SAMHA COMPLETE HAUSA NOVEL

SAMHA COMPLETE HAUSA NOVEL

Salman ko wu cewa yayi cikin motor ya shiga ya zauna ganin ta yayi ta k’ank’ame waje daya sai kuka take.

Jawo ta yayi jikin sa cike da tausayi ya fara lashe hawayen dake zuba a fuskar ta, had’e bakin su yayi waje d’aya ya fara tsotsa.

Itako take taji k’irjin ta ya buga dumm tsoro ya shige ta.

Shiko jin tayi shiru yasa shi zare bak’in shi cikin nata yana duban ta.

Itako lumshe idanuwan ta tayi,Jin ya dena yasa ta saurin bud’e idanuwan ta ta sauke bisa kan kyawa-wa idanuwan shi.

Da sauri ta sunkuyar da kai.

Murmushi yayi tare da jan hancin ta kafin yace, “kukan mi kike?

Shiru tayi ta kasa magana.

Yace,”Baby kicire da muwa a ranki shi bai isa yamin abin da Allah be min ba kuma inshaAllahu zamu rayu dake har abada mu rayu tare mu mutu tare”.

Murmushi tayi kawai

Dai-dai lokacin Muhseen suka taho tare da Sumayyah k’wank’wasa k’ofar sukai.

Salman ya bud’e musu kafin suka shiga suka zauna.

Muhseen sai tsaki yake.

Salman ya kwashe da dariya.

Muhseen yace,”dalla ban son iskanci banza sai infita ka tuk’a kanka”.

Matse dariyan sa yayi sabida yasan halin Muhseen zai iya cewa yayi, “Allah ya baka hak’uri akai mu”.

Tsaki yaja ya tada motor lokacin kowa ya watse,tafiya suke ba wanda ke ce ma wani kanzil.

Salman ko rungume amaryan sa yayi yana jin d’umin ta.

Mama ko tini labari ya iso mata hankalin ta in yayi dubu ya tashi,gashi sai kiran shi take amma ba’a d’aga wa,ashe wayar na silent.

Yanke shawara tayi ta kira Muhseen shima bai d’aga ba,zama tayi jigumm,dawowar wa y’an da suka tafi dinner ne ta tare su da tambaya,shaida mata abinda ya faru sukai kafin hankalin ta ya kwanta………..!

KUYI HAKURI BA YAWA
[11/23, 8:08 PM] Sumayya: Typing✍????.

????????????????????????????????

    ????????????????????????

                ????????????

                         ????

????SAMHA????

®☄
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION.✍
{ Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata burinmu mu faɗakar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}

    ```????G•W•A????```

GASKIYA DOKIN K’ARFE•????????

Written by Khaddejatou Muhammad

Dedicated by Ummiey Aliu Boko nd Umaimah Aliyu

Page52

~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad~@
~GaskiyaWritersAss~.

Bissimillah Rahmani Rahim

_????Muhseen da gudu yake tuk’i ba k’ara min wuta yaba ma motor ba don ranshi a b’ace yake.

Salman sai magana yake masa amma ko ya kula.

Cikin ten minutes ya k’ara sa gidan Salman, wani mugun hon yayi me gadi da sauri ya tashi ya wangale masa get ya shiga, parking yayi ba tare da ya kashe motor ba kuma baice k’ala ba ya tsaya ye shiru tare da yin ta gumi.

Salman sanin halin abokin shi shiya sa be ce masa komi ba iyakan da ya dubi Sumayyah yace,”Sis saida safe?

Murmushi tayi tace,”to baka bari mushiga mu raka ku mud’an yi maka hud’u ba”.

Hara-ra ya galla mata tare da cewa,an riga anyi mana kijira innaki yazo mazo mi-miki nida My Life ya fad’a yana kallon Samha da ke kwance jikin sa idon ta a lumshe.

Muhseen ne yaja tsaki yace,”dalla Malan fita ni ina da abinyi”.

Dariya Salman da Sumayyah suka kwashe dashi.

Yaci gaba da fad’a, “in baka fita ni sai infita inbar ma motor”.

Salman yace,”bari kagani yanzu ma kuwa zamu fita inya so ka tashi sama fata na dai kakai min Sis gida lafiya”.

Tsaki ya Kuma ja ba tare da yace komi ba.

Shiko Salman sugumar matar sa yayi ya fice daga motor yana ma Sumayyah sallama,itako sai tsokana su take,baice komi ba ya wuce cikin gidan.

Direct bedroom d’in ta ya nufa da ita tsakiyar make-ken gadon ta ya dire ta yana sauke ajiyar zuciya tare dace wa,” washhh”.

Samha ta dube shi tace,”sannu kaji”.

Yace,yauwa kwanciya yayi kan gadon yana mai da numfashi.

Duban shi take kafin tace,” Yaya tashi kata fi d’akin ka ni wanka zanyi in kwanta na gaji”.

Murmushi yayi kafin yace,”kora ta ma kike yi ko?

Ta zaro ido tace, “a’a Yaya kawai bacci nakeji”.

Yace,”bacci fa kika ce me kike nufi baza kiban hak’ina ba ?

Take taji gaban ta ya fad’i idon ta suka kawo k’walla tace, “Yaya kayi hak’uri na k’ara girma kaga de ni yarinya ce”.

Dariya ya fara ba k’ak’k’autawa.

Itako saken baki tayi tana kallon shi mi yake ma dariya.

Saida yayi me isarsa kafin ya tsagaita ya dube ta fuska d’aure kamar bashi ya gama dariya ba yace,”tashi kije kiyi wanka ki d’auro alwala kizo mu gabatar da sallah godiya ga ubangiji”.

Ita ko ganin yanda yayi yasa gaban ta sai fad’uwa yake,ba musu ta mik’e idanuwan ta na tsiya-yan hawaye ta nufi wardrobe ta d’auko zumbulelen hijjab d’in ta ta saka ta nufi toilet.

Da ido ya bita gashi yana son yayi dariya amma ya gimtse don kar taga wuri ta mai wasa da wanan daren.

_Kuji min wanan Salman d’in

Mik’ewa yayi ya fice shima d’akin sa ya nufa don watsa ruwa.

Ita ko tana shiga toilet d’in tawani fashe da kuka a zuciyar ta tana ta addu’a Allah yasa yaji tausayin ta ya k’yale ta kar ya mata komi.

A haka tai wankan ta tafito sanye da kayan dake jikin ta da ta miyar.

Dai-dai lokacin Salman yashigo hannun sa d’auke da ledan kazan amarci d’ayan kuma na fresh milk ne ya ajiye ya juya zai kuma fita sai yasa hannu ya zare key d’in dake jikin k’ofar don Kar t rufe.

Itako zama tai bakin gado ta rafka ta gumi sai hawaye take don tasan yau ko shak-ka babu kashin ta ya bushe wajen Salman yanda taga yana rawan kan nan.

Dawo wa yayi hannun shi d’auke da plate da cup ya aje kafin ya d’auko dad-duma ya shimfid’a mata d’aya ya shimfid’a tasa.

Ya dube ta ya had’e rai akaro nabiyu yace,”sai ki taso muyu”.

Mik’ewa tayi jiki a sanyaye ta hau kan dad-duman,ja musu sallah yayi raka’a biyu bayan sun idar ya rik’e goshinta ya mata addu’o’i sai da ya gama mata addu’o’i kafin ya fara mata tambayoyi game da addinin ta.

Ba laifi ta ansa wasu,wasu ko bata sani ba saide tayi shiru.

Da yaga haka sai ya k’yaleta.

Matsowa yayi kusa da ita ya sa hannu ya zare hijjabin da ke jikin ta.

Sunkuyar da kai tayi yayin da k’irjin ta ya tsanan ta da bugu.

Jawo ledan da ya shigo dashi yayi ya juye kazar ya d’auko cinya guda yakai mata baki.

Girgiza kai tai idanuwa ta na zubar hawayen da sunk’i su tsaya.

Ya mutsa fuska yayi kafin yace, da kici da karki ci nide sai kinban hak’in na yau awanan dare………….!

Kuyi manage
[11/23, 8:08 PM] Sumayya: Typing✍????.

????????????????????????????????

    ????????????????????????

                ????????????

                         ????

????SAMHA????

®☄
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION.✍
{ Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata burinmu mu faɗakar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}

    ```????G•W•A????```

GASKIYA DOKIN K’ARFE•????????

Written by Khaddejatou Muhammad

Dedicated by Ummiey Aliu Boko nd Umaimah Aliyu

Page53

~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad~@
~GaskiyaWritersAss~.

Bissimillah Rahmani Rahim

__*Ya mutsa fuska yayi kafin yace,da kici da karki ci sai kin ban hak’ina yau awanan dare.

Itako wani hawaye me d’umi ya k’ara zubo mata akan kumatu,sa hannu tai ta d’ebe su.

Shiko baice komi ba illa cin kazan shi da ya fara yana korawa da fresh milk.

Itako mik’ewa tai ta haye kan gado ta ta takure jikin ta sai kuka take a hankalin can k’asa mak’oshin ta.

Cin kazan shi yayi har ya gama ya shiga toilet d’in ta ya d’au toothbrush d’in ta ya wanke baki dashi ya fito ya hau kan gadon ya jawo ta jikin sa ya matse ta kamar zai maida ta cikin jikin sa.

Itako kiciniyar k’wace jikin ta take amma ta kasa, had’e bakin su yayi ya fara tsosa.

Take kukan nata ya tsaya cak,ci gaba yayi da shan bakin ta jikin sa har-rawa yake yi.

Jitayi duk jikin ta ya sake bak’on lamari ya ziyar ce ta bata san-sanda ta fara maida masa martani ba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34Next page

Leave a Reply

Back to top button