SAMHA COMPLETE HAUSA NOVEL

SAMHA COMPLETE HAUSA NOVEL

“Bakomi Salman nasan uziri ya rikeka”.

“Antashi lfy baba,ya jikin ka”?

“Alhamdulillah jiki yayi sauki,yau sai gida”?.

“hakane baba”.

Tana gefa tana kallon su cike da sha’awa dama yayan tane.

A hankali tace. “Ina kwana yaya”.

d’ago kai yayi ya dubeta lafiya k’alau k’anwata,kun gaji dajira koh.

murmushi tayi kawai batace komi ba.

“Toh mukai kaya motor muyi maza inkai ku gida nasan kungaji dazuma asbiti”.

murmushi kawai tai tafara d’aukan kaya shima yad’au wasu tare suka jera har bakin motor ya bud’e suka sa kayan suka koma.

kuyi
manage
da wannan ba yawa
[11/21, 2:22 PM] Sumayya: ????????????????????????????
????????????????????
????????????
????

      ???? *SAMHA* ????

®☄
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍
{ Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira }.

????G. W. A????
GASKIYA DOKIN ƘARFE ????????

Writing by
Mrs basakkwace khadeejatu

wannan page nakine aunty umaimah,Smile, Mom khaleed,ummi dabai,inna matukar jin dadin comment dinki Allah yabar qauna Ameen.

PAGE1⃣3⃣

Bismillahir Rahmanin Raheem.

Murmushi kawau tai tafara daukan kaya shims dauka wasu yayi tare suka jera har bakin motor yabude suka sa kayan suka koma,saida suka gama jidan kayan tsaff suka kai motor kafin ya cincibo shi yafito dashi yakaisa motor yasa shi a gidan ga ya zaunar dashi,itako a baya ta zauna.

Daidai nan Dr Abbas ya qaraso fuskan shi dauke da murmushi yabashi hannu.

Shima Salman miqa masa hannu yayi fuska dauke da murmushi.

Dr Abbas yace

“saiynzu abokina zakakazo ka dauki baban mu?

Salman yace

“wallahi koh dan uzirine ya riqeni.

Dr Abbas yace “Allah sarki Allah yabashi lafiya.

Salmn yace” Amin abokina.

Dr ya leqa motor yace “sannu baba jiki yayi kyau ,Allah yabaka lafiya.

Malan Sale yace “ameen likita nagode ,nagode Allh yabku lada.

“Ameen Dr Abbas ya amsa dashi.

Kallon Samha yayi da ta dukar da kanta yace “yade Samha zaki tafi ko sallama babu ban number wayarki murinka gaisawa,yafada yana fiddo waya daga aljihu.

murmushi tai kanta a qasa tace “Dr aini banda waya saide ka ansa ta yaya.

gwalalo ido yayi ganin kamar wannan ace bata da waya, murmushi ya qara saki yace kodai dan iskan nan yace miki karki bani don nasan halinshi,yayi maganar yana duban Salman.

shiko Salman yiyayi kamar baisan aunayiba.

itama Samha kallo shi tai kafin tace “a’a wallahi banda shine dana baka.

ciro dayan wayar shi yayi ya miqa mata yace riqe wannan zankira ki mi magana.

noqe kafada tayi tare da cewa “a’a bazan ansa ba,azuciyar ta koh cewa tayi in ansa wayar nan ta ina zan fara inba kira kadai za’a yi indaga ba kiran ma bansan yanda ake amsawa ba.

Malan Sale yaduba yace “baba kaganta koh namata kyauta taqi ansa,baba kace ta ansa.

murmushi baba yayi yace kayi hakuri Likita ban son ta rike waya.

Hada rai Dr yayi shi adole yayi fushi,shikenan baba tunda ni baka daukeni amatsayin yaronka ba da zanma Samha kyauta kununa bakwaso.

Salman ne yaja tsaki tare dacewa “malan ka ishemu dalla kabar mutane su wuce ban hanya,mutun sai surutu kamar ya hadiye radio,mtsuuuuu.

Murmushin dole yayi yamatsa daga jikin motor yana fadin” Allah ya huci zuciyar ka aminina.

Salman koh bude murfin motor yayi yafada yatada motor,hararan Dr yakuma yi tare da fadin “parrot kawai.

Dariya Dr yasa tare dacewa ba komi nide zankira ka kabama Samha wayar musha hira.

Salman baice komi ba yayi gaba.

Dr koh murmushi yayi dan yasan halin abokinshi bai cika son magana ba,juyawa yayi yanufi office dinsa.

Tuki yake suna hira da baba saida yabiya dasu chicken republic yasa take away kafin suka kama hanyar gida,adaidai kofar gidan sukai parking ita tafara fita miqa mata key yayi cike da mamaki take kallonta tace “mai zanyi dashi.

Salman yace “daki zaki bude kwashe ledojin nan ki shiga dasu.

kwasa tayi bata qaracewa komi ba tai cikin gida a tsakar gida ta iske Inna Larai tana hada wuta yaqi ci cike da fara’a tai sallama

koh ansa mata batayi ba illa harara da ta galla mata tare da jan tsaki .

murmushi kawaitayi don ta kwana dasani baza ta ansa taba”sannu inna da aiki.

a fusace tadago tace” ke tana gwadata da dan yatsa zanci uwarki kika qara ko kulani mayya kawai kurwata kurrrr ,kin cinye uwarki yanzun kin kama ubanki Allah baibaki saa ba yamutu ba shine zaki dawo kaina toh li’ilafi wallahi.

Daidai lokacin Salman yashigo dauke da Baba,yaji duk zagin da yake mata kallonta yayi da take tsaye yace “ba kofa nace ki bude ba kika tsaya?

Turus tai ganin dakinsu yanda takoma juyowa tayi tazuba masa manyan idanuwan ta.

hada rai yayi “zaki bude ko kallo na zaki tsay yi.

qarasa wa tayi jiki a sanyaye ta budesai da gabanta yafadi ganin yanda dakin su yakoma.

Baba ma haka cike da mamaki yake kallon shi.

shiko kauda kai yayi kamar baisan sunayi ba,direct parlour yashiga dashi akan tsadaddan kujera ya ije shi ya zaunar dashi.

Daga baba har Samha kallon dakin suke,kuka baba ya yafashe dashi sabo da murna.

da gudu ta qaraso inda babanta tarike masa hannu tana hawaye itama tace “baba dan Allah kadena kuka banson ganin hawayenka tanayi tana goge masa hawaye……..

kuyi manage bakwa comments sosai.????????????????????????????
????????????????????
????????????
????

      ???? *SAMHA* ????

®☄
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍
{ Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira }.

????G. W. A????
GASKIYA DOKIN ƘARFE ????????

Writing by
Mrs basakkwace khadeejatu

wannan page nakine aunty umaimah,Smile, Mom khaleed,ummi dabai,inna matukar jin dadin comment dinki Allah yabar qauna Ameen.

PAGE1⃣3⃣

Bismillahir Rahmanin Raheem.

Murmushi kawai tai ta fara ɗaukan kaya shima ɗaukan wasu yayi tare suka jera har bakin motor yabuɗe suka sa kayan suka koma,saida suka gama jidan kayan tsaff suka kai motor kafin ya cinciɓo shi yafito dashi yakaisa motor yasa shi a gidan gaba ya zaunar dashi,itako a baya ta zauna.

Dai dai nan Dr Abbas ya ƙaraso fuskan shi ɗauke da murmushi yabashi hannu.

Shima Salman miƙa masa hannu yayi fuska ɗauke da murmushi.

Dr Abbas yace “sai ynzu abokina zaka zo ka dauki Baban mu?”

Salman yace “wallahi koh ɗan uzirine ya riƙeni.”

Dr Abbas yace “Allah sarki Allah yabashi lafiya.”

Salmn yace” Amin abokina.”

Dr ya leqa motor yace “sannu Baba jiki yayi kyau ,Allah ya baka lafiya.”

Malan Sale yace “ameen likita nagode ,nagode Allah ya baku lada.”

“Ameen “Dr Abbas ya amsa dashi.

Kallon Samha yayi da ta duƙar da kanta yace “yade Samha zaki tafi ko sallama babu ban number wayarki murinka gaisawa”,yafada yana fiddo waya daga aljihu.

murmushi tai kanta a qasa tace “Dr aini banda waya saide ka ansa ta yaya.”

gwalalo ido yayi ganin kamar wannan ace bata da waya, murmushi ya qara saki yace “kodai dan iskan nan yace miki karki bani don nasan halinshi,” yayi maganar yana duban Salman.

shiko Salman yiyayi kamar baisan saunayiba.

itama Samha kallo shi tai kafin tace “a’a wallahi banda shine dana baka.”

ciro dayan wayar shi yayi ya miqa mata yace riƙe wannan zankira ki mi magana.”

noƙe kafaɗa tayi tare da cewa “a’a bazan ansa ba,” azuciyar ta koh cewa tayi in ansa wayar nan ta ina zan fara inba kira kadai za’a yi indaga ba kiran ma bansan yanda ake amsawa ba.

Malan Sale yaduba yace “baba kaganta koh namata kyauta taqi ansa,baba kace ta ansa.”

murmushi baba yayi yace “kayi hakuri Likita ban son ta rike waya.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34Next page

Leave a Reply

Back to top button