NOOR AL HAYAT COMPLETEUncategorized

NOOR AL HAYAT 91-100 END

waiting for you downstairs Iman, don nasan baxa ki shirya gabana ba” yana fadin haka ya juyo ya kalleta ya kashe mata ido ta bi sa da ido har ya fita, Aliyu 

yana ta xaune parlor yana jiran ta, message ya shigo wayarsa, dauka yayi ya bude yana duba address din da Dr Ayman ya turo masa, ajiye wayar yayi ya 

jinginar da kansa jikin kujera, shi kam har sannan ya kasa daina mamakin khadijah, he couldn’t believe it, bai taba xaton xata hakura ta sauko da wuri ba 

haka har ta kulasa duk da maganganun Anty khadijah, he never expect that from her, murmushi kawai yyi tunawa da yayi kilan yana cin albarkacin yaransu ne 

that she is seeing in him, but he will surely teach her to love him not because of the kids, sakkowa tayi stairs sanye da hijab har kasa babu abinda ta 

shafa fuskarta banda powder sai chappete a lips dinta amma har wani glowing take, she is just the definition of true beauty, ya mike yana murmushi a hankali 

yace “Kin yi kyau wife” sauke idonta tayi har ta iso parlorn, ya isa har gabanta ya duka yayi pecking lips dinta a hankali, ta hade rai tana goge bakin tace 

“Bana so” yana murmushi yace “Toh yi hakuri na bari” daga haka ya kama hannunta suka fita, sai da suka bar gidan a motarsa suka hau saman titi tana kallonsa 

a hankali tace “Ina xa mu je plss Aliyu?” Kallonta yayi na few seconds sannan ya dauke kai, murya can kasa yace “Yanxu baki jin kunyan kiran sunana Iman?” 

Ta hade rai tace “Toh me xan kira ka?” Ya langwabar da kai yace “Sai ki sakaya even because of Shureim, though nasan I don’t deserve that” jikinta ne yyi 

sanyi ta tuna yanda take kiransa seven years back, a hankali ta kallesa taga driving dinsa kawai yake ta sauke idonta tace “Toh xan ce maka Yayan Baby” 

murmushi kawai yayi bai ce mata komai ba kuma bai kalleta ba, bayan wani lkci yace “Ohk then” sun fi 10 mins babu wanda yace komai tayi breaking silence 

din, ba don shirun dake motar ba da ba lallai ma yaji abinda tace ba coz it’s very low, “Or Abu Shureim” abinda ta fada kenan sai kuma ta dauke kai kamar ba 

ita ta fada ba. 

Kinda very busy yesterday shi sa aka ji shiru, sorry for the short update, ltr xan yi wani in sha Allah. Tnx for understanding.????

Murmushi kawai Aliyu yayi bai ce komai ba, ya dau wayarsa dake ring ya daga ya kai kunne tare da yin sallama yace “Muna hanya Dr, soon xa mu iso” ajiye 

wayar yayi, yana maida hankalinsa gaba daya kan driving da yake, bayan tafiya mai tsawo suka shigo wani anguwa, yayi parking dai dai wani gida, kalle kallen 

anguwar yake to make sure address din da aka turo masa daxu ne, ya dau wayarsa ya bude yana kallon number gidan, tada motar yayi yana driving a hankali har 

ya isa wani babban gida yayi parking, khadijah da ke ta kallonsa tace “Baka ma san inda xa mu ba kenan” ya kalleta ya wara manyan idonsa yana murmushi yace 

“Na sani mana, ba gashi mun xo ba” Dialing number Dr Ayman yayi yace “Ga mu a waje” Ba a dau lkci ba Khaleel ya fito daga babban gidan, duk a tunanin 

khadijah gidansa suka xo, Ya bude side din Aliyu ya basa hannu suka gaisa yana kallon khadijah yace “Good morning Madam” d’an murmushi tayi a hankali tace 

“Ina kwana Doctor” yace “Lafiya lau ya gida” tace “Alhmdllh” yana kallon Aliyu yace “Alryt, ku shiga ciki ni ana jirana xan wuce yanxu, sai na dawo anjima” 

Aliyu ya fito daga cikin motar yace “But…” Murmushi Khaleel yayi yace “You don’t worry Umma ma na ciki with Shureim” Aliyu yace “Ohk then” Daga haka 

Khaleel ya nufi motarsa dake waje yayi parking, Aliyu ya kalli khadijah yace “Come down Iman” bude motar tayi ta fito tana mamakin me Umma kuma ta xo yi nan 

tare da Shureim, ta xagayo inda yake tace “Where is this please, and why are we here?” Yana shafa kansa yace “Xumunci muka xo…” gate ya nufa ta bi bayansa 

har suka shiga babban gidan, a tare suke tafiyar har suka iso entrance din babban gidan, haka kawai khadijah taji gabanta na faduwa, Aliyu ya juya yana 

kallonta ya sakar mata murmushi yace “Gidan ku ne nan Iman, gidan yayar mahaifiyar ki” Wani kallo ta dinga masa tace “Wace mahaifiyar tawa?” Ya sauke idonsa 

yace “Ur late Mum” daga haka ya shiga parlorn da sallama ta bi sa da kallon mamaki, juyawa yayi ganin bata shigo ba tana tsaye bakin kofar yayi kasa da 

murya yace “Come in plss Iman” yana fadin haka ya juya yana kallon mutanen dake xaune parlorn, very many of them, iyaye da yara, da kyar khadijah ta iya 

daga kafa ta shiga parlorn abinda ya fada na sinking kanta, Wai yayar mahaifiyar ta, how is that bayan ko Umma ma bata san dangin mum dinta ba? Kan jawahir 

dake xaune kasa kusa da Mahaifiyarta idonta ya fara sauka, Jawahir ta yi saurin sauke idonta kasa, Khadijah ta dinga bin mutanen dake xaune parlorn da kallo 

har idonta ya sauka kan Umma, Shureim dake jikin wani dattijon mutum ya taho da gudu ya rungume ta yana murmushi yace “Antyna” buda ido khadijah tayi ganin 

Safeenah da su Deejah, Safeenah ta mike da sauri ta iso inda khadijah take tana murmushi ta rungumeta hawaye cike idonta tace “Welcome sister” murmushi 

kawai khadijah ta iya yi bata ce mata komai ba xuciyarta na bugawa, Safeenah ta ja ta har xuwa cikin parlon, bin bayansu Aliyu yayi ya durkusa nan gefen 

wani guy da baxai wuce sa ba ya gaida mutanen dake parlorn, suka amsa duk a sanyaye, gaba daya occupant din parlorn kallon khadijah kawai suke, lkci daya 

Mahaifiyar Jawahir ta fara kuka, jikin khadijah yayi sanyi, ta isa gun Umma ta durkusa, Umma na murmushi a hankali ta kamo hannunta tace “Greet them 

khadijah, iyayen ki ne nan gaba daya xaune parlorn” Hawaye ya cika idon khadijah tana sake kallon mutanen parlorn, Umma tayi kasa da murya tace “Yes 

daughter, they are ur families” mahaifiyar Safeenah ta mike trying hard to control her tears tace “Come over daughter, come to me” mikewa khadijah tayi ta 

nufeta, matar ta rungumeta hawaye na sakko mata tace “Allah ya ji kan Maryam ya yafe mata kura kurenta, you are truly a carbon copy of her daughter… Allah 

ya albarkace ki, mun ji dadi da Allah ya sada mu da ke tun a duniya, it’s really sad sai yanxu muke sanin ‘yar kanwarmu, jinin kanwar mu, duk da ba laifinmu 

bane ba haka muka so ba, amma there is always a reason behind everything, it’s great meeting you daughter” ita dai khadijah bata ce komai ba jikinta yayi 

sanyi sosai, Hajiya Rahmah ta xauna ta xaunar da ita kusa da ita tana share hawayen ta, jawahir dai ta kasa dago kanta ganin yanda mahaifiyar ta ke kuka 

yasa ita ma hawaye ya dinga xuba idonta, sai dai duk kukan mahaifiyar jawahir bai kai na mahaifiyar Maimoon ba immediate din Mum din khadijah, kuka take 

kamar a lokacin taji mutuwar kanwartata, komai ya dawo mata sabo, a karo na farko Alhaji Abbakar mahaifinsu Safeenah kuma babban yayansu late mahaifiyar 

khadijah gaba daya… yyi gyaran murya ya bude wajen da addu’a, yana murmushi yace “Alhamdulillah for the gift of life, Alhmdllh for a day like this, 

Alhmdllh for everything… Sure it’s a privilege meeting with our daughter again after so many years…” kallon Khadijah yayi yace “Come over dear” Tashi 

tayi daga kusa da Umman su Safeenah ta dawo kusa da shi a sanyaye ta xauna kasa, da farko kasa cewa komai yayi kuma hakan na da nasaba da kamannin khadijah 

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button