DUNIYA BIYU MABANBANTA HAUSA NOVEL
DUNIYA BIYU MABANBANTA HAUSA NOVEL

Sannu sannu ance bata hana zuwa, yau dududu bikin Waleed da Widad saura 5days yau, dudda wedding din low-key wedding ne bai hana family fara shirye shirye ba, Ilham itama anata bangaren tanata shirye shiryen fitan arba’in. Wanan kenan