LIKITAN ZUCHIYAH COMPLETE HAUSA NOVEL
Buɗe mata kayan sanyin yayi su ice-cream ɗin tasha San ranta…
Kana ya fara sarrafata yanda yakeso…
Sanda ya tabbatar yasamu nutsuwa da kwanciyar hankali kana ya maƙaleta yana juya na fulaninta cikin bakinsa yana jin daɗi..
Sanda ya ɗauki lokaci ahakan kana ya bar matasu ya rungumeta yana ce da ita… “My luv. Ina samun dukkanin wani farin ciki daga gareki
Sannan a iya sanina ba ma’Auratan da suka kaimu fahimtar juna..
Dan kina san abinda ni nake so
Haka kaza nika nima Ina san abinda ke kike so.
Duk da cewar nasan kishiya da zafi take..
Ina baki haƙuri wajen gaya miki dazanyi cewar ina San zan ƙara Aure…..
Sosai yaji bugawar da girjinta tayi…. Sakamakwan dama a ƙirjinsan take..
ƙokari tayi dan ta raba kanta da ƙirjinsa Amman saiya ƙara ƙamƙameta..
Shuru na wani ɗan lokaci… Zuwa can ya fara jin zubar hawayenta a ƙirjin nasa
Cikin wata siririyar muryar tace dashi… “Me zaisa ka ƙara Aure…
“Zan ƙara Aure ne saboda ina San na faranta ran iyayena
Ko Allah zaisa nasamu rabo…
Bayan hakan ina addu’a akan Allah yasa wacce zan Auran ta iya girki…
Dan ina San mace wacce ta’iya. Nasha gaya miki batun yau ba.
Sannan bawai zanyi Auran bane danna musguna miki
Zanyine kawai dan farin cikin iyayena da kuma kwad’ayin samun wacce ta iya girki… Danna San zamammu da TAUDHAT na wani ɗan lokaci ne.
Kasancewar Dole tazama matar wani.
Idan hakan ta kasance yazanyi… Ya faɗi hakan yana me kallan fuskarta daci gaba da cewa…. Nayi nayi dake akan ki daure ki d’an iya. Amman kinqi
Toh ya zanyi dake my luv….
Kuka take sosai. Dan baqamin shiga tashin hankali tayi ba
Tasani.. Mijin nata me magana ɗaya ne.. Kuma duk abinda zai gaya maka gaskiya ne
Tasan tsakaninta dashi ba batun wani ƙunbiya ƙunbiya
Duk abinda yace mata zaiyi zaiyi ne kawai
Wannan yasa tafara jin tausayin kanta
Dan tasan zamani ya lalace… Batasan wazai kawo mata ba
Tasan yana dasan yara.
Shin idan yasamu daga wajen kishiyar tata wane baƙin ciki zata kwasa….
Cikin kuka tace dashi.. “Yanxu awane matsayi zaka barni…
“Wallahi bazan taɓa canja miki matsayin da kike dashi a cikin zuciyata ba…
NUFAISAT umarni nake baki akan bana San naga wani tashin hakanlinki akan Auran nan
Sannan bana San naga kin canja daga abubuwan da kike min
Hakan zai iya tunzura zuciyata
Dan kinsan baki isa dakatar dani daga ƙin aikata hakan ba
Kinfi kowa sanin magana ɗaya nake dake. Wacce ta kasance bata wasa ba.
Ina San ki saka aranki abokiyar zaman ki zata iya zuwa miki a kowane lokaci
Daga ƙarshe ina Sanki. Kuma bana tunanin zanso wata Y’a mace KAMAR yanda nake sanki..
Jan numfashi tayi cikin cigaba da kukan nata tace dashi… “Zanbi umarninka Ya mijina.. Dan abinda ya kawoni kenan gidanka…
Saidai yanxu ina buƙatar kaɗaici
Dan Allah kabarni naje bedroom nawa na kwana..
Murmushi kawai yayi da saketa ta sauka daga gadan da suturce kanta har takai ƙofa yace da Ita “dakata
Tashi yayi shima da sitirce gabansa yaxo gabanta da kama fuskarta yace… Dawai ina San ki tayani wankan ne kamar yanda kika saba.. Ya fad’i hakan yana me janye hannunsa
Share hawayenta tayi dayi mishi Murmushin yaqe tace… “Toh muje..
ɗaukarta yayi kamar wata baby ya nufi toilet d’in da Ita KAMAR yanda yasaba mata
Akan idansa tayi wankan tsarkin. shima yayi..
Sannan sukabi da wankan sosu da sabulu
Kamar yanda tasaba temaka masa. Hakan tayi..
Bayan sun fitoh ne dukkaninsu jikinsu d’auke da tawul. Ya kalleta yace.. “Da’ace kamar yanda kike bani kulawar nan Idan mun kusanci juna wajen yin wanka. Da’ace hakan kike bani kulawa Idan kina tare da TAUDHAT dana qara sanki da qaunarki….
Dan sosai nake jin takaicin yanda baki San kulawa dani Idan kina tare da TAUDHAT..
Abin na d’auremin kai Idan kina bani kulawa bayan idanta
Kawai dai magana d’aya anan itace.. ina San kulawa akowane lokaci koma kina tare da waye..
Murmushin k’arfin hani tamai da cewa… “Ayanxu zan kula sosai ya Mijina..
Kama fuskarta yayi ya fara aika mata da wani make✔.. Kiss. Wanda yake tafiya cikin wani salo
Sanda yay mata San ransa kana ya barta yana mece mata.. “Zanso ki sami kaɗaicin da kika nemi alfarma akansa..
Murmushin dai taƙara sakar masa da cewa… “Nagode…
Tana fad’in hakan taficce daga d’akin
yau rana d’aya kacal.. Kin raba shinfid’a dani NUFAISAT..
Ya fad’i hakan aransa
Kana ya zauna yana tunanin maraicin dazaiyi yau
Dan yasaba da d’umin jikinta yayin baccinsa…
Shuru yayi… Zuwa can ya canja kaya da shinfid’a dadduma ya fara aikin bada lafula. Yana gaisar da ubangijinsa
Itako Sanda ta tabbatar da cewar ta kulle ƙofar bedroom natan.. Sannan ta zube a gadanta tarushe da wani uban kuka wiwi..
Ta sani… Mijinta na matuƙar santa.. Kuma ayanda take kyautatama iyayansa baici ace su mata haka ba.????
Har shekara nawa tayi da Auran da zasuce ya qara Aure dan kawai bata haihu ba..
Abayyane take cewa.. “Wai meyasa mutune suke haka ne
Meyasa Ammee zakimin hakan
Me yasa. Meya Dady zakamin haka..
Shin bakusan Kishiya da zafi da ciwo take ba..
Ji nake kamar nayi hauka..
Ba qaramin kuka taci ba.
Candai daga bisani dataga kanta na Sara mata alamar zata cutar da kanta.. Sai kawai tatashi tayo alwala tahau lafula.. Tana rokwan Allah akan ya biya mata buqatarta na yasa Auran karya zama tashin hankali agareta
Allah yasa yinshi shine farin ciki agareta
Allah yasa hakan ya zama alkairi agareta
Allah yayaye mata baqin cikin duniya dana lahira.
Allah ya BATA DAMAR B’OYE KISHINTA agun amaryar da shi kansa uban tafiyar…
Haka tadinga addu’a kamar bazata dena ba..
Sannan kuma tadawo tafara karanta Qur’ani
Sanda taji idanta na rufewa sannan ta kwanta
Aiko bacci me nauyin gaske ne yayi awan gaba da ita…
Shiko Sam bai iya wani baccin kirki ba
Dan tunda yake da NUFAISAT wani abu bai tab’a shiga tsaninsa da Ita sun raba shinfid’a ba
Wannan dalilin yasaka ya kasa baccin kirki..
[29/04 12:05 pm] ????◾◼▪????: ☆´-
☆´-
☆“˜•☆•
¸☆“☆ª☆_☾☆• ❉ *.¸¸.*♠*.¸¸.*⚫*.¸¸*❆ *.¸¸.*⚫.¸¸.*♠ *LEEKITAN ~ZUCHIYAH* *.¸¸.*⚫*.¸¸*❆ ¸¸.*⚫¸*♠ *.¸¸.*⚫*.¸¸*❆
☆´-☆´- ☆“˜•☆• ¸☆“☆ª☆_☾
☆•
{Zoka Gyara Tunanina}
A true life story
April.. 2018.
Labari da rubutawa zuwa ga tsarawa.. ☾•Rahma Muh’md Rufa’i Nalele..☆
© REAL HAUSA FULANI WRITER’S FORUM????
☆We the best ☆
” بسم الله الرحمن الرحيم
☆page 06☆
Asuba nayi kamar yanda tasaba… Watoh bayan kammala sallar asubarta.. Tana shiga toilet d’insa da nata ta wankesu
Bayan ta fitto tayi shara da saita saka turara nan zakaji ko ina ya d’auki ƙamshi
Kana tayi wanka sai tatarama ogan nata nasa ruwan wankan
Kasancewar baya dawowa daga masallaci har sai gari yayi haske…
Hakan yake bata damar kammala way’annan ayyukan saidai kawai ya dawo ya ganta fes Ita da dakunanta…
Toh yau abin yaxo da wani saban salo..
Kasancewar tatashi da wani yanayi ba kamar yanda tasaba tashi ba
Saidai tagodema Allah daya amshi addu’arta… Dan bata tashi da muguwar damuwar nan da mata ke tashi da Ita lokacin da mazajensu suka gaya masu zasu qara Aure ba…
Hakanne mah. Ya bata damar tagama komai kamar yanda tasaba..
Yanxu haka tana tsaye a kitchen d’inta ne..
Lokacin bakwai dai-dai.. Alokacin kuma take sakaran dawowar Mijin nata daga Masallacin
Dama shine yake dafa musu Lipton da soya musu kwai da sauransu..????
Shine yau take San gwadawa.. Taga zaiyi dad’in da yake musu..
Saka ruwa tayi da d’an jefa citta dasu kanunfari ta cika ruwan..
Nan tatsaya har ya tafasa ta juye a fulas.. Sannan ta fasa kwai guda shidda tasaka magi dunƙule shima guda shidda…
Sannan takad’a ta soya..
D’aukar wayarta tayi takira yayarta Zainab akan tagaya mata yanda ake had’a farfesun kaza…
Da iya adadin magin da zata sakama kaza d’aya
Dariya Zainab tayi mata
Da cewa.. “Ina y’an aikinki suke.. Larai da Aseeya.. Kikara larai tayi miki mana…
Kamar NUFAISAT zatayi kuka tace da Ita.. “Kisan bana sakasu aikin daya shafi shashina. saidai imbanda lafiya..
Aikin su shine kawai su dafa nasu daba ma’aikatan gidan..