LIKITAN ZUCHIYAH COMPLETE HAUSA NOVEL
Ahankali ya shiga sarrafa MUSLEEMA yana mata wani wasa me d’aukar hankali.
Dama ita MUSLEEMA bata tab’a tsintar kanta a yanayin ba. Dan haka saita dinga mannemai tana shigemai.
Lokacin daya raba kansa da komai itama ya rabata da komai ba qaramin shigemai tayi ba.
Aiko nan ya fara aika mata da babban sak’o wanda nan take tunaninta ya d’auke..
Ya samu na fulaninta yanda yake so asaye kyem. Saidai basuyi cikan dazasu hargitsashi ba. Kasancewar yanxu suka fara tasowa.
Dake yasaka gaba saiya maida ita mace. Nanta fashe mai da kuka wiwi…
Yana aikin tana kuka. Dake yana sane da yarinya ce bai bata wahala da yawa ba.
Saidai yaji dad’inta sosai. Wanda nan take ya qara jin kifiyar qaunarta ta qara cikar masa zuciya..
A maqale tsam take a qirjinsa yana aikin lallashinta saboda kukan da take mai. Ji yake kamar ya cinyeta d’anye. Gaskiya yarinyar tabashi abubuwan tsayawa arai da yawa..
Duk da kukan da take mai hakan bai hanasa qara tsotsar nafulaninta..
Asuba nayi yafara tunanin a’ina zai sama musu ruwan wanka..
Haka ya daure ya fitto waje ahankali ya nufi kicin inda Yawo take girki saiko yaga ta d’ora ruwan zafi. Nanya haska ruwan dakyau ya tabbatar me kyau ne gashi har yana tafasa.. Ai ba shiri ya juye musu cikin wani babban bokiti. Yaje bakin rijiya yaja da sirka ruwan. Yaqara saka wani bai wani d’auki lokaci ba yajuye musu cikin botoci. Sannan yamayar ma da Yawon wani ruwan kan wutan saiya nufi bayin nasu
Bayan ya ajiye ruwan zuwa yayi yasa MUSLEEMA agaba wai tad’aure suje suyi wankan kan gari yayi haske. Nanta tubure masa akan badai suyi su biyu ba saidai ya kaita bayin idan ta fito saishi yaje yayi. Murmushi yayi yana nuna mata babu lokaci idan basuje sunyi tare ba Allah zaije yayi abinsa. Idan gari yayi haske taje tayi nata. kuma abin kunyane Yawo taganta tanayi. Jin hakan yasa MUSLEEMA yarda ya d’auketa yakaita bayin.
Nan ma sanda qauna tashiga tsakaninsu.
Bayan sunyi wankan tsarki ta gasa gabanta da kyau. sosai ya temaka mata wajen wankan soso da sabulu. Duk yanda MUSLEEMA takai da kunyarta sanda ta daure ta fuskance shi tayimai abin da yake so awannan lokacin. Dan cewa yayi tunda yayi mata wankan soso saitayi mishi idan ba haka ba saidai su kwana a bayin.
Hakan yasata daurewa tayimai yanda yake so..
Bayan sun dawo d’akinsu sallah sukayi suna idarwa MUSLEEMA dasan jiki shigemai jiki tayi. Haka ya kasance da ita yana karatun Qur’aninsa.
Da gari yayi haske ya maida ita gado. Shima ya kwanta gefanta haka wani bacci me dad’i yayi awan gaba dasu…
Dama Yawo tun cikin dare takejin kukan MUSLEEMA. Hakan ya tabbatar mata Ahmad injisu da fad’a yana cika aiki.
Dan haka asuba nayi biyar daidai tatashi ta hura wuta ta d’ora musu ruwa.
Dan haka akan kunnanta Adams yayi komai da asuba. Har wankan da sukayi..
Yanxu tagama had’a musu abin Karin safe tana cikin tunanin harsai yaushe zasu fito ne. Sai kawai tajisu a bayanta sun tsungunna suna gaisheta.
Da Farin ciki ta amsa musu da nuna musu taburmar da dama suke zama akanta suke cin abinci. Tace… “Kunga na gama komai dan haka kuzauna muci.
Haka suka zauna suna cikin cine tacigaba da cewa. Ga ruwan wanka can nabar muku.
ADAMS ya kalleta yace. “Toh sannu da aiki.
Bayan sun gama ci y’ar hirar da suka saba ita dai sukayi.
Yawo taga har tafiyar MUSLEEMA ta canja.
Dan haka sai tashiga daji tahad’o mata ganyayyaki na gyara tadawo tazo tatafasa su tace tadinga iba tana tsarki dasu.
Aiko tun alokacin da MUSLEEMA tafara amfani dasu taji dad’in jikinta.
Haka Adams ya dinga more MUSLEEMA. Sai dirjatta yake kamar me. Danshi yasan me yakeji aguntan
Wata qauna da soyayya sukema junasu sosai.
San ADAMS MUSLEEMA take kamar tayi hauka.
Komai yace mata yi take babu zancen musu.
Sannan duk abinda tace mai tana so shima yimata yakeyi…
Wata goma da Auransu ciki ya shiga MUSLEEMA.
Nan tafara laulayi dan cikin me irin bada wahalar nan ne..
Gata qaramar yarinya hakan yasa ADAMS damuwa da batun cikin ganin irin wahalar da take sha.
Yawo tace mai karya damu dama da haka kowace mace take zama uwa.
Hankalin ADAMS atashe yake matuqa yaqi bari hankalin nasa ya kwanta saboda cikin yaqi barin matar tasa da lafiya..
Yau da ciwo gobe da sauqi aikin kenan kullum.
Itako Yawo bata wani damu ba dan tasan ciki ya gaji haka.. Saidai tana mamakin girman ciki irin na MUSLEEMA ayanxu watanshi shidda. Amman idan kaganshi saikace tashiga watan haihuwanta..
Da misalin qarfe tara na dare ne suna zauna ita dashi cikin falansu. Futulace dai irin tamu ta gida ta haske musu falan nasu. Danna mata qafa yake ganin yanda ta kunburah.. Da murmushi akan fuskarsa yake ce mata.. “Qanwata anya ba y’an biyu zaki haifamin ba kuwa.
Murmushi tayi da cewa. “Gaskiya kam YAYAH zai iya zama hakan. Dan bakaji yanda nake ji ajikina ba.. Koma dai miye ai yanxu ina watan haihuwan nawa. Zan haifene muga me Allah ya bamu..
“Toh Allah ya saukar min dake lafiya. Saidai gaskiya ina ganin gobe zamuje cikin gari wajen Usman ya dubaki. Dan atsorace nake da wannan kunburin naki…
“Kadena jin tsoro YAYAH. Bakaji abinda Yawo tace ranar bane. Tace su azamaninsu basu san wani zuwa wajen doctor dan suna da ciki ba. Sai’a wannan zamanin na jikokinsu.
Dan haka YAYAH kabari kawai taci gaba da ban maganin nasu dan ina jin dad’insa. Insha Allah zan haihu lafiya. Mu raini yarammu cikin k’oshin lafiya..
Matsawa yayi jikinta da kama bakinta ya bata make kiss me tsayawa arai yace. “Na bari matata. Zanci gaba dayi miki addu’a har bayan haihuwan naki kisamu ingantacciyar lafiya me d’orewa..
“Ni dai ina sanka YAYANA. Ina san kasancewa dakai akowane lokaci. Ina san komai da kake min.
“Nima haka qanwata. Ina sanki da yawa ina qaunarki babu iyaka. Ina jinki araina kamar wani kwai. Insha Allah nidake mutuwace kawai zata iya rabamu..
“Itama idan zatazo zan rok’eta data d’aukemu tare. Dan ina san nayi wata daddad’ar rayuwa dakai agidan ALJANNAH…
Qara bata kiss yayi cike daso da qauna…
“Zaki iya dani kuwa yau.
“Ko zan mutu bana fatan ka buqaceni na hanaka kaina. Saidai na lura yanxu bakajin tausayina kamar lokacin da nake amarya agareka…
“Har yanxu a mazaunin amarya kike agareni qanwata. Saidai kinsan da dayanxu da bambanci. Saboda yanxu kike cika kike qara zama mace y’ar budurwata????..
Rufe idanta tayi cikin jin kunya tace. “Kai YAYAH…
Yace.. “ALLAH y’ar qanwata..
Kwana uku tsakani da hirar nan tasu Nak’uda tatashima MUSLEEMA qarfe gama sha d’aya na safe… Lokacin ADAMS baya gida. Dama Yawo tana tare da maganinta irin na fulani wanda idan hakan tatashi suke jiqama me naquda tasha..
Aiko nan tajawo ganyan. Tajiqa shi tabata tasha. Cikin iko na Allah MUSLEEMA bata wani d’auki lokaci ba. ta santalo d’anta na Miji..
Amman ciwo bai tsaya ba.
Can sai ga wani d’an???? nan ma ciwo bai dena ba. Tana dad’a wani nishin saiga Y’arta mace sandaleliya itama ta fito..
Yawo taga abin mamaki…. Sai nishin wahala MUSLEEMA takeyi wani bacci nasan d’auketa..
Haka kan yawo tagama yima yara wanka bacci yayi awan gaba da MUSLEEMA…
Sanda Yawo tagama tsaftace komai ta binne mahaifa sannan tatashi MUSLEEMA tatemaka mata taje bayi. Anan tabata ruwan magani na ganye tayi sarki dashi sannan tayi mata wanka da sauran ruwan. Ba qaramin jin dad’in jikinta MUSLEEMA tayi ba…
Koda suka dawo d’aki bayan MUSLEEMA tayi k’unzugu miqewa tayi a gado taci gaba da baccinta ko takan yaran batabi ba.
Nan Yawo ta leqa makwafta ta gaya musu MUSLEEMA ta haihu…