SAMHA COMPLETE HAUSA NOVEL

SAMHA COMPLETE HAUSA NOVEL

Me zai gani “Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un” Kawai ya it’s furtawa.

Please
Comment
Nd share
[11/23, 8:04 PM] Sumayya: ????????????????????????????????????
????????????????????
????????
????

????SAMHAA????

®☄
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍????
{ Gaskiya d’aya ce daga k’inta sai b’ata burinmu mu fad’akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}

    ```????G•W•A????```

GASKIYA DOKIN K’ARFE•????????

Written by khadeejatou Muhammad Basskkwace

Dedicated by (Mrs Basskkwace)

Bissimillah Rahamani Raheem

Page4⃣5⃣

Me zai gani ” Innalillahi wa’inna ilaihi” raji’un Kawai ya iya furtawa yayi k’asa yana neman fad’uwa da sauri ya jin gina da bango ya dafa kansa da yake sara masa.

Sai a lokacin hakalin Lubabatu ya dawo gare ta tai saurin ture saurayin da yake manne da ita yana shafawa.

Shiko saurayin bai kallon inda take kallo a tsorace yayi ganin wani Guy tsaye yasa shi ta’ba baki ya sa hannu zai k’ara jawo ta tai saurin ja da baya tare da d’aura hannuwa bisa kai ta kurma ihu.

Ahankali Dr Habeeb ya d’ago kai yake duban su yayin da hawaye ke kwaran ya daga idanuwan shi,saurin ju yawa yayi tare da ja musu k’ofar falon ya wuce fuuuu ya fad’a motor sa.

Ita ko Lubabatu zu bewa tayi awajen ba abin da take sai ihu da tarin da nasani bata ta’ba jin kunyar abin da take aikatawa ba sai yau.

Shiko saurayin ta kowa yayi inda take ya duk’a, ko kafin tai wani yunk’urin ya had’e baking su ya fara ya mutsa mata jiki.

Itako take tanemi da muwar ta-ta tarasa.

Ata k’aice bai bar ta ba harsai da ya biya buk’atar sa kafin ya k’yaleta.

Itako da yake gwana ce harija,saida ta k’ara neman sa sai da yayi so uku kafin ta ji ta gamsu.

Samha ko gyara take sha sosai-sosai wajen Hajja Ganah da d’iyar ta Sumayya in ka ganta akwana uku baka iya gane ta tayi kyau sai shek’i take kamar ba ita ba.

Salman ko yau ya lura kusan kwana uku bai ga wulqawar ta ba yana son ya tambaye Mama amma girman kai ya hana, fitowan shi daga d’akin shi kenan yaga ba kowa falo direct d’akin Samha ya nufa ko da ya shiga yaga wayam ba kowa har bayi sai da ya diba,jiki a sanyaye ya bud’e k’ofa zai fito, dai-dai lokacin itama Mama ta fito daga d’akin ta kallon shi take cike da tuhuma miya je yi d’akin.

Shiko k’asa yayi da idanuwan shi cike da kunya.

Mama da taga haka wuce war ta falo tayi dai-dai lokacin aka fara shigo da akwatina da ganin su na lafe ne driver gidan Hajiya Abidah kanwar ta ne da farin ciki ta nuna masa inda zai aje su ajewa yayi yafita.

Itako zama tayi kana kujera,yana zaune har ya gama shigowa da akwatina kafin ye mata sallama ya fice, akwatina ne kyawa-wa pink colour kowanne shak’e yake da kaya set goma sha biyu.

Salman ne ya fito sum-sum kamar muna fuki zai wuce.

Mama tace,”kai zo zamna nan”.

Dawo wa yayi ya zauna kamar muna fuki yana sunkuyar da kai.

Tace,”bani kud’i lefen y’a ta”ta na maganan tana mik’a masa hannu.

Muryan shi can k’asa-k’asa yace,”ba kin riga kin saya ba?

Tafa hannu ta fara tana sallami.

D’agowa yayi yaga mi take ma sallami haka.

Da k’uwa tai masa da hannunta duk biyu.

Dariya ta bashi amma ya gimtse.

Ta k’ara mik’a mai hannu tace,”bani nace ko in sa’ba ma”.

Yace,” Mama kiban bashi zan biya wani lokaci”.

Rik’e baki tayi tare da cewa,”Salman wai wasa nike dakai ne,naga abokiyar wasan ka kake son maida ni”.

Dariyan da yake rik’o ta kufce masa nan ya fara.

Mama ido ta bud’e tana kallon shi.

Dai-dai lokacin Hajiya Abidah ta shigo bak’in ta d’auke da sallama.

Amma dariyan da Salman yake ta d’auke ma Mama hankali ko ji batai ba.

K’ara sowa Hajiya Abidah tayi ta bayan shi ta mai dundu.

Aiko dole yayi shiru darinyan ta tsaya cak kamar d’au kewar wutan lantar ki sosa wajen ya soma sabida tamai bazata.

Mama ganin Hajiya Abidah yasa ta washe haure tace,”yaushe kika shigo?

Hajiya Abidah tace,”ina zaki sani tunda ya saki gaba da iya shegen sa”.

Tace,”barni dashi ya maidani kakar shi ai”.

Zama Hajiya Abidah tayi tace, Mama ta duba kayan kafin su wuce kaiwa,nan Mama ta dud-duba kayan aiko sambar ka ta rik’a yi duban Salman tai tace,”kwashe su tas ka kai su motor kuje kukai”.

Cewa yayi tou tare da mik’ewa ya fara fita da kayan ,saida yaga ma kwashe su tas kafin Hajiya Abidah ta mik’e tai ma Yayarki ta sallama suka fita.

Gidan Gwaggo kuwa tun jiya Hajiya Lailah ta kirata ta shaida mata kawo kaya yau,aiko take ta kira yan uwanta ta shaida musu,washe gari da sas-safe ko suka fara zuwa.

Itade Inna Larai kallon su kawai take sai bak’i ke shigowa kala-kala.

K’arfe uku dai-dai ta masu Salman k’ofar gidan su Samha, Hajiya Abidah ce ta fita tafara shiga……….!

KUYI HAKURI BA YAWA.
[11/23, 8:05 PM] Sumayya: ????????????????????????????????????
????????????????????
????????
????

????SAMHAA????

®☄
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍????
{ Gaskiya d’aya ce daga k’inta sai b’ata burinmu mu fad’akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}

    ```????G•W•A????```

GASKIYA DOKIN K’ARFE•????????

Written by khadeejatou Muhammad Basskkwace

Dedicated by (ALHAJI IBRAHIM MUHAMMAD BASHEER BASSKKWACE FAMILY)

Bissimillah Rahamani Raheem

Page4⃣6⃣

Da sallama ta tashiga Inna Larai ce ta amsa mata,kafin suka gaisa cikin mutunci.

Fitowa Baabah Hafsatu ne yasa Inna Larai yin shiru.

Da fara’an ta-ta k’ara so in da Hajiya Abidah take tace, “lale-lale da zuwa ga tabar ma ki zauna”.

K’ara sowa inda tabar man yake ta zauna.

Lokacin Salman ya fara shigowa da akwatinan yana ajewa gaban Hajiya Abidah .

Baabah Hafsatu kuwa rik’e baki tayi tana kallon kaya.

Inna Larai ma hakan take gani anata shigo da akwatina.

Gwaggo Dije da sauran mutanan d’akin ne suka fito suka fara yi ma Hajiya Abidah barka da zuwa.

Salman ko yana gama shigowa da akwatinan ya koma cikin motor ya kwanta yana jiran ta fito.

Gwaggo Dije ta rangad’a gud’a yayi da kowa ya d’auka jikake ayiri-ri-ri-ri-ri-ri-ri-ri-ri-ri-ri-ri-ri-ri-ri ya kaure a gidan

Gwaggo Dije ta k’ara sa inda Inna Larai dake tsaye soro-ro tace,”uwar gida sarautan mata ga kayan y’ar ki ankawo Samha d’aurin auren ranan sati taho ki bud’a mana”.

Itako bin ta tayi kamar rak’uma da akala har wajen kayan,nan ko tafara bud’awa sai sanbarka ake don har muƙofta sun shigo suma jiyo gud’a.

Saida suka gama gani kafin aka kulle akwatina nan.

Gwaggo Dije ta mik’a ma Inna Larai hannu tace,”bani tukuyci”.

Zaro ido Inna Larai ta fara kafin tayi dariyan yak’e tace,”keko amarya zolayata kike kinsan ko kobo ban magani”.

Dariya wajen akasa gaba d’aya.

Baabah Hafsatu tasa hannu ga lalitan ta ta d’ebo kud’i masu yawa batare da ta irga ba ta dank’a ma Inna Larai tace,”tou gasu nan na ara miki bada”.

Waro ido tayi kafin tace,”ina zan same su inna karb’a?

Gwaggo Dije tace,”kede ansa ki bayar”.

Ansa tayi ta mik’a ma Hajiya Abidah.

Hajiya Abidah ta sa hannu ta ansa tai godiya,sallama tayi musu zata wuce.

Nan aka d’auko k’aton roba cike da alkaki da kwalin fresh yoo da parked d’in sweet aka kai mata motor aka zuba.

Shiga tayi ta zauna,nan suka rik’a ma Salman shegan taka .

Dariya kawai yakeyi tada motor yayi ya wuce.

Suko suka koma gida sai sambar ka suke da kayan da aka kawo.

Kan kace me unguwar su ta d’auka cewa ankawo kayan aure Samha akwati goma sha biyu,nan mutane suka fara turu-ru zuwa gani.

Salman ko suna zuwa gida ya zube kan kujera lokacin Mama bata falon,Hajiya Abidah wu cewa tayi ciki.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34Next page

Leave a Reply

Back to top button