DAN HAKIN DAKA RAINA COMPLETE NOVEL

DAN HAKIN DAKA RAINA???? COMPLETE NOVEL

✨????✨????✨????✨
✨????DASHEN ????ALLAH✨
✨3 GENTLE LADY’S????✨
WRITTER’S ✍???? ASSOCIATION
✨????✨????✨????✨

https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
     ✨????✍????✨????????✍????✨✨????ALKALAMI ✍????YAFI TAKOBI???? 
        ️????️✨ 

بسم الله الر حمن الر حيم
Dasunan Allah mae rahama maejin Mae
In the name of Allah the most macifull and the most gracious
????????????????????✨
1⃣&2⃣

‘DAN HAKIN???? DAKA RAINA????????

       Nah
   Sadiya A umar

????Ummuh fateemah????

 Hadarine agarin sosae adur 'kushe take abakin murhu tanata hura wuta rugum niyyar hadarinne yasata tashi daga gurin dan xuwa ta tattara kayan ruwa dakar take takawa saboda tsohon cikin dake jikinta wanda yakae wata 6 haka take takawa ta tattara Mayan randuna da kayan ruwan 

Sallama akayi damurmushi akan fuskarta tace aa kakah hajjah sannu da xuwa shigo mana ga hadari yana shirin yankewa

Cikin daga murya tace kinga nayi miki kama da wadda xata shiga cikin wannan matsiyacin dakin naku

inashi kantace din yake
tasan watake nufi

Yafuta masallaci Amman yanxu zaedawo kakah hajjah

Toh in yazo kice ina nemansa ina gidan alhaji hamisu ko amsarta bata jiraba tajuya ta futa

Tashi tae daga tsugunnon datae danta gaedata ta shiga yar bukkar dasuke girki tacigaba da hura wutar

Hapsath ce tae sallama cikin sauri dan antasosune saboda hadarin da aka gani agarin

Amsa mata RABI’ATU tae tace sannu da xuwa hapsatu antaso kune

Eyy Ummerh antashi ne sbd hadarin dayakeson tasowa sannuto maxa jeki cire uniform dinki kije ki kirawa kakah hajjah abbanku yana masallaci yanxu dan naji anyi sallama tun daxu

Toh Ummerh daki tashiga tacire uniform dinta wanda sungaji da kodewa sunsha faci kota ko ina saka wata kodaddiyar atamfarta tae tasa hijav dinta tafuto
Kakah hajjah ce takara dawowa itada alhaji hamisu Rabi Rabii Rabii kina inane ganinan kakah hajjah
Ina shi kantace din yake vae dawoba Amman ga hapsatu nan xata kiramiki shi yanxu tadawo daga mkrnt
Tsugunnawa hapsatu tae tace inawunin ku kakah hajjah wani kallon vanxa tae mata ???????? kana tace daban wuniba xakiganni eyeee munafuka mae hali irin na uwarta kema kinanan da bakin kinin anrasa mashinshini sae yawo ake ahaka
Sallamar alhaji mudan ce tajawo hankalinsu daga maganar dasuke shigowa yakarasa yi yay kamar vaeji me take cewaba cewa yay sannu kakah hajjah anleko mune yau
Eyy kantace naxone inji menene hukuncin daka yanke akan xancen dana maka shin kayarda da auren danace kayi ko kuwa
Murmushi yay mae kyau yace kakah hajjah abunda dae xan kara fada miki shine kiyi hkr dan bani da halin daxan rinka ciyar da mata viyu
Niba wannan natambayekaba kanaji kuma bari infada maka koka amunce kobaka amunceba toh sure babu fashi kanaji ko
Tayayama xaka yadda bayan anshanyeka gaba daya sae yadda akae dakae
Ahj hamisu ne yace nidama wlh tun farko banasan wannan auren nasu dan kashin tsiya garesu duk yan gidansu talaucine yakashe iyayenta ai

Kaema kafada yanxudae ranar asabar ne saurin sure kanajinako inkuma ba hakaba wlh tsine maka xanyi kavi duniya kanajinako
Ey Amman ranar asabar jibi fa kenan kakah hajjah mena tanada na auren dadae andagashi

Jibi na tsayar ko xaka nuna van isan bane eyeee sae naji
Allah yakaemu juyawatae suka futa itada ahj hamisu suka varshi anan tsugunne tagumi yay yayi shiru yayyafin da aka farane kuma vaetashi daga gurinva yasa Ummerh yunkurawa taje takama hannunsa kallonta yay idansa yayi jajir tace muje ciki
Daki suka shiga hapsatu kam gurin runfar girkin tashiga ta ixa wutar karar data kusa mutuwa tana share kwallarta

Bude tukunyar tae Amman mexata ga.. ????
????ALKALAMI YAFI TAKOBI????️????️✨
????✨????✨????✨
✨????DASHEN ????ALLAH????✨
WRITTER’S✍???? ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
????ALKALAMI ✍????YAFI TAKOBI????️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN???? DAKA RAENAH????????✨
Page 3⃣&4⃣

Tana budewa taga wakene da gero ake dafawa murmushi tae tacigaba da ixa wutar

Rabi’atu ce tace Alhaji kayi hkr da kakah hajjah su iyaye da kake gani lalla6asu ake sae aravu lpy inva hakava saekashiga cikin fushin Allah

Domin su yimusu biyayya yana hade da vautawa Allah swt dan haka Ina rokonka dakae mata biyayyah

Amman kuma tayaya za’ai inyi aure vayan kinada tsohon ciki ko nauyinku bana iya dauka yanxu

Yan kayan miyan danake saedawa akasuwa sunyi tsada yanxu kuma banida jari kwata kwata

Kuma yanxumani bata aure nakeba fafutuka nake in Samu aikinyi kafun ki haehu saboda insamu in nemo abunda xa’ai hakika idan kin haehu

Hatta abuncin da xa’aci agidannan saekunyi wankau keda hapsatu akesamu aci abunci

Randa kuma baku samuba saedae mukwana da yunwa

Toh yanxu ya ilahi ni???? mudansiru inna karo aure tayaya xan iya ciyar daku rabi’atu bayan bani da halin yin hakan

Ai ko Allah baece kayi aureba bayan baka da halin kula da dasu nagidan ma yaya aka cika bare kuma inkaro aure

Bani da komae bani dakowa daga Allah saeke da hapsatu da abunda yake cikinki Rabi’atu yaya kakah hajjah takesan inyine arayuwata

Ko so take infara satane tanadashi dan uwana yana dashi baxasu tae makamunba amman kuma sunasan su sani awata sabuwar wahalar Rabi’atu

Murmushi tae sannan tace karka damu da wannan duk bamae wahala bane dan wannan tinkiya da ragon nawa sae a yanka ragon abar tunkiyar ayi hakika dashi

Sukuma wadannan akuyoyin ka kaesu kasuwa gobe asiyar saekaxo kayi gyaran dakin da xata xauna

Sannan kasiyo kaya dinkakku kasaka ranar daurin aure kagadae vaka da kaya masudan kwari sosae duk sun mutual

Dama saboda auren hapsatu nabarsu naga takusa gama makaranta kaga in Allah yakawo miji baxamuji kunya ba amman yanxu amfaninsu yaxo sae ayi

Allah xae kawo mana wata hanyar danshi Allah baya vacci kuma maji rokon bawansane nasan in muka roka xae amsa mana kaji

 Alhaji kayi aurenka kamar yadda mahaefiyarka ta umarceka dakayi

Sae kaga tahanyar hakan ma Allah yakara vuda maka dan Allah yanasan mutum mae hakuri da kuma yadda da kaddarah mae kyau damara kyau

Alhaji mudan ne yace tayaya ma xakice haka adauki abunda xa’aiwa hapsatu aure ayi aurenda vanga amfaninsaba vaxae yuyuba

Nayadda dae indae bansamu kudiva ayiwa avunda kina haefa hakika da ragonki

Amman vaxan dauki dukkan wani tanadinki dakukayi ta fafutukar tarawa in karar dashi lokaci dayaba Rabi’atu

Don Allah yasani vanasan auren nan amman Allah yasa hakan shiyafi alkaeri

Ameen tace sannan ta daura da cewa
Amman Alhaji….

Aa bae bari takarasaba yace banasan ki kara magana idan sunxo ganin daki sunganshi ahaka in sun yadda ton suyi jere in basu yaddaba to sukoma da kayansu

Dakar dae ta lalla6ashi yahakura akan xaesa a share dakin da phalon agyara duk inda yaxama dole

 ruwa ne yafara karfi sosae lekowa tae taga hapsatu harta gama komae ta gyara gurin Dayan dakin taleka Anna taga ta ajiye komae na abuncin data karasa dafawa

Dakin sapsatun tashiga taganta tana xaune tana dudduba littattafanta na makaranta

Sallama tae tace hapsatu kifuto kixuba abuncin mana yaxaki dawo makaranta kuma ki kama aiki kigama sannan kidawo daki bakici komae ba kamata yay kici abuncin ko kafun kifara duba littattafan naki

Toh Ummerh naga kema
baki xuba ba ne shiyasa

Taso maxa kici abuncin ki kinji hapsatu nima yanxu xanxuba inci

Toh Ummerh tashi tae taje tadibo abuncin sannan taxauna acikin nutsuwa tanaci harta gama tafuta da kwanon varanda ta wanke sannan takoma dakin tacigaba da duba littattafanta

Kiran sallar da akene yasata tashi dan ruwan yatsagaeta saedae yayyafi da akeyi kadan kadan

Lokacin data futo har abbanta da Ummerh ta sun futo tsakar gida suna yin alwalar

Itama alwalar tae abbanta yana gamawa masallaci yatafi itada Ummerh suka koma daki suka tada sallah

lokacin da alhaji mudan yafuto daga masallaci yana shirin kama hanyar gida saeya hango balaraba da fauxiyya suna tahowa yi yay kamar baegansuba yacigaba da tafiya

Gabansa sukasha a’a alhaji mudan kaganni amman ko magana shine xakae gida tana washe hakwara kamar gonar auduga????

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40Next page

Leave a Reply

Back to top button