SAMHA COMPLETE HAUSA NOVEL

SAMHA COMPLETE HAUSA NOVEL

Sun kuyar dakai samha tai
Xucia ta namata xafi

Taci gaba da fadin munafukan
Allah
Ana cin amanata

Wlh sule kaji kunya

AceYar cikinka kamaida mata
hartana furta ma kalaman soyayya

Saurin dagowa tai tana kallonta jin abinda take fada duk da bayau tasava jin muggan kalamai daga bakinta ba

Comments dayawa shine kwarin guywar writers.
[11/21, 2:18 PM] Sumayya: ????????????????????????
????????????????
????????????
????

???? SAMHA????

®☄
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍
{Gaskiya ɗaya ce,daga ƙinta sai barinta,burinmu mu faɗakar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}

*Khadeejatu muhammad *(Mrs basakwace )*

Wannan page din nakune

GASKIA WRITERS ASSOCIATION
alherin Allah yakai gareku naji dadin tarban da kukamin Allah yabar xumunci Allah. Yahada kawunan mu Ameen????????

      *Page 5*

Bissimillahi rahmani raheem

Saurin dagowa tai tana kallonta jin abin da take fada duk da ba yau tasaba jin muggan kalamai daga bakin kishiya mahaifiyar taba

Runtsa ido tai tare da fadin
Haba inna haba inna cikin wata irin murya take magana

Wai mi nai mikine kike gwada min tsana kirikiri don nasan ba baba kike ma cin xarafi ba ni kike mawa

hangame baki inna larai tai
Tare dafadin eh gaskia ne dole kice banasonki sabida inna hanaku iskanci ke da ubanki kohhhh

Lallai yarinyar nan wuyarki ta isa yanka
kimin rashin kunya tunda kinsan abin danasani kinji tabbatatta

Aibaki yar a kasa ba hakama uwarki take bata da kunya kamar tama karuwa xaman daki
Wayasani ma ko karuwa taima xaman daki

Itako SAMHA
Kollonta kawai take tanajin wani abu yatokare mata xucia

Malan sale shima ido ya xuba mata bai iyacewa komi ba

Haka ta qarashi masifarta dayaxamarmata jiki tagama ta fice

Samha ko sa bayan hannun ta tai ta goge hawayen dake fuskar ta

Daukan cokalin dake cikin abincin tai tadibo abinci takaimai baki

Kauda kai yyi
Ido tabishi dashi tare da fadin lfy baba baxaka cibane koh abinci bai maka bane

Murmushi yayi mata ahankali ya furta kiyi hakuri samha nasan kinayi kici gaba dayi wata rana xaki ga ribarsa
Kinji yar albarka
kidena daga kanki kina tanka mata kiyi kamar bakisan tanayi ba intagaji xata daina amma intaga ana tanka mata dadi xataji gobe ma dawowa xatayi tagara

Murmushi itama tasake masa tace baba inshaallahu yanda kace hakan xaai
Baba kaci abinci

Bude baki yayi tafara bashi saida yakoshi ta mike ta daibo ruwa
Tabashi yasha

Ta gyaramasa kwancia

Xamatai tacinye ragowar abincin
Kafin ta mike ta gyara ko ina ya fesfes

Haka rayuwar samha taci gaba kullum.intaje aiki tadawo ahanya take tasaya musu abinci takawo ma mahiafinta tabashi yaci yakoshi

Inna laraiko kullum.saitaxo tayi tijararta tafice

Ko tanka ta samha batayi

A kwana atashi ba wiya yau watan samha guda dafara aiki a gidan marigayi hamman tukur dake gwani Mukhtar. Malali

Ayau ne kuma akabiyata kudin albashin ta dubu goma cicif
Saikuma dubu ukun da akace xaa rinka bata na motor

Cike da farin ciki ta je gida tana xuwa taxauna gefan mahaifinta sai murmushi take
Dake kwance

Bita da ido yake yana murmushi shima ganin yarshi cikin farin ciki yasashi shima shiga farin ciki

Ta dago hannunsa ta danka masa hannu

Bita da ido yayi cike da tambaya

Cike da farinciki tace baba yau watana daya a gidan aiki anbiyani albashi na ciff basu min ragin ko sisi ba harda qarin dubu uku na motor

Sake kudin yyi take faraar dake fuskan shi da gushi

Gabantane yawani fadi

Jin muryansa tai cike da bacin rai yace samha wani kalan.aikine wannan dahar xaabaki kudi mai tarin yawa haka
Baccin kince min wanke wanke da shara kke yi

Samha kiji tsoron Allah talauci ba hauka bane kikama kanki ki kama mutunci karkudi ya rudeki harki manta ubangiji ki xubar da mutunciki

Inhar kudin nan kinsan da haram aciki kika ciyar dani koh kika tufatar dani ban yafe miki ba samha

Kuka take sosai harda majina
Magna tafara wlh baba ban aikata sabon uban giji bantaba ba kuma baxan taba ba mahaifina ba maxinaci ba. Ne. Haka mahaifiyata baa taba kamata da laifin xina ba taya xaai harwani yabatani

baba wlh wanke wanke dashara sai goge goge nike.musu

Toh shikenan nayarda dake goge hawayenki

Baba baxan iya gogewa ba harsai ka yi daria

Murmushi yayi kafin itama tai

Banko kofar tai kamar kullum

Xuwa tai ta tsayamusu akai

Kallon kudin tai ta waro idanuwan ficifici kamar na kwadi

Taja da baya a tsorace
Tare dafadin nashiga uku ni larai dama nasan fitan nan dakike kullum da hijjab xumbulele kamar matan liman daki maxa kke xuwa suyi amfani dake subaki kudi
Yar iska munafuka asirinki ya tonu wlh

Yausai namiki lilis da itace sai namiki tsarki da barkonu wlh

malan sale daranshi yabaci yadubeta yace wlh larai duk randa kika sake kk tabamin yarinya toh ranar abakin auren ki

Gabantane yayake yafadi
dakewa tai tare dayin shewa ,saime sale inka sake akan gaskia ta aini dahaka xata kasance sainafi ka farin ciki

Axucia ta ko cewa dakatona min.asiri na shiga uku.

Dogon tsaki taja tafice fuuuuuuuuu.

Da ido duka sukabita,taba baki samha tai,takoma da kallonta ga mahaifinta daya lumshe idon Sa,tace baba kana jin yunwa ko?

Wlh yau farin ciki yasani namanta ban sayo ma abinci ba,bari intashi inje insamoma.

Aa kihuta tukunan banfara jin yunwa ba .

Toh ahikenan baba bari insayo omo inxo in tsantsame maka kayanka da sukai datti.

Dari biyar ta cire daga cikin kudin tafice .

Atsakar gida ta iske inna laure

Taxauna dokin kofa taturo baki gaba, sai xaxxare idanuwa take kamar maxarin tsire .

Wuceta tayi ko kallon inda take batai ba.

Tsaki larai taja me sauti ,tare da fadin aikin banxa aikin wofi ,mu ake maqaryar ustaxanci ,mtsuuuuuu taqara jan tsaki.

Itako shago taje rasayo omo, ta dawo takwaso kayan baban ta taje bakin riji tajawo ruwa tawanke su tasss tasan kan igiya,daki takoma tadau sauran canji ta tafita don tanemo abinci tasan yanxu yafara jin yunwa.

Itako inna larai tadau kudirin bin samha gobe inda take xuwa
Saita batata tasa ankore ta.

Washa gariko dasafe kamaryanda tasaba saida tai mai wanka tashirya shi taje tasayo koko da kosai,
Taxauna tabashi,saida ya koshi kafin ta sha sauran ta shirya tamai sallama sai tadawo.

Addua dawowa lfy yemata kafin tafice.

Atsakar gida taganta xaune.

Antashi lfy inna ?

Tsaki taja tare dafadin daban kwana ba kya ganni,Munafuka kawai

Sum sum sum tawuce abinta

Mikewa tai tajawo hijjabin ta jikin kyaure tayafa tabi bayanta

Keke napep tatara tagayamai inda xaikaita tashige.

Itama da sauri tatari me keke tace yabimata wancan keke .

Tafiya suke harsuka kai unguwa .

Nesa tace ya sauketa

Yana sauketa ta suka gaisa damai gadin dake xaune waje,kafin tashige

Karasowa tai itama xata shige megadi ya dakatar da ita, wajen wa xaki ya tambayeta?

Uhm wajen yarinyar nan samha datashiga yanxu yarinya tace xanbata sako.

Jimm yyi kafin yace shiga .

Shiga tai saida ta kare ma gidan kallo lallai dankari dole yarinyar nan tasami kudi.

Itako samha tana shiga hajia ta iske xaune falo tana kallon tv.

Dasallama tashiga, fuska dauke da faraa.

Itama hajia dafara’ar a fuskar ta ta amsa,a’a harkin iso samha.

“Eh umma ,antashi lfy?”

Lafiya k’alau Umma ta amsa dashi,yasu mamanki ?”

Lafiya k’alau, ta amsa dashi.

Dai-dai lokacin yashigo dasallama falon .

Dai-dai lokacin Inna Larai dashigo da sallama.

gaban Samha ne yafad’i tare dasaurin juyawa ido hud’u sukai da inna Larai.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34Next page

Leave a Reply

Back to top button