LIKITAN ZUCHIYAH COMPLETE HAUSA NOVEL
Waro ido NUFAISAT tayi da Kallan ADAMS wanda yake zaune a dining ya zubo musu ido kawai yana kallansu Kallan sha’awa. Tace.. “Dan Allah ajanye wannan hukuncin.. Dan nasan kowane iri ne akwai cakwakiya acikinsa. Sam bazata iya d’aukarsa ba..
Murmushi ADAMS yayi da tashi ya qaraso wajen nasu ya mannama NUFAISAT kiss a kumatu yace.. “Na janye uwar gida. Duk abinda kikace shi za’ayi..
Itama murmushi ta mayarmai da cewa “to nagode da bani wannan matsayi muje kuga gyarana.????
Haka ADAMS yasasu a gaba yana me qare masu kallo a halittarsu da fatan ya rayu dasu rayuwa me tsawo..
Shi kansa ADAMS ya yaba da komai da NUFAISAT tasaka a falan da bedroom harda kitchen..
Dan dama bawai yana bibiyan shashin bane lokacin da NUFAISAT take saka kayan d’akin.
Gaskiya yayaba da komai 100
Bare kuma MUSLEEMA dabata tab’a ganin tsari irin wannan ba..
Komai na falan da kitchen da bedroom d’in lemon green ne..
Sanda MUSLEEMA ta magantu tace da NUFAISAT.. “Aunty gaskiya banyi tunanin zanyi rayuwa a irin wannan waje dasunan matar wajen kuma mallakina ba..
Magana ta gaskiya Aunty kin had’u. Bani da bakin gode miki..
Jan numfashi ADAMS yayi dasan cewa wani NUFAISAT tatareshi da cewa.. “Bani san kace komai…
Kawai na baku kwana bakwai kadawo min d’akina. Sannan ga abincinku can bisa dining nasan zakuji dad’in abinda na had’a muku..
Murmushi yayi mata da d’aga mata hannu alamar yaji.. Tana ganin hakan tama MUSLEEMA sallama da Murmushi tabar falan..
Ahankali suka had’a ido shida MUSLEEMAN.. Saiya qaraso inda take da rungumota jikinsa yana mece mata.. “Na dad’e ina sha’awar rungumarki..
Shuru tamai sakamakwan dad’in daya rufe zuciyarta yau gata a jikinsa kanta bisa qirjinsa. Gashi cikin shauqi da murad’i..
Cikin nutsuwa ya fara d’ago da fuskarta suka had’a ido. Nan yakai bakinsa cikin nata yana aika mata da me zafi..
Nan da nan qafafunta suka fara rawa jin hakan da yayi ne yasa shi barinta da d’aukar ta ya direta a dining..
Duk yanda taso akan karta sake suci abinci tare amma abin ya gagara.
Dan kafeta yayi da ido yace saitaci komai da NUFAISAT ta girka musu..
Bayan sun gama cin komai dama shi ya rigada ya gama kintsa kansa tunkan yaje gidansu Ammin..
Dan nan gidan ya fara zuwa yayi wanka da sallah ya canja kaya kana yaje gidansu Ammin tasa.
Dan haka tambayarta yayi kotayi sallar isha’i.
Nan tabashi tabbacin tayi..
Saiya nuna mata shashinsa dace mata idan ta canja kaya tabiyosa yana jiranta..
Jiki a sanyaye ta’amsa masa.
Shiko part na NUFAISAT ya nufa sam tamanta tabar k’ofar a bud’e sanda ya kunna mata wutar bedroom nata sannan tagane abud’e tabarta…
Harararsa tayi da cewa. “Katafi kabar amarya ko..
“Eh.. Nazo qara ganinki ne dan bazan iya yin missing d’in rungumarki ba akullum..
Murmushi tayi da tashi daga gadanta ta rungumesa.. Tana cewa dan Allah.. “Kabimin qanwa a hankali..
“Wai wayace miki zanbi takanta ne yau..
“Koma yaushe katashi bin takan nata ina san kabita ahankali. Dan zan iya jure komai amma bazan iya jure jinya irin wannan ba… Dan nasan halinka ne sarai. lalurace kawai ke hana ka jin mace yayin bacci..
“ƙin kulata yayi danya lura neman magana takeji.????
Dan haka dataji yayi mata shuru sai kawai tayimai kiss daci gaba da cewa. “Toh yanxu kaji rungumata.. Dan haka maza kabarmin d’aki.
“Dama yasani dole kumallan matan ya motsa ko kad’an ne????
Dan haka simi simi ya bar mata d’kin da Murmushi akan fuskarsa yana fad’i a zuciyarsa Allah ya barsa da ita… Hmm????
Yana fittan ko bayan ta kulle kofarta. Sai kawai taji kuka yazo mata.. Tana matuqar san ADAMS amma dole tayi hakuri da nuna kishi akansa dan bazai tab’a zama nata ita kad’ai ba..
ALLAH yasa Haneepha tayi baccin saitaci kukanta bame rarrashinta tashare hawayenta tana me fad’i a bayyane.. “Wallahi kishi da zafi yake.. Duk yanda kaso danne zuciyarki dole kajishi ayayin da kana kallo mijinka zai tsallake yaje wajen waninka.. Yanxu fa abinda yake yimin shi zaima wannan yarinyar qarama da ita..????
Yanxu fa duk abinda nasani akansa itama tasani.
Yanxu zai raba san da yake min yana bata rabi yabani rabi.????
Ai tana kawowa nan a zancenta tara fashewa da kuka tana meci gaba da cewa.. Allah ka rage min kishin mijina araina. Allah ka haneni nunama abokiyar zamana kishi akansa.
Allah kayima zuciyata gata ka hana idona ganin wani abu dazai mata agabana wanda zanji haushi na nuna kishi agareta..
Allah kasan ina santa ina qaunarta ina san kasan cewa da ita matsayin kishiyata amma Allah karka barni da wayona wajen zaman nawa da ita.
Nidai fatana Allah kasa mijina yasoni fiye da San dazai mata arayuwa..
Nidai fatana Allah ka rufamin asiri ka kwantar min da hankalina kasa naci jarabawar da zaka d’auramin akowane lokaci ne.
Allah ina san mijina.. Idan ya kasance shine mijin qarshen rayuwa toka barni dashi da ita murayu rayuwa taban sha’awa.
Idan kuma ya kasance bashine mijin qarshen rayuwa ba Allah ka zab’amin abinda zai zama alkairi agareni..
Haka NUFAISAT taqaraci baya nanta ta hak’ura da komawa bedroom nata ta rungumi Haneepha bacci me qarfi yayi awan gaba da ita…
Shiko ADAMS yana komawa part nasa MUSLEEMA na shigowa bedroom nasa cikin shigar bacci da hijab a jikinta..
Nan ya tashi ya tareta da cewa.. “Bara naga wankan naga ko yayi kyau..
Shuru tamai..
Yacire mata hijabin yana me cigaba da cewa.. “Yanda nayi miki cikinsu Khalit haka nake san kiyimin duk abinda nake miki cikin dare dan yau ina san kidawo min da tunanina Wanda nayi missing nashi dake..
Kallansa tayi da sauri..
Shiko ya d’aure fuska????…
Sosai tagane ba wasa yake mata ba da gaske yake mata..
Dan haka bayan yayi nasakar kaita bed nasa ya rabata da komai na jikinta nan takai bakinta cikin nasa tana aika masa da salan da yake mata amfani awannan lokacin..
Sosai ADAMS yayi mamakin lamarin danya tuna wata rana yayima NUFAISAT amfani da salan tatambayesa wayake yima..
Sosai ADAMS yaji dad’in harkar da MUSLEEMA danji yayi kamar karya barta..
Sam bai damu da ihun da take mai ba danya gane ihun bana kuka bane ihun dad’ine…
Ya gane yarinyar ta had’u da yawa dan ko nafalaninta bazu zube ba. Basuma nuna alamun anwani shasu ba.
Hakan ne yasa shi nuna mata zalamarsa akansu. Dan sosai ya nuna mata qauna wajen shansu..
Washe gari tana zaune a kan cinyarsa yake bata breakfast d’in da NUFAISAT tayi musu..
Zazzab’i ne yake damunta sosai..
Da tausayawa ya kalli fuskarta da cewa.. “Ko dama haka ne yake faruwa idan muka had’e da juna..
Qara lefewa tayi ajikinsa cikin shagwab’a tace.. “aa kawai ina ganin ciwan yazo ne..
Kiss ya sakar mata dajin santa arai.. cikin kulawa ya bata magani tasha..
Dayazo ma da NUFAISAT da batun bata jin daɗin jikinta sanda ta hararesa da cewa.. “Ai dama nasani.. To yanxu miye kawani zo gaya min…
Sosa qeyarsa yayi da rungumarta cikin jin kunyarta da qaunarta yace.. “So nake tunda bakiyi jinyar TAUDHAT ba kinga sai kiyi nata dan Allah karkice aa.. Wallahi na wahalar miki da ita da yawo tunda na gane tayi missing nawa da yawa. Gata shagwab’abbiya.
Duk da cewar bayau bane na farko Amma ai kinsan dole taji da bambamci da salan da taji a Ruga ko…
Kai Allah ya tsine wannan fad’ar gaskiya irinta Adams????????♀ NUFAISAT yau tafad’i hakan aranta dan sosai taji zafin gaya mata hakan da yayi????