NOOR AL HAYAT COMPLETEUncategorized

NOOR AL HAYAT 91-100 END

other side of the bed, ya tashi da kyar ya nufi wajen, takurewa tayi waje daya tana kuka a hankali, jikinsa yyi sanyi ya duka gabanta yace “I am very sorry 

Iman, I….” Rasa abinda xae ce mata yyi ya dagota ta fashe da matsanancin kuka, ya rungume ta xuciyarsa na bugawa yace “I didn’t mean to hurt you again” 

gaba daya tayi laushi, kuka kawai take, ya dagota ya kwantar kan gadon yace “Kiyi hakuri plss Iman, forgive me….” cikin rawar murya tace “Kace min baxan 

ji xafi ba” Kallonta yake cikin duhun don bai ma san ya fadi hakan ba, ya kwantar da ita kirjinsa a hankali yace “But did you feeling any pain?” Kai ta 

dinga gyada masa hawaye na xubo mata, yayi shiru bayan wani lkci ya kai bakinsa kunnenta yace “Just like the 1st experience?” Girgixa masa kai tayi, Yana 

shafa bayanta yana murmushi sanin da ba dan shi yyi deflower dinta ba da bbu abinda xai hanasa cewa budurwa ce ita, kwantar da ita yayi ya mike ya shiga 

bathroom, ya hada mata ruwan wanka, ya dawo ya kai ta bathroom din, shi ya taimaka tayi wanka tana nonnokewa sannan ya fito tare da ita, babu bata lokaci 

kuma bacci ya dauketa, sai a sannan ya kunna wutan dakin yana kallon bedsheet din gadon, Bai ga abinda yake xato ba, yayi murmushi ya dawo kusa da ita yana 

kallonta yana Kara jin wani mugun sonta na fixgarsa, it’s just great being with her, and it’s the sweetest thing he have ever imagined, tashi yayi daga 

karshe ya shiga bathroom yayi wanka shi ma ya fito ya shirya sannan ya kashe wutan dakin ya kwanta kusa da ita ta shige jikinsa kamar jira take, ya 

kankameta hade da lumshe ido.

Da asuba khadijah na jin Aliyu ya fita masallaci ta mike xaune a hankali, gabanta ne ya dinga faduwa from experience, duk da dai wannan karan ko ciwon kai 

bata ji ba balle na jiki amma tsoro ne fal xuciyarta, ganin lkci na wucewa ta mike cike da karfin hali, the pain wasn’t as much as she was expecting… Ta 

lallaba ta fita dakin ta koma nata ta sa makulli, wanka ta fara yi ta dauro alwala ta fito, tana ta xaune kan darduma tana azkar bayan ta idar taji an murda 

kofa, kallon kofar tayi sai dai bata motsa daga inda take ba, a hankali yayi knocking yace “Iman, are you alryt…” Shiru tayi bata ce komai ba, tana ji ya 

bude kofar dakinsa ya shiga, bayan wani lkci ya fito, hade kai tayi da gwiwa jin yana bude kofarta da makulli, bayan ya bude ya tsaya daga bakin kofa yana 

kallonta, a hankali ya karasa dakin ya duka kusa da ita xai dago kanta ta ki yarda, da damuwa yace “Look at me plss Iman, are you okay…” ganin ba yarda 

xata yi ta dago ba ya mike ya dagota, ihu ta fasa masa ta boye fuskarta jikinsa tace “Ni dai bana soo” Dariya ta basa yana rungume da ita yace “Meye baki so 

Ummu Shureim” a hankali tace “Ka fita” murya can kasa yace “Kunya ta kike ji?” Kai ta gyada masa a hankali, sosai ta basa dariya ya nufi gadonta da ita, ya 

kwantar da ita ta rufe fuskarta da pillow, Xaunawa yayi gefenta yana murmushi yace “Sai ma mun yi wanka tare anjima xaki san meye kunya” Bata san lokacin da 

ta dago ba ta xaro ido tana kallonsa tace “What???” Sai kuma ta maida kanta da sauri tana murmushi wai ita kunya…. Wani salon soyayya na daban Aliyu ya 

dinga gwada ma Iman kamar xai maida ta ciki, ko da yaushe suna manne da juna, Khadijah bata taba tunanin haka Aliyu yake ba shi da kunya ko na taro ba, idan 

aka ce mata xai iya abinda yake mata baxata yarda ba, coz he look so innocent in the face, tun tana kunya tana noke masa har daga karshe tayi give up ita ma 

a gidan ta sakar masa kanta, gida ya koma kamar na India, kunyan da take ma da daddare shi ma duk ta ajiye sa gefe amma fa cikin duhu, ita kanta bata taba 

sanin tana da soft spot ma Aliyu ba sai a yanxu, har ranta take jin sa, sannan ko na minti daya bata son ya bar ta duk inda xa su tare suke xuwa. Ranan da 

suka cika sati biyu gidan tana kwance jikinsa a parlor yana operating laptop, a hankali tace “Abban shureim…” Yana kallonta yayi pecking cheeks dinta yace 

“Ummu Shureim” ta turo baki tace “kaga mun koma makaranta fa” yace “I thought as much, dama in two days time xa mu koma can ai” Tace “Toh Allah ya kai mu” 

yana shafa fuskarta yace “Ameen baby” a ranan suka tafi yi ma Mumy sallama da yamma, Khadijah na xaune tare da Baby a dakinta taga Barrister ya kirata yayi 

sau uku, ita dai bata ce mata komai ba, amma sai suka bata dariya, karfe biyar saura suka shiga dakin Mumy xa su mata sallama don har gidan Umma da umman su 

jawahir xa su je, Mumy tace “Toh Allah ya kai ku lafiya, ya kiyaye hanya” Khadijah dake durkushe kusa da ita tace “Ameen Mumy” Mumy tace “Toh sai kun dawo 

biki nan da few months” Aliyu yace “Wani bikin Mumy” sai da Mumy ta fara dariya sannan tace “Na kanwar ka mana” Khadijah tace “Mumy baby?” Mumy tace “Ehh” 

xaro ido tayi tace “Lahh Mumy ba mu sani ba” Aliyu ya xauna yace “Mumy da Ahmad din?” Mumy tayi murmushi tace “Wannan bada ta kawai Abban ku yayi, ba Ahmad 

bane, an basa hakuri shi” Aliyu ya d’an hade rai yace “Bada ta kuma? To who?” Mumy tace “Barrister Aliyu” da khadijah ta fara dariya sai da Mumy da Aliyu 

suka tsaya kallonta, ta mike da sauri ta fita xuwa dakin baby tace “Wato abun har da munafurci koh Baby, ni din ne baxa ki gaya ma ba koh?” Baby tayi 

murmushi don tasan kwanan xancen, a hankali tace “Shi yace ba sai na gaya maki ba, xai je har gida as a mother ya same ki ya gaya maki” khadijah na murmushi 

tace “Am soo happy wllh, Allah ya sanya alkhairi, ya nuna mana lokacin lafiya” Har bakin mota baby ta raka su, suka wuce gidan Umma, bayan Umma sun gaisa da 

Aliyu ta bi bayan khadijah da ta wuce ciki, Ganin yanda tayi kyau ta cicciko Ummu tayi murmushi tace “Ko ke fa da kika kwantar da hankalin ki daughter” 

murmushi kawai khadijah tayi ta sunkuyar da kanta, Umma ta xauna kusa da ita tace “In ji dai ba matsala?” Khadijah tace “Babu Umma dama sallama muka xo maki 

xa mu tafi can Uk” Umma tace “Maa Sha Allah, ai hutun ya kare, Allah ya kai ku lafiya my daughter” Khadijah tace “Ameen Ummata” Umma tace “Amma ku je har 

Umman su jawahir ku yi mata sallama” khadijah tace “Eh dama xa mu je Umma” Umma tace “Toh hakan na da kyau, kin san kawun ki yana yawan kira mu gaisa” 

Khadijah ta kalleta da sauri tace “Abbansu Safeenah?” Umma tace “A’a ba shi ba, mai bi masa” xaro ido khadijah tayi sai kuma tayi dariya tace “Umma Abban su 

Maimoon ne, dama umman su ta rasu 3 years back suka gaya min” Umma tace “Toh ya aka yi don Umman su ta rasu, Allah ya ji kanta” Dariya kawai khadijah take, 

Umma dai sai kallonta take, can ta turo baki tace “Umma ni dai don Allah kar ki ce masa A’a” buda ido Umma tayi, sai tayi dariya tace “Amma baki da kunya 

yarinyar nan” Khadijah ta mike ta fita tana dariya, minti talatin suka yi a gidan, xa su wuce umma ta ja khadijah xuwa daki tace “Daughter, ya kamata ku je 

can katsina da Aliyu ki gaida yayan Mahaifin ki” shiru khadijah tayi da farko, sai kuma a hankali tace “Toh Umma xa mu je” Umma tace “Good, Allah ya kiyaye 

hanya, ki kula da mijin ki fiye da yanda xa ki iya, ki kuma rike tsaftar ki don nasan kina da ita, Allah ya maki albarka” khadijah na murmushi tace “Ameen 

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button