LIKITAN ZUCHIYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

LIKITAN ZUCHIYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

Jan numfashi NUFAISAT tayi da sakin Murmushi.. Abayyane take cewa.. “Bazan qara barin TAUDHAT tayima girki ba Ya Mijina.
Yanzu na shirya kula da cikinka kamar yanda duk mata tagari takeyima mijinta…

Tana gama furucin. tatashi ta kwashe kayan da kaiwa kitchen tawankesu tsaf…
Daga falan nata taji muryar Aseeya da Larai suna gaisheta..
Da Murmushi tafitoh tana amsawa.. Tana me tambayarsu kowa dai yana lafiya ko..
D’aga mata kai sukayi alamar tabbatarwa
Zama sukayi KAMAR yanda suka saba wajen tayata hira..

Can da misalin ƙarfe goma Sha d’aya saiga TAUDHAT taxo gareta..
Ganin zuwan TAUDHAT d’in yasa su Aseeya barin falan..
Da wani hali yau NUFAISAT d’in ta tarbi TAUDHAT d’in..
Ganin hakan yasa TAUDHAT d’in tambayarta ko tana lafiya
Jan numfashi NUFAISAT tayi cikin kuka tace… “Yazanyi Y’ar uwa.. ADAMCY Aure zai ƙara……
“Aure????… TAUDHAT ta nanata had’e da dafe ƙirji da waro ido.
“Eh Aure zai qara TAUDHAT.. Saboda yana San ganin farin cikin iyayensa..
Wai so suke suga yaransa..
Yazanyi TAUDHAT..
Ji nake kamar nayi hauka.
Kinsan baqaramin San ADAMCY nake ba
Ina jin tsoran karya kasance wacce zai Auran shed’aniyace. Taxo ta rabani dashi..

Shuru TAUDHAT tayi.. Dan tafi NUFAISAT d’in shiga tashin hankali..
Dan numfashi har wani sama sama yakeyi…
Cikin tashin hankali tace.. Towa zai Aura..
“Ban sani ba TAUDHAT.. Bansan wacece ba
Saidai ya gayamin in saka ran zuwanta akowane lokaci..
Sannan bazai qara cin girkinki ba.. Nawa yake San ci..
Shuru dai TAUDHAT taqarayi… Zuwa can tunaninta ya bata mezai hana tayi amfani da wannan damar wajen Jan NUFAISAT d’in zuwa ga saban bokan nata..
Tabbas Idan ya ganta ba makawa Auran yarinyar dazaiyi kanta zai koma..
Yin wannan tunanin nata yasata Jan numfashi ta kalli NUFAISAT d’in cikin tausayawa tace… “Dama akwai wani malami me bada magani… Wanda wata mata tayimin kwatancen inda yake d’azu.. Ta tabbatar min Idan har yaba Wanda bai tab’a haihuwa magani. To Sha Allahu asatin mutum yake samun ciki…
Shine fa hankalina ya tashi naketa sauri Nazo na gaya miki…
Ashe da raban zanji wannan mummunan labari…
Shuru NUFAISAT tayi.. Can tace.. “Mezai hana yanxu muje wajensa ko Allah zaisa mu dace..
Aiko da mafificin farin ciki TAUDHAT ta wangale mata baki wajen cewa.. “Maza kirasa awaya muje yanxu pls.
Ba musu NUFAISAT ta d’aga wayarta takira ADAMCY Wanda yake wani companynsa na had’a kafet..
Cikin muryar lallashi take cemai dan Allah zata wanigu yanxu zata dawo..
Dafarko yaqi yarda. Sai Daga baya ya yarda..
Aiko da murna tashirya suka ficce…

TAUDHAT ce me tuk’i. Yayinda NUFAISAT taketa addu’ar Allah yasa ta dace agun wannan malami…

Sunyi tafiya me d’an nisa inda suka dire tafiyar a wani daji.. NUFAISAT ta kalli TAUDHAT ad’an tsorace tace.. “Me zaisa wannan malami yaxo cikin daji haka ya zauna…
Murmushi TAUDHAT tayi da cewa.. “Ai kinsan manyan malamai bayin Allah basu cika zama cikin gari ba. Sunfi zama cikin daji saboda hakan yafi basu damar bautar Allah cikin nutsuwa..
Gyad’a kai NUFAISAT tayi dan tagamsu da abinda TAUDHAT d’in tace…
Fitowa sukayi tare da nufar matan da suke zauna jikin bukkar wajan..
Kallo d’aya zaka musu kasan jiran fitowar wata suke jira daga cikin bukkar..
Da Murmushi TAUDHAT tagaishe tare da shigewa cikin bukkan kai tsaye..
Azahiri wasu daga cikin matan wajen sun nuna mamakinsu ganin hakan da tayi..
Hatta NUFAISAT tayi mamakin hakan… Hmm kodai menene gwara suyi sutafi dan haka kawai taji gabanta na fad’uwa da wajen… Sam sai taji hankalinta bai kwanta da wajen ba..

Itako TAUDHAT tana shiga cikin bukkan ƙarema Matar dake shirin cire kayan jikinta kallo take.. Da alama zata tsinannan zai aikata masha’a da itane kamar yanda yasaba yima duk wacce tazo neman temako garesa..
“Wai me yake damunki ne TAUDHAT.. Mezayasa baki tashi shigowa gareni sai kinga ina niyar San biyan buqatata…
D’an gajeran bokan Wanda kallo d’aya zakamai kasan tsinannene banda fad’uwar gaban da zakaji agaresa shike fad’in hakan…
Murmushi TAUDHAT tayi da fad’in.. “Na d’auka kasan da zuwana yau..
“Aikin San zan sani.. Ko bada NUFAISAT kikazo ba.
“Eh da Ita nazo..
Kecewa yayi da wata shegiyar dariya yana me cewa… “Tunda nake arayuwata ban tab’a ganin macen data had’e kamarki ba… Saidai NUFAISAT tayi miki zarra.. Koda zakiyi zaman kishi da Ita. Dolene kiyi hakuri da ita..
Watoh TAUDHAT.. Yau burinki zai cika tunda naga NUFAISAT kamar yanda na gaya miki..
Dama ƙamshin jikinta kawai nake San d’an ugwalli yaji.. Dazaran tashigo bukkan nan yaji aikinki yaci…
Saidai kuma tun daga nan zatayi miki tsana me me muni…..
“Idan buqata zata biya.. Ban damu da tsanar da zatamin ba… TAUDHAT takatseshi da fad’in hakan tana meci gaba da cewa.. Bara na turota yanxu.. Saika sallami wannan matar Idan mungama tadawo Ku d’ora daga inda kuka tsaya.. Takai ƙarshen zancen nata da nuna matar nan data shigo tagansa da ita gami da ficcewa daga bukkan…

Atareko suka fito ita da Matar dan tana ida zancenta yama matar nuni da ido akan taficce..

“Wai zaki iya shiga..
“OK.. NUFAISAT tace da TAUDHAT tana me shigewa cikin bukkan…
Saidai cak tatsaya tana me ƙarema cikin bukkan kallo tun daga sama har qasa
Gabanta ne yayi mugun fad’uwa… Nan take ranta yayi mugun b’aci.. Danta gane inda TAUDHAT takawota..
Miye had’inta da boka
Meyasa TAUDHAT tayi mata haka..
Meyasa. Meyasa ta yaudareta..
Kallo d’aya zakama cikin bukkan kansan durk’ushe kake gaban boka….
Aiko azuciye ta fitto daga cikin bukkan ta nufi TAUDHAT d’in idanta ya kad’a yayi jah.. Cikin jin zafinta tace da ita… “Ina kika kawoni TAUDHAT..
“Wajen malami mana NUFAISAT. Koba haka na gaya miki ba.
“Ƙarya kike TAUDHAT.. Ba wajen malami kika kawoni ba wajen boka kika kawoni..
Me nayi miki TAUDHAT..
Meyasa kika yaudareni
Kinfi sanin na yarda dake fiye da kowa arayuwata..
Tunda nake ban tab’a kawowa araina zanzo wajen boka danya temaka min da wani abu nashi ba..
Kashi yau kin kawoni wajensa TAUDHAT.. Kin kawoni wajen La’ananne. Kin kawoni wajen tsinanne. Kin kayoni wajen matsiyaci.. Me zai bani imba tsiya ba..
Toda Allah na dogara bada kowa ba..
Kin nunamin kema baki sanshi ba… Saidai alamu sunnuna kinmai farin sani…

“Haba bawar Allah.. Meyayi zafi haka. Kema imbanda kanki akulle yake. Aiyaci kigane tun farko wajen boka takawoki..
TAUDHAT bayau tasaba zuwa nan wajen ba..
Ni nan nizan gaya miki wacece TAUDHAT..
Kin gani dai akan idanki yanda tana zuwa tashige garesa kai tsaye…
Kiyi hakuri Idan kuka koma gida kyayi mata fad’an yanda ranki kesu…
Amma bawai kitsaya nan kina mata fad’a ba..
Gaskiya kiyi gaba karki jawo mana fishin boka. Dan kaf bokayan garinnan ba Wanda baisan TAUDHAT ba. Gata kyakkyawa. Gata karuwa. Gata me San kud’i. Gata mesan maza. Gata mebin bokaye… D’aya daga cikin matan wajen ce ta katse NUFAISAT da fad’in hakan..

Jin hakan yasa ran NUFAISAT qara b’aci. A zafafe ta tafigge makullin motarta tashige cikinta da sauri tatadata saiji kake jinnnnn nananana…???? ta figi motar kamar zata tashi sama.. Kowa awajen sanda ya tsorata da yanda tatashi motar…
Tab’e baki TAUDHAT tayi ganin tafiyar NUFAISAT d’in…
Cikin nuna rashin damuwa haka ta fad’a cikin bukkan tana me kallan bokan nata zatayi magana ya d’aga mata hannu da nuna mata wani turare yana cewa.. “Kawai kwanta najiki da kyau.. Ba musu TAUDHAT ta cire kayanta da kwantawa gefansa.. Nan suka aikata masha’arsu Wanda tad’aukesu awanni..
Sanda yayi yanda yakesu da Ita San ransa. Kana ya barta da bata turaran yana me gaya mata tasan yanda zatayi tasa ADAMCY ya shaqi ƙamshin.. Yana tabbatar mata da lalle Idan ADAMCY ya shiqi ƙamshin ko alokacin Idan tayarda saiya aureta ba makawa…
Dariya TAUDHAT tayi damai godiya zata ajiyemai kud’i yace tabarshi yayi mata abin kud’inta…

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62Next page

Leave a Reply

Back to top button