NOOR AL HAYAT COMPLETEUncategorized

NOOR AL HAYAT 91-100 END

saman gado, jikinta ya dau rawa a tsorace tana girgixa masa kai hawaye na sakko mata tace “Noo Aliyu, I still haven’t forget the experience, it’s always 

fresh, don Allah kayi hakuri, and….” kasa ci gaba tayi tana kuka a hankali, Aliyu da lokaci daya ya bar abinda yake jikinsa yayi sanyi, ya kai bakinsa 

kunnenta cikin sanyin murya yace “And… what?” Cikin shessheka tace “You didn’t follow the teachings of our prophet” komawa yayi a hankali ya kwanta ya 

lumshe ido yana maida numfashi, ta rufe kanta duvet har sannan hawaye ya ki tsaya mata gabanta na faduwa, a tunaninta yayi bacci don an dau lkci me tsawo 

bai motsa daga yanda yake kwance ba, a hankali ta mike ta maids wears dinta, xata fita ya mike ya jawota ya rungume cikin sanyin murya yace “I am… sorry 

Iman” ita dai bata ce komai ba, ita dai bata ce komai ba tayi lamo jikinsa, yana jin yanda xuciyarta ke bugawa, bayan wani lkci ganin ta nutsu ya kwantar da 

ita a hankali ya sauka daga kan gadon ya shiga bathroom, har bacci ya dauketa bai fito ba. Da asuba ta ji ana shafa fuskarta a hankali ta bude ido, murmushi 

ya sakar mata yana kallonta yace “It’s time for prayer” Rufe ido tayi da sauri don ya kunna fitilan dakin, yana murmushi yace “In kashe wutan?” Cikin sanyin 

murya tace “Yes plss” mikewa yayi ya kashe, sai a sannan ta mike xaune a hankali, ya dinga kallonta cikin duhun, Bata yarda ta tashi kan gadon ba ta kallesa 

tace “Toh baxa ka je masallaci ba?” Yace “We just finished now” Turo baki tayi ta mike tace “Toh ni ba nan xan yi alwalan ba” yace “Saboda me?” Bata ce 

komai ba ta nufi kofa, ya mike da sauri ya rufe yace “Cinye ki xan yi a nan din?” Kamar xata yi kuka tace “Ka bude min plss” yace “Sai kin yi a nan” tace 

“Baxan yi ba” yace “Why?” Tace “I have my reasons, kuma ba dole bane ai” murmushi yayi yace “Baki son in ga kin yi wanka?” Xaro ido tayi tace “Kamar ya?” 

Yace “kamar yanda nayi jiya” ta hade rai tace “Ka bude min Aliyu” yace “Toh tafi bathroom kiyi wankan ki a can” ya fadi hakan yana nuna mata bayin sa, a 

fusace tace “Ce maka nayi wanka xan yi, a kan wani dalili xan yi wanka” Murmushi yayi ya koma kan gado ya kwanta yana kallo ta cikin duhun, ta fi minti goma 

tsaye tana masa magiya amma ya ki budewa, ta fashe da kuka daga karshe ta durkushe wajen, ya mike yana dariya ya bude kofar yace “Toh tafi kiyi wankan ki” 

sai da ta fita tace “Ba wanka xan yi ba sai dai swim” daga haka ta shige dakinta ta rufe tasa makulli, turo baki tayi ta shiga bathroom dinta tayi wanka ta 

dauro alwala ta fito. Tana ta xaune kan darduma har gari ya waye ta mike a hankali ta shiga gyara dakinta ta wanke har bathroom sannan ta fito parlor don 

gyaran gidan, sai kusan karfe takwas da rabi ta gama ta shiga kitchen, Irish ta deba tana fere wa, Jin kamshin da ya ziyarci kitchen din ta juya a hankali 

tana kallon bakin kofa, tsaye ta gansa ya jingina da kofar ya rungume hannunsa yana kallonta, sauke idonta tayi ta ci gaba da abinda take, ya karasa cikin 

kitchen din ya tsaya bayanta, murya can kasa yace “Good morning Iman” kasa cewa komai tayi, kuma bata juyo ba ta ci gaba da peeling din Irish da take, har 

ta gama yana tsaye bayanta, a hankali ta juyo suka hada ido tayi saurin sunkuyar da kanta, jawota jikinsa yayi yana kallonta cikin sanyi yace “Forgive me 

once more for what happened seven years back Iman, I made you a mother with kids out of wedlock at a very tender age, I know this will always remain in ur 

memory till the end,  nasan kuma da kin gan ni sai kin tuna da hakan, kamar yanda nima in dai na ganki I do felt guilt deep inside me, I want us to get rid 

of that Iman, I want to have peace with you as my wife, nasan baxan iya biyan ki irin wahalan da kika yi ta dalilina ba, but forget the past plss let build 

our new home Iman, i promise to love you till the end, I promise to be by ur side till the end, nayi alkawarin xame maki haske a rayuwar ki till the end, I 

never bargained for this Iman, Allah ya gani na so haskaka maki rayuwar ki xuwan ki gidanmu, na so maki duk abinda xan yi da baxa ki yi maraicin iyayen ki 

ba, sai dai muna namu Allah kuma na nasa, kaddara kuma ta riga fata, kuma a matsayin mu na musulmai we have to accept it either good or otherwise, all we 

have to say now is Alhamdulillah” Bata iya ta dago ba hawaye ya dinga xuba idonta, a hankali ta xame kanta daga jikinsa ta juya masa baya trying her best 

bata fashe da kuka ba, Juyawa yayi a sanyaye ya fita kitchen din, Bata da wani kuxari ta karasa duk abinda take ta juye ruwan shayi a flask sannan ta fita 

da breakfast din gaba daya dining ta ajiye, kwance ta gansa kan 3 seater idonsa lumshe, ta karasa cikin parlorn tana kallon sa, Bata taba yarda cewar yara 

na kama da mahaifinsu hundred percent sai a kan kids dinta, the resemblance is just too obvious, har ta isa kusa da shi bata sani ba, ta durkusa gefensa 

tana ci gaba da kallonsa a sanyaye ta kamo hannunsa, lkci daya ya bude manyan idanuwansa ya mike xaune yana kallonta shi ma, wasu sabbin hawayen suka cika 

idonta ta sauke kanta kasa a hankli tace “Toh ni me yasa basu yi kama da ni ba?” Da mamaki ya dinga kallonta, ta mike xata bar wajen ya jawota jikinsa yana 

murmushi murya can kasa yace “The kids?” Ta gyada masa kai hawayen idonta suka xubo, ya rungume ta sosai ya lumshe ido yana shakar kamshinta yace “Next 

one’s xa su yi kama da ke in sha Allah” kwace kanta tayi ta hade rai tace “Next what?” Bude ido yayi, yyi dariya yace “Next kids mana” wani kallo tayi masa 

ta turo baki ta mike ta nufi dining ya bi ta da kallo yana dariya kasa kasa, sai da ta isa nan ta juyo tana kallonsa taga kallonta yake shi ma, a hankali 

tace “Breakfast…” ya mike yana murmushi ya iso dinning din, kanta a kasa tace “Do you still take coffee?” Yana kallonta yace “Sure…” kitchen ta wuce ya 

bi ta da ido ta dawo da coffee powder ta hada masa ta ajiye gabansa a hankali, sannan ta debar masa Irish da kwai ta ajiye masa tare da bread, ya wara ido 

yace “Duk ni kadai wife?” Bata ce komai ba ta hada nata shayin ta xauna tana sha, a hankali ta dago kai suka hada ido, kasa daina kallonsa tayi kamar yanda 

shi ma ya ke kallonta babu kiftawa, tasowa yayi ya dawo kusa da ita cikin sanyin murya yace “Billah Ina son ki Iman” ta sauke idonta bata ce komai ba. Karfe 

sha daya tana dakinta Aliyu ya shigo yace ta shirya xa su fita, lkci daya mood dinta ya canxa, dariya yayi don ya ma san dalilin hakan, ya karasa kusa da 

ita ya xauna gefenta yace “Baxan kai ki inda xa kiyi kuka yau ba, sai dai kiyi na farin ciki wife” ta turo baki kamar xata yi kuka tace “Ni ko daya bana so, 

am going no where…” ya kamo hannunta yayi kasa da murya yace “xa ki so wannan in sha Allah ummu Shureim, I am giving you 100% assurance”  a hankli tace 

“To xa mu dauko Shureim daga nan?” Kamar jiran tambayar yake ya girgixa kai da sauri yace “Nooo” da mamaki tace “Why?” Murmushi yayi yana kallon kwayar 

idonta yana shafa sajensa a hankali yace “Baxai bari in gwada maki yanda nake son ki ba anjima, he will be a barrier…” Wani kallo ta dinga masa tace “Ni 

dai yau yarona xai dawo, ba ruwana” Yar dariya yayi yace “Inaa sai na gama tabbatar maki da soyayyata anjima..” daga haka ya mike ya nufi kofa yace “Am 

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button