LIKITAN ZUCHIYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

LIKITAN ZUCHIYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

Qara kafeshi da ido MUSLEEMA tayi da cewa.. “Wallahi zan rayu da qanwarka lafiya da gaskiya da amana har izuwa ranar da zamu kaita gidan mijinta kai har qarshen rayuwarmu mah. Dan banci karo da wani mugun hali ba azamana da kakata YAWO. Sannan na qara samun wata tarbiya agun Auntyna NUFAISAT.. Haka na samu adalci aso tsakanin zamana da YAYANA ADAMS.. Ina tabbatar maka bazakayi dana sani azamana dakai ba..

YUSUF ayanxu ya girma sosai dan zaikai shekara talatin da tara ko arba’in a takaice.. Amma idan ka kallesa zakayi tunanin d’an ishirin da takwas ne. Saboda yanda Hutu yake tare dashi sam bashi da wata matsala a rayuwarsa.. Yana matuqar buqatar mace me Hak’uri me kyau wacce tatara duk wani abu da namiji yake buqata agun mace.. Sannan yana buqatar mace shagwabb’iya wacce tasan salo kala kala na shwagwab’ar… Tunda ADAMS ya mutu YUSUF ya tabbatar MUSLEEMA tatara dukkan way’annan abubuwan da yake so agun macen Auransa

“Yauwa Babyna nagode sosai da bani Wannan tabbaci da kikayi..
Ina san yanxu kije kiyo alwala muyi sallar godiya ga ALLAH…
Cikin sauri MUSLEEMA tace.. “Bana sallah ina al’ada..
Waro ido YUSUF yayi cikin damuwa yace.. La’ilaha’illallahu..
Murmushi MUSLEEMA tasakar mai da cewa.. “Muhammadan rasulullahi sallallahu alaihi wassallam.
Meya na saurin sakar salati haka.????
“Baby bazaki gane ba. Ina cikin wani hali yau. Wallahi buqatarki nake da gudu…

Murmushi tayi da fad’in.. “Kaga dama fa wasa nake maka duk da dama YAWO tace min wai… Saita rufe ido da hannayenta taqi qarasawa.????
Murmushin jin dad’i yayi da zare hannuwanta daga fuskar tata Yakai bakinsa cikin nata ya fara aika mata dame zafi. Saura kad’an ya shid’ar musu da ƴar mutane.. Yadai barta sun gabatar da sallar godiya ga Allahn..
Yayi mata tambayoyi akan addini. Ta bashi amsa gamshashshiya..
Kana ya ciyar da ita abubuwan da kowane ango yake ciyar da amaryarsa adaidai Wannan lokacin. Wato kaza da madara.. Kana ya fara b’ata tunaninta bayan ya d’auketa ya kaita shashinsa..
Nan ya fara Sarrafata kamar na’ura…
Saidai fa qarshen tafiyar kuka YUSUF yasakarma MUSLEEMA da girmansa yana harkar yana godema ADAMS daya bashi wasiyar Auran MUSLEEMAN..

Itama kukan take mai dan taci wiya ba d’an kad’an ba. Tayi qoqari ma dabata sume masa ba. dan sosai Yusuf ya juye mata abubuwan daya d’auki shekara da shekaru yana tattalinma wacce taci nasarar mallakarsa..

Washe gari bayan yadawo daga masallaci daninta yayi zaune a gefan gado da alama fitowarta kenan daga wanka…
Haka ya durgusa a gabanta da kama hannuwanta yace da ita.. “Wallahi Babyna ban tab’a tunanin dake zan faro rayuwa ba…
“Nima haka mijina. Ban tab’a tunanin zanyi rayuwa dakai ba..
“To yanxu ya jikin naki
“Da sauqi kawai zance maka mijina.. Dan kasan ka juye min da yawa..
Murmushi yayi da fad’in.. “Yanxuma zan qara juye miki dan bana jin zan iya dena juya miki idan har zanyi ido hud’u dake..
“Wayyona Allah????????‍♀ wallahi Ya YUSUF zaka kashe matarka nan kusa..
“Idan na kasheta nayi rayuwa dawa..????
“Toh kawai kadaure kana juyewa bayan kwana uku uku..
“Wannan ne kuma bazan iya.. Tukunna ma!!! Gayamin.
“Me kakeso kasani mijina..
“Lokacin da kike tare da Adams yana barinki har na tsawan kwana uku…
“Toh ai lokacin mu biyu ne. Kaga dole na dinga samun hutu..
“Toh shikenan zan qara tabiyu kawai dan kidinga samun hutun..

“Ai mijina kishiya idan irin Auntyna ce ina santa ina qaunarta har agidan aljanna.
Magana ta gaskiya ayanda najika adaran jiya bana fatan ka kahad’a da wata y’a mace dan tazama kishiya agareni..
Zanji ba dad’i sosai araina idan taji abinda naji akanka daran jiya..
Dan Allah mijina kabarni na rayu dakai ni d’aya.. Badan ina qin kishiya ba. Saidan bani san irin TAUDHAT datasa AUNTYNA kuka da YAYANA.

“Idan ko haka ne. To ki’iya ibewa idan na juye miki. Zan rayu dake ke d’aya babu qari..
Wallahi tunda nake arayuwata ban tab’a san wata y’a mace kamarki ba MUSLEEMAT.. Kuma hakan ya farone daga lokacin da ADAMS ya danqamin wasiya akanki. Sannan na qara jin hakan a daranmu na jiya…

Murmushi MUSLEEMA tayi da cewa.. “Nagodema allah dayasa kaine kazama miji agareni akaro na biyu..
Saboda nasan zakaji da komai nawa. Ina baka tabbacin baka da matsala dani dan sai yanda kayi dani..
Sannan nifa Har na kwad’aitu dakata juyewa akowane lokaci dadai kamin kishiya..????

Murmushi yayi da sakar mata kiss yace “Bayan ji dake har da ƴaƴanki bazan bari suyi kukan rashin mahaifinsu ba. Dan qaunar ADAMS ajinina yake… ALLAH ya raya min Khalit da Kahlil & Rahma da little NUFAISAT.. yakai qarshen zancen nasa da tashi ya tasar da ita dakai hannunsa ga ware towul d’in dake jikinta.. Aiko cikin sauri ta rungumesa wajen shigemai da cewa.. “Ya dace kidena karanta labarin namu AUNTY RAHMA.. Dan kinji sirrinmu da YA ADAMS.. Yanzu ina rokwanki daki bar mana namu sirrin nida YA YUSUF haka….
Qara rungumeta YUSUF yayi cikin so da qauna yace.. “Barta kawai my Baby. Kedai bani nutsuwa nasamu kwanciyar hankali Kawai..
D’ago da fuskarta tayi zuwa ga kallansa takai bakinta cikin nasa bayan ta aika masa da zafi. Tace zan baka dukkan Farin ciki mijina…
Saurin d’aukarta yayi niyar Kwantar da ita…. Sai kawai ta dafe qirjinta daci gaba da cewa wayyo ZUCIYATA..
Arikice YUSUF ya kalleta da cewa.. “Me yadami ZUCIYAR..
Tace “zafi take min yanzun nan..
Da matuqar tashin hankali yace da ita… “Dan Allah ki rufamin asiri dan LEEKITAN ZUCHIYAN ya mutu…
????????????dariya MUSLEEMA tayi da dukan qirjinsa tace… “Toh kazama shi mana..
Yace. “Hmm Amma dagaske babu ciwan zuciyar ko..
Gyad’a masa kai tayi da cewa “Kwantar da hankalinka mijina idan ina tare dakai bani ba ciwan ZUCIYA.. Bare mufara tunanin inda zamu samo LEEKITAN ZUCHIYA…????

Alhamdulillah

Ni Rahama Nalele Auntyn luv nasan dacewa na b’ata tunaninku????

Fatan Allah ga MASOYA LEEKITAN ZUCHIYA
Ina tare daku akone yanayi da kowane lokaci..

Amatsayinku masu makaranta Wannan littafi LEEKITAN ZUCHIYA.
Miyafi birgeku awannan littafi
Miyafi saku nishaɗi
Meyafi baku dariya
Meyafi b’ata tunaninku
Meyafi tafiya da tunaninku
Meyafi baku tausayi
Meyafi b’ata muku rai..
Wata jarumace tafi birgeku
Wane jarumi ne yafi birgeku
A cikin ƴaƴan rajuman wa kukafi so..
Shin rahama Nalele tabaku zafi har kun iya abewa????????????

Alhamdulillah nagode ma Allah daya kaini qarshen wanga novel lafiya..

Dan Allah sister n brothers duk wanda a tsinci kansa cikin wani yanayi acikin dukkanin littattafaina ina rokwansa rokwanki daku yafemin.

Allah ya qarama marubuta y’an uwana masu bin wannan noven nawa basira da fasaha..

Y’an mata way’anda suka karanta ina muku fatan samun mazaje na gari

Haka matan aurema ina muku fatan Allah yasa mazajenku su soku fiye da yanda ADAMS yaso NUFAISAT fiye da yanda YUSUF yaso MUSLEEMA..

Na sadaukar da wannan littafi nawa ga dukkanin way’anda suka so shi.. Dan haka idan ya miki ina jiran comments daga gareku????????????????????

1 DAGA WASA ƘARAMAR MAGANA TAZAMA BABBAH

2 YA FARU AKAN KAI NAH

3 MATAR ƳAƳANA

4 MATAR KAMAL

5 HAYATUDDEN

6 AURAN DA A ƘAUYEN FAGO

????????????????????????????????????????????????????????????????SUNE MASU FITOWA DA IZININ ALLAH
INA KUMA ROKWAN ALLAHN DAYA BANI DAMAR RUBUTA MUKU SU CIKIN LAFIYA NA ƘARE DA NASARA.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62Next page

Leave a Reply

Back to top button