LIKITAN ZUCHIYAH COMPLETE HAUSA NOVEL
TAUDHAT wini tayi da baqin ciki da takaici. dan har kuka sanda tayi.
Ranta bai tab’a baci irin na yau ba
Tasha alwashin saita sa Adams ya wulaqanta NUFAISAT agabanta kamar yanda yanuna mata qiri qiri yafi san NUFAISAT d’in akanta. Wato ita ya Aureta ne dan kawai samun wani buqatarsa..
Kwafa tayi dajan tsaki tana me cije leb’e
Ashe fitan Adams gidan mommyn d’in Nufaisat yayi. Bayan sun gaisa yayi mata kyauta me tsoka dace mata dan Allah ta qara Jan hankalin NUFAISAT dansu zauna lafiya da TAUDHAT.. Mommy tace wani abu ya faru ko. Yace mata aa kawai dai yana buqatan taqara Jan kunnanta ne akan hakuri..
Mommy ta tabbatar mishi zataja kunnanta shima dan Allah yayi hakuri da ita..
Murmushi yayima mommy d’in kawai
Yana fitowa daga gidan ya shiga gidansu TAUDHAT.. Inda suka gaisa da mamah cikin kulawa. Kana ya bata kyauta itama me tsoka sannan ya gaya mata dan Allah itama taja kunnan TAUDHAT su zauna lafiya ita da NUFAISAT..
Murmushi mamah tayi cikin damuwa tace dashi.. “Wato Adams saifa kayi hakuri da TAUDHAT. Dan ni nasan wacece TAUDHAT
Ina rokwanka da Allah kayi hakuri da halinta sannan kada kayi gangancin yarda da duk wani abu da zata gaya maka akan NUFAISAT danta had’aka da ita.
Wallahi wallahi wallahi kaji rantsuwar uku kenan. NUFAISAT tafi TAUDHAT kyen hali nesa ba kusa ba
Kar gigin dad’in bakinta ya ibeka ka musguna ma baiwar Allah NUFAISAT.
Danni nasan halin TAUDHAT bata da dad’i. Dan Allah kayi hakuri da ita..
Jan numfashi ADAMS yayi da kallanta yace.. “Ba komai Mama. Insha Allah komai zaizo da sauqi.
Tayi Murmushi da cewa.. “Toh madallah…
Shine daga nan ya wucce office…
Da misalin qarfe shida da rabi ko na yamma ya tashi daga office kamar yanda yasaba
Kofar NUFAISAT arufe take data wajen data cikin baban falan nasu. dan haka yayi part d’insa dayin wanka yayi masallaci sanda akayi sallar Isha’i dashi sannan ya wucce gidansu ya gaisar da iyayen nasa. Kana ya dawo gidan nasa.
A can uwar d’aka yau yatarar da TAUDHAT..
Tana jin shigowarsa ta wani rumtse ido. Ganin hakan sai yayi tunanin tayi bacci ne..
Dan haka bai tasheta ba yayi dining inda yaci abindata dafa mai..
Bayan ya gama yaje bedroom d’insa yana saka abubu da dama.. Gaskiya mata suna da matsala…
A hankali ya danna number na NUFAISAT dan kiranta.. Lokacin tayi nisa abacci. Kuma abin dayasata baccin kanta ne ya dameta da ciwo sosai.
Hakan ne yasata kwantawa tana idar da sallar isha…
Taji dawowarsa d’azu lokacin tana toilet kuma kofar tata arufe take.
Da d’an magagin baccin nata ta amsa wayar tasa da “hello
“Bacci kikeyi ne
“Kaina ne yake min ciwo
“kin sha magani
“Eh dama na shane na kwanta
“Bari naxo na dubaki naga jikin ko
“Aa kabari sai gobe jikin da sauqi
“Kin tabbatar
“Na tabbatar mijina
“Toh ki kula min da kanki tare da addu’a kinji
Murmushi tayi da cemai.. “Toh ya jikin TAUDHAT itama
“Tayi bacci
“Ok. Kaima kayi bacci da wuri haka. dan ina San katashi da qarfin jiki..
“Toh.. yace mata da kashe wayar..
Shuru yayi yana tunin gaskiya bazai iya bacci shi kad’ai ba..
Dan haka tashi yayi ya koma bedroom na TAUDHAT danya tasheta suje su kwanta anasa bedroom d’in.
Saidai dayaje ya qare mata kallo sai yaga tabashi tausayi. Dan ga gunda aka mata gyara ya kumbura kad’an..
Dan haka a hankali ya ratsa gefanta ya kwanta da rungumarta..
Tana jinsa ta qara rintse idanta.. Dan zuciyarta cike take da qarin jin haushinsa.
Saboda d’azu daya dawo yayi wanka ya fittan nan taji ciwan yanda ya baibi takanta ba.
Haka kwanan bakwai d’in TAUDHAT yayi sam bata wani ji dad’insa ba
Dan Adams d’in ya d’an canja mata kad’an
Itako NUFAISAT ranar daya dawo d’akinta ba qaramin dad’in juna sukaji ba..
Saboda yanda sukayi missing d’in juna sosai taga zalamar Adams d’in akanta
Ranar dazai koma d'akin TAUDHAT sanda ta lura da canjawar da yayi alamar baiso hakan.
Jan numfashi tayi da cewa aranta nafika buqatarka mijina dan kai d’in na musamman ne
Yau da safe TAUDHAT take cema Adams zata gidansu ta duba mama dan tayi wani mugun mafarki akanta. Shine take San taje ta dubata ko hankalinta zai kwanta… Kallanta yayi kad’an da cewa. “Toh ki shirya na sauke ki..
Da d’an marairaicewa tace.. “Daka tafi abinka naje tunda ban gama aiki ba..
Wani kallo ya aika mata wanda nan take ya shigeta. Saidai bazata iya cewa ga abinda kallan yake nufi ba.
“Ko bayan nan akwai inda kike San zuwa ne. Yace da ita hakan bayan ya kauda kallan nasa daga garetan.
Saurin girgiza mai kai tayi da cewa.. “Bani da wajen zuwa gaskiya..
“Imma kina da shi saidai kiyi hakuri. Dan lokacin dana d’aukar miki ki fara fitta bana kusa bane..
Tashi tayi da cewa.. “Na hakura da aikin idan na dawo nayi. Bara na d’auko gyalena muje.
Shima tashin yayi da d’aukar jakarsa yana me bata amsa wajen cewa. “Bara naga NUFAISAT ki sameni a mota..
Ya samu NUFAISAT kwance kan gado da alama bacci take Sanyi
“Good morning my lau. Fatan ka tashi lafiya. “Lafiya lau my dear. Kema kin tashi lafiya.
“Lafiya lau.. “Toh masha Allah.
Lokaci yayi zan tafi office.
“OK. Allah ya kaimin kai lafiya ya dawomin dakai lafiya.
“Ameen. yace mata da sakar mata kiss a goshi kana yaci gaba da cewa.. Da alama TAUDHAT tayi kewar mama ne. Dan haka zamu sauketa agunta mu wucce..
“Ok. Amman dan Allah kace mata karta dad’e tabarni ni d’aya
“Baki da matsala. Yace da ita hakan da ficcewa.
Murmushi NUFAISAT tayi.
Amotar yasami TAUDHAT tawani saka wani qaramin gyale.
A hankali yace mata.. “Bana san ki qara saka gyale qarami haka..
Da wani salo tace mai. “Insha Allah zan kiyaye..
Haka suka sauketa yana ce mata qarfe nawa zata koma gida tace da yamma. Yace toh idan ya tashi zasu biyo su d’auketa. Da murmushi tace mai toh.
Mamah na wanke wanke sai ganin TAUDHAT tayi. Cikin mamaki tace.. “ALLAH dai yasa lafiya..
D’an yatsina baki tayi dace mata.. “Lafiya lau. Dama inasan karb’ar wani abu ne agun wata qawata shine nama Adams qarya akan ke nake San gani shine ya saukeni yanxu. Da yamma zai biyo ya d’aukeni. Dan haka bara naje na dawo… Tana gama fad’in mata hakan ta ficce daga gidan bata saurari cewarta ba.
Mamah ta girgiza kai tacewa aranta Allah ka shiryar da ita..
TAUDHAT bata zame ako ina ba sai akan layinsu tatari kekenafaf sai gidan malamin nata… Dan tayi tunanin idan tace zata gun bokan nata zai d’auketa lokaci me tsawo. Shiyasa taso fita da motarta abin yaqi yuhuwa..
Malamin nata na ganinta yasaki murmushi da cewa. “TAUDHAT kenan. Sai gaki kamar ruwan sama agabana
“Toya zanyi.. ina San naci uban NUFAISAT da sauri ne
“Wacece kuma haka
“Kishiyar tawa mana
“Hmm! Matsalarku mata kishiya dai.. To bara na fara duba miki ita d’in.
Shuru TAUDHAT tamai tana ganin yanda yake zana qasa cikin gwanancewa..
Can ya dubeta da cewa naga komai. Dan haka tashi muje ciki kafin kiji kanun labaran..
Babu musu TAUDHAT tayi cikin wani daki dake cikin inda suke.
Gado ne da katifa wajen atsaftace yake. Haka malamin nata ya tashi ya kulle kofar tashi yabita ciki
Ba abinda kakeji sai qarar gado da gurnaninsu.. “Komai ya kammala.. inji malamin nata dayake kallanta cikin wani hali.
Murmushi tasakar mai da cewa.. “Hmm naga ka qara fawa kamar ba shekaru kake qarawa ba.
Yace.. “Gani nake kodai kece yasa abar tawa take qara qarfi nan da nan
“Anyi shegen malam anan.. tace dashi hakan tana me tashi daga gadan dan d’aukar kayanta tasaka…
Binta da kallo yake from up 2 down yana ganin yanda tsarin halittarta take. Dukdako bayau bane yasaba ganin hakan
Nan da nan kwad’ayinsa ya qara tashi ya wani rarumota da sauri yana cewa dan Allah ayanxu kiban minti biyar kacal..