DUNIYA BIYU MABANBANTA HAUSA NOVEL

Cikin ikon ubangiji ya iso gida lpy, ta Gate din bayan layi yay parking tareda kashe motan, ahankali ya sauko yana ganin jiri yabude Gate din ya shigo ya shiga flat dinshi bedroom dinshi yawuce direct yawuce bathroom ya shiga kwara uban amai gwanin ban tausayi, saida aman ya tsaya sanan yay flushing aman yabude tap ya kuskure bakinshi tareda wanke fuskan shi yajawo dan gajeren towel dinshi ya shiga goge fuska yana sauke ajiyan zuciya yafito, rage kayan jikinshi yayi jikinshi yadau mugun zafi ahankali yakarasa ya kwanta kan gado sai bacci.
Ahankali yaji ana kiran sunanshi sama sama ta cikin bacci, bude idanunshi yayi kadan ganin fuskar Arham yasa yabude idanun completely ya kallai, kafin ahankali yatashi ya zauna ya jingina bayanshi da bangon gado, zama Arham yayi agefenshi sanan ya fuzar da huci mai zafi kafin yadago kanshi ya kalle Waleed din yace “Waleed” Arham hardly call him da sunanshi saidai ya kirashi da Xman, yanda yakira sunanshi yasa ya kalleshi, anatse Arham yace “today is the last day dazan maka tambayan nan, wlh in bakaban amsaba bazan karabi ta kanka ba am telling you, bansan meke damunka ba, for god sake Waleed u weren’t like this before, remember am your blood right, I know all ur worries, nasan anything that has to do with you, tun zancen auren nan naka ka chanza gabaki daya, I know magana dama namaka wahala but banda ni, amman this days harni din da kyar kake kulani, Waleed what is wrong? What’s the matter with you? What is bothering you like this talk to me Waleed, talk! ” Arham yadaka mai tsawa sosai, hannu yasa da sauri ya yatoshe kunnenshi saiga hawaye sun zubo, da sauri yasa hannu ya share, ganin hawaye akan idanun Waleed yasa jikin Arham yay sanyi ahankali ya matsa kusada shi yatsun shi biyu yakai kan fuskan shi ya dangwalo hawayen dayake kan fuskan shi ya kalli yatsunshi ganin hawaye ne da gaske yasa cikin wata irin muryan mamaki yace “t……tears X-man? Ar…..are you crying?” yay maganan da mugun mamaki dan zai iya cewa rabon dayaga kukan Waleed tun suna yara, cikin wata irin damuwa yace “Waleed wats making you cry like this? Baka rasa ci ba, sha ba, sutura ba, Waleed duk wata jin dadin zaman duniyan nan damuke ciki kanada shi, tari kadai zakayi sai sama da kasa ta kusan hadewa dan kawai asan dalilin dayasa kai tarin, look at your room” yabi ko ina da kallo adakin yace “dakinka ko dakunan 10star hotel albarka, everthing imported, designers kasa kaya mai tsada, kanada mesarati, ferrari, g wagon, brabus, benz, range rover wanan danake magana fa duk na 2020, kaci mai tsada, kahau mai tsada, ka taka mai tsada ka kwanta amai tsada, Waleed babu abinda kanema karasa aduniyan nan, kudi kaman zasu fasa account dinka, inda ace suna magana da naka harda fito zasu dingayi, banga abinda karasa awanan duniyan nan tamaliki yaumin deen ba u are loved banga wanda baya sonka ba, just look at how Ilham take sonka kaman zata mutu sometimes I use to wish inama nine kai dan banga wani abu dazai dinga damuna ba, koma abu nadamu na I can use my money na kauda duk wata matsala ta, money is problem solver and a joy buyer” cikin crying tone Waleed yace “you are wrong Arham! You are wrong! You are so wronggggg” ya karashe maganan muryanshi tai rauni sosai, hannu yasa ya share hawayen dasuka zubomai tass sanan yakalli Arham da jajayen idanunshi yace “dukiya komin yawanta bata iya siya maka farin ciki, kwanciyan hankali, money can’t buy happiness Arham, and right now right here, at this current moment I am not happy, I am not happy, I am very sad, very sad, kasan menene?” yay maganan yana goge hawaye dasuka zubomai kafin ahankali yace “I am not happy with this arrange marriage ko kadan na Ammi, shekaru na is just 28 maisa akeso amin aure? Am too young for marriage, gajiya akayi dani? Why rushing to get me into marriage, Arham am not ready for anything marriage nor am I ready for anything family am too young, am not ready to settle down, inma aure ne baza abari na nemi wanda nikeso ba….” “to kanada wacce kakeson ne Waleed kaida baka kula mata? U don’t even have their time, rayuwanka gabaki daya you’ve dedicated it to your orphanage, ina kake gidan marayu, ina zaka gidan marayu, daga ina kake gidan marayu, beside what is dere da bazaka iya son zabin Ammi ba? That girl is beautiful, she is gorgeous, bata nemi komi ta rasaba na y’a mace ba, gata she’s educated, tai karatu abinta, karatun ma a kasan waje, lawyer fa, haba in baka godema Allah ba ai baka bijirema ni’iman daya maka ba Waleed, ur wife is too perfect” cikin zafin zuciya Waleed yace “tunda har kaga perfection dinta marry her now? Wait! Are you on my side or side din su Ammi? My parents did awful things to me and u are supporting them? Where is my Arham my blood that always support me through thick and thin?” dan fuzar da iska Arham yayi saikuma yamika hannunshi yakama hannun Waleed din yace “am right here Waleed, am right here and I will always support you, always, I will always be by your side kaji” shiru Waleed yayi baicemai komiba sai kallonshi dayake idanunshi jajir, ahankali Arham yace “am not saying su Ammi sun kyauta, kuma am not taking side dinsu all am saying is the gurl is okay guy, kasandai u are still a virgin ko” yay maganan yanadan cizan lips dinshi alamun neman tsokana yace “kai har yanzu bakasan kan dadin abinva trust me this gurl u will enjoy her, kobaka sonta kadinga biyan bukatun ka da ita make ur self a man jor dan har yanzu kai boy ne” dan yatsine fuska Waleed yayi irin na shagwababbun yaran yan gayun nan yace “I can’t sleep with a woman I don’t have feelings for” cikin takaici Arham yace “kai matsalan ka kenan andai daura muku aure hakkinta na kanka dolen kane wanan wlh, anyway mubar maganan tashi kaje kai salla, ni zanje gidan naje naji mai kawayen Amarya ke bukata kafin gobe mu rakakai daki wayaga su Waleed ango, am even picturing how u will be groaning kaman giw……” jefamai filo Waleed yayi Arham ya arce aguje yay wurin kofa yana dariya sanan .
[11/1, 11:46 PM] Re@l???? K@usy ????: ???? TWO DIFFERENT WORLD ????
_*DUNIYA BIYU MABANBANTA*_
✍️ M SHAKUR
7️⃣ & 8️⃣
This novel is 500 Fanmily❤
How to Subscribe to TWO DIFFERENT WORLD
zaki turo 500 to account 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to watsapp number na 07012181461, sainai adding naki a group din danake posting DUNIYA BIYU MABANBANTA, you can also send MTN card 500 idan bakida banki
FREE PAGE
Fitowa tayi daga wanka daure da blue towel ganin Amah bata daki yasa tawuce tadau doguwan rigan da taciro ta shirya tsaf cikin rigan takarasa gaban dressing mirror taja kujeran ta zauna hannunta tasaka ta warware farin karamin towel din dake kanta gashinta ne yazubo daya saukan mata har waist gashin baki sidik dashi so silky irin gashinsu, wani brush tadauka dake gaban madubin tai brushing gashin dakeda sanstsi gashin nakara tsayi sosai brush kawai yawo yake acikin gashin, murmushi tayi ta kalli kanta dudda babu kwalliya akan fuskarta amman tai shegen kyau ribbon tadauka ta daure gashinta ta dunkule jelan gashin sanan ta mike tai wajen jakanta budewa tayi taciro mac book dinta da wayanta kiran iPhone wajen socket tayi ta makalasu ajikin chaji sanan tafito daga dakin kanta babu dan kwali, karasawa wajen mahaifinta tayi da duk suko juyo suna kallonta jin tafiyan ta murmushi tayi takaraso wajen ta zauna kusada Aby tana dafamai kafa tace “Assalamu Alaykum” “waallaikumu sallam” Aby ya amsata yana ijiye kofin shayin hannunshi akan farintin kofin, ashagwabe tace “Aby nikazubamin abinci na naci kasan ko I miss abincin gidanmu, abincin school baikai na gidanmu dadi ba, and a Egypt koda yaushe nikadai nakecin abinci kaman mayya, I miss eating abinci cikin yan uwana da babana da Amah, Amah ina Sabeeha?” Amah zatai magana sukaji sahun tafiya hakan yasa duk suka dago kai matar Aby ce tasauko daga stairs rike da dan karamin tray dake dauke da dabino da olives, murmushi ta sakan musu tace “Assalamu Alaykum, ahlan bikum” tai maganan tana ijiye tray agaban Aby, ahankali Aby yace “ahlan bik” murmushi Umm tayi ta zauna kusada Aby tanadan satan kallon Widad data sunnar da kanta kasa tana wasada flowers din kayanta kaman ba itace mai uban surutun nan yanzun nan kafin tazo wajen ba, maganan Aby ne taji akanta yace “yauwa Hibba zoki zubama yarki abinci yunwa takeji dan rigima kuma wai ni zan zubamata” yar dariya Umm tayi tajuya ta kalli Widad din tace “mezan zuba miki yar gatan baban ta?” faduwa gaban Widad yayi hakan yasa ahankali batare data dagokanta ba tace “Umm kibarshi dama wasa nake” ganin yanda tai magana yasa da sauri Aby yace “yaushe za’ai haka, bari nazubamana sai muci tare ko yarinyar babanta” baijira cewanta ba yazuba musu yadebo yashiga bata, shiru duk akayi kowa ya shiga cin abincin, dayake ka’ida ne basa magana in anacin abinci saida suka gamaci tsaf sanan ta tashi zata shiga tattare kayan Aby yace “leave it mamanki da yan aiki zasuyi, Ke magana zanyi dake zoki zauna, Hibba tashi ki gyara wajen nan” ba karamin ciwo maganan yama Umm ba amman saitai kaman bataji su ba yan aiki ta kwalama kira suka shiga kwashe kayayyakin abinci tana ga yamusu inda zasukai saida suka gyara wurin tsaf sanan yadan numfasa yakalli Widad dinda hankalinta yay nisa tanachan tana kallon wayanda ke raye raye a tsakar gidansu yace “Widad” juyowa tayi da sauri ta kallai da dara daran idanunnan nata, ahankali Abby yace “family Ahmad sun zo last week, although nina hana Ahmad karya fadamiki sabida nafison nafada miki dakaina, iyayen Ahmad sunason dansu wato Ahmad yay settling down, yariga yagama karatu dadaddewa so suke amuku aure inyaso shi Ahmad din can follow you chan Egypt din kicigaba da rayuwan ku kina karatu, nima nafison haka Widad so nake kiyi aure hankalina ya kwanta yanzu you are 20 this is just the right time, sai mukai deciding on yau ranan dakika dawo tunda dasafe zaki sauka da daddare sai ai engagement ceremony din in one week time kuma ai biki yakika gani yar albarka?” wani irin kunya ne taji ya lullubeta batasan lokacin data boye fuskarta a bayan Aby ba tanadan murmushi, Amah tahau dariya tana tafi tace “wanan ayanda suke son juna itada Ahmad koyau kace zakai bikin su bazata taba cemaka a’a ba” akunyace ta tashi da gudu tai sama dakinsu ta fada tamaida kofar dakin ta rufe ta daura hannunta kan kirjinta dake bugawa da sauri da sauri, turo baki tayi saikuma ta harari system dinta tace “kojiya da daddare we did video call shine bai fadamin bako” tai kwafa saikuma tace “mun ma bata baran kiraka ba” ta daure fuska tabude kofa tawuce tafita chan rooftop din gidansu tahau babu kowa awajen sai gari dakeke gani ga iska na kadawa tako’ina, ahankali ta zauna tareda tan kwashe kafa ta lumshe ido tana feeling yanda breeze ke dibanta mamaki take dan she never thought of at this stage Aby zai mata aure, tazaci za’a bari tagama school kafin tai aure tunda duka duka saura mata shekara biyu, sosai tai nisa a tunani taji andafa mata kafada, da sauri ta dago kanta Aby ne, ahankali tace “Aby” zama yayi agefenta shima ya ta tankwashe kafa kaman yanda tayi yana kallon garin yanda mutane ke hayaniyan su cikin kwanciyan hankali yace “naje dakinku banganki ba nasan zan ganki anan saisa nabiyoki, Widad” Aby yakira sunanta anatse, dago kanta tayi ta kallai ahankali tace “na’am Aby” dan shiru yayi yana kallonta kafin yamika hannunshi ya shafa lallausan gashin kanta yace “inaso kifada min gaskiya karki ji kunya ta kinji, am your only friend right, inaso kifadamin kinason Ahmad?” shiru tayi tana kallon Aby kafin ahankali ta gyadamai kai, ahankali yace “mesa kike sonshi?” murmushi tadanyi ta dauke kai ta maida hankalinta kan kallon gari da sararin samaniya tace “Aby Ahmad is my best friend and only friend bayan kai, bayan Mama tarasu he was there for me giving me comfort, we use to play different games duddan kawai yaga bana tunani, anytime nafara kuka saiyaga nahakura nai shiru sanan hankalin shi zai kwanta, ko awayane saiya tabbatar daya lallasheni nahakura naidaina kukan sanan zai katse wayan, bayan nafada maka inaso naje karatu wani gari shima nafada mai he supported me, da ina Egypt kullum sai munyi video call, ya koyamin karatu, ya koyamin assignment, komi daya danganci na rayuwana he’s there, he is just my everything my best best friend saisa nakeson shi Aby” tai dan murmushi saikuma ta daure fuska tace “but Aby yanzu fushi nikeda shi mun bata ma” da sauri Aby da tuntuni yake sauraronta yace “mesa?” murmushi tayi tace “Aby baifa fadamin his parents came over ba” dan dariya Aby yayi yakama kafadarta yasa hannunshi a aljihu yaciro wani dan karamin box yamika mata karba tayi tace “me aciki Aby?” cikeda jin dadi yace “open it” budewa tayi ahankali wani hadadden zobene na maza mai shegen kyau na gold tace “wow Aby, this is beautiful” tasa yatsanta tana taba ring din, anatse Aby yace “engagement ring dinki ne give it to your Ahmad kisamai a yatsan shi” dago kanta tayi ahankali ta kalli mahaifin nata kaman yanda yake kallonta hawaye ne suka zubo ahankali ta rungume shi bubbuga bayanta yayi yace “shiiii stop crying u are my everything Widad, am working hard in this life because of you if anything happen to you I will die, saisa nafison ayi aurenku ki koma Egypt tareda mijinki banson yanda kike zama a hostel ke kadai, I know Ahmad will always protect you he is a good loving boy” sun dade ahaka tana manne dashi jin ankira azahar yasa yasake ta tareda dagata yace “muje kiyi salla afara shirye shirye” gyadamai kai tayi yadagata suka tafi.