NOOR AL HAYAT COMPLETEUncategorized

NOOR AL HAYAT 91-100 END

ido tayi tana kallonsa, ya sakar mata lallausan murmushi yace “Mu je ku gaisa da Barrister” tace “Ya xo?” Yace “Sure” shi ya taimaka mata ta sauko saman 

gadon bayan ta sauko ta kwace hannunta shi dai bai ce komai ba ta sa hijab dinta suka fita dakin, gaisawa suka yi da Sudais ya mika ma Aliyu takardan 

hannunsa yace “Bata ta gani, I don’t want to do anything without her knowledge” Aliyu ya amsa ya mika mata, karban takardan tayi ta bude tana kallon content 

din, bayan wani lkci ta Dago a sanyaye tana kallonsa, murmushi yayi yace “Is that okay?” Girgixa masa kai tayi a hankali tace “Barrister ka kyalesa kawai, 

na yafe masa even for the sake of my dad” Karban takardan Aliyu yyi yana dubawa, Barrister na kallonta yace “Are sure Amira?” Kai ta gyada masa tana 

murmushi tace “Sure Barrister, na yafe ma kawu na, sai dai kuma tsakaninsa da mahaliccin sa” mikewa Barrister yayi yace “Toh Alhmdllh, Allah ya yafe mana 

gaba daya, but I don’t think ur forgiveness will count, coz dukiyar marayu yyi tampering da” Aliyu na gyada Kai yace “Haka ne” Barrister yace “Alryt xan 

koma, abinda ya kawo ni kenan dama” tace “Toh nagode sosai Barrister, bari in kawo maka ruwa” yace “Noo Amira, am okay” Tare suka fita da Aliyu, a sanyaye 

ta wuce sama don ita da gaske take jin ta yafe ma kawun ta. Gyara bedroom dinta tayi ta share ta goge ko ina, ta fito dakin kenan taga Aliyu ma ya fito rike 

da tray din abincin da ta kai masa da rana, karasawa tayi ta amsa tray din hannunsa, yana kallonta yace “Thank you” bata ce komai ba ta sauka downstairs ta 

wuce Kitchen. Tana xaune kan darduma bayan ta idar da magrib ya shigo dakin ya xauna gefen gado yace “Mu je ki raka ni” tace “Ina?” Yace “Gida, xan dauko 

wasu files a can” ta girgixa kai tace “A’a baxan fita ba, ni….” Ya katse ta yace “Ba fa shiga gidan xa ki yi ba” tace “Eh na sani” ya marairaice yace 

“Plss Ummu Shureim” turo baki tayi kamar xata yi kuka, yayi murmushi ya mike yace “Am waiting for you downstairs” A hankali ta mike ta linke pray mat din ta 

fita dakin, a kofar gidansu yayi parking yana kallonta yace “Baxan dade ba xan fito yanxu” kasa cewa komai tayi don sai take ga kamar bai dace ta ki shiga 

ba, can dai tace “Bari in gaida mumy” yace “Noo, ki bari ran Sunday sai mu xo gaisheta, it’s already late yanxu” kallonsa ta tsaya yi, ya gyada kai yace 

“Yea dear” daga haka ya juya ya wuce ciki, kamar yanda ya fada bai dade ba ya fito ya ajiye takardun bayan mota sannan ya shiga maxaunin driver suka bar 

layin, yace “Me kike son ci in siya maki” ta girgixa kai tace “I am not hungry” yace “Nasan bakya Jin yunwa… abun dadi nake nufi” tace “Baxan ci komai ba” 

ya kamo hannunta yace “A’a, gwara dai a siya maki ko kaxa ce koh?” tace “Ni nace maka bana ci” parking yayi gun da ake siyar da kaji yace “Ai baki isa ba..” 

Daga haka ya fita ya siyo masu guda biyu, ya bude bayan mota ya ajiye, yana kallonta yace “Fresh milk kike so ko youghurt?” Tace “Daxu fa na ci abinci me 

xanyi da yoghurt ko fresh milk” Yar dariya yayi yace “Toh naji ni xan siya in sha” gun da ake siyarwa ya kara parking ya fita ya siyo chill fresh milk ya 

bude back seat ya ajiye sannan suka dau hanyar gida, da kyar khadijah ta yarda ta xauna parlor tana bata fuska, ta dinga kallon kajin da ya ajiye gabanta 

sai kamshi yake ga Madara a glass cup a gefe, so mouth watering, a hankali ta kai hannu ta dau cinyar kaxa daya tace “Ni wannan ya isheni” ya kalleta bai ce 

komai ba ya dau naman shi ma ya kai bakinsa, satan kallonsa tayi bayan ta cinye na hannunta don sosai naman yayi mata dadi, ta turo baki tace “Ashe ma da 

dadi” ya danne dariyar sa ko kallonta bai yi ba, ta dau wani kaxan ta fara ci, a haka sai da ta kusa cin rabin wanda ya ajiye mata, ta dau madaran glass cup 

din ta shanye gaba daya, sai a sannan ya dago yana dubanta yace “Amma da muka shigo ne kika fara jin yunwan koh?” Mikewa tayi da sauri ta wuce sama tace 

“Nima ban sani ba” Murmushi yayi ya bi ta da kallo kamar yanda ita ma take murmushin ta wuce sama, cire kayan jikinta tayi ta linke ta ajiye sannan ta shiga 

bathroom, wanke bakinta tayi, tayi wankan ta fito, Bata wani jima sosai gaban mirror ba, ta feshe jikinta da turarruka kala kala ta dau kayan baccinta ta 

sa, sannan ta sa net a dogon gashinta ta kashe wutan dakin ta hau saman gado ta kwanta ta ja duvet ta rufe jikinta ta lumshe ido. Har kusan karfe sha daya 

ta kasa bacci sabida thirst da take ta ji, ta tashi daga karshe ta sauka kan gadon, ta nufi kofa ta bude a hankali ta fito tana kallon kofar dakinsa dake a 

rufe, sauka downstairs tayi taga wutan parlorn gaba daya a kashe har kitchen, kunna wutan parlorn tayi ta nufi kitchen ta shiga tana kokarin kunna switch 

taji an cafkota, ihu ta fasa a mugun tsorace, ya kunna wutan da sauri ganin da gaske ta tsorata ya rungumeta yace “I am sorry iman, I didn’t mean to scare 

the life out of you, wasa nake maki, kiyi hakuri plss” hawaye ya dinga xuba idonta jikinta na bari xuciyarta na bugawa, tausayinta yaji ganin da gaske ta 

tsorata, ya kasa karasa sauran coffeen da ya rage cup din hannunsa ya ajiye, yana rike da ita ya kashe wutan suka fito yace “I heard ur footsteps shi yasa 

na kashe wutan, am sorry for scaring you…” ita dai bata ce komai ba har lkcn xuciyarta bai dawo dai dai ba, suna isa stairs ya juyo da sauri yana kallonta 

yace “Me kika sakko yi” cikin sanyin murya tace “Ruwa xan sha” saketa yayi don xuwa ya dauko mata ruwan ta bi bayansa, yayi murmushi ya bude fridge ya fiddo 

ruwa ya xuba mata a cup ya mika mata ta amsa ta sha ya karbi cup din ya ajiye, yana rike da ita suka wuce sama bude dakinsa yayi xata kwace hannunta ta wuce 

nata dakin ya ki saketa ya jawota dakinsa ya rufe kofar, sanyi ne sosai a dakin saboda Ac da ya kure ga fitila kuma a kashe, xata bude kofa ta fita ya 

riketa murya can kasa yace “Kin san har yanxu ba muyi sallah mun nuna godiya ga Allah.. mu yi addu’ar xaman lafiya da kwanciyar hankali mai dorewa ba Iman?” 

Da sauri tace “Ni dai nayi, Kai ne dai baka yi ba” yace “Noo kamata yayi muyi tare” tace “I am not clean….” Kallonta ya dinga yi cikin duhun yace 

“Really??” gabanta na faduwa tace “Ehh” yace “Ban yarda ba” ta hade rai tace “Saboda ni makaryaciya ce?” Yar dariya yayi taji ya dauketa cak sai saman gado, 

ya kwantar da ita yace “I have to check for my self…” Kara tayi a rikice tace “Nashiga uku, don…” Bai bari ta karasa ba ya rufe bakinta, tun tana turasa 

tana son kwace kanta har ta gaji, lkci daya kuma jikinta ya mutu, kwata kwata Aliyu bai bata breathing space ba, ya dinga exploring dinta as if his life 

depend on that… daga karshe ta sakar masa jiki gaba daya, sai dai bakinta bai daina cewa stop it plss idan ma ba kasa kunne kayi sosai ba baxa ka ji me 

take cewa ba, lkci daya ta rikice masa ganin ba da wasa yake ba, nan ta fara hawaye tana rokonsa, sai take ganin abun kamar na 7 years back, the only 

difference is that he is not fierce, just romantic and very careful, upon her plea bai iya ya kyaleta ba duk da yayi kokarin ganin yayi hakan amma ya 

kasa…. Bayan lokaci me tsawo ya dago a hankali ya ga bata gefensa kamar ynda ya bar ta, mikewa xaune yayi da sauri, shesshekar kukanta ya dinga ji can 

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button