SAMHA COMPLETE HAUSA NOVEL

SAMHA COMPLETE HAUSA NOVEL

       _Niko nishe       ohhhhhh su Samha anshiga sabuwar duniya._

Har ya cire mata kaya amma bata sani ba,fara fingering d’in ta yayi nan ta kuma jin dad’i ya k’aru.

    _Danaga abin ya wuce gona da iri nai saurin fitowa naja musu k'ofa._

Fita-ta ke da wiya na jiyo ta k’wala k’ara.

Nace su Salman ba irin d’agin k’afar nan koda wata biyu ne tayi.

B’an garan Dr kuwa y’an sanda nakai shi police station suka d’ebo ruwa me sanyi da aka taro shi daga fanfo suka watsa masa.

Firgi-git ya farfad’o yana sambatu abar shi ya kashe Salman.

Kunsan y’an sanda ba imani nan d’aya daga cikin su ya fara jibgar shi kan kuce me ya canja masa kama, atak’aice ma ko y’ar yatsar sa bai iya d’agowa,wayar shi ne da take aljihu tana k’ara police d’in da ya masa duka shiya zaro wayar a aljihu ganin My First luv Mom na yawo akan screen d’in yasa shi yayi saurin d’auka.

Yace,”hello me wayar yana hannun mu anan police station d’in gabasawa” yana gama fad’a bai jira abin da za tace ba ya kashe wayar ye switch off d’inta.

Mom d’in shi kuwa gaban ta ne ya fad’i bata tana tinanin me d’anta yayi aka kaisa ga y’an sanda hankalin ta atashe ta fita yau dakan ta take tuk’i cikin minutes k’ali-lan ta isa ofishin y’an sanda, direct wajen D.P.O akai mata iso nan ya kora mata abin da ya aikata,kuka ta fashe dashi tana rok’on su subar ta ta ganshi su kace sam bazata ganshi ba ta jira gobe da safe in anbasu izinin a ganshi sa barta.

Hakanan ta tafi sai kuka take,kiran y’an uwan mahaifin sa tai ta fad’a musu abin da ke tafe,ce mata sukai zasu zo da safe.

Alhaji Labaran kuwa tun da ya d’an d’ana zumar y’ar sa ya kasa zaune ya kasa tsaye yana tinanin yanda za’ai ya kuma d’an d’ana wa, shawara ya fad’o masa da ya tura Mom umara yanda zaiji dad’in cigaba da ke’be wa da y’arsa.

Salman ko bashi ya saura-ra ma Samha ba sai kiran sallah farko.

Ita ko Samha tasha kuka kaman ranta zai fita,da taga ba sauk’i sai Allah yasa ta hak’ura ta barshi sai sar-rafa ta yake yanda yaso.

Mik’ewa yayi badon yaso ba yashiga toilet yayo wanka ya fito ya zura jallabiya sa ya kab-bara sallah,ya jima yana addu’a ma Samha da ta kawo masa budurcin ta gida sa bata watsar ba a ti-ti,sai da aka fara ya sa shi tashi ya nufi gadon da take kwance.

Ahankali ya fara shafa kanta da ya barbaje yana d’an kiran sunan ta.

Ahankali take bud’a manyan idanuwan ta da suka kumbura suntum sabida kuka ga rashin bacci,wani sabon kuka ta fashe dashi.

Dafa goshin shi yayi kafin ya kuma duban ta yace,”kukan kuma na mine-ne?

Bata ce masa komi ba illa kukan da take yi sosai-sosai.

Tausayin ta ya kama shi ya zauna kan gadon ya zawo ta jikin sa yafara bub-bga mata baya ahankali alaman lal-lashi yana bata baki da tayi shiru.

Shiru tai sai ajiyan zuciya take.

Mik’ewa yayi ya shiga toilet ya had’a mata ruwan wanka,kafin ya fito ya ya sungume ta yai toilet da ita cikin bahon wanka yasa ta.

Wani k’ara ta sake sabida azaban da taji ratsa ƙasan ta tai saurin mik’ewa.

Sa hannun shi yayi ya dan-na ta cikin ruwan.

Kuka ta fara masa.

Yace, “Baby kiyi hak’uri kid’an zauna a ruwan zai rage miki zafi da rad’ad’in da kike ji”.

Gyad’a masa kai kawai tai ba tare da tace,uffan ba.

Da ruwan ya fara ratsata ta fara jin dad’i har wani lumshe idanuwan ta ke.

Ruwan ruwan yad’an yi sanyi yasa ya canja mata wani,saida ya canja mata wani so uku kafin yace,mata tai na tsarki,kafin ya fita.

Cire bedsheet d’in da ya b’aci da jini yayi ya musan ya wani ya bud’e wardrobe ya ciro mata rigan bacci da hijjab ya aje mata kan gadon jin ana fara sallah a masallaci yasa shi saurin fita.

Wanka tai tafito ahankali take takawa kamar me koyan tafiya, ganin ya gyara d’akin ne har da fito mata da kaya yasa ta ta’ba baki a zuciyar ta tace,dole ai tunda kasami abin da kake so,sa kayan tayi ta nufi dad-duman dake shimfid’e ta hau ta kab-bara sallah sai da tayi raka’atanil fijir kafin tai sallah asubah a sujadan ta na k’arshe ta jima tana addu’o’i zaman lafiya a rayuwan auren ta,kafin ta d’ago,bayan tayi sallama,tana so tai azkar amma ta kasa bacci ye awon gaba da ita anan wajen.

Koda ya shigo ya ganta kan sallah ya tana bacci murmushi yayi ya sa hannun shi ya d’auke ta ya azata kan gadon kafin ya zare mata hijjab ya rungumota tsam ajikin sa ya kwanta,aiko shima bai jima ba bacci ya kwashe sa.

Mom d’in Dr ko da sas-safe ta nufi gidan su Salman da yake gidan bikine akwai bak’i da yawa sun tashi da wuri.

Fitowan Mama falo kenan,ita kuma tana shigowa.

Mama da ma-maki take kallonta.

Tana ganin Mama ta fashe da wani kuka ta sa guywar ta har k’asa………..!!!!

Kashhhhhh nifa saide kurinka min uziri da hak’uri da halina
[11/23, 8:08 PM] Sumayya: Typing✍????.

????????????????????????????????

    ????????????????????????

                ????????????

                         ????

????SAMHA????

®☄
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION.✍
{ Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata burinmu mu faɗakar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}

    ```????G•W•A????```

GASKIYA DOKIN K’ARFE•????????

Written by Khaddejatou Muhammad

Dedicated by Ummiey Aliu Boko nd Umaimah Aliyu

Page54

~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad~@
~GaskiyaWritersAss~.

Bissimillah Rahmani Rahim

__**Tana ganin Mama ta fashe da wani kuka tasa guywar ta har k’asa,ta had’e hannuwan ta wajen d’aya alaman rok’o.

Mama naganin abin da tayi da sauri tazo ta d’aga ta ta jata d’akin Salman da ta tab-batar ba kowa aciki,zaunar da ita tayi kan kushin kafin itama ta zauna.

Dafa mata kafad’a ta yi alaman lal-lashi kafin tace, “Hajiya Zabba’u nasan abin da ya kawo ki,duk da na san Salman be kyauta ba yaka mata ya d’auke k’addara amma ya kasa”.

Nan Mama ta kwashe labarin abinda ya faru tunda ga randa Salman yakai Baba asbiti har zuwa yau ta bata,amma banda labarin da yasa akashe Salman cikin rashin sa’a aka kashe wani tsoho sabida shima labari bai zo mata ba.

Kuka kawai Mom d’in Dr take jin abinda d’anta ta aikata,cikin kuka ta fara magana tace,”Hajiya Lailah kuyi hak’uri da abin da ya faru ko nice haka zanyi kalman kisa baiyi ba don Allah ku hukunta shi dai-dai da abin da ya aikata,duk da d’ana ne amma bai biyo halina ba asali ma bai nemi shawarata ba kafin ya aikata don haka ku hukunta shi” wani kuka ta K’ara fashewa da shi.

Mama ba k’ara min tausayin ta taji ba lal-lashi ta ta fara,inba d’a me je fa uwar shi cikin wani hali ba,ina wanan dattijuwar zatazo ta zauna tai ta kuka.

Mama tace,”Hajiya Zabba’u kiyi hak’uri kibar kukan nan zanyi magana da su Salman da Muhseen inshaAllahu yau za’a sake sa bazai k’ara kwana can ba”.

Mom ta tsaida kukan ta kafin tace,’Hajiya Lailah karkimin haka bani so asake Abbas ba’a hukun tashi ba,ya zama dole yad’au hukunci inba’a hukunta shi ba gobe zai ga dai-dai ne abin da ya’aikata ya kuma aikata ma wani”.

Mom murmushi tayi tasan akwai ciwo amma ya za tayi dole ta sa su Salman su sake sa,amma sai anja masa kunne da shiga tsakanin su,duban Mom tai tace,”to Hajiya Zabba’u ba komi yanda kika ce haka za’ai”.

Mik’ewa Hajiya Zabba’u tai tace,”na wuce nidai don Allah karki ji tausayin sa kibari a hukunta shi kafin asake shi koda prison za’a kai shi”.

Mama tace,”karki damu komi zai dai-dai ta” .

Fitowa sukai suna tat-tauna wa har inda tai parking ta shiga tai Mama sallama ta wuce.

Mama ko girgiza kanta tayi cike da tausayin ta ta koma ciki lokacin taga bakwai da rabi tasan yanzu Salman bai tashi ba gajiyar biki balle Muhseen bari tayi zuwa anjima ta kira su.


Salman ko bashine ya farka ba sai Sha biyu da rabi dai-dai,shima jiyo bugun k’ofar da yayine ya farka dashi,a hankali ya jaye jikin sa wai don kar ya tashe ta sai da ya manna mata kiss a goshi kafin yafita yaga ko waye.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34Next page

Leave a Reply

Back to top button