zare gashin yabaje ya manne ajikinta ruwa nabinsu, shigewa jikinshi tayi ta daura kanta akan kirjinshi ta kulle hannayenta abayanshi tana sauke ijiyan zuciya, yanda yakejin komi nata akirjinshi na bala’in tadamishi da hankali yana kuma kashemai jiki, rungumeta yayi back shima murya chan kasa yace “I love you pretty” ya lumshe tareda daura kanshi kan gashinta ruwa na sauka akan jikinsu atare yana gangarawa kasa, cikin wata irin murya dashi kanshi baisan yanada itaba yace “I want to marry you Saheeba, will you marry your Dr?” Gyadamai kai tayi tana kara chusa kanta cikin kirjinshi tana shakan kamshin dayakeyi da batada abinda takeso irin kamshin, kankameta sosai yayi jin ta gyadamai kai, cikeda wani irin sassanyar so yace “I am the only one that can keep you safe because I love you, I will keep you safe har ranan da Allah zai dawo miki da memory ki muje wajen iyayenki maybe then with our kids” yakarasa maganan yana dan murmushi he really don’t know when he start falling for this girl, sun dade ahaka sanan yadagota daga jikinshi yana kallon fuskarta yace “please Pretty take off your clothes shower saiki fito okay” gyadamai kai tayi tana turomai baki ko kadan batason ya barta, sakinta yayi yaja towel yawuce yafita daga dakin da jikakken kayan jikinshi yamaida mata kofan yarufe, cire kayan yayi yadaura towel a waist, tsaki yadanja dan baida kayan dazaisa dole yazauna da towel ahaka a waist, zubar da kayan yayi anan yawuce kan gado ya zauna yana dudduba wayanshi, ganin baiga wayan ba yasa yagane wayan na mota, ya har wayan amota.
please GGM dina sakarya ce kadai ke karanta abin Allah ya isa kobahaka bane? nifa abin Allah ya isa ko kallo bai isheni ba????????‍♀️

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58Next page

Leave a Reply

Back to top button