ALIYU GADANGA 1-END

ALIYU GADANGA Page 11 to 20

Azeema ta yarda da shawaran Azeeza saboda yadda hakalinta yake atashema nan take tace Azeezar tazo ta rakata,Bakin Titi ta hau Abun hawa takoma gidan Baba ade,murna fal cikin Azeeza ta hanzari suka tafi office din principal,sukayi report kan Azeema bata da lafiya zata koma gida,nan da nan aka bata permission Azeeza ta rakata bakin Titi ta hau Keke tawuce gidan Baba Ade bayan Azeeza ta jaddadamata komai tambayan da za”a mata kada ta fadi dalili kawai tadai tada kayar baya,amsa mata tayi da cewa zatayi duk yadda suka tsara,Azeeza na dagamata hannu har suka bacema ganinta wata dariya ta kwashe dashi tana fadin,”Bye bye Adda Azeema i wish wannan karon bazaki tallakema tarko na ba..Yaya captain am coming iin to ur life Soon…”Tafada tana yar dariya kafin tajuya takoma cikin mkranta tana Dariyan Farinciki da nishadi.

   _*Topha bala”i…Gaskiya my Fans sai yanzu nake ganin wautar Azeema dakuke tafadi,yarinya kamar kwalkwalarta ba Ta wani Tunani sai na Shirme,yanzu goggon zata gujema saboda dambala,…????????????Lalle Azeeza yanzu kika Fara wasan naki,toh bari mugani Shin gadanga zaifiki zama player ko yaya? Hmmmm i don’t know..,Sai mun hade a next page,love u all my Fans*_

[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button