A SANADIN GROUP COMPLETE HAUSA NOVEL

Magana tayiwa Hajja Kaltumen ta private tace
Manal Admin da gaske ne zaki iya had’ani da baby boy ba tare da wani Abu ya shiga tsakaninmu ba,kuma zai ringa deb’e min kewa ina samun nutsuwa?
Wani irin farinciki ne ya rufe Hajja kaltume Dan tasan Manal tazo hannu da sauri tace mata
Hajja Kaltume sosai ma ai ba sai kun had’u ba zan iya had’aki da baby boy d’in dazai ringa deb’e miki kewa,yana saki nutsuwa fiye da mijinki Dan wlh nutsuwar da zaki samu dashi ta waya kawai bazaki tab’a samun irin Nutsuwar da Mijinki ba
Manal da ta Riga tayi nisa bata jin kira,amma kasan zuciyarta tasan abinda take yi babu kyau ce mata tayi
Manal Admin to nima Dan Allah ki had’ani da baby boy d’in da zai ringa deb’e min kewa,Dan wlh idan ba dawowa mijina yayi ba bana samun wani nutsuwa,
Murmushin Nassara Hajja Kaltume tayi,tace da sannu ma zaki bamu had’in kai ki zama irinmu,ce mata tayi
Hajja Kaltume zan had’aki da wani baby boy mai zafi da ni nake harinsa amma ahalin yanzu kina bukatar taimako abinda zakiyi kafin a had’aki da Baby boy,zan turo miki account numbershi ki tura mishi kudi,daga nan zan tura miki number shi ki tura mishi kati da zai ringa kiranki a waya, dan kinsan irin Wanda zan had’aki da shi suna bukatar kud’in kashewa haka Dana kati,kin yarda?
Manal da idonta ya Riga ya rufe da sauri tace mata
Manal babu matsala admin,ki turo min account number shi nayi mishi transfer,yaushe zaki had’amu?
Murmushin Nassara Hajja Kaltume ta k’ara yi tace so fast I like it,ce mata tayi
Hajja Kaltumeayau zan had’aku yanzu zan mishi waya, Dan so nake yau ya sumar dake ya tayaki hira wlh sai kin gode min zan gaya mishi ranakun da mijinki yake nan,amma yanzu ya zakiyi wajen waya dashi,kina ganin babu matsala idan mijinki ya k’iraki yaji kina waya daddare?
Manal karki damu ke dai turo min numbershi zan San yanda zan ringa yi Dan mijina da wuri yake barci 9 yake kirana awaya muyi sallama
Hajja Kaltume to shikenan bari na turo miki account number d’inshi zan tura mishi Numberki zai kiraki
Manal to shikenan ina jiranki
Manal tace tana kashe wayar gabad’aya wani irin sha’awa take ji,ta matsu Baby boy din da za a had’asu ya kirata awaya, shigowar message wayarta ne ya katse mata tunanin da take account number tagani,da account name Tijjani Garba ba tare da bata lokaci ba tayi mishi transfer d’in dubu goma,ana minti goma data yi transfer d’in taji shigowar waya, bakuwar lamba ce da dukan alamun baby boy d’in ke kiranta haka kawai taji gabanta yafad’i taji abinda take shirin aikata haramun ne amma da yake tayi nisa d’aga wayar tayi ahankali tayi shiru,
Wani zazzakar murya taji yayi magana yana
” Babe nine Ton G nasan kiringa kinsan zan kiraki”
Abunka da aikin shaidan tuni tsigar jikin Manal yafara tashi,taji wani irin kasala ya k’ara rufeta,kasa magana tayi taji ya kuma cewa
” Babe are you there ko ba Manal bace”
Cikin sanyin murya manal tace “itace”
Dariya yayi irin na yan duniya gogagun yan bariki yace ” yana ji to kina wani non no k’ewa feel free am here to keep happy anyway ki hau watsapp muyi magana”yace yana kashe wayar,Manal bud’e idonta tayi dake lumshe Dan tunda ya fara magana taji wani irin azazzaben sha’awa ya kuma rufeta saving d’in numbersa tayi da Titi ta kuna data ta hau watsapp,tuni Ton G ya fara mata sexy hira da ya ringa tayar mata da hankali,itama ta fara biye mishi,ce mishi tayi ya turo mata hotonsa tagani,hotuna wajen guda biyar ya tura mata,bud’e hotunan tayi d’an saurayine da bai wuce shekara
23 zuwa da 24 ba,a girme ta girmeshi nesa ba kusa ba ,Dan sa’an kaninta na biyu ne Affan,a kyau kuwa ko kama k’afar Yusuf bai yi ba,kawai gayu da niganci ne ya d’an fito dashi,ahaka suka cigaba da chatting yana mata kalamai masu zafi,hankalin Manal duk ya gama tashi Dan sex chart suka koma yi,a k’arshe ya kirata awaya yace mata tayi undressing yana so ya mata abinda zai kwantar mata da hankali, Manal da hankalinta ma ba ajikinta yake ba
Tuni ta cire kayan jikinta yace ta kwanta,ta kwanta ta fara wani irin numfarfashi,shi kuwa ya hau mata wani irin kukan iskanci kamar irin suna tare yana baby you are sweet, you are sugar,ahaka suka kwana suna wayar iskanci.
Allah ka tsare mana imaninmu ka kare mu da karewarsa,kasa mufi k’arfin zuciyarmu Ameen
Readers kuyi min hakuri gobe zanje biki ina dawo da wuri zaku ga post d’ina idan baku gani ba sai Monday
[10/14, 6:56 PM] Sadnaf: ???? S????N????DIN GROUP
Written by
???????? SADNAF????
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
_We don't just entertain and educate we touch the heart of the readers_ *P.M.L*
#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
#IG PML WRITERS
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com
A short novel based on true life story
Page 15_20
This whole page is for you ummu Irfan thanks for your love and support may Allah grant you with aljanatul Firdausi,Allah ya raya mana irfan sirikina????????????????????????????????????????????????????????????????
Allah ubangiji ya k’arbi ibadinmu ya yafe mana kura kuranmu Allah yasa kalmatu shadda shine last statement d’inmu,duk abinda muke yi na kuskure Allah yafe mana yaganar damu gaskiya Ameen
Wanan labarin fa ba fiction bane this is what is happening,and for sure akwai wayanda suke cikin irin wanan masifar Allah dai ya shiryesu shirin addinin islam,mutuwa fa bata sallama mai zaka cewa rabbi in kana cikin irin wanan halin ya d’au ranka, innalillahi wa inna ilaihi rajiun,Allah ya shiryemu ka bamu ikon tuba kafin ka d’au ranmu wayanda suke cikin irin wanan masifa Ya Allah ka shiryesu ka ganar dasu,mu kuma kaba mu ikon fin k’arfin zuciyarmu????????
????????????????
ohh first october 1960 Nigeria???????????????????????????????? got independent ohhh freedom,freedom,ohhh freedom ohh freedom freedom everywhere yeeeh Happy Independent Nigeria????????????????????????????????
Sai wajen k'arfe hud'u ya mata sallama yana nishi tana sauke ajiyar zuciya kamar wacce ta sha gudu nan kuwa tsabar ihun da ta ringa yi da sunan an gamsar da ita take Dan ji take kamar a gaske ya sadu da ita,barci mai nauyi ne yayi awon gaba da ita Wanda Rabon da ta samu irin wanan barcin ta manta kunsan abun ka da aikin shaidan.
A ranar ba ita ta farka ba sai wajen 11 da sallati ta farka,ta mik’e a firgice ta duro daga kan gadon tayi Palo a guje,a Palo ta Tarar da Hindatu tana kallo da sauri tace ” Hindatu Ina su Haneef”?
Hindatu duk’awa tayi tana gaisheta tace
“Aunty na shiryasu sun tafi makaranta,Taufiqa da kanta taso daga d’akinki tace barci kike yi baki tashi ba shi yasa ban tasheki ba”
Ajiyar zuciya tayi tace ” dafatan sun ci abinci kafin su tafi”
“Eee sunci kafin su tafi na kuma zuba musu sun tafi dashi”
“Kin kyauta haka za ki ringa musu kullum,sanan inaso ki gayawa Ummanki zaki ringa kwana ran litinin zuwa alhamis,ranar jumaa zuwa lahadi da Babansu Hanif yake nan zaki ringa kwana a gida”
Hindatu to tace cikin girmama wa,Manal ta juya ta nufi d’akinta har ta kusa k’arasa wa ta juyo tace “mai kika dafa ne”?
” dankali da kwai na soya sai ruwan shayi da wanan ferfesun da yayi ragowa Dana dumama” bata ce komai ba ta shige ciki,idonta ne ya sauka akan agogo taga k’arfe 11:14,dafe k’irji tayi tace “innalillahi wa inna ilaihi rajiun banyi sallahr Asuba ba,wani hawaye mai zafi ne ya zubo mata,Dan tunda take arayuwarta bata tab’a kaiwa 6 na safe ba ma bata yi sallar asuba ba,sai gashi itace har sha d’aya da yan mintuna bata yi sallah ba,take wani irin kunya da nadamar halin da ta jefa kanta ya rufeta,amma tana tuna irin dadi da nutsuwa da ta samu jiya ta kau da tunanin da take yi,ta nufi band’aki tayi wankan tsarki ta d’aura alwala tazo ta tada sallah,abin mamaki tana sallah tana jiyo ihun baby boy a kunenta,,take taji wani iri,ahaka tayi sallar tana tunanin moment d’inta da Baby boy,tana sallama ko addua bata yi ba ta mik’e tayi Palo Dan yunwa take ji sosai,Dan kwana biyu bata samun ta ci abinci sosai sabida masifar da ta d’orawa kanta ta gwamace tayi ta karanta batsar da ake yi data ci abinci.( Readers Manal macece fa mai addini sosai Sai ta kwashi awa d’aya akan sallaya in ta idar da sallah tana lazumi tana addua,Walha kuwa baya wuceta ko da bata da tsarki zaka ganta da carbi tana ja,Sai gashi ????SANADIN GROUP duk ta watsar Shaidan na kad’a mata ganga Allah ya k’ara shirya mu bisa tafarkin addinin musulunci Ameen)