NOOR AL HAYAT COMPLETEUncategorized

NOOR AL HAYAT 91-100 END

na mahaifiyar ta, bayan wani lkci yayi karfin halin yin murmushi yace “Khadijah kina yar shekara biyu rabon mu dake, sai yanxu bayan shekara ashirin Allah 

ya sake hada mu, kwarai kuwa babu wanda kika sani cikin mu kamar yanda mu ma bamu san ki ba, da xa mu hadu a hanya sai dai ki wuce mu wuce, which is a great 

shame” ta sunkuyar da kanta bata ce komai ba, nuna mata sauran maxan da ke parlorn su kusan uku xaune kusa da shi yayi da wanda yake kan one seater yace 

“Kin ga wa en nan gaba daya” ta daga kai a hankali tana kallonsu gaba daya, yace “Duk iyayen ki ne khadijah, they are all ur parent, and they are all here 

because of you, duk mun bar abubuwan da muke muka taho daga garruwa daban daban domin ki, gaba daya nan da kika ganmu yayyin marigayiya Maryam ne, 

mahaifiyar ki, ke din mai gata ce khadijah, kina da gatan ki” cikin rawar murya tace “Toh me yasa ni ban san ku ba, me yasa ba a nuna min ku ba, me yasa ba 

ku nemeni ba” tana fadin haka ta hade kai da kujera tana kuka sosai, Ya dafata cikin sanyi yace “Mahaifin ki Allah ya masa rahama shi ya raba mu da ke tun 

bayan rasuwar mahaifiyar ki khadijah, mun so rike ki ganin ba shi da yan uwa mata, amma sai yayi tunanin rabasa da ke muke son yi, Allah ya gafarta masa, 

mun samu matsala a kan hakan da shi, which contributed to his keeping u away from us for many years, a Abuja suka xauna da mahaifiyar ki, bayan rasuwar ta 

ne ya siyar da gidansa na Abuja ya dawo kano without even our knowledge, kin ji dalilin da yasa baki san mu ba khadijah, Kuma da mun san inda familyn 

mahaifin ki suke da babu abinda xai hana mu xuwa gare ki, sai dai yau ta dalilin mijin jawahir mun yi reuniting da ke….” Khadijah bata dago kanta ba 

hawaye na ta xuba idonta, Alhaji Usman yace “Wannan baiwar Allah da ta rike ki bisa amana tamkar yar da ta haifa cikinta Allah ya saka mata da gidan 

aljanna…. Mun ji duk kalubalen da kika fuskanta a rayuwa saboda maraici, bayin Allahn da suka tsaya maki through all the hardship Allah ya biya su da 

aljanna, it’s really sad daughter, don kina da gatan ki, Amma ba komai haka Allah ya kaddara, Allah ya jin kan iyayen ki ya gafarta masa, ya kuma raya maki 

yaron ki, ya albarkace auren ki…. In sha Allah gatan da baki samu ba da yarintar ki xaki samu da girman ki, we will always be there for you daughter, uwar 

mu daya ubanmu daya da Mahaifiyar ki… Allah ya ji kanta” Khadijah ta dago tana share idonta a hankali tace “Ameen, nagode Abba” Gaba daya sai da aka mata 

introducing din cousins dinta da niece a parlorn, yawanci duk suna yanayi barin da matan, Safeenah da Maimoon kuwa kamanninsu ba a magana dama, har sannan 

Jawahir ta ki dago kanta daga karshe ma wucewa sama tayi, it was really a happy day for Khadijah jin ta cikin yan uwanta gaba daya, kuma a ranan ta fara 

ganin hoton mahaifiyar ta, bata taba sanin haka relatives ke da dadi ba sai ranan, da tun farko tasan da su tasan baxata wahala a rayuwa ba but that’s her 

fate and she is happy with it, Aliyu bai jima gidan ba ya wuce ya bar ta, Umma kuma sai kusan azahar ta wuce ta bar Shureim ma gidan, Khadijah na daki tare 

da su Safeenah da deeja dake ta labari tayi tagumi tana kallonsu tana murmushi jawahir ta shigo dakin, suna hada ido ta sunkuyar da kai a hankali tace 

“Khadijah ki xo ku gaisa da Doctor xa mu wuce yanxu” Mikewa khadijah tayi tace “Toh” ta dau hijab tace ma su Safeenah tana xuwa sannan ta fita, Dr Ayman na 

xaune parlor tare da Shureim dake jikinsa ta shigo tana kallonsa murmushi dauke fuskarta tace “Ina yini Doctor” murmushin ya mayar mata yace “Alhmdllh 

khadijah” ta isa har gefensa ta xauna a kasa tana kallonsa cikin sanyi tace “I am very happy for ur effort in uniting me with my relatives doctor, Allah ya 

saka da alkhairi, I will never forget you in my life…” Kasa ci gaba tayi ta sunkuyar da kai hawaye na sakko mata, ya dinga kallonta a sanyaye, ta dago da 

kyar bayan ta goge idonta don bata son Shureim ya gani tana dubansa tace “This is among the greatest thing that have ever happened too me doctor, I really 

owe both you and Barrister, Kun haskaka min rayuwata kun taimakeni a lokacin da nake bukatan hakan, I don’t know how to pay you both” ya d’an yi murmushi 

yace “May be that was why God brought you into my life, just to unite you with ur late mum’s family, There is always a reason for everything you knw… Don 

haka kawai ki gode Allah ba ni ba” Kai ta gyada masa tana share hawayen da ya ki tsaya mata, ita dai jawahir na tsaye gefe a sanyaye bata ce komai ba, yace 

“Amma nan xaki kwana yau koh” A hankali tace “Ban sani ba tukun” yace “Alryt then, mu xa mu koma yanxu, and in sha Allah gobe xa mu koma Uk” ta kallesa a 

sanyaye tace “Toh Allah ya kai ku lafiya” mikewa yayi ya daga Shureim dake kallo yace “Sweetheart xa mu tafi yanxu je wajen Anty” ya bata fuska yace “Uncle 

ni xan bika plss” jawosa khadijah tayi tace “A’a xa su je da nisa” kuka ya fara yi ya koma gun Khaleel yace “Uncle plss” sai a sannan jawahir tace “Mu tafi 

da shi mana don Allah” Khaleel ya kalleta sannan ya kalli khadijah yace “Can we?” Shiru ta d’an yi sai Kuma a hankali tace “But his…” Sai kuma tayi shiru, 

Khaleel na murmushi yace “His dad bai sani ba koh?” kasa cewa komai tayi kuma bata dago ba, yace “Toh kira sa ki gaya masa nasan baxai hana ba” ba musu ta 

dau wayarta dake jikinta ta shiga kiran Aliyu, bayan wani lkci ya daga yace “Iman…” Tace “Wai Dr Ayman xa su tafi da shureim can they?” Murmushi Aliyu 

yayi yace “Sure” tace “Toh” daga haka ta katse wayar tana kallon Khaleel tace “Yace toh” Murmushi Khaleel yayi yace “Alryt then, sai mun hade a uk, sai ki 

gaya ma grandparents dinsa mun tafi da shi, I mean all his grannies cos he have a lot…” daga haka ya dau Shureim dake murmushi yana daga mata hannu suka 

fita da jawahir dake bin su a baya don ta sallami iyayenta, khadijah ta bi su da kallo har suka fita, kafin tayi murmushi ta mike a hankali ta wuce 

sama…..

Daren ranan a gidan khadijah ta kwana don Aliyu bai takura ta sai sun koma gida ba shi dai yayi wucewarsa, washegari yayyin mahaifiyar ta maxa duk suka wuce 

bayan sun cika ta da kyautan kudi mai yawa tunda basu samu sun mata komai na aure ba, Su Safeenah basu yarda sun bi iyayen nasu ba wai sai sun je gidan 

khadijah, Hajiya Rahamah tace “Gaskiya kam ya kamata ku je sai ku dawo anjima da yamma” Khadijah taji dadi sosai tace “Umma don Allah su kwana mana” Mum 

dinsu Jawahir tace “A’a su dai dawo da yamma” ta marairaice tace “Toh sai mu dawo tare” Hajiya Rahamah tace “Ki dawo kiyi me khadijah, ina kika taba jin 

amarya na yawo daga kai ta dakinta, wannan ma ai lalura yasa kika fito…” shiru khadijah tayi bata ce komai ba jikinta yayi sanyi, Driver aka sa ya maida 

su can gidan nata, Mum din Jawahir tace “Sai ki fara kiran mijin naki ki sanar da shi xuwan ku” a hankali khadijah tace “Toh…” Daga haka ta mike ta tafi 

daki ta dau wayarta, kiran Aliyu ta shiga yi, yana dagawa yayi sallama yace “Good morning wife” ta turo baki tace “Xa mu dawo gida yanxu da su Safeenah” 

yace “Ohk, in taho in dauke ku ne?” Tace “A’a driver xai maido mu” yace “Alryt then, Allah ya kawo ku lafiya, am already missing you dear” Bata ce komai ba 

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button